Sashe 185
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Falon yayi shiru babu mai magana, Hateem Ya sadda Kan shi
asa cike da jin kunyar hada idanu da su, gimbiya Mujeedat ce ke
an tausarshi Tana matsa yatsun hannunsa dake a cikin nata duk dan ta kwantar masa da hankali.
Gyaran murya Emir yayi, Hankalin kowa Ya dawo kan shi, cikin nutsuwa ya ce sunji komai da mahaifinsa Ya aikata, basu ji dadi ba, Ya karya musu zuciya, ya kuma ja masu abun kunya a idon duniya, amma ba zasu ala
anta shi da laifin da mahaifinsa Ya aikata ba, hakika sun tausaya masu sun kuma jajanta musu, sai dai ya sani bazasu lamunci abin da zai taba martabar family din su ba..."
Lokacin da Hateem ke sauraronsa Hankalinsa Idan yayi dubu toh Ya tashi.
Emir Yana
are maganarsa, Khal din Mujeedat Ya daura da cewa"don haka, yayi hakuri da hukuncin da zasu Yanke!
Sakamakon Mafi rinjayen family dinsu sun fusata sun nuna rashin goyan bayan alakar sa da mujeedat..."
khal bai
are maganar tasa ba, Mujeedat ta fashe da kuka Hankalinsu Ya tashi saboda sun da
e basu ga zubar hawayenta ba, Cikin karyayyar murya tace kada su rabata da Hateem!
Bazata iya rayuwa batare da shi ba, tayayama zata iya barin shi a mawuyacin halin da ya ke a ciki?
Dame zaiji?
Su dubi girman Allah kodan darajar ya'yan dake a tsakaninta da Hateem kar su rabata da shi, zata iya rasa ranta su tausaya mashi!"
duk yadda Nazli takaiga izza saida ta sanya baki ita da Yazrin suka taya mommynsu rokon danginta akan kada su raba su da mahaifinsu, ba laifinsa bane, ko Allah baya kama mutun da laifin da bashi ya aikata ba, su tausaya masu!
In kuma har suka raba mommynsu da daddynsu suma zasu yanke alaka da su, saboda bazasu taba rabuwa da daddyn su ba.
maganar Su Nazli ta
aga hankulan su, saboda suna son su kamar ran su amma still basu canza ra'ayin su ba..
Khalar Mujeedat tace ba zasu taba canza ra'ayin su ba, dole Sheikha ta za6a, ko dai Ta rabu da Hateem ta rayu da danginta, ko kuma taja ma kanta itama su Yanke alaka da ita.
Hateem baisan sa,adda hawayen bakin Ciki suka wanke fuskarsa ba, sam Ya kasa magana sai dai jinjina kansa da ya ke yi.
yar ya iya bu
e baki, cikin girmama yace baiga laifinsu ba, bai kuma ji zafin hukuncin da su ke so su Yanke mashi ba, mahaifin shi ne yaja ma shi! amma bai ta6a zaton jin hakan daga gare su ba, a matsayinsu na musulmai masu ilmin musulunci, sun san komai ya faru da shi mukaddarine daga Allah, bai kamata su juya mashi baya don mummunar kaddara ta same shi abun da ya faru da shi zai iya faruwa da kowa haka Allah ke jarabtar bawansa ta inda bai zata ba! amma kafin su fara yanke hukuncin raba shi da matar shi, yana neman alfarmar su akan su ba mujeedat za6i tun da tana da
an ci, ta fa
i ra'ayinta akan ala
arsu, saboda bazai ta6a sakin ta ba, kuma bazai rabu da ita ba, In har ba ita da kanta ta nemi ya sake ta ba, idan kuma su ka ce zasu tilasta masu, zai sanya lauyoyinsa a ciki.
lokacin da ya yi maganar zuciyarsa a wuya ta ke, yana jin zai iya komai akan Mujeedat..
Gaba
aya sun kunna masu wuta babu wani sassauci so su ke kawai su raba su.
A Lokacin da Hateem Ya sare da rokonsu akan su janye maganar raba su, Cikin fushi da 6acin rai ya mi
e cike da rashin kuzari Ya juya da niyar yabar falon harya fara tafiya, Unexpected Ya tsinkayi Muryar mutum a kunnanshi Yana kiran shi da sunan daddy minister...
A sukwane ya dakata da yin tafiyar, Ya kasa motsawa, cikin ru
walwarsa ke kokarin tariyo masa muryar wanene Yaji a cikin kunnansa?
Wanene me irin muryarsa?
Wa kuma ya ke kira..."?
Bai
arashe zancen zucin nashi ba Ya kuma tsinkayar muryarsa a karo na biyu yace"daddy minister, it's me Danish..
"
Gabansa ne Ya fa
i a ru
e Ya juya ya fuskanci inda Yake jin muryarsa kaitsaye idanunsa suka sauka akan Danish dake a tsaye sanye cikin shigar larabawa, kasa yarda yayi da abun da idanunsa ke nuna masa, ganinsa ya ke kamar a mafarki, Ya soma murza idanunsa da yatsunsa don ya tabbatarwa kansa daidai yake gani.
Nazli da Yazin Tun fitowarsa suka hango shi, A rude suka mi
e tsaye kan kafafunsu suna bin shi da kallo mai cike da al'ajabi, ganin matashin saurayin da suka ta6a gani a farewall dinner din daddynsu, ba zasu taba mantawa da fuskarsa ba, musamman Nazli, cos a farko data fara ganinsa Taji kishi sosai saboda arayuwarta batason mutum me kama da ita, batason ace wani nada wani abu irin nata, saboda tsabar izzar ta, a lokacin abun daya
aure masu kai tayaya akai Yaron da yake a Nigeria ya zo dubai? kuma har cikin gidan family din su?
