Sashe 173
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read
KUMA TAYAYA AKAI KHALA TA KU6UTA DAGA TARKON MUTUWAR DA ELDER YA
ANA MATA?_*
"Ku fara kokarin ceto rayukan fursinonin dake a ciki kafin su ankara da shigowarku, Danish da Salsabeel kuyi masu jagora zuwa da
unan da fursinoni suke." suka amsa mata da toh.
ara da cewa, "Duk yaran da kuka taimaka, ku kawosu nan, zan taimaka masu su fita daga kurkukun..." Bayan tafiyarsu zullumi da fargaba Ya cika Zuciyar Tsohuwa Khala, ta kasa tsaye ta kasa zaune saboda tsoron kada su kasa yin nasara akan Giant da Elders tasan muddin suka san dasa hannun ta, Na lahira sai ya fita Jin dadi, bayan tafiyar su da mintuna, Allah Allah take su fara kawo mata firsinonin da suka ku6utar donta taimaka masu su fita daga kurkukun kafin Elders su Ankara.
A lokacin da batai tsammani ba taji motsin mutane a kofar dakin ta, cikin sauri taje gaban kofar, da faduwar gaba ta tambayi su wanene"?
Daga waje tajiyo murya mutun
"Isod Soldiers ne, Chief ne ya umarce mu da mu kawo maki Fursinonin da muka ku6utar..."
ajiyar zuciya ta sauke, jikinta na kerma ta cire sakatar
ofar, ta le
a kanta, Sojoji biyar ne tare da matasan Fursinonin da suka fara ku6utarwa dukansu jikinsu kerma ya ke yi bayin Allah..
"ku tsaya a bakin kofar dakina, Ni zan tafi da wadannan furnonin, Idan wasu sojojin sun sake ku6utar da wasu fursinonin ku ce masu su kawo su gurin da ku ka shigo kurkukun" amsa mata sukayi da toh, a hanzarce ta dubi fursinonin ku biyo ni"
Cikin sa'a suka karaso wurin a lokacin sauran sojojin da suka karaso suna ta durowa ta cikin tagogin ta ko'ina sune sun cika wurin.
suna ganin khala suka gane itace tsohuwar da danish ya fada musu zata basu hadin kai idan suka karaso..
"Kun gama shigowa Ko akwai wasu sojojin" ta tambaya tana dubansu, sukace sun gama shigowa sauran sojojin da suka rage awaje, matukan jiragensu ne dana motocin su..
Jinjina kai tayi tare da kallon Sojojin da suka rage a bakin tagogin rufin suna ta kokarin
aure igiyoyi masu gwa6i da tsawo jikin tagogin saboda idan zasu koma da su za su yi amfani gurin haurawa sama su fuce.
Hakan ba karamin dadi yayi mata ba, batare da bata lokaci ba, suna gama daure igiyoyin suka zuro da su kasa har kan ground floor din gurin tace ma fursinonin su kama igiyoyin su haura sama idan sun isa suyi rarrafe akwai kofar da zata 6ular da su, wani Soja yace mata daga sun fita zasu iske sauran sojojin da ke a waje, already sun shirya komai.
Bayin Allah sun kasa bin igiyoyin saboda basu iyaba, sai da sojojin suka taimaka masu gurin kwatanta masu yadda zasu bi igiyar, cikin ikon Allah sai gashi sun kama igiyoyin a hankali har suka haura sama, tun suna hawa daya bayan daya har suka koma suna hawa uku uku..
Suna kammala hayewa, sai ga wasu fursinonin gungu guda sojoji sun tafo da su, a gaggauce suka koya masu yadda za su bi igiyoyin.
Na karshe da sojoji suka kawo sune wadanda su Danish suka ku6utar a dakin Fi
a, hada mata masu ciki, yawanci ba koshin lafiya gare su ba, dama da taimakon sihirin Danish suka mi
e akan kafafun su har suka iya tafiya, dakyar suke bin igiyar, wasu ma daga cikin masu juna biyun hada kukansu saboda radadin da suke ji, tsananin tausayinsu ya kama sojojin da khala, sai dai ba yadda zasu yi da su, a haka suka haura saman rufin gaba
ayan su, masu juna biyun sunfi shan ba
ar azaba, saboda kuntatar da cikin su yayi, suna nishi da haki ga yanar data cika rufin da kananun kwari masu harbi da suka addabesu da kyar da sidin goshi suka karasa bakin Kofar da sojoji ke gadin ta, sai da suka taimaka ma kowani prisoner gurin mikewa saboda sagewar da gwiwowin su sukayi yasa basu iya mikewa, kaitsaye sojojin suka dinga shigar da su cikin jiragensu da motocin su, nan ma saida suka koya masu yadda zasu shiga, saboda basu san komai ba, hasalima tsoron jiragen su ke yi da motocin, bayan sun shigar da su duka, matukan suka tada jiragen da motocin ba 6ata lokaci suka basu wuta, da gudun gaske kamar zasu tashi suka nufi hanyar barin dajin da su gudun kada akawo masu farmaki ta bayan fage, tun acikin motocin sojojin suka rarraba musu ruwan sha, masu rauni a cikinsu kuma suka fara basu taimakon gaggawa dama suna da emergency box din su mai dauke da kayan agaji saboda tsaro.
