Sashe 106
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ihu na jiyo a dakin shiyasa na shigo don inga wanene ashe shine da su a dakin.."
A ru
e U.s armies suka kalleta, murya na rawa ta labarta masu komai da ya faru tun daga farko da ta farka ta ganta a mayanka.
Sun jinjina mata, amma abun da ya
aure masu kai, meya faru da Jan Wuya da yasa shi rasa suturarshi ga kuma shatun bulali da suka faffasa fatarshi saboda tace masu batasan meya faru da shi ba, itama ta yi mamakin ganinsa haka, ita kawai ta duro ta ganshi yana
arin farke
irjin Batool...
Basu tsaya 6ata lokaci ba, Owais ya ce ma U.s Armies su tafi da su Unaisah cikin jirgi, suka amsa da toh, a saman kafa
a Canal Herry ya sa6i Batool..
Unaisah ta bi bayansu, ganin tana
angyasa kafarta ne yasa thompson Ya sa6e ta a kafadarshi, ta yi lamo saboda bata a hayyacinta..
Muyi sauri mu fita, nan da
an lokaci bamabamai zasu fashe.."
Chief Owais ne ya fa
a, fitowa suka yi su uku da shi da James sai Jackson..
Cikin sauri suke tafiya har sun kusa karya kwana kwatsam chief yayi tuntu6e da wani abu agabansa, kusan atare suka dube shi, Evil giant ne kwance a kasa sai nishi yakeyi, yana birgima kamar mai fama da ciwon mara.
Kallon juna suka yi a rude, Commender har ya zare bindingar
ugunsa da niyyar ya harbe shi, Unexpected suka ga ya sanya hannayensa bibbiyu ya 6a66ake mask din dake akan fuskar shi.
Wani kyakkyawan matashi ne, reddish long hair dinshi ya lullu6e gefen fuskar shi..
a ma Chief Owais hannu ya yi yana nishi ya furta, "Ka taimaka mini, bana jin da
i, bana iya tafiya..."
"Kada ka yarda da shi, tarko ne aka
ana mana, mu kashe shi kawai mu tafi." Jackson ne ya fada tare da zare bindiga ya saita kan shi.
Yana kokarin harbin shi Chief ya yi wuff ya buge bindigar ta fa
asa.
Muryarsa a ru
e ya furta, "Kuna ganin abun da nake gani kuwa?"
A rude suka kalli inda idanunsa ke kallo, giants ne ta ko'ina suke 6ullowa gaban su da bayansu, gaba daya babu kuzari a jikin su, ko tafiya basu iya yi, sai jan ciki suke yi, masu
an saurin karfin cikin su ne suke iya rarrafe, sai nishi suke suna neman agaji.
A rude Commender James ya furta, "What on earth..!"
Tunawa ya yi da kalaman baba Obie, "Kafin ku isa taimakona zai riga ku isa can." Nan ya yi Nazari ya gano cewa baba Obie ya lalata sihirin dake a jikin kowani mutum na kurkukun kaddara, wanda hakan na nufin kowani giant zai koma ainihin wanene shi, babu sihiri, babu evils, kuma babu mugayen
abi'unsu, yanzu halinsu ne da ubangiji ya halicce su da shi, kuma nan take ya tuna da labarin da Danish ya bashi na yadda suke nuna masu fin karfi su maida su Giant, La'haula wala
uwata Illah billah!
Wata shari'ar sai a lahira, Allah shi kadai zai iya saka ma wanda aka zalunta.
Idanunsa ne suka cuccuko da
walla, saboda ya gane bayin kansu bane.
Dafa kafadarsa Jackson ya yi, "Yakamata muyi wani abu, kada su farmake mu, mu kashe su kawai." Girgiza kai ya yi, "In har muka kashe su, ba mu yi masu adalci ba, abun da suka aikata bayin kan su bane, sarrafa su ake yi, suma fursinoni ne irin Danish.." A rude suke kallon shi jin abun da ya ce.
Sai lokacin ya fada masu komai da ya tattauna da baba Obie ya
ara da cewa, "Idan kuka lura, tun da muka fara farmakar Elders basu iya amfani da sihiri ba, ina ji a raina garkuwar sihirinsu ce ta karye, to wa
annan Giants dinma babu sihiri a jikin su, suma yan adam ne, yanzu halin su ne wanda Allah ya halicce su da shi.."
Yana karasa maganar ya mi
a ma matashin hannu ya ruko shi tare da janyo shi da karfi gaba daya ya fada jikin shi, hugging dinshi ya yi cike da jin tausayin shi.
Gaba daya sojojin dake a gurin jikinsu ya yi sanyi lakwas, zuciyarsu ta karaya..
Jiki a sanyaye Commender James ya zaro tactical radio dinsa ya kanga a baki, ya umarci sojojin da suke a cikin kurkukun da su bi sa
o da lungu, duk inda suka ga giant kada su kashe su, su taimaka masu su fitar da su daga kurkukun a tare da su zasu tafi.
yayin da yake wannan maganar gaba daya sojojin da ake a kurkukun sun ji sanarwar shi ta cikin tactical radio dinsu.
Batare da bata lokaci ba, suka fara cika umarnin Commender, in a short time suka fitar da kowani giant da ke a cikin kurkukun.
