Sashe 93
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun safe agents suke tono dukiyarsa da ya boye har wuraren karfe 1 da rabi tukunna suka dakata, badan sun gama ba, saboda suna ji aransu gaba
aya ginin gidansa da aka yi bana Allah da Annabi bane da akwai wani sirrin a cikinsa da basu gama da shi ba, sun bari sai zuwa lokacin da za a basu umarnin su ruguje ginin gaba
aya tukunna.
~_________________________________
Duk wani guest house na Alhaji Musa dake a garin Abuja sai da agents suka ziyar ce shi, kuma duk gidansa da suka je saida suka banka
o dukiyar da ke a cikinsa abin harya fara basu tsoro, kaf
adarorinsa dake a Nigeria, sai da suka kullesu, tun daga kan kamfanoninsa, private jets dinsa motocin sa, hotels ne, malls ne, park ne, kowace kaddara tasa dake a garin Abuja saida suka kulle su duk a ranar, hatta accounts dinsa na bank, sun sa an da
ilesu, bai isa ya ciri kudi ba, haka shima
an iya sunyi nasarar gano 6oyayyun kadarorinsa sun kulle su, a halin yanzu basu isa su ratsa cikin gari batare da an kama su ba.
Lokacin da sojoji suka je gidan gonarsu da ke a cikin wani daji kan hanyar shiga garin Jos, anan suka taras da tantiran karuwansu, da matasan
an mata yan shekara sha zuwa ashirin, ashe yaran nan fursinoni ne sun kai hamsin, bayin Allah suna azabtar da rayuwarsu, ba shige ba fuce, su suke yi ma karuwan hidima, da kuma su kan su Elders din, kullum cikin cin zarafinsu suke yi, lokacin da suka farmaki gidan gonar, giant officers din dake tsaron su suka hana su shiga, da suka bisu ta lalama suka
iya sai suka bi su ta tsiya, duk suka kashe su..
Gaba
aya young ladies
in suka razana da ganin su, saboda basu ta6a ganin sojoji ba, da gudu suka dinga shigewa
akunansu suna boyewa, wasu a karkashin gado, wasu a kitchen, hada wadanda suka boye cikin toilet..
Ko da karuwan suka ga an kawo masu farmaki da yake hatsabibai ne, sai suka
auko bindigoginsu suka fara harbin sojojin, dama can an horas da su yadda zasu kare kansu idan an farmake su, aikuwa sojojin suka ci
arfinsu, da ransu ya 6aci ganin
arfin halinsu na
aukar bindiga har sun raunata sojoji biyar, nan suka rufe su da bugu saida suka ha
a masu jini da majina tukunna suka iza
eyarsu har cikin bayan motocinsu, daga su sai pant da bra kamar tumakai.
Young ladies din da suke tunanin inmates ne basu ta6a su ba,
aya bayan daya suka nemo su a inda suka 6uya, suka kwantar masu da hankali suka ce su basu zo don su cutar da su ba, sun zo ne don su taimaki rayuwarsu, da jin hakan suka kama murna hada kukan su, batare da 6ata lokaci ba, sojojin suka taimaka masu suka shigar da su cikin motocinsu suka tafi da su..
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki k
i kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
~*THE FINAL ATTACK*~
Tun da asuba bayan sun kammala sallar asubahi, Hajiya layla da Alhaji ubaid suka je har gaban Shiekh Imam cike da nadama suka roki ya yafe masu butulcin da suka yi mashi, sharrin shai
an ne da son zuciya, sun yi danasani kuma suna bashi hakuri akan abun da Musa yayi mashi shi da
arsa, sun kuma ji bakin ciki mara misaltuwa.."
Akan idon kowa dake a gurin, har zasu zu
unna kan gwiwowin su Sheikh imam yayi saurin dakatar da su, yace su manta da komai, ya yafe masu, duk abun da ya faru arayuwar shi da
arshi ya dauke shi a matsayin jarabtace daga Allah, bayan haka suma ai ba laifin su bane, Musa shi ne musabbabin komai da ya faru."
Farin ciki ne ya lullu6e su, suka dinga yi masa godiya kamar zasu durkusa
asa.
Daga bisani suka roki yafiyar Aisha akan abun da ya faru na rashin adalcin da basu yi mata ba, itama ta ce ta yafe masu, Allah kuma ya yafe masu gaba
aya suka amsa da Ameen..