Idan muka koma cikin kurkukun bayan sojojin da ke kawo yaran sun tabbatarwa khala da sun kammala kwashe fursinonin da ke a ciki.
Hankalinta ba karamin tashi yayi ba, ganin bata ga yarinyar data kwallafa rai akan son ta taimake ta ba, arude tace ma sojojin su sake dubawa dakyau saboda ita tasan adadin fursinonin da suka rage a cikin kurkukun akwai wadanda babu"
sojojin suka ce"Danish da Salsabeel sun tabbatar masu da babu sauran fursinoni,"
da ta matsa lamba akan su sake dubawa suka ce mata akwai bakwainin da suka gani a wani daki cikin containers kuma ba zasu iya jigilar daukarsu ba, saboda suna a cikin hadari basu da isasshen lokaci.."
jikinta ne yayi sanyi lakwas taso duka acece su saidai bazai yiwu ba kamar yadda suka fada, cikin sanyin murya tace"akwai Allah, yana atare da su, shiyasan yadda zaiyi da rayuwarsu, duk da haka bayan bakwainin da kuka ce kun bari, akwai yarinya daya da babu a cikin fursinonin Ni banganta ba, kuma nasan ta, na ta6a taimakon ta, ni zanje na nemota da kaina"
tana fa
a ta 6ace ma ganinsu, bata dira a ko'ina ba sai cikin
akunan fursinoni ta dinga bi tana dubawa sako da lungu, batare data bari wani yaganta ba, sai dai ita tana ganin yadda Giant da sojoji suke fa
Ko'ina ta duba ban da ground floor da Hall din da ake bada horon zama giant saboda tasan zuwanta zai iya haifar mata da matsala.
Damuwa ce ta cika zuciyarta, Hankalinta Ya tashi matuka, aranta ta furta"ina kika shiga Gabriella?
Ga taimako kun samu, bana so damar nan ta wuce ki, Inaso na cika maki alkawarin dana daukar maki!
Ko dai sun kashe ki ne"?
abun da take jima fargaba kada ace sun ha
u da tsohuwa inno don tasan kuwa muddin suka hadu sai Ta cutar da ita, ba karamar wahala tsohuwa khala tasha ba gurin neman Gabriella, saida ta ha
a uban gumi akan fuskar ta.
A karshe ta buga sandar hannunta a
asa tayi shiri donta samu damar ganin abun daya faru da Gabriela bayan giants sun fito da ita daga dakin ta, sai dai kash bata ga komai ba a inda ta buga sandar sai dai taga kasan gurin yayi jajir kamar jini ya 6are..
Abun ka ga mai ilmin matsafa, zukunnawa tayi gaban gurin tayi dogon nazari akan ma'anar launin jan, nan take ta gano me hakan ke nufi.
6acewa tayi 6att daga gurin.
Lokacin da ta shigo ke6a66en wurin da tafkin jinin nan yake, bata iya ganin komai ba saboda idanunta basu cika gani ba idan babu wadataccen haske.
kware murya tayi da karfi ta shiga kwala mata kira Gabriel!
Gabriel!
Gabriel, Kina ina?
Kina jin murya ta, ni ce khala!
Idan kina jina kiyi min alamar da zan gane a ina kike"!
Saboda yadda take kware murya tana magana makoshin ta har zafi ya ke mata.
ranta ne ya bata ko bata anan ne?
Watakil tayi kuskure a duban da tayi, juyawa tayi har ta daga kafa da niyar ta fuce Unexpected kunnuwanta suka soma jiyo mata sautin wani azababben nishi mai hade da gurnani daga ji koma wanene keyin nishin yana a cikin mawuyacin hali, kuma yana fama da karancin iska da zai sha
a.."
saboda tsabar zumudin taga wanene, ta juya tana lalube da sandarta harta cimma bakin tafkin.
batai aune ba taji safkar hannun mutun akan kafarta kamar laluban hanya ya ke yi.
cikin duhun nan ta dam
i hannun da iya karfinta na karshe ta janyo da ita aikuwa gaba daya suka kife
asa, lokacin da khala ta mi
e tana laluba jikin mutumin data tsamo daga cikin jinin, Hankalinta ya tashi saboda ta gane Gabriella ce, taji tausayin halin da take a ciki, ganin yadda jini ya wanke jikinta, baka iya ganin komai nata, kuma tayi mamakin yadda har ta kai wannan lokacin a cikin tafkin jinin batare data suma kota mutu ba, ta jure
arni da
oyin jinin data sha
a, ko magana bata iya yi sai nishi ta ke yi, kofofin hancin ta da bakin ta sai malalar da jini su ke yi.
Idan har ta ce zata tsaya ta bata taimakon gaggawa anan za'a iya riskarsu, hakan yasa batai wata wata ba, ta dafe bayan gabriella da ke a kwance
asa, tayi masu sihiri suka 6ace daga gurin gaba
aya.