Ya rage saura matashin nan da Chief Owais ya rungume, a tare da shi suka kama hanyar barin kurkukun
addara
Finally sun yi nasarar barin gidan kurkukun kaddara bayan sun yi nasara
Jiragen su da motocinsu na barin yankin gaba
aya gidan kurkukun kaddara ya rushe kamar bai ta6a wanzuwa ba ya shafe gaba dayan shi, saboda yadda ginin yake rushewa yana girgiza yasa dajin evil forest ya dinga girgiza kamar za a yi girgizar
asa, duk wata dabba dake a cikin dajin saida ta razana saboda rushewar kurkukun
addara
(Rayuwa kenan, yanzu babu gidan Kurkukun Kaddara, sai dai tashin zance
Bari mu koma baya mu ji wanene ya
ullawa Elders makircin da ya ja aka yi nasarar kama su?
Meyasa Mark na hannun daman Musa ya ci amanarsa?
Duk ba wannan ba, tayaya akai ma sojoji suka san suna a gidan Kurkukun
addara?
Da har suka kai masu farmakin bazata
Ku biyo ni don jin Amsar tambayoyin ku.
Da tura ta kai bango, sun kai gauro sun kai mari a neman Musa da yaran da ya sace basu gano ba, babu inda basu duba ba sama ko
asa babu shi babu alamar shi.
Hankalin Chief Owais ya kasu gida biyu, ga tashin hankalin rashin su Unaisah ga damuwar ahalin yaran da aka sace yasan suna a can cikin mawuyacin hali baisan ya zai yi da ranshi ba...
Uncles
insa da daddynsa sai kiran wayar shi suke yi batare da sanin shi ba, saboda hankalinsa ba a kwance yake ba ya saka wayar silent..
Sai da tura ta kai bango, ya ga baida wata mafita da ya wuce ya koma gurin Baba Obie ya ro
e sa akan ya taimaka masu..
Lokacin da ya je gidan baban, a main falo ya taras da wasu daga Cikin Uncles dinsa, tun da ya yi sallama suka nufe shi suna tambayar ina ya shiga suna ta neman shi tun jiya da jiniya ta cika garin, meya faru?
Suna ta kira baya picking meyasa?
Cikin rashin nutsuwa ya zayyana masu komai, basu yi mamakin jin
an iya da Alhaji Musa suna a cikin Elders ba, saboda dama can mutane suna zargin dukiyar Musa bata halal bace, musamman yadda yake almubazzaranci, ga girman kan tsiya da izza ashe yasan meya taka..
an iya kuwa duk sun san halin shi na maitar son abun duniya, ya cika ha
ama ga
arya a bakinsa, bayan kasantuwarsa munafuki ya kuma
ware gurin ha
a yan siyasa fa
a, ya
ulla masu makircin da zai raba kansu, in har aka biya shi ku
i babu abun da bazai iya yi ba, shi dama baki gare shi, ko dan jarida bai kai shi ha
ari ba, ya iya tsara kalaman
arya, idan yayi wa
an siyasa campaign zai yi wuya ka ga dan takarar bai yi nasara ba, shiyasa ya siye zuciyar politicians da ta al'umma, in ya so abu kamar zawo yake baida hakuri, ya iya shisshigewa masu hannu da shuni wadanda suka shahara, kuma baya gajiya da bauta masu don ya samu abin duniya.
A tare suka ha
u da shi da Uncles din nashi, suka fara shawarar ta yadda zasu shawo kan baba Obie don ya taimaka masu su gano inda Musa ya je da yaran nan, sun san zai iya, a wannan ga6ar sun yarda ko sihirin ne ya yi saboda a taimaki rayuwar yaran kafin ya cimma manufarsa akan su, don suna ji a ransu ba hakanan ya za6e su su biyu ba, bayan ga fursinonin da suka killace a asibiti, amma duk ya tsallake su ya
auki yara biyu kacal dake a gidan Dg!
Meyasa?
Dama yana bibiyar rayuwarsu kenan?
Wadannan tambayoyin ne suka tsaya masu a kahon zuciya, sun kasa samun amsoshin su, amma fa suna a cikin rudu da fargaban me zai biyo baya don sunsan ba alkhairi bane da akwai sauran rina a kaba...
Da farko har sun yanke shawarar zasu tunkari Baba Obie gaba
ayansu don su ro
e shi, prime minister ya ce kada su wahalar da kansu, sun manta wanene baban nasu, ba zai ta6a sa6a al
awari ba, amma akwai wata hanya da ya ke ganin in suka bi za su yi nasara akan shi..
A kagare suka tambaye shi wace hanya ce.
Ya ce nazarin da ya yi cikin tattaunawar da Owais ya yi da Baba Obin, ya fahimci wani abu, tabbas bazai karya masu alkawari ba amma in har suka ci amanar shi zai tona masu asirin su ne, dalili kuwa a maganar shi ya ce in har suka kawo masu farmakin bazata, su yi saurin sanar da shi, shawarar da zai bada su yi amfani da Saratu dake jinya, su fa
a masa an kawo masu farmaki kuma an raunata wasu daga cikinsu ga kuma shaida nan.
Gaba
aya sun yi amanna da maganar Prime minister, sun kuma jinjina ma hikimarsa.
A daren ranar Hateeem ya kira Sharafuddeen ya fada masa komai dake faruwa har set up din da zasu yi, ya kuma ce yana son ya tura ma Owais video din Auta.
Cikin abun da bai fi mintuna biyar ba, Sharafuddeen ya tura ma Owais video din hajiya Saratu kwance akan gadon asibiti tana ta sambatu.
Prime minister ne ya tsara mashi komai da zai fada ma baban, bayan sun gama shirya komai..
Chief Owais ya nufi back room dinsa, A gaban tagar ya tsaya tare da fashewa da kuka yana ambaton sunan shi baba baba baba, yadda kasan
aramin yaro.