Sashe 139
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Meyasa banyi tunanin dole fa wata rana in mutu ba?
Kuma komai dana mallaka a gidan duniya zan bar shi? kuma ita duniya ba madawwama bace, zama ne na dan lokaci, Kodai kayi ayyuka nagari ka ceci kanka duniya da lahira ko kuma ka dawwama cikin nadama da bakin ciki.."
ya fa
a da damuwa akan fuskarsa.
"Owais na shiga Uku, na bani na lalace!
Ya zanyi Owais!
Na riga na 6ata komai!
Koda zan tuba Allah bazai yafe hakkin wadanda na zalunta ba, shine zunubi mafi muni da ha
ari arayuwa, basa araye balle in nemi yafiyarsu, da zan curo maka zuciyata kaga yadda bakin ciki ke konata da ra
i wlh zakayi mamakin meyasa bata dakata da bugawa ba"
Tausayin sa ne ya kama Owais, har baisan sa'adda ya mike ya zagaya ta bangarensa ya zauna kan table din gaban sa ya rungumo shi a kirjin shi, kukan ma kasa zuwa masu yayi sai dai suka kama yin kukan zuciya, wata irin soyayyar shi Allah ya jarabceshi da ita, bamashi ba duk Wanda yake rayuwa da Obie zaiji irin ta a zuciyarshi saboda yadda yake kyautata ma ahlinshi dama wadanda ba ahlinsa ba kowa nashi ne ga jin kan na kasa dashi da son taimakon wanda baida shi, in badan haka ba karamar tsanarshi zaiyi ba baba Obie ya cici kanshi suma ya cucesu ..
Kwana su ka yi a rungume da juna, ba bacci, sai zullumi da fargaban hukuncin da kotu zata yan ke mashi.
Kamar yadda suma can Ahlin nasa basu iya runtsawa ba, kwana sukayi a zaune, sun yi kuka har sun gaji damuwa taci tacinye su, saura jiran tsammani
*Daga Al
alamin Boss Bature
~_______________________________
*COURTROOM, FEDERAL HIGH COURT*
*BABBAR KOTUN TARAYYA*
A ranar da za'a yi zaman shiri'ar Elders kar ku so ku ga yadda jama'a suka dadda6e babbar kotun tarayya, ta ko'ina zauren kotun ya cika ma
il da
an jarida, da kuma human rights activists) masu fafutukar kare hakkin
an adam)
an majalissa da ministoci, gwamnoni da sauran manyan
an siyasa da masu ruwa da tsaki a
asa.
Wasu daga cikin iyalan Elders sun hallara, kuma abun
ayatarwar, gaba
aya an bu
aci a zo da fursinonin kurkukun
addara da suka rage.
Ba'a ta6a yin shari'ar da ta ja hankalin duniya ba irin wannan, saboda kowa jiran ta yake yi, idon duniya ne akan kotun tarayyar Abuja, kowa ya
agara da ya ji hukuncin da za a yanke masu, sa'ilin da Isod Agents suke shigowa cikin zauren kotu tare da Elders sun yi masu
awanya, baka iya ganin fuskokinsu saboda an yi masu alfarmar rufe fuskar su da mask, amma idanunsu a bu
e suke.
alin da zai yi shari'ar babban mutunne dattijo, Justice Salahuddeen Muhammad tsohon abokin baba Obie ne, yana a zaune kan kujerarsa, cikin shigar sa ta al
alai, idanunsa sanye da farin glass.
Bangaren Prosecutors gaba
aya sun hallara kowan nan su yana zaune kan kujerar sa, ga uban case files na kurkukun
addara a gaban su suna duddubawa.
Dangin baba Obie sun fi kowa shiga tashin hankali da damuwa.
Lokacin da Justice Salahuddeen ya fara magana kotun ta yi tsit kamar mutuwa ta gifta, ko sautin tari baka ji saboda kowa burinsa ya ji me al
alin ya ke cewa..
"This court is now in session..." Ya fa
a a nutse tare da kallon al'ummar dake cikin kotun, umarni ya ba court registrar na ya yi announcing shari'ar da za a saurara, bayan ya mi
e ya soma karantowa kamar haka,
"The case before us today is that of the Federal Republic of Nigeria and Mr.
Obinna Chimaobi wanda kowa ya fi sani da dattijon arzi
i, Alhaji Musa Wadata former president of our country, Ifeanyichukwu Lucas, Ja'afar Falgore wanda aka fi sani da
an Iya......"
Gaba
aya saida ya zayyana sunayen su, kafin al
ali ya bu
aci da a fiddo su gaban kotu, gaba
aya idanu suka koma kan su, kunyar duniya ta kama su, sun muzanta sosai, duk suka kasa ha
a idanunsu da na kowa bayan da aka bu
e fuskokinsu, hannayensu da
afafuwansu gaba
aya
aure suke da sar
a, kamar dabbobi da
yar suke
angyasa
afafunsu.
Har suka
arasa da su inda za su tsaya wato cikin dock, ba su
ago da ido sun dubi al'umar da ke a cikin kotun ba, iyalin baba Obie sun shiga matsananciyar damuwa, hankalinsu na kan mahaifinsu tun lokacin da aka shigo da su suke ta kallon shi idanunsu cike da
wallar ba
in ciki, gaba
aya zuciyoyinsu a cike suke da zullumi da fargaba, haka ma sauran iyalan elders da suke a cikin kotun ba
in ciki ne
umshe cikin zukatansu.
A duniya kenan ina ga ranar tonan asiri ta lahira.