Bayan komai ya
an lafa, kowa ya nemi yafiyar wanda ya 6ata ma rai, Abie da Mami su ka yi masu sallama suka tafi gida saboda halin da suka baro iyalin
an iya, suna bukatar su a kusa da su bayin Allah, Anila dai bata bisu ba tana a gidan Chief Owais, saboda aminnanta da suke a hali na jimamin
addarar da ta same su, yanzu haka tana a
akin Aisha tare da Benazir.
"Aisha, duk da komai da ya faru ba laifin kowan nan mu bane amma hakan bazai hana mu baki hakuri ba.
Ki yafe mana dan Allah, mun san kin cutu, amma komai ya wuce dan Allah mu koma kamar yadda muke a da..."
Benazir da Anila ne suka hada baki gurin yin maganar yayin da suke a zagaye da Aisha.
Suna a zazzaune kan rug fuskokinsu sharkaf da hawaye, idanunsu sun kumbura sunyi ja sakamakon kukan da suka sha jiya ga rashin baccin da basu yi ba.
da tafukan hannayensu suke share mata hawayenta dake sauka kuncinta.
"Ni yakamata in nemi yafiyar ku, ku yafe mini, na yi kuskure da na tafi batare dana fa
a maku ba, nasan da duk hakan bata faru ba.
Bayan haka na yi maku laifi, ranar da muka hadu tabbas na ji dadin da ba zai misaltu ba dana sake ganin ku, amma zuciyata sai ta dinga zuga ni akan kada in kula ku, sakacin ku ne yasa kuka bar
ata ta mutu, baku bata kulawa ba, shiyasa ko kun kira bana picking..."
idanunsu cikin na juna suke sauraronta.
"Amma daga baya da na ji komai a bakin Musa, na yi danasani,.."
Kifa kanta ta yi saman kafadar Benazir, "Kin yi abun da bazan iya biyanki ba Benazir, saboda kaunar da kike min yasa kika jefa rayuwar ki cikin hadari..."
agowa ta yi da kanta, ta ru
o hannayesu a cikin nata tana murza su.
"Aisha, baki mana laifin komai ba, mu manta da komai da ya faru, mun yi imani da Allah, kuma mun yi imani da kaddara, kuma komai ya faru da mu jarabtace daga gare shi, tabbas uncle Musa ya zalunce mu amma ba mu ya zalunta ba kanshi ya zalunta, in sha Allah zai ga mummunar sakayya.." In a broken voice Benazir ta yi maganar.
In a cool voice Anila ta ce, "Dukkan mu mu yi hakuri mu rungumi kaddara, tuna abun da ya faru baya ba zai amfanar da mu komai ba, illa iyaka ya fama raunin da ke a zuciyoyinmu..."
nasiha mai dadi suke yiwa junan su.
"Yanzu ni damuwata
an mu har yanzu ba wani labari, sun gano su ko ba su gano su ba, bana so ya cutar da su bana so ya kashe min su.." Aisha ce ta fada cikin
unci.
"Na fi jin Batool, yarinyar nan tun tana cikin mahaifiyarta take fuskantar jarabawa, ita ma kuma ta zo duniya ta dasa da fuskantar tata jarabawar..."
cikin raunin murya Benazir ta
arashe maganar...
Aisha ta ce, "Haka itama Unaisah, tun tana a cikin mahaifiyarta take fuskantar jarabawa, itama kuma da ta zo duniya ta dasa da fuskantar tata jarabawar, na da
e ina nanata labarin Unaisah a zuciyata ban taba kawowa raina ke ce mahaifiyarta ba, amma Unaisah ta yi bajinta, gaba daya sun cancanta su yi rayuwar farin ciki a tare da mu..."
Anila da ke sauraronsu sai share
walla ta ke yi.
"Pls ku kwantar da hankulanku in sha Allah babu abun da zai same su, kada ku manta addu'ar iyaye akan
an su kar6a66iya ce, Kuma addu'ar wanda aka zalunta akan wanda ya zalunce shi itama kar6a66iyace, daren jiya mun kwana muna yi masu addu'a, bi'iznillahi addu'oin da muka yi masu zasu isa gare su ne, In sha Allah ina ji a raina zasu dawo da ransu da lafiyarsu.." Cikin kwantar da murya take lallashin su..
Knocking Kofar dakin aka yi..
"Wanene"?
Aisha ce ta tambaya,
"Shureim ne..." Daga waje suka ji ya ambata..
Kallon Aisha suka yi, ganin ta sadda kanta
asa..