← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 192 OF 201

Sashe 192

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dakyar ta karashe maganar tana jan numfashi.

Kafin ta
aura da cewa "Ka ce saboda ni ka yi komai, Idan da na mutu fa?

Ko kai ka mutu a cikin wadannan shekarun da bamu a tare"? ta fa
a tana cigaba da zubar da hawaye.

Ko uffan bai ce ba, Yayi shiru yana sauraron ta.
can
asan makoshin ta furta
"Man so kayi ka kasheni wallahi"
Numfasawa yayi a hankali cikin sanyin murya ya furta
"i know everything that happened to you after I left, Akhi Owais yana fa
a min komai game da ke, and I'm not happy about it, I made a mistake by leaving you, duk da banyi hakan don na cutar dake ba, and I never stopped loving you Unaisah" ya fada yana kokarin fahimtar da ita.

"amma inaso ki sani komai nayi kece sila Unaisah, You caused it all, you're the reason I distanced myself from you"
Cikin ru
u ta bu
e jajayen idanunta a cikin na shi wani irin
warjini yayi mata da saurin ta kawar da su gefe
"Da farko na tafi kai farmaki na kuma sadaukar da kaina saboda ke, saboda inason in zama jarumi mara tsoron zuwa ya
i don kuma in wanke kaina daga zargin da kike min na goyan bayan matsafa, ki san cewa ni ba matsafi bane, bana goyon bayan zalunci, ban kuma ta6a taimaka ma azzalumi ko ni nayi zalunci...."
kalamansa sun
aga hankalin ta.

"I chose to distance myself from you, even if the pain of loving you would kill me, alkawarine na daukarwa kaina Unaisah, bazan ta6a dawowa gare ki ba, har saina musulunta na kuma samu Ilmi don inyi yaki da jahilcina, saboda inaso kiyi alfahari dani Unaisah, And, Alhamdulillah, I now have everything I wanted, I've accepted Islam, gained knowledge, and overcome my ignorance, I'm proud to say that I've become a better person for you, ina da komai Harma da asali bawai iya kyau gare ni ba...

"
Gaba
aya ya kashe mata baki, wutarta ta
auke
uff, ko hada idanu da shi ta gaza yi saboda wata irin shakkar shi da ta ke ji, yanzu ta gane dalilin dayasa ya yi komai, babu
arya a maganarsa, itace sila itace kuma taja ma kan ta, duk da bata furta kalaman da nufin ta goranta masa ba.

"There's no evils in me now, Allah has freed me from them, I have no magic, and I have peace of mind to live with you without hurting you, since I've become a complete person.
(A yanzu babu Evils a jikina, Allah ya rabani da su, bani da tsafi, ina da kwanciyar hankalin da zan rayu dake batare dana cutar da ke ba, tun da na zama cikakken mutun)
ya
arashe maganar tare da sauke ajiyar zuciya.

Ya lura da yadda tabi ta ru
e ta kame kanta ta shiga taitayinta kamar wadda tayiwa sarki
arya.

"Ban fa
a maki da wata manufa ba, ban kuma yi hakan donna goranta maki ba, face sai don inason nasa ma mana mafita, nima inaso na zama mutum mai daraja da kima, mai kuma mutunci a idanunki dana kowa ma"
ya fa
a yana bin fuskarta da kallo, Ta
i yarda su ha
a idanunsu cikin da juna saboda nauyinsa da ta ke ji.

"a zaman da nayi da iyayena na dauki darussa sosai, idan har kanaso mutane su mutuntaka dole sai ka mutunta kanka, jahilci duhu ne arayuwar mu, ilmine kadai hasken daya ke kore su, haka rashin asali baida dadi ko kadan saboda sai da asalin nan mutun zai yi tunkaho, kuma rufin asirin bawane, duk da komai ya faru da ni ba laifina bane ja mun akayi amma yanzu komai ya wuce bani da sauran damuwa...

" a tsanake ya kare maganar.

Bai fa
a mata da wata manufa ba, amma duk sai taji ta muzanta agaban shi, gani take ma kamar ba Danish dinta bane saboda wannan yafi
arfinta nesa ba kusa ba, babban gorone magogin karfe, ba haka tasan danish din ta ba, tayaya ma zata iya rayuwa da shi bayan ya sanya mata tsoron shi a zuciyarta.

Cikin disasshiyar murya ta furta"My Danish is dead, he's not alive You're not him and you'll never be him, because I don't feel that you're him!

Your name is Omair,
an Prime ministern Canada da sheikha mujeedat, grandson of Emir Khalid of Dubai, knowledgeable, rich, purely beautiful, with royal blood and a noble origin"
("Dannish dina ya mutu, ba ya raye, Kai ba shi ba ne! kuma ba za ka taba zama shi ba, saboda bana jin kai ne!

Sunanka Omair dan Prime Ministern Canada, da Sheikha Mujeedat, jikan sarki Khalid na Dubai, masani, mai kudi, kyakkyawa zalla, mai jinin sarauta da asali mai daraja")
dakatawa ta
anyi tana share
wallarta da yatsun ta dake kerma, ta ha
i yawu mai
aci dakyar ta iya saka marayun idanunta a cikin na shi"meyasa ka aureni?

Bayan kafi karfina?

Ni ba ajinka bace!

