← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 201

Sashe 75

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai tanka mata ba, kamar baisan da zamanta ba, a hankali ta shiga daga ciki ta zauna, Cardoor din tayi locking, daga inda take ko drivern da ke driving dinsu bata iya gani saboda curtain din daya shiga tsakanin backseat da front seat na motar, kamar yadda ya share ta haka itama ta share shi, jira take ya sauke girman kan shi da izzar tukunnna sai suyi magana..

Kasa jurewa yayi saboda kasalar da kamshin turaren ta ya haifar ma shi, satar kallon ta yayi ta wutsiyar idanun shi, tun daga kan head scarf da tayi rolling har zuwa wuyanta dake sanye da ziririyar sar
a, mayar da idanun sa yayi kan kirjin ta wani mayataccen kallo yabisu da shi kamar zai kai mata hari, fitted gown din da ta sanya kamar a jikinta aka dinka ta saboda yadda tayi tighting inta ta fito da shape din jikin ta, sauke idanunsa yayi akan dirarran Qugunta daya cika fam kamar zai da
Ya dan jima yana
are mata kallo kafin ya kawar da idanunsa gefe
aya, kwata kwata bata nuna tasan yana kallon ta ba, da gangan ta yi banza da shi, wayar ta ta curo daga cikin Purse ta Soma dannata a hankali..

Komai nata da yanga takeyin shi wanda hakan ba karamin jan hankalin shi ya ke yi ba.

Ya da
e yana tunanin meyasa baya gaji da ita? yana sonta fiye da kowace mace a duniyar nan, baya jin zai iya rabuwa da ita, shiyasa yake takaicin gaza mallakarta da baiyi, duk da a yanzun ma yana samun abunda ya ke so agurinta hakan bai ishe shi ba, yafi so ta zama mallakinsa, matarsa, uwar ya'yansa, sai dai kash ta nan Allah ya rage shi da ita, yasha fada mata in har bai aureta ba, babu wani mahalukin da ya isa ya aure ta, sai dai ta mutu ba aure, bazai ta6a barin wani ya mallake ta ba, in ba shi ba.

A hankali hamshakiyar Motar ta kunno kai Cikin wani katafaren Gate na wani tan
ameman Villa, Aljannar duniya, me karfin imani ne kadai zai iya rayuwa acikin sa batare daya shagala da yin ibada ba, saboda an zuba kayan alatu, an kuma yi almubazzarancin dukiya gurin
era ginin
, ga wasu Giant Security Officers dake sintiri sanye cikin kakin su mai kama da na Jami'an Isod.

Har Motar tasu tayi parking daga gefen Entry Hall bata juyo ta dube shi ba, A hankali Cardoors din motar suka zamiye, ta fito daga ciki, ta
an tsaya tana gyaggyara veil din ta, gently ya fito daga motar ya zagayo ta bayanta ya dan jingina bayansa jikin motar ya har
e hannayensa akan kirjinsa..

"Jira kike inyi maki magana"?

Sai da ta mula ta sha iska, ta juya ta dube shi tare da
age gira tace"gashi kuma kayi min maganar, saboda ka damu dani, ka gaza jure
ishin dake damun ka"
tana
arashe magabar, ta juya ta nufi katafaren main door din falo.
smirking yayi tare da bin bayanta yana kallon yadda take tafiya butt dinta na jujjuyawa aransa ya furta
_"ita ka
ai ce macen da zata iya juya ni son ranta..."_
tana isowa bakin Kofar, ta daura babban yatsanta akan finger print din kofar, bayan computer tayi scanning dinta nan take kofar ta bude, tana shiga ciki, ta tsinkayi Ai assistant's voice a cikin kunnanta
_"welcome Ummi, the lights, and temperature have been adjusted for your comfort"_
Murmushi tayi da alama taji dadin hakan sosai, komai na furniture din falon masu kyau da tsadane, a hankali ta nufi cikin falon tana tafiya sautin takunta Yana fita kwas kwas.

Tsayawa tayi daga tsaye tana bin ko'ina da kallo da alama Falon Ya burgeta.
batai aune ba taji ya dam
i hips dinta da faffadan tafin hannun sa, sai taji wani iri kamar bataji dadi.
kwanto da kansa yayi saman wuyanta cikin wani irin salo na jan hankali ya dinga goga tsinin hancinsa akan wuyanta tana jin hucin numfashinsa, da sauri da sauri yake fita kamar zai rasa ransa sai faman kara narke mata ya ke yi, ta fahimci jarabarsa ce ta fara motsawa.
tana a tsaye tana jin duk wani motsinsa a jikinta, bata san ya akai ta daina jin sha'awar son kasancewa da shi ba, gangar jikinta ce kadai a tare da shi amma ruhinta yana atare da ya shureim.
duk ta6awar da big boss zaiyi mata sai ta dinga jin kamar shureim ne, shiyasa har ta
an saki jiki tabar shi saboda yanayin shaukin da ta shiga, bakomai take tunanowa ba face lokaci na farko da ta fara kasancewa da ya shureim dinta, duk da radadin da taji hakan bai hanata jin ni'imar dake a tare da shi ba, har yau bata samu namijin da ya yi satisfying din ta kamar yayi ba.
yana kokarin 6alle zip din rigarta, kwatsam brain dinta ta soma tariyo mata maganganun da suka tattauna da Chief Owais, lokaci
aya ta yi saurin buge hannayen big boss daga jikin ta, ta ja baya tana haki tare da juyowa ta fuskance shi.
walwalar fuskarsa ce ta
auke
uff, rudani ya bayyana akan fuskarsa.

