Sashe 92
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wani Officern ya ce, "Ni ban yarda ma daga hukumar Isod kuke ba, kun fi kama da yan ta'adda, kawai kun yi basaja ne..."
"Ku bamu hanya mu wuce" Agent jabeer ne ya fa
a babu wasa akan fuskarsa..
"Ka ga malam karfa ka cika za
ewa, don na lura kana da gadara da ji da kai, to ai ko shi uban gidan naku bai isa ya
etare gate din gidan Alhaji Musa batare da izininsa ba.." Bai
are maganar ba, Agent Jabeer ya yi fito mai sautin gaske..
Unexpected suka fara ganin bikes suna shigowa
auke da sojoji rutu rutu kamar a filin daga, hannayen su ru
e da bindigu.
Hakan bai saka sun sadudu ba, suka fara yun
urin harbinsu aikuwa sojojin suka fusata, zuciya ta de6e su, basu san sa'adda suka afka masu ba fa
a ya kaure atsakanin su, har saida suka ci
arfinsu, suka yi masu shegen dukan da yasa wasu daga cikin su suka fita hayyacin su..
Ba su zo don su ta6a lafiyarsu ba ta lalama suka fara binsu, amma da suka sa kafiya kuma suka yi yun
urin harbin jami'ai wanda yin hakan ya sa6a ma doka shiyasa suka basu
an banzan kashi, dakyar suka iya guduwa da
afafunsu kowan nan su ya kama gaban shi.
Hankalin Sarah idan ya yi dubu ya tashi, juyawa ta yi da sauri Zeenatu tabi bayanta kamar jela, bedroom dinta ta shiga ta dauko wayarta data bari saman gado, hannunta na kerma ta soma kokarin kiran layin Alhaji Musa, kwata kwata kiran baya shiga, duka layukansa da ta kira a kashe ta same su.
Hakan ba karamin
ara daga hankalinta yayi ba, cike da fargaba ta juya ta dubi Zeenatu data zazzare idanunta, har yanzu jikinta ya
i daina yin kerma kamar mazari.
"Mommy, daddy ba ya picking?"
"Yaushe ma kiran ya shiga balle har ya yi picking, duka layukansa a kashe suke.."
Tunawa da sauran mutanan gidan yasa ta yanke shawarar ta je ta sanar da su abun da ke faruwa, tayi zaton basu farka daga bacci ba ne.
gudu gudu sauri sauri suka nufi dakin Hajiya Layla, knocking suka yi almost 5 times ba'a bude ba, ko da Sarah ta tura kofar dakin suka shiga basu ga kowa a cikin sa ba, nan fa damuwarsu ta
ara ninkuwa..
Juyawa suka yi da sauri suka nufi
akin Dr Shureim nan ma suka taras babu shi a ciki.
Har dakin Alhaji Ubaid dana Benazir saida suka shiga basu ga kowa ba.
Gaba daya kansu ya daure sun rasa gane meke faruwa ne?
Zeenatu ce ta kawo shawarar su kira layikan su!
Kwata kwata tunanin yin hakan bai zo mata arai ba.
Cikin sauri ta kira layin hajiya Layla, kiran ya shiga saidai babu alamun za'a
aga.
Tana
arin kiran layin Dr shureim sai ga kiran Benazir ya shigo wayarta, cikin sauri ta yi picking ta kara a kunnanta ko sallama bata yi ba ta ce, "Benazir meke faruwa ne?
Ina kuka je?
Muna ta neman ku, ga sojoji cike da gidan, gaba
aya mun rude hankalinmu ya tashi.."
On the other hand Benazir ta ce, "Aunty Sarah mun fita anguwa, zamu dawo nan bada jimawa ba In sha Allah, and pls ku kwantar da hankalin ku, babu abun da zai faru da ku.
Sojojin da kuka gani a cikin gidan daga hukumar Isod ne, bincike ne ya kawo su, dan Allah ku basu ha
in kai, ko mai suka tambaya ko suka bu
ata ku yi masu ta cikin lalama don ku rabu lafiya.."
Bata
are maganar ba ta katse ta, "Benazir kaina ya daure, na rasa gane inda kika dosa!
Meya kawo jami'ai yin bincike agidan nan? wani ne ya aikata laifi ne uhym?
Pls kada ki boye min komai kawai ki fa
a min!
Saboda hankalina ba kwance ya ke ba, ina ji araina wani abu na shirin faruwa da mu, tun jiya uncle din ku bai dawo gida ba, kuma duka layukansa a kashe suke, a haka kike so in kwantar da hankalina..."
ta fa
a cikin karyayyar murya mai tattare da fargaba.
"Akan me zasu yi bincike?
Kuma kin ce kun je anguwa, wace unguwa ne?
Meyasa baku sanar da ni ba?
Da yaushe kuka tafi...?"
Ta fa
a fuskarta a yamutse..
Benazir dake sauraronta jikinta ya yi sanyi saboda tausayinta da ya kamata..
"Aunty Sarah, ki yi hakuri dan Allah, kada ki saka damuwa a ranki, na yi maki alkawari idan muka dawo zamu fada maki komai, amma yanzu ki kwantar da hankalinki, ki yi abinda na ce please."
Cike da damuwa ta ce, "Toh, Allah ya dawo da ku lafiya."
