Sashe 85
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.
Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.
Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168.
*DAGA ALKALAMIN BOSS BATURE
Around
arfe Goma na dare Motar Taj ta
araso layin gidan Alhaji Musa, baka jiyo sautin komai saina dariyar su da firar da su ke yi cikin nishadi.
Officer ne ke yin driving dinsu, yayin da su ke a mazaunin baya na motar, dawowar su kenan daga Sightseen, a hankali officern ya tsayar da motar kusa da gidan.
"Kin faranta min rai, gaskiya dana rasa ki danayi danasani Ummu Unaisah" farfari tayi mashi da idanun ta..
"Ni yakamata nace haka babe, kwanakin nan dakyar nake bacci saboda tunaninka, jurewa kawai na ke yi amma wallahi nakosa ka maidani
akina.." ta fada tana zumbura mashi
aramin bakin ta.
Har wani lumshe idanun shi ya ke yi idan suna kallon juna, cike da shauki, da alama Taj ya manta data gida daya baro, ko maganarta bai son yi agaban Benazir, bai ta6a gigin sanar da ita yayi aure ba saboda yasan halin ta da kishin tsiya.
"Ki sauka zamu juya, na bar yara suna jira na, nasan ba lallai suyi bacci ba" ya fa
i hakan ne ba dan ya gaji da ganin ta ba, sai dan saboda yanayin da take jefa shi.
e kafa
a tayi da shagwa6a tace"ai wallahi idan kana so in sauka sai ka yi min kiss" yadda tayi maganar kamar karamar yarinya.
ga dukkan alamu sun manta basu ka
ai bane a motar, Officer yayi zuru yana satar kallon su ta mirror gwanin burgewa.
"Pls, dare yana
ara yi, nasan su mommy suna ta jiran dawowarki"
rigima tasaka mashi har sai da tasaka shi dariya.
Saida ta bari ya shagala yana ta tikar dariya tay wuff ta manna mashi kiss on his lips, zare idanu yayi kafin ya farfa
o daga duniyar shaukin da ta jefa shi, tayi saurin bu
e murfin motar ta fuce da dan gudunta ta nufi Gate din gidan tana dariya benazir kenan hali na nan ya fada a xuciyarshi tare da girgiza kai.
Gaba daya takashe mashi jiki, langwa6ar da kansa yayi jikin seat dinsa, tare da lumshe idanun shi, kamshin turarenta ya cika hancin shi, komai daya faru yau a tsakaninsu yake tariyowa, murmushin gefen fuska ya saki a hankali ya furta"I love you my Benazir, my hero wife, mother of my precious daughter..."
Har Officern ya tada motar yayi reverse taj bai sani ba, gaba daya ya shagala da tunanin Benazir kamar ba yanzu suka rabu ba.
Adaidai Lokacin da motar shi Ta
araso main gate, sai ga Motar Chief Owais ta nufo bayan tashi, A jere suka
arasa shiga Gidan at same time su ka yi parking.
Taj ne ya fara fitowa ya na
angyasa
afar shi, ya nufi Motar Chief Owais tare da bu
e masa Cardoor, fitowa yayi jikin shi sanye da jallabiya Ya mika ma Taj Hannu su ka gaisa.
Har sun juya zasu nufi main falo, muryar Security Officer ta katse su da
an saurin shi Ya nufo su tare da sara masu kafin Yace"barka da dawowa Sir,
azu bayan sallar magrib, Big guy yazo.." bai kare maganar ba ganin wani kallon kallon da suke jefawa juna shida taj kallo mai cike da tsantsar rudani..
Har suna hada baki gurin furta"Big guy?
Wani big guy din.."
washe baki security Officer din yayi"big guy namu, ddg, Omar, da kanshi yazo a cikin motar shi.."
aru
e Taj yace"ban gane me kake nufi ba?
Omar wanda yake a kwance gadon asibiti Yana a coma ko kuwa wani Omar din ka ke nufi..."
da jin wannan maganar yasa Officer din ya
an ru
"sir, kana nufin bakusan komai game da samun lafiyar sa ba?
Amma ya fada mana kun sani har yace may be saboda sirrin aikinku yasa baka sanar damu ba.."
Tsantsar Al'ajabi Ya hana Chief furta kalma..
Adabarbar ce Taj yace"da yazo ya shiga ciki, ko kuwa a bakin gate ya tsaya.."
arude officer din Yace"sir, ya shiga Ciki..." ba su karasa sauraron shi ba, cikin sauri suka nufi main falo, Taj tuni ya manta da ciwon kafarsa, saboda tashin hankali.
Abun daya daure masu kai, sunsan Omar bai farfado daga Coma ba, don da ace ya samu lafiya sune mutun na biyu da zasu sani bayan docs din dake kula da shi.
Suna shiga falon suka nufi dakin Su Unaisah tsabar sauri da rawar jiki har bangazar juna su ke yi a sukwane suka ci burki lokacin da suka dira kofar su cikin daki basu taras da kowa ba..