"Meke damunki ne? gaba daya kin canza min Ummi, ba haka kika saba min ba, kina ji ina ta6aki amma baki wani nuna kinji dadin abunda nake maki ba, yanzu kuma kin buge hannayena kamar wani mugun abu ya taba ki why"?

Ya fa
a cikin bacin rai.
tunawa da gargadin da Chief yayi mata ne yasa tayi saurin shiga tai tayinta, shafa cikinta tayi da tafin hannunta tare da yamutsa fuska tace"yunwa nake ji, banci komai ba na tafo saboda zumudin naganka, nafi so mu ci atare..."
ta fa
a tare da matsawa kusa da shi ta
aura hannayenta saman shoulders dinsa.

Lumshe idanun shi yayi, hancinsa na sha
ar mashi shu'umin turarenta, gaba dayansa acikin shau
inta ya ke,
"Get lunch ready for my babe, within minutes"
ya furta yana kallon ta, daga inda yake bai motsa ba, bai kuma kira kowa ba yayi maganar, da ya ke computer ce ke isar da sakon.

Tallabo waist dinta yayi da tafin hannuna suka nufi Dining, tunkan su karasa ta hango kitchen staff sanye da uniform dinsu sun kewaye katafaren Dining table din da suke jera kayan abinci akan shi, suna
arasowa chefs din suka gaishe da ita with respect, kafin suka juya tare da barin gurin.

Har zata zauna sai kuma ta fasa tunawa da ba haka suka saba cin abinci ba, zai iya zargin wani abu idan ta canza mashi.

Zagayawa tayi ta gefen da yake a zaune ta shafo shoulder din shi da ziraran yatsunta kafin slowly ta zauna saman laps dinsa, har wani lumshe idanun shi ya ke yi
kwantar da kanta tayi saman shoulder dinshi cikin kashe murya ta furta"babe ka bani abaki naci.."
ta fada tare da tallabo keyarsa ta shafa ta a hankali tana dan liliyata har iyazuwa sumar kan shi, daurewa kawai yakeyi amma gaba daya ummi ta tayar masa da jarabarsa, tasan duk wani salo da zata gigita gogan nata.

Abaki ya fara ciyar da ita, cikin abinci kala shida da aka jera mata abu
aya taci ta dan sha juice kadan, ta dauki spoon da niyar ta bashi baki yai sauri dam
ar hannun ta duban shi tayi"ba zaka ci ba"?

"Yunwar da nake ji abinci bazai iya gamsar dani ba ummi..

"
ya fa
a tare da tallabe butt dinta da hannayensa Ya mi
auke da ita, duk nauyin jikin Ummi baya jin shi, bedroom dinsa ya nufa da ita gabanta sai fa
uwa ya ke yi, batasan ya zatayi ba, wallahi bata so wani abu ya kara shiga tsakaninta da Uncle Musa, saboda tana jin tsoran zargin da su Chief su ke yi akan shi ya zamana gaskiya, da kuwa ya kashe ta da bakin ciki, wannan karon ba zata bari ya kusance ta ba, dole ta nema ma kanta mafita aranta take ta yin tufka da warwara.

Wani katafaren bedroom ya shiga da ita, alkalamina bazai iya misalta haduwar shi ba, agaban hamshakin gadonsa Ya jefar da ummi ta lumbutse cikin lallausar bedmattress din, har saida headscarf din ta ya warware, gyaran gashin kanta ya bayyana.
numfashi taja tare da dagowa tana kallon shi yayin da yake a tsaye gaban gadon yana tu6e suit jacket dinsa.

Jefar da kayan jikin sa yayi, ya rage saura short, kamar mayunwacin zaki ya fada kan gadon, for the first time da ta fara jin shakkar Uncle Musa, Yana matsowa tana ja da baya, har saida suka
urewa gadon yadda kasan muzuru ya kama 6eta, ta zazzare idanunta cikin tsoro.

Muryarsa tamkar ta wanda ya sha giya ya furta"ummi, tsoro na kike ji?

Meyasa kike ja da baya kamar kinga dodo..."
murmushin ya
e tayi"ba abun da ka ke tunani bane, ka yi hakuri bana son na bata maka rai shiyasa ban fa
a maka ba, amma bazan iya kwanciya dakai ba.."
ta fa
a idanunta a cikin na shi, still bai cire gold mask din shi ba.

"Meyasa"?

"Sorry, I'm having my cycle" ta fada cike da fargaban kar ya
i yarda.
6acin rai ne ya bayyana acikin idanunsa, ya tsani yaji tana period saboda baya samun abun da ya ke so a gurin ta.

"Ummi meyasa baki fadamin ba tun kafin kizo?

Sai da kika tada min jaraba na sannan zaki fadamin labarin nan mara dadin ji"?

In a weak voice ya fada..

"Am sorry big boss, nima bada son raina ba, ban san ya akai date din da yake zuwa min ya sauyawa ba, sai da na shiga toilet zanyi wanka kwatsam naga jinin...." ta fada tana marairai ce masa fuska.

"Kuma kaga yau ne ka
ai na samu damar da zanzo..

"
sanyayyar muryarta nema take ta zautar da kunnuwansa da dadinta..

"Ummi akwai hanyoyi da zaki iya gamsar dani, ba dole saina shige ki ba, bazan iya hakura ba..."
zare idanunta tayi tana
yaftasu akan fuskarsa.
ya kashe mata ido tare da
age girarsa daya.
yana kokarin kai hannu don ya dam
e ta ta yi sauri kubce mashi ta sauko daga kan gadon, arude yabita da kallo da alama ya fara
ago ta..
Chapter 75 · 0% Book details