Sashe 138
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin sauri Ya bu
e motar ya fito da niyar ya gudu sai dai kash tuni mun kewaye Motar shi, yabi ya rude, hankalinsa Ya tashi Ya dinga rokonmu akan mu kyalesa Ya tafi zai fita a harkar mu, bazai tona mana asiri ba, a lokacin munyi mamakin ta yadda haryasan sirrin mu, muka tambaye shi meyasa yake mana le
en asiri?
Kuma tayaya akai yasan inda muke har yazo?
Bayan haka dame dame ya sani agame da mu?
Cikin rawar murya yace ya kai ziyara gidan gonar babansa da marece har dare yayi masa acan, yana akan hanyar dawowarsa ne yaga motocin mu suna shiga cikin dajin dake a kusa da gidan gonar, al'ajabi ya kamasa yayi ta tunanin su wanene a cikin motocin?
Me zamuyi da tsakar dare a cikin daji a irin wannan lokacin, shine sai yabi mu don ya gane ma idonsa, yayi ta bin mu har yaga lokacin da muka shiga gidan gonar mu, Yabi bayan mu har yaga abun da muke aikatawa a sirrin ce, a lokacin daya bamu labarin bai bayyana mana cewa bashi kadai ne yasan sirrin mu ba, sai ya boye mana.
Na mi
a masa hannu nace ya bani Wayarsa, bai musa mun ba, jikinsa na 6ari Ya bani, dana duba sai naga babu abun da ya dauka, na tambayesa ina videon daya dauka namu, yace min bai yi saving ba, nace masa kada ya yi mana karya, in har yanason ya tsira da ranshi, Ya fa
a mana gaskiya, Amma ya kafe akan bakansa, mun fahimci yana da kafiya da taurin kai, musa daya zuciya yace"mu kashe shi kawai" dan iya yace"a'a kada mu kashe shi, saboda idan muka kashe shi, ba zamu iya sanin sirrinmu daya sani ba, zai iya yiwuwa bashi ka
ai ya sani ba, wata
il ya tura ma wani.
Daya ki fa
a mana gaskiya, Musa ya dauko galon din fetur abayan motar mu, ya fara masa barazanar zai kona sa in har bai sanar damu ba.
Bawan Allan nan, ya razana jikinsa ya kama kerma.
Unexpected muka ga ya yanke jiki ya fa
Da muka dudduba shi sai muka gane firgicine yayi silar da zuciyarshi ta buga ya mutu, bamu ji dadi ba, mun so Ya fara fada mana kafin mu kashe shi da kan mu, musa da yafi mu zuciya ransa ya baci, Ya
i gawar Uzair ya zaunar da shi a mazaunin driver, Ya rufe motar, kafin Ya soma zazzaga mata fetur, kwatsam sai ga kira ya shigo wayar Uzair dake a hannuna, dana duba screen din wayar sai naga sunan dan uwana, aminina ya bayyana, Musa ya kar6e wayar daga hannuna ya
aga kiran da yaji muryar wani yana kira sunan shi, shine yace mishi idan yana son sanin meke faruwa ya maida kiran video call.
Bayan da suka maida video call, daya tabbatar dan uwan nasa na kallon komai ta screen din wayar, sai Ya karasa zazzagawa motar fetur, Ya cinna mata wuta.
Daga bisani bayan ya katse kiran, muka binciki wayar Uzair din anan ne muka ga firar da su ka yi ta whatsapp chat din su, akan leken asirin da su ka yi mana lokacin da muka handame wani malamin ahlis sunna da ya'yansa, Taj ya nuna kin amincewarsa akan bin diddigin mu, amma Uzair Ya matsa number akan saiya gano su wanene mu don ya fallasa asirin mu.
Da muka ga haka, sai muka yanke shawarar zuwa gidan Taj, Don mu kashe shi, tunda mun fahimci shima yasan sirrin mu.