Bayan an fiddo su aka fara announcing of appearance, in da prosecutor ya mi
e cikin natsuwa, bayan ya yi kalamin girmamawa ga al
ali ya soma bayyana kan shi tare da sunan shi, ya
aura da fa
in, "...On my humble appearance is for the prosecution." Bayan ya gama ya koma ya zauna, wani ma ya mi
e bayan ya gyara rigar shi ta lauyoyi ya fara bayanin kan shi kamar yadda wanccan ya yi, ya
aura shima da fa
in, "...My humble appearance is for the defendants. (lauyan wa
anda ake
ara) Haka duk suka rin
a tashi suna gabatar da kawunan su.
Bayan sun kammala prosecution counsel (Lauyan da ya yi filing case
in daga hukumar Isod) ya sake mi
ewa ya bayyana charges da ke gare su tare da ranar da aka shigar, ya
aura da fa
in, "...The defendants are accused of dark magic cult, human sacrifices, kidnapping, torture, murder, and human trafficking."
("Wa
anda ake tuhuma, ana tuhumar su da laifin ba
in sihiri, sadaukarwar mutane, garkuwa da mutane, azabtarwa, kisan kai, da fataucin mutane.") Bayan ya gama zayyana laifukan da ake tuhumar su da su ya bu
aci da a karanta ma masu laifin charges
in don su amsa, bayan al
ali ya bada damar hakan court registrar ya mi
e idonshi akan elders ya ce masu ga abubuwan da ake
arar su akai su saurara don su ji, he reads the charges to them openly, da turanci ya zayyana masu kamar yadda ake magana a cikin kotun, amman duk da haka bayan ya gama sai da ya tambaye su sun ji abun da ya karanta ko akwai wanda bai fahimta ba bai jin yaren da aka fa
i da shi, wasu daga ciki ne suka jinjina kai alamar sun fahimta, yayin da wasu sukai shiru ba tare da sun
ago kai ba, sanin su su waye kuma an san suna fahimtar yaren da ake magana da shi ya sa aka ci gaba,
Prosecution Counsel ya sake mi
ewa cikin nutsuwa ya soma kora jawabi dangane da kurkukun
addara, bai yi kuskuren ko da harafi
aya ba, komai da Elders suke aikatawa a gidan kurkukun
addara da irin azabtarwar da suke yi wa fursinoni saida ya zayyana su tiryan tiryan...."
Kowa da ke a kotun ya nutsu yana sauraron shi, idanun mutane suka cuccuko da
walla saboda tausayin prisoners da ya kama zuciyoyinsu, shi kan shi al
alin farin ruwa ne kwance a cikin idanun shi.
Kowa ya shiga tashin hankali da firgici, mutane sai girgiza kai suke wasu har da matse
walla.
Elders kuwa cikinsu ya
uri ruwa, sai zazzare idanu suke yi, cikin tashin hankali da kunyar duniya..
Bayan da me gabatar da
ara ya
arasa zayyana komai da kuma hujjoji da shaidu..
arshe ya ce, "We urge the court to impose the maximum penalty for these heinous crimes."
(Muna ro
on kotu da ta zartar da mafi girman hukunci kan wa
annan munanan laifukun) Ya koma ya zauna a mazauninsa.
Jinjina kai Al
ali Salahudeen ya yi tare da numfasawa cikin murya mai kaushi ya furta, "Thank you, Br.
Nawaz."
Maida duban shi ya yi kan elders ya ce sun ji laifukan da ake tuhumar su da aikatawa sun amince?
Farko duk shiru suka yi idanun mutanen kotun na akan su, kowa na su ya ji mi za su ce, Baba Obie ne ya fara jinjina kan shi tare da furta ya amince, duk sauran ma suka yi hakan, amman abun mamaki Musa nunawa ya yi bai amince ba, fuska a murtuke rabinta an rufe da bandeji ya ce yasan ya ta6a yin sadaukarwa don biyan bu
atun shi, kuma duk yaran da ya sadaukar jinin shi ne, don haka
azafi ne aka yi mashi shi bai aikata sauran laifukan ba kuma shi baya a cikin elders, jin abun da ya ce yasa Pravin a ru
e shima ya ce sadaukarwa kawai ya ta6a yi bai aikata sauran laifukan ba baya a cikin elders, bayan da farko ya jinjina kai alamar ya amince,
an-iya na so shima ya musa tuhumar da ake mashi amman ba dama don yasan iya gawar Anah da aka tono ta isa hujja akan shi, duk da halin damuwa da Chief Owais yake a ciki sai da ya
an yi murmushin takaici ganin yadda suke son na
e tabarmar kunya da hauka,
Jin haka ya sa al
alin maida duban shi kan lauya masu
ara ya ce mashi ya ji abun da suka ce na basu amince ba, mi
ewa ya yi ya ce in an bashi dama zai gabatar da hujjoji al
alin ya ce an bashi, lauyan ya bu
aci a fiddo da prisoners gaban kotu, bayan sun fito gaba
aya sun tsaya a cikin witness stand lauyan ya je gaban su a nutse ya fara yi masu tambayoyi game da kurkukun kaddara da abubuwan da ake aikatawa, gaba
aya sai da suka fa
i komai da ake aikatawa, bayan ya gama yi masu tambayoyi ya gabatar ma da kotun hotunan kurkukun
addara da aka
auka lokacin da su Owais suka kai farmaki na biyu, bayan su ya
ara gabatar ma kotun da wasu shaidu wanda suka samu daga wurin Baba Obie ciki harda vediotape na elders da su kan su basu san da shi ba da kuma list na sunayen su da bayanan su, harda hotunan abubuwan da aka samu a gidajensu da aka je bincike.