← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 201

Sashe 116

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Batare da 6ata lokaci ba suka
auki shawarar shi kowannansu ya kira matar shi da ya'yan shi ya umarce su da su bar komai da suke yi su zo gida zuwa gobe, sa'ilin da suke kiran su a waya yanayin muryoyinsu sun
aga masu hankali, hakan yasa wasu daga cikin su suka gaza hakura sai gobe su taho.

A yammacin ranar flight din su gimbiya Her Excellency Jamila ya yi landing from Kaduna to Abuja, tare da Autanta Dr.

Nawaz ta zo shima ba mazaunin
asar bane a Uk yake aikin likitancinsa, an ci sa a da safe ya dawo Nigeria sai kuma ga kiran da ya riske su na gaggawa hakan yasa bai yi
asa a gwiwa ba ya biyo mommynsa suka taho....

Washe garin ranar kiran sallar asubahin farko, business jet din da ya
auko su Zaki Mubarak Obinna ya yi landing a airport, tun jiya jirginsu ya taso su uku ne suka zo tare da Faryat da Ibad, bayan Zaki ya kira daddynsu ya sanar da shi sun
araso, ba tare da 6ata lokaci ba ya tura da motocin escorts suka
auko su.

Basu jima da
arasowa ba, sai ga kiran hajiya Her Excellency ya shigo wayar Deen bayan ya daga ta sanar da shi gasu a airport su
n karaso, bai tsaya bata lokaci ba ya tura da motocin securities suka tafi dauko su, su biyu ne suka zo tare da last born
inta Dr.

Yusrah.

Wuraren goma sha biyu na safe, mai girma Sharafudeen tare da Iyalansa suka
araso Estate din.

Ba a fi
an mintuna da zuwansu ba, sai ga iyalan Senate Lateef sun shigo gidan baban suma..

A hankali ahalin suka fara taruwa a gidan Baba Obie, duk wanda ya zo da walwalarsa da zarar ya ga halin da
an gidan suke a ciki sai kaga yanayin fuskarsu ya sauya zuwa tsantsar damuwa da ru
ani, iyayensu mata suka dinga tambayar mazajensu meya faru da su?

Meyasa suka rame?

Meke faruwa ne babu walwala kan fuskokinsu, ga rashin kuzari, haka
anma sun tsare su da tambayoyi kamar
an jarida, amsar da suke basu shine su jira Shiekh Imam ya
araso.

Hakan ba
aramin jefa su a rudani ya yi ba, hankalin Faryat ya
i kwanciya tun da ta je
akin mommynta ta ga babu ita babu dadynta, duk wanda ta tambaya ina suka je sai ya ce mata ta jira shiekh Imam ya
araso zata ji komai a bakinsa, abun ya 6ata mata rai, dama bata so zuwa
asar ba Zaki ne ya taso
eyar su ita da Ibad bisa umarnin mahaifinsa.

Around
arfe biyu agogon Nigeria ya buga, a daidai wannan lokacin Private jet din da ya
auko iyalan Hateem ya yi landing a airport from Dubai.

Tun kafin
arasowar su, already prime minister ya tura da motocin canadian polices da zasu
auko su tunkafin ma flight din nasu yayi landing, kafin ka ce me gaba daya jikokin Obinna da surukansa sun hallara a gidan sa
wansu da kwarkwatar su, tun daga kan iyayensu har izuwa jikokinsa kaf
insu, kowa da kowa, suna ta tambayar ina baba Obie da Hajiya Saratu ganin babu gifcinsu, nan ma ce masu akai su jira Shikeh Imam ya zo zai basu amsar tambayar su, lamarin ya
aure musu kai har ta kaiga ransu ya fara 6aci ganin sun ki fa
a musu meke faruwa, sun barsu cikin zullumi da fargaba, gaba
aya suka
agara da zuwan Sheikh Imam Malik...

Gaba
aya duk wani motsinsu akan idanun Baba Obie, haka zalika hayaniyar da suke ta yi duk yana jinsu, daga dakinsa yana kallon komai dake faruwa a gidan sa
o da lungu ko sauro ya gifta sai ya ganshi ta cikin laptop dinsa, farin cikinsa ragagge ne, a da in ya ga ahalinsa sun taru da
i yake ji amma a yanzu kunya da fargaba ya ke ji saboda yasan tonan asiri za a yi masa kuma da zarar sun ji abun da yake aikatawa zasu tsane shi su shiga halin ba
in ciki da danasanin kasancewar su wani bangare nasa.

Sir Mubarak ne ya kira shiekh Imam ya sanar da shi cewa kowa ya hallara na family dinsu suna son su bayyana masu komai, ya taimaka ya zo don ya yi masu nasiha gudun halin da zasu shiga, Sheikh Imam ya ce yanzu haka yana akan hanyar zuwa estate din nasu.

Before ya
araso gaba
ayan su suka hallara a main falo, iyayen suna a zazzaune saman Sofas yayin da
an mata da samarin family din suka zazzauna kan rug, babu mai walwala akan fuskarsa..

Bayan ya iso ya shigo da sallama a bakinsa, cikin girmamawa suka gaishe da shi in ka cire Faryat da ta
age kai sama tana hura hanci, kamar bata gansa ba, ko arzikin mayafi babu a jikin ta, wata
ar iskar short gown ce a jikinta ta marasa
a'a wadanda suka gaji rashin mutunci, ta kifa facing cap a saman kanta ta saki gashin ta a gadon baya, ga wani
an iskan shade data mannawa idanunta daga ka ganta dai ka ga
ar duniya, a tsiya ce ta ke tauna gum a bakinta, sautin har fita ya ke yi
as, ba don iyayensu basa a cikin nutsuwarsu ba da tuni Sir Mubarak ya korata ta
auko mayafi, su twins da suka saka ta tsakiyar su, sun raku6e ko ka
an ba annuri akan fuskarsu sai zallar damuwar halin da suka baro mommynsu a asibiti.