Ban kai ka ilmi ba, ban kai ka waye wa da asali ba, ni ba yar kowa bace, mahaifina bawani bane, mahaifiyata ba yar kowa ba ce, ba mu dace da juna ba Omair, ina kallon kaina a matsayin
antacciya agaban ka, ba zan iya zaman aure da kai ba..
ta fa
a cikin shesshekar kuka tana girgiza kanta..
_"I love my Danish!

I can only live with him because he loves me for who I am I also love him for who he is, we lived through difficulties and sadness, and we never changed for each other_"
(Inason Danish
i na!

Da shi kadai zan iya rayuwa, saboda yana sona a yadda nake nima ina son shi a yadda ya ke, mun rayu cikin wahalhalu da bakin ciki, kuma bamu ta6a canzama juna ba)" da
yar sautin muryarta ke fita.

"inason shi da jahilcin shi, Inason shi da rashin asalin shi, kuma Inason shi da talaucin shi, and I love him for being nobody's son, Ina kuma son shi da kasantuwar shi ba dan kowa ba, da burin zan aure shi in rayu da shi in kuma taimaka mashi ya nemi ilmi don ya inganta rayuwarsa"
yar ta
arashe maganar saboda sha
ewar da muryarta tayi sakamakon kukan da ta ke yi.

Gaba
aya babu annuri akan fuskarsa, tamkar bai ta6a yin dariya ba, ba haka ya zata daga gare ta ba, ta 6ata masa rai ta kuma karya masa zuciya, kwata kwata baiga alamun tayi farin ciki da dawowarshi araye ba, batayi murnar sauyawar shi ba!

Bayan saboda ita yayi komai?

Anya Unaisah tana son shi har yanzu?

Tana kuwa son cigaban shi"?

Sam ya kasa furta kalma, ta kashe mashi baki, sai yaji dama bai dawo ba gaba
aya!.

Jinjina kan shi ya
anyi cikin fushi yace "Tell me, how can I make you understand?

What's wrong with you? kin sauya min! that's not what I expected from you, You weren't happy about my return at all, ba ki taya ni farin cikin samu asalina da kuma cigaban dana samu ba arayuwana ba"!
wani irin fa
uwar gaba da sarewar gwiwa taji a lokaci
aya!

"Ina kokwanton in har yanzu kina sona! may be kin samu wanda ya maye maki gurbinane! kamar bakison cigabana! bayan ke da kanki kika furta bani da komai da zakiyi alfahari da ni ban da kyan da Allah yayi mini, Unaisah you're the one who inspired me to achieve those goals!

I followed your orders and did everything for you!

Why can't you see"?
yar ya ke yin maganar saboda bai saba yin surutu mai tsayi ba, wahala ya ke sha.

"kin sauya magana Unaisah!

Bakisan cigabana Unaisa!

If not, why aren't you happy for me as Omair?

You know I can never go back to being the Danish you knew, I regret coming back to you, I won't force you to stay with me If you can't live with me as Omair, you can choose to break up with me"
yadda yayi maganar da tsawa yasa ta gigice, wani irin matsanancin ciwon kai ne ya sara mata nan ta ke jiri ya kwasheta agalabaice ta yi taga taga zata fa
i batasan sa'adda ta dur
ushe
asa ba, duk akan idanunsa ko gizau baiyi ba, balle tasa ran zai taimaka mata.

Bai aune ba yaji ta rungume kafafun sa da hannayenta, jikinta na kerma ta rasa me ke mata da
i duniyar nan! cikin sha
ar murya ta furta Ina son Danish
ina ya dawo gare ni, ka koma Danish dan Allah! shi kawai nakeson gani, Danish dina ba haka ya ke min ba, baya fushi dani, baya son 6acin raina, yana fahimtana, baya min magana da tsawa, bamu iya rayu nesa da juna, amma kai ba kamar shi ka ke ba, tayaya zan ji ka a matsayin shi?

Bayan ka sauya gaba
aya.."
zuciyarsa ta karaya da jin kalamanta, jikinshi yayi sanyi la
was kamar babu laka, baisan meyasa yayi mata haka ba?

Meke damun shi ne, duk da itama da laifinta ta kasa fahimtarshi duk kokarin dayake Dan ta fahimce shi Abu yaci tura.

Tsantsar tausayinta ne ya mamaye zuciyarshi har yaji kamar bai kyauta mata ba, bai san ya zaiyi da ita bane!

Baisan me ta ke so ya yi mata wanda zaisa taji shi a matsayin Danish!
_Tayaya zasu samu fahimtar juna a daren farko na ranar auran su?

Bayan sa6ani ya shiga tsakanin su?

Bayin Allah har alkawarin ciyar da juna su ka yi
kwatsam Yaga ta kife kan floor babu numfashi, Tashin hankali, gabansa Ya fa
i rass! arazane Ya zube kan gwiwowinsa Ya tallabo kanta da tafukan sa.
kyawawan idanunsa a kan fuskarta data jike sharkaf da hawaye kamar ba A.c a dakin gumi duk ya wanke ta, cikin karyayyar murya ya furta
"Ya rouhi!

My Angel!

Habib albi!

Wake up pls, Ni ban dawo don na 6ata maki rai ba, har yanzu ni danish
inki ne ban sauya ba, Ina sonki, bazan ta6a canza maki ba..."
Cak ya tsaya da yin maganar sa'ilin daya fahimce suma tayi.

Cuccu6arta yayi saman kafa
arshi ya mi
e da ita Ya nufi katafaren Gadon su.
Chapter 192 · 0% Book details