← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 201

Sashe 64

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
.~________________________________
A bangaren Ummi ta riga ta gama yanke shawarar zata basu ha
in kai, kamar yadda ta kudirta aranta saboda ta wanke big boss daga tuhumar da su ke yi ma shi ba dan ta yarda da tuhumar da suke yi ma shi ba.
bayan da ta taje ma Owais da maganar, yayi farin ciki sosai, ta kuma fada masa game da zuwan da zatayi gurin Alhaji musa, Hakan yayi masa dadi sosai, cos wannan dama ce babba agurin su, yace mata idan weekend din yazo zai fa
a mata plan din su, sannan Yace yana son ganin kawarta Natasha, in zai yiwu ta kirata awaya ta fada mata tana son ganin ta cikin week din nan, babu musu ta amsa mashi da toh, tun aranar da sukayi maganar ta kira Natasha awaya, ta fa
a mata tana son tazo Nigeria, t
ayi missing dinta, tana son ganin ta, Natasha taji dadin jin hakan dama neman hanyar da zato nigeri ta ke yi, har tambayarta ta yi dg zai barta tazo gidansa?

Ummi ta gano abunda take ma hari, tace mata karta damu zai barta, kawai ta taho, tace mata toh in ta gama shiri zata sanar da ita.
*~_______________________________HAJJATY
A firgice ta farka sakamakon knocking din daya katse baccin ta, idanunta biji biji cike da kasalar bacci ta soma kokarin mikewa, shafa gefen ta tayi jin wayam babu pravin yasa tayi tunanin ko shi ne ya fita, tun da babu wanda yasan da wannan gidan nasa..

Saukowa tayi daga kan gadon, tana mika hadi da yin Hamma, Yar rigar bacci ce a jikin ta dai dai gwiwarta, ga dukkan alamu ta dan ji saukin zazza6in jikin ta..

Bude kofar dakin tayi, Ta nufi kofar shigowa falon don anan ne takejiyo sautin kwankwasa kofar da akeyi.
har ta ru
e handle din Kofar zata bu
e, Unexpected Tasoma jin sautin durowar wani abu mai nauyi abayanta..

Ta jikin bangon da take fuskanta Ta hango Idanuwar su, wani irin faduwar gaba taji, Kirjinta ya fara mata dakan uku uku, Tuni tasha jinin jikin ta, tsoro Ya hana ta juya, jikinta ya soma 6ari, sai faman zare na mujiya takeyi ganin inuwar mutane
Motsin da suka somayi suna tunkararta ne Yasa ta fasa
ara, tare da juyawa ta manne ma kofar muryar na rawa ta shiga ambaton sunan Pravin Pravin...

Watsawa tayi da gudu ta fada bedroon dinsu, adai dai lokacin Pravin Ya fito daga wanka waist dinsa daure da towel tana ganinsa ta boye bayansa, Tana nuna masa kofar shigowa dakin da yatsanta dake kerma sam takasa magana sai haki takeyi...

"Mun shiga uku, pravin dodanni ne masu bakaken kaya suna a falo zasu shigo su kashe mu"
dakyar ta furta, da farko ya razana amma da ya ji hakan sai ya gane ture akayi masa daga gurin Elders, da kafarsa Ya bangaje kofar toilet Ya jefar da hajjaty ciki Yaja kofar ya kulle ta a ciki.

Ya gyara
aurin towel dinsa don ya zauna dakyau, da gudun gaske ya fito daga dakin Ya dira atsakiyar su, suna ganin shi suka girgiza jikinsu nan take suka riki
a suka koma dodanni, shima Ya rikida ya koma irin siffarsu, fa
ane ya kaure atsakanin su, sautin buge bugensu da gurnaninsu ya cike falon, wata irin
ura ce ta bu
e su..
shi
aya su biyar amma saboda yafi su karfin sihiri ko
warzane basu yi mashi ba, sai dai yaji jiki ba ka
an ba, daya bayan daya saida yayi masu jahilin bugun daya salwantar da rayuwarsu gaba daya ya zubar da gawarwakinsa saman floor, nan take Ya riki
a ya dawo suffarsa ta mutane, a zukunne Yana huci tare da haki kamar mayunwacin zaki, ransa yayi mugun baci, bai ta6a zaton Elders zasuyi masa haka ba, dama yasan ba zasu kyaleshi ba saboda sun tsane shi, suna bakin ciki yadda Elder Ya shigar da shi cikinsu ya bashi mukami daidai dana su..

