Sashe 82
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tuni wayar hannunta ta fadi
asa sakamakon girgizar da motar ke yi har saida kanta Ya da ki window glass, kafin tayi wani yun
uri, Ya Naushi cikin Unaisah da gwiwar hannunsa nan take wani azababben rada
i mai kama dana ciwon mara ya ratsa sassan jikin ta.
Cikin
imuwa ta shiga furta Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un Batool ki gudu!
Saida na fada maki ba ya Omar ba ne wannan, ki gudu Batool, ki bu
e murfin motar ki gudu, kashe mu zai yi..
"
fashewa da kuka Batool tayi, cikin rawar murya take fadin dan Allah kada ka cutar da mu, ka
yalemu mu tafi, ka
yale mun yar uwata.."
ta mirror ya ke kallon fuskar Batool dake ta kuka, ga Unaisah dake a gefensa ta daddafe cikinta dake mata zogin azaba. dakyar take fitar da numfashi mai ha
e da nishi, da hannu ta dinga yima Batool alamar ta bu
e murfin motar ta gudu saboda ita a halin yanzu yayi mata illar da bazata iya ta6uka komai ba..
Sakin sitiyarin motar yayi, Ta cigaba da driving din kanta, ya dama
ar keyar Unaisah ya yi tare da
ago da ita Ya jefar da ita backseat, jikin batool na bari ta janyota tare da rungumeta a kirjin ta"sis ta ki tashi dan Allah ki tashi, na shiga ukuna wayyo Allahna dan Allah ka maida mu gida, kada ka cutar da mu, Chief bazai
yale ka ba"
cike da izza ya jingina bayansa jikin seat, yayin da yake kallonsu ta mirror din motar har wani lumshe idanun shi ya ke yi kamar mai jin bacci.
Zura hannunsa ya yi cikin door pocket din motar, ya zaro sirinji biyu masu
auke da ruwan allura a cikin su, ya haura backseat, Ya caka ma Batool allurar a cikin jijiyar wuyanta nan da nan ta fara jin wani irin matsanancin bacci yana fusgarta har bata san sa'adda ta 6ingire kanta jikin seat, ya tallabo kan Unaisah da ta fita hayyacinta, ta langwa6e kanta saman laps din Batool, itama yayi mata allurar gaba daya suka fita hayyacin su, basu
ara sanin meke faruwa ba.
~__________________________________
~UMMIN AMERICA~
Motsin bu
ofar data jiyo ne Yasa tayi wuff ta mi
e tsaye tana kallon room door din, shigowa ciki yayi fuskarsa a murtu
e ya nufe ta.
"Big boss!
Meyasa ka kulle ni adaki?
Ina ka tafi ka barni, Ko ka manta dani ne.."
bai ko
aga idanunsa ya kalle ta ba, ya dam
i arm din ta yana
arin janta ta turje, tana kallon fuskarsa dake fitar da gumi tace"me zaka min?
Ina zaka kaini" A hankali ya
ago da raunannun idanunsa Ya dube ta da su"
azu kin tambayeni ban baki amsa ba, saboda ban samu abun da na ke so ba, amma yanzu inaso ki zo muje zan fayyace maku komai da ki ke son ji"
bai jira amsarta ba, Yaja Hannun ta suka fuce daga dakin kaitsaye Ya nufo falo da ita.
Juyo da ita ya yi Suka fuskanci juna, da ainihin suffarsa ta JAN WUYA, Idanunsu cikin na juna, ba ta ta6a jin fa
uwar gaba irin na wannan lokaci ba, tsantsar rudani ne akan fuskarta.
"Ummi, Lokaci ya yi da za ki san ko ni wanene!
Maganar 6oye 6oye ta
are a tsakanin mu, zan fa
a maki komai da ki ke son ji"
kalamansa sun rikirkita tunaninta.
"Dama nasan duk mun daran da
ewa dole gaskiya ta bayyana, kuma naji dadi da Allah ya nuna min wannan ranar, saboda nima jiran zuwan ta na ke yi"
an dakata tare da sakin shu'umin murmushin nan nashi Kafin ya
aura da cewa"
aukar fansa yasa nake atare dake, Ba dan Allah ba, duk wani abu daya faru atsakanin ku Nine nake kulla maku makirci, Ni na raba ki da mahaifin ki, Na shiga tsakanin ki da shureim, Na kuma lalata martabarki, na maida ki karuwa..."
ta kasa yarda da abunda kunnuwanta ke jiyo mata daga bakin Uncle musa, jin abun take kamar a mafarki saboda ru
u da tashin hankali.
"bazan ta6a yarda da abun da ka fa
a ba, bazai ta6a yiwuwa ba, Uncle musa kana cikin hayyacin ka kuwa?
Kasan me ka ke fa
a? ko dai giyar da ka sha ce bata sake ka ba"?
Tallabo fuskarta yayi da tafukansa"ko kin
i ko kin so dole Ki yarda Ummi, Ki bu
e idanunki ki saurareni, Ni ba mutumin kirki ba ne, tantirin shai
ani ne, bani da mutunci ko miskila zarratin, Mugunta da zalunci kadai nasa ga
ba..."
bai
are maganar ba ta katse shi cikin rawar murya ta shiga fadin ya daina batason ji, ba yin kansa bane!
Giyar daya sha ce.."
"Ummi, Ki daina yaudarar kanki, mutumin kirki bazai ta6a mayar da kamilar mace karuwarsa ba"!