A hankali Shikeh Imam yake
are musu kallon da ya sa duk suka sha jinin jikinsu ga wa
anda basu san meke faruwa ba.
aura idanunsa ya yi akan iyalin Hateem dake a zaune kan doguwar sofa, sheikha Mujeedat tana a gefen Hateem, ta
auki wankan royal abaya ta alfarma, as usual ta saka chain mask akan fuskarta, kyawawan idanun nan nata suna akan Hateem da ya sadda kansa
asa yama kasa
agowa saboda zullumin abun da zai biyo baya idan suka ji abun da ya tara su, yana jin tsoron ya rasa gimbiyarsa fiye da yadda yake jin tsoron tozarcin da zasu fuskanta a gurin al'umma, saboda yasan koda ta ha
ura zata ci gaba da zama da shi da ba
in tabon family dinsu ba lallai Royal Family
inta su yarda a zubar musu da mutunci ba, dama kafin auranta saida ya fuskanci
alubale ya sha wahala kafin aka bashi ita duk da tarin dukiyarsu saboda tsada ne da su, basu cika auren bare wanda ba jinin su ba, kuma ba royal family ba.

Ru
e hannunsa ta yi a cikin nata gam ta har
e yatsunsu hakan yasa shi jin wata irin nutsuwa na shigar shi..

Gimbiyar izza Nazli da Yazrin suna a zaune daga gaban Sofa din da iyayensu suke akai, gaba
ayansu royal gown ne a jikinsu sun yi rolling, tun da ta sadda kanta
asa bata
ara
agowa ba saboda tsabar izza.

Mai girma Sharafuddeen shima ya ha
a nasa matan guri guda, yana a tsakiyar su saman doguwar Sofa, su Hajiya Laura anyi zugudum ta zabga tagumi da alama ba kwanciyar hankali a tare da su, daga ita har kishiyar tata, Gimbiya Malika dama tuntuni suke zargin da akwai abunda ke faruwa a family din, tun kan abun da ya faru da hajiya Saratu, mijinta Pravin da Baba basu zo duba ta ba, kuma mijin nasu ya
i basu amsar tambayoyin su.

Idan muka koma bangaren Iyalin His excellency Abdul Razak, Hajiya Muhibbat dake a zaune gefensa ta daura
afarfa
aya kan
aya, kowa ya shiga damuwa amma ita da alama ko a jikin ta, hasalima wayarta take daddanawa tana yi tana taunar gum a bakinta, gashi ta zuba uban ado kamar amarya..

Turai tafi kowa rashin sakewa, ta damu baiwar Allah, gabanta sai fa
uwa ya ke yi, tun da Sir Mubarak ya fa
a mata maganar meeting din da zasu yi, ran ta ya bata akan Hajjaty da Pravin ne amma da ta ga an kira kowa na family din sai ta ru
e saboda ta fahimci ba abun da take hasashe bane, wannan yafi karfin laifin da su Hajjaty suka aikata.

Sir Mubarak dake a gefen ta kwata kwata hankalinsa baya akan kowa ya lula duniyar tunanin makomar rayuwar family
in su.
a'yansa suna a zaune gaban Sofas din da suke akai, Zaki da ya lumshe idanunsa kwata kwata bai so ya zo Nigeria ba, saboda baya son ma kusanta kanshi da abun da ya yi silar barin shi, sai gashi mahaifinsa ya dawo da shi.

Ibad dake zaune gefensa na hagu abun ka ga mai kuruciya a kai, game yake bugawa a Ipad dinsa.

Daga
ayan bangaren Dr.

Jazz ne ya langwa6e kansa jikin sofa, bawan Allah har rama ya yi cikin
an kwanakin nan saboda damuwar rashin ganin baba Obie baya picking calls dinsa, kullum wayarsa a kashe, ba kamar yadda suka saba ada ba, a rana sau uku yake kiransa kuma baya missing picking call nasa, dama tun lokacin da baba Mubarak ya fa
a masa baba ya yi tafiya bai yarda ba sai da ya zargi wani abu daban, ga kuma abun da ya faru da hajiya Saratu, yau da aka tara su ya shiga ru
u sosai, gabansa sai fa
uwa yake yi.

A bangaren Deen kuwa, shima yana zaune kan sofa tare da uwargidansa Jamila, batasan matsayar ta ba, kanta ya
ulle, ta rasa gane meke shirin faruwa?

Amma tana jin babu lafiya a family din..

Chief Owais yana a zaune dirshan kamar mai neman gafara, ba zaka ta6a gane halin da yake a ciki ba, gefe da gefensa Ziyad ne da Captain Yaseer sun saka shi a tsakiyar su, Dr Nadeem yana a gefen Captain, damuwa ce
arara akan fuskokin su, da ya ke su sun san komai.

Filin dake a tsakiyar Sofas din wasu jikokinne zaune saman Carpet, Dr.Nawaz sai Yusra
anwar Yaseer tare da Hindu
anwar Owais, da kuma Zulaihat
anwar Ziyad, sun jera layi kowannan su ya yi zaman cin tuwo, babu wanda gabansa baya fa
uwa, tun ma kafin su ji me za a fa
a musu.
Chapter 116 · 0% Book details