Sashe 125
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bangaren iyalan
an iya, suma sun fuskanci nasu
alubalen bayan da asirin mahaifinsu ya tonu, suma sun ji komai game da kurkukun kaddara sun kuma ji hadda mahaifin su cikin Elders..
Gaba
aya saida shiga mutane ya gagare su saboda tsangwamar su da ake yi, dole suka killace kansu a gida.
Duk wani mai hul
a da su saida ya ja baya da su, kyara da tsangwama ba wanda basu fuskanta ba a gurin mutane, hatta shiga social media saida ya gagare su, saboda munanan maganganun da mutane suke yi akansu, ubanninsu sun ja masu abun kunya, bayin Allah, su da ba laifin su ba.
Jarabta ce daga Allah kuma da suka yi ha
uri suka jure, cikin ikon Allah sun fara samun maslaha, manyan malaman addini na
ungiyar sheikh Imam Malik dama wasu manyan malaman duniya sun tsawatarwa mutanen dake cin zarafin su akan laifin da bana su ba, sun yi nasiha sun yi wa'azi akan halin da iyalan elders suke a ciki, kuma cikin ikon Allah sai gashi sun fara samun sassauci, mutane sun gane kuskuren su na
untata masu da suke yi, musamman da suka ji labarin abun da ya faru da twin sister
in yarinyar da labarinta ya ta6a zuciyarsu, hankalin kowa ya tashi da jin Zeenatu ta kashe kanta, mahaifiyarsu kuma tana a kwance rai hannun Allah sakamakon abun da mijinta ya yi ma
arta, su kansu
an'uwan nata basu san ya akai labarin Zeenatu ya fita ba, hasalima basu son asani saboda abu biyu, na farko basu tabbatar da mutuwar Zeenatu ba!
Bayan da suka kaita asibiti doc ya fa
a masu da yiyuwar doguwar suma ta yi saboda babu alamun ta sha poison ko lahani na ciki ko na waje a jikinta, abu na biyu saboda tsoron surutun mutane, amma sai dai suka ji labarin yana yawo a social media tare da hotunan Zeenatu.
Sai daga baya suka gano cikin
an aikin gidanne suka fitar da labarin, aikuwa ransu ya 6aci matu
a, har mataki suka
auka akan
ar aikin da ta ya
a labarin duk da ta janyo masu tausayar al'umma.
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~___________________________________
Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.
Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.
Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08164570032.
~____________________________________Daga al
alamin Hafsat Bature Boss
Kowan nan su yana a zaune kan kujera cikin Cell
in Isod, A hankali Chief Owais ke duban fuskar Praveen da ya sadda kanshi
asa cikin tsananin tashin hankali da fargaba, gaba
aya babu nutsuwa a tare da shi ga rashin koshin lafiya, la66ansa sun kumbura suntum, gefen idonshi na dama ya kumbura harda kwantsa a cikin su, gaba
aya jikinshi a kumbure yake ga tarin raunukan da ya ji sakamakon bugun da su Sir mubarak suka yi ma shi, har yau bai dawo daidai ba.
Bakomai chief yake kallo a cikin idanun shi ba face tsantsar tsoro, firgici, da damuwa mai ha
e da
unci da ba
in ciki, saboda nauyin Chief Owais da ya ji ya sa shi kasa jure kallon shi.
Girgiza kai Chief Owais ya yi, "Praveen, Allah ba azzalumin bawanSa bane sai dai bawa ya zalunci kan shi.
Me ya ja maka Praveen?
Ma ya kai ka aikata miyagun laifukan nan?
Meyasa ka biyewa son zuciyarka da son abun duniya wanda zamu mutu mu barshi duk min daren da
ewa?" Girgiza kai ya yi cike da danasani ya ce, "Bada son raina ba, ba halina bane, sharrin shai
an ne da sharrin zuciya, nasan ina da son ku
i sosai, zan iya komai don in samu ku
in da zan rufa mana asiri ni da
ar uwata, amma wallahi ban ta6a kisan kai ba, sai da na ha
u da Obinna..."
Bai
are maganar ba ya dakatar da shi, "Ka iya kuma cin zarafin mata ko?
Ko ka yi tunanin bamu ji abun da kake ma
an aikin gidanmu ba?
Ka dinga masu barazanar za ka sa a kore su daga aiki duk don ka samu su baka ha
in kai, bayan haka kaine ka yi silar ciwon marwa..." Cike da tsana ya ke kallon shi.
"Dama can babu imani a zuciyarka Praveen, baka da tausayi kuma kai
in mugu ne,
ar uwarka ka
ai kake tausayi, grandpa ya fa
a min duk wanda suka saka a kungiyar kurkukun
addara da son ran shi...."
Sunnar da kan shi
asa ya yi.
"Ka fa
a min tayaya akai ka ha
u da Saratu?
Da kuma yadda akai baba ya sanyaka a
ungiyar kurkukun
addara?
Karka ce zaka yi min
arya ko ka 6oye min wani abu,
ar uwarka tana a hannunmu, idan ka yi laifi ba kai zamu hukunta ba, ita zamu hukunta.." Fa
uwar gaba ya ji, a ru
e yake duban Owais da jajayen idanunsa..
"Na ro
e ka, kada ku ta6a Hajjaty, bata da laifi, batasan komai ba, na ji zan amsa maka tambayoyin ka.." Murmushin gefen fuska Owais ya saki, ya fahimci Hajjaty ce lagwon shi.
dakyar ya ke magana yana sakin nishi.
"Farkon ha
uwa na da hajiya Saratu a restaurant
inmu ta zo cin abinci, ni na je kai mata abincin, kawai saboda na goge cokali da rigata ta falla min mari, ta sanya hannu ta 6arar da kayan abincin
asa, ta soma zazzaga min masifa tana fa
in shiyasa bata cika son cin abincin indiya ba
azamai ne mu,
antattu marasa hankali.."
A lokacin na ji zafin marin da ta yi min, raina ya 6aci da kalamanta amma ban nuna ba, saboda na hango agogon hannunta ta zinari ce, bayan haka ni ina girmama masu ku
i koda zasu wula
anta ni ne indai zan samu abun da nake so.
Har zata tafi na ce mata ta 6arar da abinci bata biya ku
in ba, cikin fushi ta tura hannu cikin handbag
inta, ta zaro dala
ari
ari bama na ku
inmu rupee ba ta watsa mini kan
irjina ta juya ta fuce, na shiga washe baki ina tattara kudin da suka zube a
asa, wanda a
alla a kudinmu na indiya sun kai dubu
ari biyar, nan fa na fara tunanin ta wace hanya zan
ulla ala
a da ita?
Tun da na fahimci tana da arzi
i kuma
ar masu kudi ce.
Daga nan saina fara bin diddiginta, tun a ranar da ta shige motarta na bi bayanta da mai abun hawa, na ga ta shiga Medical University, a nan na fahimci
aliba ce ta zo karatu daga wata
asa, saboda na lura ba jinsinmu ba ce.
Da na ci gaba da yin bincike akanta saina na gano
ar Nigeria ce, kuma ta fito daga babban gida na masu arzi
i, a jami'ar babu wanda ya isa ya taka ta ya zauna lafiya, tun daga
alibai har malaman shakkar 6ata mata rai suke, ita kuma bata da mutunci, ta
ware gurin bullying
in mutane.