Sashe 114
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da sauri Sajeed ya sauko daga kan gadon ya yi sujjada don godiya ga Allah, da ya ga shiru Gabreilla bata sauko ta yi ba, ya mi
e ya ruko hannunta ya ce ta zo suyi sujjada su gode ma Allah, a rude ta ce, "Bansan me kake nufi ba, bazan yi sujjada ba, ni ba musulma bane, ko ka manta?".
"Har kina da za6in addini a yanzu? baki ga wadanda suka taimake mu musulmai bane!
Nima yanzu musulmi ne, Ki daina kira na Gabriel, bana so sunana Sajeed, kema na musuluntar dake, sunanki Sajeeda daga yanzu."
maganar shi taba su nishadi.
A nan take ya biya mata shahada ta musulunta ya kuma ra
a mata suna SAJEEDA, dama tuntuni ya ke ta tanadin sunan da zai sanya mata kalar na shi idan Allah ya ha
a su, bayan da ya samu sai ya adana sa a cikin zuciyarsa.
Chief ya ce su jira shi zai shiga cikin asibitin gurin su Omar, suka amsa mashi da toh.
Bayan fitarsu daga dakin ya rage saura su biyu.
Sai dadi suke ji kamar yau suka fara sanin juna.
Ta tambayeshi ya bata labarin ta yadda suka ku6uta daga kurkukun
addara kuma a ina yake da zama?
Bayan da ya labarta mata, ta ji dadi sosai har ta
osa ta ga sauran prisoners
in da yake a tare da su, sai ta ji dama tun farkon kai su kurkukun ba a raba masu
aki ba, saboda ta ji sun fi su samun gata ba kamar su ba da aka maida dabbobi.
"Ina son nasan meya faru da khala, itama ta ku6uta ko bata ku6uta ba, na ga babu ita cikin wadanda sojoji suka ceto, ina son ta, itama tana sona, ba don ita ba da yanzu babu ni..."
Ta fada idanunta cike da
walla.
"Ban so wani abu ya sameta, ina so ta rayu saboda in taimaka mata, ta fa
amin bata da kowa, itama cutar ta aka yi aka kaita kurkukun
addara."
Tambayar ta Sajeed ya yi wacece Khala?
Nan take ta labarta masa irin taimakon da ta yi mata, duk da baisan wacece ita ba ya ji ta kwanta masa a rai, kuma yana son ya ganta saboda taimakon da ta yi ma yar uwarsa.
Kwantar mata da hankali ya yi ya ce zai tambayi Chief game da ita don su ji in tana a raye.
Bayan fitar Chief Owais daga
akin bai nufi ko'ina ba sai
akin da aka kwantar da amininsa, shigar sa dakin ya yi daidai da fitowar Omar daga toilet, yana tafiya da
yar da
yar, jikinsa sanye da kayan mara lafiya, kwata kwata bai lura da mutun a
akinsa ba, gadon sa ya nufa yana niyyar haurawa don ya kwanta unexpected muryar Owais ta katse shi, "Alhamdulillah, Ya Allah na gode maka da ka farfa
omin da aminina!
Na gode Ya Allah..." Cike da farin ciki Big Guy ya waiwayo tare da kallonsa.
Bazai iya jira ya
araso ba, da sauri ya nufesa suka rungume juna, irin sosai
in nan.
"Na yi kewarka Omar, kullum da tunaninka nake kwana, ina ta zullumin kada na rasa aminina, bansan ina zan samu madadinka ba." Cikin shesshekar murya ya furta kamar zai fashe da kuka.
i da farin ciki suka lullu6e Omar, in a cool voice ya ce, "Nima na yi kewarka bugun zuciyana, na so a ce kaine mutun na farko da idanuna suka fara yin tozali da shi a lokacin da na farfado amma sai na ga akasin hakan, baka ji yadda na ji ba, bansan meya faru ba tun bayan dana fita hayyacina a gidan kurkukun kaddara, amma da docs suka fa
a mini kana nan da ranka da lafiyarka sai na ji farin ciki ya cika ni, saboda ni damuwana akanka ne, ina son ka aminina." Ya fa
a yana
ara hugging dinsa, daga gani sun yi kewar juna sosai, farin ciki duk ya cika su.
"Omar, ina fata babu inda ke yi maka ciwo a yanzu?
Ka ci abinci?
Ka yi wanka?" Dariya ya yi, "Ka kwantar da hankalinka, doctor ya tabbatar min da na samu lafiya, raunin da na ji a brain
ina ya warke.." Le
a kansa Chief ya yi ya dudduba daidai inda aka yi masa
inki, ya ji da
in ganin yadda gurin ya warke sosai.
"Allah ya
ara maka lafiya da tsawancin kwana aminina.." Da fara'arsa ya amsa masa da, "Ameen, kaima haka mutumina."
"Am sorry Omar, na yi maka laifi, kwana biyu ban le
o na duba ka ba, bani da kwanciyar hankali, abubuwa da dama sun faru masu da
i da marasa da
i..."