Bamu tsaya bata lokaci ba, muka garzaya unguwar da taj Yake, adaidai Lokacin da motocin mu suka shiga layin muka hango motarsa yayin da ya ke kokarin guduwa, aguje muka bi bayansa..."
girgiza kai chief owais yayi, idanunsa suka cuccuko da kwalla.
"Kaji yadda komai ya faru, mu bamu san Taj yana araye ba, ai da tuni mun kashe shi, mun dai san Yarsa tana araye, bayan da muka cinna masa wuta, bamusan tare da yar sa ya ke ba, sai daga baya muka gano cewa tare da yarsa Ya gudu, hankalin mu ya tashi, muka fara nemanta, cikin sa'a muka gano tana araye, hannun Fulanin daji, muka cigaba da bibiyar rayuwarta, har zuwa lokacin da muka
auke ta.."
arashe labarin tare da sadda kan shi
asa cikin nadama da takaici.
Shiru su ka yi na wani lokaci, babu mai magana a cikin su.
Owais ya zaro wayarsa Ya kira cook
insu Ya umarci a kawo mashi lunch a cell din kakansa.
Jim ka
an Jenior agent Ya shigo da madaidaicin tray mai dauke da kayan abinci ya ajiye a tsakankanin su.
"Nasan kana jin yunwa"
girgiza kai yayi"a halin yanzu owais, babu abun da nake jin da
insa, ko naci
aci zanji"
"Ka daure ka ci, dan Allah"
"In har zaka bani abaki kamar yadda ka sabamin lokacin da kana yaro zanci ." bai musa mashi ba, da ya ke yaji dadin hadin kan daya basu, komai ya tambaya yana amsa mashi, hakan Yasa shima Ya
an faranta masa.
Abaki ya soma bashi yana ci suna fira.
"Malaman Jazuli, tayaya akai kuka kama sa yana maku leken asiri?
Naji ka ambaci sunan shi, nasan komai game da labarinsa, sheikh imam ne Ya fadamin.."
a takaice ya fayyace masa komai.
Murmushi baba Obie yayi"Allah sarki sheikh imam malik, ashe dama da biyu ya shiga jikina ban ta6a ganewa ba, Allah ya taimakesa da tuni shima mun kashe shi.." ya fa
a yana dan girgiza kansa.
"Malam Jazuli, tun ranar da yaje suka hadu da dan iya agidan gonar mu, akan maganar sadaukarwar da zaiyi, kallo daya dan iya yayi masa ya gane basaja yayi don ya shiga jikin mu, amma sai bai nuna masa ya gane komai ba, har sukayi sallama Ya tafi, arana ta biyu dayazo yi mana leken asiri cikin rashin sa'a dan iya yajiyo kanshin mutun bare a gurin da muke, anan ya gane akwai mai bibiyar mu yana mana leken asiri, amma bamu iya kama shi ba, Harya tsere mana, sai dai abun da baisani ba, mu matsafa ne, idan muka so da sihiri zamu iya ganin komai daya faru abaya ta madubin tsafin mu, ta haka muka gane wanene shi.
Da farko bamu yi niyar kashe shi ba, Na kirasa awaya na garga
esa akan karya kuskura Ya fitar da sirrin mu, Ya manta da abun daya gani, ya fita sabgarmu, In ba haka ba, zamu dauki mataki akansa.." da budar bakinsa sai cewa yayi"ta Allah ba tamu ba, bai fara don ya tsaya ba, mu bamu isa mu sa yaji tsoron mu ba, Da Allah ya dogara, mu zaija ma kunne muji tsoron Allah mu daina ta'addancin da mu ke yi, Idan ba haka ba zai tona mana asiri.."
A lokacin nayi
arin shawo kansa Yaki saurarena saima Ya kashe min waya, yayi zaton ja damu abune mai sauki, Dan tahalikin nan sau biyu ina masa gargadi akan Ya fita sabgar mu, amma sai Ya nace akan kudirinsa na fallasa mana asiri.