Wani irin matsanancin faduwar gaba su ka ji a lokacin daya suka zaro wayoyin su daga cikin aljihu..
Miss calls suka gani na Unaisah
Sakon data turawa Chief ne ya bayyana akan screen din wayarsa.
_"Husband to be, yaya omar yazo zai tafi da mu asibitin da aka kwantar da yan uwan mu inmates, don mu duba lafiyar su, Ni dai hankali na bai kwanta da shi ba, ya matsa mana sai mun bi shi, kuma kamar ba ya omar ba wallahi, Muryarsa
atuwa, idanunsa jajaye, kuma ko tabon ciwo babu ajikin shi, kasan da zuwan shi?
Mu bi shi ko mu tsaya"?_
A razane suka kalli juna, bayan da suka gama karanta sakon Unaisah.
"Sir, Ko dai Umar din ne?
Tun da in bashi bane Security Officer ba zasu taba bari ya shigo ba, sannan kofar falo tana da tsaro dole sai na'ura ta tantance shi zai iya shigowa ciki, in har ba umar bane bazai taba iya shigowa ba.."
girgiza kai Chief owais yayi"Taj, ba Omar bane, ka yi tunani mana, in omar ne meyasa ba akira an fa
a mana ya farfado ba?
Omar koda ace ya farfado daga Coma Ina yaga karfin da zai iya tu
o mota yazo estate din nan?
Motar wacece?
Gaba daya motocin Omar suna A parking space, Taj bana fata abun da nake tunani ya tabbata .."
Yana
arashe maganar, ya juya da sauri Taj yabi bayanshi kaitsaye suka nufi security Officers tunkan su karaso Officers din suka nufo su cike da fargaba saboda Officer din daya fara tarar su da maganar ya sanar da sauran akwai matsala.
"Sir meke faruwa"?
Cikin 6acin rai yace "tayaya akai kuka bari Ya shigo batare da iznina ba huh?
Har suna ha
a baki gurin furta"Sir, Omar ne, tayaya zamu hana shi shigowa?
Bayan yana da ikon yin komai a cikin gidan ka, kaine kace babu banbanci atsakanin ka da shi..."
dafe kanshi yayi da hannu
aya"baku da hankaline?
Ba mun fada maku Omar baya acikin hayyacinsa yana a gadon asibiti har yau bai farfa
o daga coma ba.."
a ya balbale su da shi ta inda yake shiga batanan Yake fita ba, Taj sai kokarin Shawo kanshi ya ke yi Ya
i sauraron shi.
Hankalin su ba karamin tashi ya yi ba, tun da suke da dg basu taba ganin bacin ransa irin na yau ba.
"Wallahi Sir Omar ne, idan har ba Omar bane tayaya zamu barshi Ya shiga ciki, kuma tayama zai iya shiga batare da na'ura ta tantance shi ba?
Sir ba yau muka fara maka aiki ba, mu fa amintattunka ne, bamu taba maka karya ba, kuma bamu ta6a cin amanarka ba, muna yin iya kokarin mu don ganin mun ba ku tsaro, tsakani da Allah muke atare dakai da zuciya daya, Omar ko a mafarki muka ganshi zamu gane shi balle kuma a zahiri"_
"In har Omar din ne meyasa ku ka bari Ya tafi da su Unaisah batare da kun kira kun sanar dani ba"?
Zazzare ido su ka yi cikin rudu da tashin hankali kwata kwata basu san ya tafi da yara ba.
"Sir ya tafi da su?
Amma tayaya akai ba mu gani ba"?
"Ni kuke tambaya?
Saboda ganganci da rashin kula irin na naku Har wani bare Ya shigo min gida, Ya tafi da yara har biyu duk baku sani ba, baku da amfani, Gidan Dg da aka sani da tsaro..."
Taj sai kokarin lallashin shi ya ke yi Yaki ma Ya dube shi.
Yana magana Huci na fita"tsawon wani lokaci ya dauka kafin tafiyarsa"?
Cike da jin shakkarshi wani Officer Yace"ya yi mintuna shabiyar a ciki, bamu san lokacin daya fito ba, sai dai muka ga babu motarsa a inda ya yi parking
in ta, kuma da tafiyarsa yanzu awa
aya da rabi"
Runtse idanunshi yayi tare da
aura hannunsa
aya saman kan shi..
"Wallahi, Idan har wani abu ya faru da su, ku kuka da kanku.."
yana fa
a ya juya cikin zafin nama Taj yabi bayan shi..
Cikin rudu da tashin hankali wasu daga Cikin officers din suka shiga motocinsu da wata irin jiniya suka fice don suje neman Omar.
Daga gaban Motar shi ya tsaya tare da kiran layin doc din dake kula da Omar, bayan ya daga cike da fargaba ya tambayi ya jikin Omar"?