Tayaya hakan zai yiwu?
Wama ya kawo sa?
Menene alakarshi da su?
Sheikha mujeedat ce ka
ai bata motsa daga inda take ba, saboda tasan komai game da zamansa a gidan su.
_Gaba
aya babu wanda yasan da zaman shi a falon, amma tun farkon da suka fara tattaunawa ya fito daga dakinsa da niyar ya tafi fadar Emir yana shigowa falon idanunsa suka hango mashi Mommynsa da Prime minister wani iko na Allah kallo
aya da yayi masa nan take ya tuna da komai daya manta, hakan nufin memory dinsa daya rasa ya dawo, yayi farin cikin sake ganin Prime minister musamman dayasan cewa daddynsa ne, to anan yaji komai da suke tattaunawa hankalinsa Ya tashi da jin zasu raba mommynsa da daddynsa_
Cikin rawar Murya Prime minister Ya furta"Danish!
Kaine dagaske nake gani?
Ko dai idanuna ne suka nuna min badai dai ba"?
bai
are maganar ba, Danish Ya nufe shi da sauri yana isa gabanshi ya rungume shi sosai cikin farin ciki da murnar ganinsa.
Babbar magana!
Kallo ya koma sama, sai da Kowa dake a falon ya mi
e a sukwane cikin rudu su ke kallon su.
Cikin shesshekar murya ya furta daddy ni ne, Danish, nayi kewarka, naji dadin sake ganinka arayuwa ta...
"
ji yayi kamar ana wanke damuwar dake a cikin zuciyarsa wani sanyi ne ya ratsa zuciyarsa, Ya
ara
amesa a kirjin shi kamar zasu koma mutun
aya sun dauki lokacin kafin Omair ya raba jikin sa daga na daddynsa ya juya ya nufi Emir da mamaki Ya hana sa furta kalma.
zubewa yayi kan gwiwowinsa Ya dafe
afafunsa cikin sanyin murya ya shiga rokonsa akan karsu raba mommynsa da daddyn sa, su ka
ai ne fatan da ya ke da shi a duniyar nan!
Su taimaka ma rayuwar shi, baisan komai ba baisan kowa ba, baisan Yana da iyaye ko dangi ba arayuwarsa saida Allah ya bayyana masa komai..
"
Sannu a hankali ya fayyace musu irin rayuwar da yayi a kurkukun kaddara cikin harshen turanci, wa
anda basa ji a cikin su Yazrin ce ke fassara musu da larabci saboda sun nuna,suna son suji me Ya ke cewa.
Labarin Danish Ya ta6a zuciyarsu, jikinsu yayi sanyi la
was, idanun su suka cuccuka da
walla, tausayinsa ya kama su, sun razana da jin zalunci da kakansa ya yi masa sun kuma sha ruwan mamakin jin cewa jinjirin Mujeedat ne da ta haifa a mace shekaru ashirin da suka gabata.
kafin ya
arasa musu labarin tuni hawaye sun wanke fuskar sa.
Bayan ya
are ya cigaba da cewa"su duba halin da yake a ciki, baisan ko yana da tsawaicin kwana ba, amma su taimaka masa su barshi Ya samu kulawar iyayensa, su ka
aine zasu iya bashi abun daya rasa arayuwar sa!
Yana son su!
Yana son ya rayu da su har karshen rayuwarsa"!
Cikin karyayyar Murya Khal Ya dubi Mujeedat Ya tambaye ta dagaske ne komai da Yaron ya fa
a?
Kuma tayaya akai suka gano
an su ne"?
Idanunta cike tab da kwalla ta jinjina kanta, cikin raunanniyar murya ta fara basu labarin Danish tun farkon lokacin da Prime minister ya haukace akan son shi da ranar da suka fara ganin shi a farewall dinner din hateem, har zuwa Dna test da ta yi, ta kuma fayyace musu komai da suka tattauna da Owais har ta yi masa hanyar zuwa dubai, anan prime minister yaji komai da suka 6oye masa, bazan iya misalta farin cikin dayaji ba na kasantuwar Danish
ansa, bakinsa Ya
i rufuwa dama tun a kallon farko daya fara ganin fuskarsa yaji a jikinsa jininsa ne shi, Ya ilahi, baisan sa'adda Ya dur
ushe
asa yayi sujudusshukur agaban kowan nan su bai iya
agowa ba saima ya kamayin kukan farin ciki.
Gaba
aya Al'ummar falon suka furta Allahu Akhbar!!
Allahu Akhbar!!!
~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Cike da nadama Emir Ya ru
o damtsen hannayen Omair ya mi
ar da shi tsaye a hankali ya soma share masa hawayen sa da yatsunsa kafin ya rungumesa a kirjin shi..
Cikin karyayyar murya yace ya yafe masa, yayi danasanin furucin da yayi na raba mommynsa da daddynsa, hakika labarinsa ya karya zuciyarsa, ya tausaya ma rayuwar sa, amma ya yi ha
uri da jarabawowin daya fuskanta arayuwarsa, In sha Allah yayi bankwana da bakin ciki, zasu bashi goyan baya gurin taimaka masa na ganin ya samu abun da bai samu ba arayuwarsa, bayan haka ya soke maganar raba tsakanin Iyayen sa, kuma Ya garga
i kowa daya janye maganar baya son a
ara tadata.
Tun da sukaji maganar Emir Kowa Ya zubar da makaman Ya
in sa dama tuni jikinsu yayi sanyi, Farin Ciki agurin sheikha Mujedat da Hateem baya misaltuwa, Tun ayanzu sun fara alfahari da
an nasu saboda kyautar Allah ne shi agare shi, gashi tunkan aje ko'ina ya fara kawo masu maslaha.