Damuwa ce ta bayyana akan fuskar Big Guy, "Don Allah ka fa
a min meya faru?
Me ake ciki?
Dame dame ya faru bayan doguwar sumar da na yi?
Ina Danish?
Ina Salsabeel da Taj?
Ina U.s armies?
Ya labarin kurkukun kaddara da Elders da su na farka a raina?
Har yanzu baku gano su wanene ba?"
Kamar
an jarida ya tsare shi da tambayoyi.
Girgiza kai Chief ya yi cike da takaici ya ce, "Omar, zan fada maka amma ba yanzu ba, na fi so lafiyarka ta inganta, bana so kaji abun da zai
aga maka hankali..."
Bai kare maganar ba, Omar ya ce, "Kada ka damu da lafiyata na ji sau
i, kawai ka fada min!
In ba haka ba hankalina ba zai ta6a kwanciya ba wallahi.." Matsa mashi ya yi akan ya fada mashi saboda ya kagara da ya ji me ya faru..
Ba don ya so ba, cikin karyayyar murya ya fara zayyana masa abubuwan da suka faru,
wa'iyazubullah!
Lokaci
aya idanun Big Guy suka riki
a suka koma jajir, zufa ta fara tsattsafo masa saman fuskarsa, tsantsar tashin hankali da ru
ani ne akan fuskarsa, al'ajabi ya kama sa, damuwa da ba
in ciki suka mamaye zuciyarsa duk a lokaci
aya..
Cikin shesshekar murya ya furta, "Owais, jin komai nake kamar ba a gaske ba, kamar a mafarki ya faru, ina ma ace ban farfa
o daga coma din nan ba, in mutu kawai!" Ya fa
a hawaye masu
umi suna sauka kan kuncinsa..
Wani irin kunci da ba
in ciki ne suka tarar masa a cikin zuciyarshi, idanunsa sun ka
a jajir..
"Ban yi mamakin jin mahaifina ne Jan Wuya ba, zato zunubi ko da ya kasance gaskiya, amma wallahi, rantsuwar
an musulmi tun da labarin kurkukun kaddara ya riske mu na ji a raina mahaifina yana
aya daga cikin azzaluman da suke da sa hannu a cikin sa, na yi shiru ne saboda bani da hujjar da zan tabbatar da zargina akan shi shiyasa ban ta6a fa
a maka ba.
Amma zuciyata ta karaya da jin cewa baba Obie shine Shugaban kurkukun
addara!
Hankalina ya tashi Owais, ban ta6a jin tsanar rayuwar duniya irin na yau ba.
Owais meke damun su ne?
Wani irin neman duniya ne wannan?
Da zalunci da mugunta?
Me suke nema ne wai?
Wani irin tushewar basira ne haka?
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un!.."
"Baba Obie bai kyauta ma rayuwarsa ba bai kuma kyauta maku ba, wallahi nafi jin zafin halin da kuka shiga akan wanda ni na shiga, saboda baba Ya zalunce ku, Ya dade Yana ha'intarku da fuska biyu, Owais, wai dan Allah da gaske ne?
Ba mafarki ba?
Wannan wata irin ba
ar kaddara ce Allah ya jarabce mu da ita?"
aura kansa ya yi akan kafadar Chief Owais ya fashe da kuka tamkar ana zare ransa.
Cikin sanyin murya Owais ya ce,"Shiyasa ban so ka matsa min akan in fada maka ba Omar!
Saboda nasan ba zaka ji dadi ba.."
"Allah Ya isa tsakanina da shi, Allah ya wula
anta rayuwarsa tun a gidan duniya, Allah ya ha
a shi da dukkan musiba da fitintunun duniya, Allah ya saukar masa da cututtukan da zasu hana sa kwanciyar hankali, ko na minti
aya ban son ya
ara jin dadin duniya.
Lalacewar sa kawai nake son na gani, ban ta6a tsanar wani mutun kamar yadda na tsani mahaifina ba, shai
anin mutun azzalumi, fasi
i mai kafurar zuciya, mutumin da tun da
uruciyata yake nema na, ni wai!
ansa na cikinsa!
Shine Ya 6ata min rayuwata ya jefa ni a harkar safarar miyagun
wayoyinsa, ya hana rayuwata sukuni, ya
i bari mahaifiyata ta bani tarbiya, ya raba ni da danginsa, ya dinga sarrafa ni son ranshi.
Owais ina da ciwon ba
in cikin da ya
unsa min, wallahi Owais ba don Allah ya
addara zuwan ka cikin rayuwata ba, da yanzu nima ina
aya daga cikin giant din kurkukun kaddara, Allah ne ya tsare ni, wata
il addu'ar mahaifiyata ce ke bibiyar rayuwa na, shiyasa bai yi nasara akaina ba..." Kasa
arasa maganar ya yi wani kalulun ba
in ciki mai tattare da radadi ya sar
e muryarsa, ya kuma fashewa da kuka yana tari.
Cikin sigar lallashi Owais ya daura tafukansa a saman bayansa a hankali yake dan bubbuga sa yana lallashinsa.