"Komai daya faru mahaifin ki ne Yaja maki, nayi amfani da ke saboda in sanya mashi bakin cikin da har abada bazai ta6a mantawa dani ba, na da
e ina neman hanyar da zan koya masa hankali ban ta6a cin galaba akansa ba, saboda kariyar dake gare sa, amma Ranar dana fara
aura idanuna akan ki sai na ji maitar sha'awarki ta kamani, Musamman da na ji cewa ke din
iyar imam malik ce, naji dadi a wannan lokacin saboda na samu hanyar da zan lalata farin cikin rayuwarsa, saboda ni ba'a shiga gona ta a zauna lafiya, bana yafiya, nasan bakisan komai daya faru ba a tsakanina da shi, may be bai fada maki ba a lokacin, shiyasa kika aminta da ni, saboda ke bakisan wanene Musa ba, kafin na bayyana maki soyayyata saida na fara zuwa gurin mahaifinki saboda in nemi auran ki, duk da nasan mawuyacin abu ne ya bani ke saboda yasan mugayen halaye na ciki da bai... .."
labari Ya fara mata na abin daya faru tsakaninsa da sheikh Imam.
wasu zafafan hawaye ne suka fara Dora kan kuncin ta masu
umi.
"Ya san ni mugu ne meyasa bai bini ta lamama ba mun rabu lafiya?
Sai ya dinga gaggaya min maganganu marasa dadi da suka tsaya min arai na, ya kalli tsabar ido ne yace wai ni ban cancanci in mallake ki ba, saboda yafi sha'awar Ki auri mutun mai tsantsar ilmin addini, mai jin tsoron Allah, Mai kuma kyawawan halaye, kuma koda zaki ce kina sona ba zai bari ki aure ni ba, ballema yasan jininsa bazai ta6a
aunar fasiki irin na ba, ni da ke sai dai hange daga nesa amma aure har abada ba zai yiwu tsakanin mu ba, abun da yafi ba
anta min rai daya ce ya yi fatan ace shureim ne yazo neman auranki, jiki na 6ari zai bashi ke, wallahi Ummi badan ni ke nema awurinsa ba a lokacin da har kashe shi zanyi, Kuma idan na kashe shi na kashe banza amma sai banyi hakan ba saboda ni so nake in mallake ki gaba
aya, arayuwata bana wasa da abu mai daraja da mutane suke rububi akan shi, sannan kuma bana neman abu ban samu ba, kuma bana yin alheri sai idan nasan zanci riba, naga nasara atare dake shiyasa na nace akan saina mallake ki, amma daga ke har mahaifinki Kuka
i amincewa da bukatana duk irin wahalar da nayi akan ki, ba irin magiyar da banyi maku ba gaba daya kuka
i jinina, Ni ban neme ki da fasikanci ba, sunna naso na raya dake amma mahaifinki ya yi min bakin da har yau na gaza cimma burina akan ki ummi, idan ma saboda mugun halina na ne yasa ya
i ba ni ne in aura, to ai naga ko fir'auna mace ta gari ya aura ko"?
Cikin fushi da 6acin rai ya
are maganar Yana kallon Cikin idanunta da suka ka
a jawur kamar an watsa barkono a cikin su, she was completely shocked and confused, unable to speak, Gaba d'aya ta gigice ta ru
e ta kasa magana, ba ta ta6a sanin Musa ya nemi auranta agurin baba Imam ba sai da ya fayyace mata da bakinsa, kuma anan taji irin yadda Aunty laura taci amanarta saboda abun duniya.
Numfasawa yayi kafin Ya
aura da cewa"ke da mahaifin ki ne Kuka cusa min tsanar Shureim a cikin Zuciyata, dama na ku
uri aniyar saina mayar dake karuwa saboda wadannan maganganun daya gaggayamin, Yana wani alfahari yarsa mai tsoron Allah, mai kamun kai, mai ilmin addini wato ni mutumin banza ban dace na mallake ki ba sai shureim!
Shiyasa Ni kuma Na mayar dake fasika don in bakanta masa, Kuma nayi amfani da shureim saboda in shiga tsakanin ku, nasan ba zaki manta da ranar da shureim Ya kawar maki da budurcinki ba, bayan na kira ki awaya nayi maki muryar shureim ki ka zo daki har muka samu sabani, Bayan kin fita daga dakin, Na dauki waya nakira shureim Nace yazo ina nemansa, saboda nasan zai ha
u dake, Ciwon cikin da kikayi a wannan lokacin bana al'ada bane nine na assasa maki shi, hatta lokacin da shureim Ya taimaka maki kika mike tsaye duk ina atsaye a bakin kofar dakin ina kallon ku.
Akan idona Ya fito daga gidanku Yaje chemist ya siya maki maganin ciwon ciki...
Ba'agabana komai ya faru ba amma nasan dole Ya faru kamar yadda na tsara, Shureim bai san yayi raping dinki ba, kuskuren da yayi shine kusanta kan shi da ke, anan ne nayi masa sihirin daya tayar masa da matsananciyar sha'awar da in har bai sadu dake ba, zai iya mutuwa, shiyasa ya keta maki haddi Cikin fitar hayyaci...."
arashe maganar yana sakin wata yar iskar dariya.
Girgiza kai ta shiga yi hawaye wasu nabin wasu kan kuncinta wani kululun bakin cikine ya turnuke zuciyarta, sam takasa furta kalma still idanunta a cikin nashi.
Bai damu da halin da take a ciki ba Ya cigaba da yin maganarsa.
"Komai dake faruwa Ina samun information gurin Yan leken asirina, daga cikinsu hada officers din dake gadin gidan ku..." ya fa
a yana
age mata gira.