Kaji dalilin dayasa muka farmakesa a tsakar dare muka daukesa da ya'yansa.
Ya karashe labarin tare dakai hannu Ya dauki juice mai sanyi ya kur6a, Chief Owais sai kallonsa ya ke yi, jin komai yake kamar amafarki wai kakansa?
Har yanzu yana jin zafin abun aransa.
"Baba, Baka taba jin tausayi ko irin danasani, a lokacin da ka raba uwa da danta, ko ka kona mutun da ransa, ko ka keta haddin kananun Yara..."
dakyar ya iya
arashe maganar saboda nauyin furtawa da ya ji.
"bana jin komai, na fada maka, duniya nasa agaba, evils din jikina babu Allah aransu, bansan tausayi ko imani ba.."
"Amma yanzu ina fata babu evils a jikinka da sauran Elders dama kowa dake da sihiri ta 6angaren ka"
Yar dariya baba Obie yayi"kana tambayata ne saboda bakason in an tashi hukuntamu mu 6ace ko evils su taimake mu"?
Girgiza kai Owais yayi"a'a kawai inaso na sani ne"
"Babu Owais, Evils sun koma mazaunin su, na kuma binne sihirina babu wanda zai iya tono shi, In ba magajina ba"
"In sha Allah shima magajin naka bazai ta6a binno shi ba har abada, mun rabu da annoba"
dariya baba Obie yayi yadda kasan baida wata damuwa.
"karka damu Owais, ai magajin nawa ya
yamaci abun a zuciyarsa tun farko shiyasa ko evils suka gaza yin tasiri akan shi, gadai shi amatsayin Evil giant amma bamu isa mu juya shi son ran mu ba, duk da nasan Allah ne ke tsare shi, akwai kariyarsa atare da shi, bayan haka sai gashi Kaddarar da
muke tunanin killace ta zai zamar mana mafita, tazo ta sace Zuciyarsa har ma da evils dinsa, ni kaina nagaza sarrafa shi son raina, wannan yarinyar ba
aramar ta'asa tayi mana ba, yar mitsila da ita, owais nifa ban ta6a ganinta ido da ido ba, sai dai a madubin tsafina, sai kuma ranar dinner din Hateem, amma ina jin labarin ta
adarancin ta..."
baisan ya akai maganar baba Obie taso bashi dariya ba.
"Kana jin haushin tayi silar lalata komai naku"?
"Bana jin haushinta Owais, hasalima burge ni ta ke yi, Ina son yaro masifaffe mara tsoro, mai
warin gwiwa, kuma kaga tayi silar da kuka kawo karshen kurkukun
addara, gaskiya na jinjina mata,..." ya fada da murmushi akan fuskarsa.
"owais nifa lamarin Ubangiji Ya razana ni wlh, yadda komai ya sauya, duk wani munafunci da makircin da muka da
e mu na yi a boye, tsawon shekaru bamu ta6a yin Kuskuren da wani zaisan koda suffar mu ta asali ba, amma wani abun daure kai, Cikin yan watanni komai ya warware, asirin mu Ya tonu, gamu a cikin cell, mu da muka saba gar
ame ya'yan mutane kamar dabbobi, Yau mune a gar
ame?
Kurkukun da muke
untata rayuwar mutane, mu azabtar da su a cikin sa, yanzu babu shi, muma nan da
an kwanaki ka
an zamu shige shi, Owais Allah abun tsoro duniya abun tsoro! owais komai dana mallaka ayanzu babu shi, na rasa dukiyata, ya'yana, yancina, mutuncina, gidana, farin cikina, komai owais, ban taba zaton ma rana irin wannan zata zo ba, owais inaga idan na mutu?
Aka binne ni daga ni sai mugun halina?
Meyasa ban fara tunanin menene makomata ba kafin na aikata badaidai ba?