Akan idanun shi gawarwarkin giants din suka 6ace, dama ka'ida ne Idan giant Ya mutu Evils basu barin gawar shi gaba daya suke 6acewa da shi.

Tunawa da Hajjaty yasa yayi saurin mikewa ya gyara falon ta yadda bazata gane komai ba.

Bubbuga Kofar takeyi da karfi cikin gunjin kuka take fadin"Pravin ka bude min kofa!

Meyasa ka kulle ni Pravin?

Dan Allah kada ka je gurin su, banaso su kashe min kai, zasu iya cutar dakai, dan Allah pravin ka shigo mu boye anan.." ita kadai take ta sambatun ta.

Jin motsin bu
e kofar yasa tay wuff ta fito atsaye ta taras da shi Yana haki, shassshafa jikin shi ta hau yi tana duddubawa don taga ko akwai rauni a jikin shi.

Adabarbar ce ta furta"pr..

Pra..vin meya faru?

Suna ina?

Sun tafi?

Ba suyi ma ka komai ba"?

Murmushi ya
an saki ganin yadda take zare idanun ta a tsorace..

Hugging dinta yayi a kirjin shi tare da dan bubbuga bayanta Cikin sigar lallashi Yace"ture akayi mana, amma na kona su da ayar Allah, ba ki jiyo sautin karatun qur'anin da nayi ba a falo"?

"Banji ba" murmushi ya saki
"Ayatul kursiyo tayi aiki dana fara karantota saida suka dinga bani hakuri akan indaina zasu tafi, nace bazan daina ba sai sun fada min waya turo su.." dagowa tayi daga kan kirjin shi ta zuba mashi ido tana kallon shi..

"Pravin sun fada maka wanene ya turo su"?

Yamutsa fuskarsa yayi"hmmm basai dana fada maki mu bar kasar nan ba kika nace akan mu zauna, toh wlh hajiya saratu ce ta turo su don su kashe mu nima daga bakin daya daga cikin aljanun naji..." ya wani sha mur don karta karto shi.
rudani ne tsantsa kan Fuskarta, aranta ta ayyana hakan na nufin hajiya saratu tana bin bokaye?

Dama itace kenan tayi asirin data gano akwai aure tsakaninta da pravin shine ta hada baki da marwa donsu 6ata shi agurin ta watakil ma itace ta daurawa marwa cutar Kuturta.."
gaba daya ta tsorata da al'amarin nan, daya lura ta yarda da shi sai yace"yakamata musan abunyi tun da har ta gano inda muke, in ba haka ba kashe mu zatayi.." zugata ya dinga yi har saida ta dauki zugarsa tace"pravin jiya naga passports dinmu acikin jakarka, pls ka nema mana hanya mubar kasar nan inyaso daga baya in komai ya lafa sai mu dawo saboda ya'yan ka, ko in suka neme mu, saboda ni wlh hankalina ya tashi, Hajiya saratu bata da imani, ashe har rai zata iya kashe wa?

Pravin yace"hmm ke kike mata kallon mutuniyar kirki fiye da haka zata iya aikatawa.."
Ruko hannunta yayi suka zauna daga gefen gadon su.

"Dama saboda kin nuna bakiso mu tafi shiyasa na fasa, amma tun shekaran jiya nayi mana booking flight a online, na gama mana komai, ko yau kika amince ko gobe sai mu tafi"
Cikin sanyin murya tace"na amince pravin, mu tafi kawai, amma ina zamuje?

Ko delhi zamu koma"?

"A'a, Idan muka koma delhi wa muke da shi?

Ticket din dana siya mana bana india bane, na china ne, kinsan muna zuwa idan aka tura mu daga Companynmu yin semina ko wani abu, har gida ina da shi, zamu fi samun kwanciyar hankali acan"
Ajiyar zuciya ta sauke tare da kwantar da kanta saman kafadar shi"koma ina zamuje mu tafi Pravin, duk inda zakaje zan bika, amma zanyi kewar Ahlin Obie, da Aminiyata.." ta karashe maganar da kuka..

Ajiyar zuciya ya sauke yaji dadin amincewarta,
wara ya gudu da ita tun da har an fara kawo mashi hari, Elders suna neman shi ga jami'an isod da ke neman shi ruwa ajallo...
*NATASHA'S ARRIVAL
Tana a cikin Toilet ta jiyo ringing din wayarta daga cikin
aki, saboda kira ne mai mahimmanci yasa ta dakata da abun da takeyi, ta fito da sauri, waist dinta daure da towel, bayan ta dauko wayar tayi picking ta kara a kunne..
Chapter 64 · 0% Book details