"Ameen, ina Zeenatu?
Ta farka?" Ta tambaya.
Kallon Zeenatu ta yi dake tsaye hannunta a cikin nata..
"Gata nan tana sauraronki."
"Pls Ki bata wayar."
a ma Zeenatu wayar ta yi ta kar6a ta sa a kunne.
"Pls Zeenatu, nasan ki da tsoro, dan Allah ki nutsu, ki kwantar da hankalinki, babu abun da za su yi maku, da ga sun gama binciken su zasu tafi, mu ma zamu dawo gidan in sha Allah." Cikin sanyin murya ta ce, "Toh aunty Benazir, Allah ya dawo mana da ku lafiya."
Ta amsa mata da Ameen.
Zama suka yi kan sofa, ta janyo Zeenatu ta rungumeta akan
irjinta, gabansu sai fa
uwa yake yi, zuciya da sa
e sa
e taita ayyana mata Musa ya mutu wata
il jami'ai ne suka kira Alhaji ubaid don ya ga gawar
an uwansa shiyasa suka tafi batare da sun sanar da ita ba don kada hankalinta ya tashi, wata zuciyar kuma ta ce ba mutu ya yi ba, ya aikata wani laifin ne da ya ja hukuma ke nemansa shiyasa ya kashe layukan wayarsa tun jiya ba a samun shi.
Siraran hawaye ne suka wanke fuskarta, fatanta kada Allah yasa abun da zuciyarta ke sa
a mata ya zamana gaskiya.
Akan idonsu senior agents suka shigo falon kusan su biyar, Maids din gidan na ganinsu suka watsa da gudu kowa ta nufi
akinta.
Ko ka
an ba su ji fargaba ba tun da Benazir ta kwantar masu da hankalinsu.
Tambayarsu agents
in suka yi ina
akin maigidan, Sarah ta mi
e suka bi bayanta ta kai su har part
in uncle Musa suka shiga ciki, wasu jami'an suka fara zagaye gidan suna bincika ko'ina, wani abun al'ajabi dukiyar da suka tono agidan Alhaji Musa ta yi ninkin ba ninkin ta gidan
an Iya, bedmattress dinsa da suka cire dollars suka gani a shimfi
Da suka 6alle drawers na gadonsa nan ma ma
udan ku
i su ka gani a ciki.
Ashe basu ga komai ba, wannan somun ta6i ne, da bincike ya yi bincike suka gano wata
ofar sirri dake a cikin dressing room dinsa a bayan wani mirror, da
yar ma suka iya gano da akwai
ofa a bayan madubin.
Security gareta, dole saida finger print
insa zata iya budewa, da harsashin bindiga suka yi nasarar lalata murfinta da
yar da sidin goshi..
Lokacin da suka bu
e kofar, tsani suka gani wanda mutun zai hau ya dira cikin
akin, su kansu Agent din sun yi al'ajabi, masu
aukar video din cikinsu sai jinjina kai su ke yi..
Bayan sun shiga ciki, nan fa suka fara cin karo da tuluna da akwatinan
arfe sunkai hamsin hada buhunhuna, ga wata faskekiyar wardrobe manne da bangon
akin ta mamaye ko'ina, floor lamp
aya ce take haskaka ko'ina na cikinsa..
Rarraba kansu suka yi wasu suka fara 6alle makullan akwatinan yayin da wasu suka dinga faffashe tulunan, bakomai ne a cikinsu ba face zinarai, wata irin razana suka yi cikin ru
u suke kallon Ikon Allah,
dukiya kamar baza a mutu a barta ba, sunyi zaton tulunan ruwa ne ashe na zinaraine, gaba
aya saida suka mamaye floor din dakin.
Komawa suka yi kan wardrobe din nan, suka fara faffasa doors din jikinta har saida suka yi nasarar bu
e ta gaba daya, ja da baya suka yi cike da al'jabi suke kallon golds din dake a jere cikin kowani shelves nata, ga wasu bendir bendir din ku
i na kasashe daban daban daga ciki hada Gbp da Dirham, baya ga daloli da naira, duk wani abu mai daraja daya mallaka yana a cikin wardrobe din nan, da wannan dukiyar tsaf za'a rabawa kowani
an kasa gida da mota, hada jarin da zai yi kasuwanci, amma saboda ha
ama mutun
aya yayi babakere akan ta, dukiyar da har danginsu su
are ba zasu iya cinyeta ba, duk mun ha
amar mutun sai dai ya mutu ya barta.
Saboda ha
ama irin na wasu mutanan!
Ka handame dukiyar al'umma da wadda ka samu ta haramtacciyar hanya, kai kanka kasan tafi
arfinka amma saboda rashin godiyar Allah da ha
ama kokari kake ka tara wadda tafi ta kamar ba za a mutu a barta ba.
Komai dake faruwa akan idanun Hajiya Sarah da Zeenatu, wlh sun razana da ganin yadda agents suke tono dukiyar Alhaji Musa, su kansu da suke atare da shi tsawon shekaru basu ta6a sanin yana da wuraren sirri acikin gidansa ba, Hajiya Sarah duk tabi ta ru
e, sai zare idanunta ta ke yi duk inda jami'ae suka yi suna abiye da su.
Bayin Allah duk sun sha jinin jikinsu.