← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 147 OF 201

Sashe 147

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Owais bai tashi dawowa Nigeria ba, sai lokacin bikin Omar da Salsabeel, kuma shi ya ha
a Omar da matar da zai aura, bakowa bace face
anwarsa Hindu, yayin da Momma ta ha
a Auran Salsabeel da Yusra
ar gidan his excellency Abdul razak, kuma cikin sa'a jinin su ya ha
u, duk da a lokacin da momma ta zo mashi da maganar Yusra, ya ji shakkar ha
a shi da ita saboda yasan tafi
arfin shi, gata dai
iyar gwamna, wayayya, kyakkyawar budurwa, jinin shuwa, a da kafin yanzu tana da girman kai da izza, amma tun bayan faruwar lamarin nan ta sauya hali, ta zama mutuniyar kirki, koda momma ta fa
a mata game da Salsabeel ta kuma nuna mata hoton shi a waya, nan take ta ce ta amince in har yana sonta, zata aure shi, amma tana son bayan sun yi aure ya koma makaranta ya nemi ilimi, itama zata taimaka mashi, Salsabeel ya yi farin ciki mara misaltuwa a lokacin da momma ta fa
a mashi yadda suka yi da Yusra, har sujjada ya yi don nuna godiyar sa ga Allah, Auran gata Momma ta yi ma Salsabeel, ko sisin shi bai kashe ba, tun daga lefensa har sadaki ita ta bayar, har kuka saida ya yi mata saboda farin ciki, A ranar bikin su anyi gagarumin shagali a Imam Estate, amare sun tare a gidajen mazajen su, abun sai son barka.

Idan muka koma bangaren Faryat, reshe ne ya juye da mujiya, yanzu ita ke son Jazz shi kuma yana ja mata aji, ta sauya hali ta nutsu ta koma tagari, ta daina duk wani abu mara kyau da take yi, amma Jazz ya
i sauraron ta, wahalar da ita yake yi, kusan kullum sai ta yi kuka saboda azabtuwar da ta ke yi da son shi, idan ta kira wayarsa baya picking, ko sa
o ta tura mashi baya mata reply, a
arshe ma ya yi blocking duk wata hanya da zata ha
a su, har gidansu ta zo gaban mommynsa ta zu
unna kan gwiwowinta tana kuka sha6e sha6e ta dinga ro
onta akan ta sasanta tsakaninta da Jazz in har bata aure sa ba mutuwa zata yi, shi ka
ai take so, ta yi danasanin komai da ta yi masa, ta tuba.

Turai ta tausaya mata musamman da ta ga ta gyara rayuwarta, ko shigar banza ta dai na yi, kullum cikin hijabi da jan cazbaha take, ta ce mata ta yi ha
uri zata yi magana da shi, amma ta
aga
afa saboda a yanzu jazz fushi ya ke yi da ita, ta bari sai lokacin da ya huce in sha Allah zata ci gaba da lallashin shi, da
yar ta shawo kan Faryat har ta samu ta koma gida, sai da ta kai ga kullum da zazza6i take kwana duk don saboda Jazz, Hajiya Saratu tasan komai da ke faruwa tsakanin Jazz da Faryat, amma bata sanya baki ba, saboda tana jin kunyar Jazz da Mahaifiyarsa, tsakaninta da Faryat addu'a ne da ta ke yi mata da kuma lallashinta.

Shi kan shi Jazz
in ba don ya daina sonta ba yake share ta, sai don yana son ta ji irin ra
in da shima ya ji a lokacin da ta ke yi masa wula
anci saboda ta ga ya mutu akan
aunar ta, amma har lokacin bai daina sonta ba, yana da burin auranta....

A bangaren Zayn ya yi nadama tun bayan afkuwar lamarin, ya shiryu ya sauya halayensa daga munana zuwa kyawawa, ya zama mutumin kirki, ya daina biyewa matan banza daga shi har Zaid yanzu basu wasa da ibadar su ko a masallaci sune a sahun gaba, sa6anin da ko masallacin basu zuwa sai an tasa
eyar su suke zuwa yin sallah.

Soyayyar Zahra kullum
ara nunkuwa take yi a cikin zuciyarsa, sai dai ya kasa tunkararta da maganar saboda kunyar wula
ancin da ya yi mata a baya, duk da itama yasan hada mahaifinta a cikin elders,
addarar su iri
aya, amma yana jin shakkun ya je gareta, gudun kada ta juya masa baya ko ta kore shi, da damuwa ta ishe shi ya kasa dannewa ya fa
a ma Zaid halin da yake a ciki, Zaid ya shawarce shi da ya shirya su je gidan su Zahran ya nemi yafiyarta yasan zata yafe mashi saboda yasan Zahra tana son shi.

A ranar da su ka je gidan su Zahra, bayan sun yi parking suka kasa fitowa su shiga ciki saboda zullumi, har sai da Abie ya fito daga gidan zai tafi Office ya hango ba
uwar mota a harabar gidan, suna ganin shi suka fito tare da nufar shi cikin girmamawa suka gaishe shi ya amsa masu da fara'a ya ce baigane su wanene ba kamar
an'uwan Owais, har suna ha
a baki gurin cewa eh
an uwansa ne su,
a'yan Hajiya Saratu sun zo ne suna son ganin Zahra, murmushi Abie ya yi ya ce su shiga daga ciki, godiya suka yi mashi tare da wucewa cikin gidan.

Sallamar su ce ta katse karatun
ur'anin da Mahboob ya ke yi, sai da ya kai
arshen ayar da ya janyo, tukunna ya dube su yayin da yake akan kujera ru
e da kur'ani, da murmushi ya amsa masu sallamar, sun ji da
in sakin fuskar da ya yi musu.

Mahboob kenan bawan Allah tun bayan mutuwar Ana ya canza, yanzu gudun abun duniya ya ke yi, baya son ku
i tun da ya ga yadda suke kai mutun ga halaka ya ji sun fita a ran shi.

A yanzu daka bashi kyautar ku
i tsurar su
wara ka siya masa wani abu ka bashi saboda baya kar6ar ku
i, har kawo wannan lokacin bai daina yiwa Ana addu'a ba, tana a ran shi, a duk lokacin da ya tuna zaluncin da mahaifinsu ya yi mata sai ya ji
aci a ran shi.

Bayan sun shiga cikin falon ya nuna masu sofas suka zauna, ya mi
a masu hannu suka yi musabaha, daga bisani Zaid Ya tambayesa ina mutanan gidan? ya ce su Umminsu basa nan sun tafi anguwa, amma Zahra tana a
aki tana bacci.

Sun ji da
in jin tana nan, Zaid ya ce ya kira masu ita in ba damuwa, mi
ewa ya yi ya nufi
akin Zahra ya yi sallama daga ciki ta amsa mashi, farkawar ta kenan daga bacci, bayan da ya fa
a mata ba
in da ke neman ta, ta yi mamakin jin zuwan Zayn, mutumin da ta sani da girman kai, tana kokwanton in shine!

Me ma ya kawo shi gidansu nemanta bayan baya son ta?

A ranta ta fa
a, har tambayar Mahboob ta yi ta ce ya kuwa tabbatar shi
inne ya zo?

Yana murmushi ya ce mata da gaske shine ya zo tare da twin brother
insa Zaid.

Cikin sauri ta sauko daga kan gadon ta shiga toilet, kafin fitowarta Mahboob ya wuce bedroom
insa don ya basu guri su zanta.

Bayan ta fito daga toilet shaf shaf ta shirya kanta cikin abaya, ta fito ta nufi falon, tunkan ta
arasa ta hango su, har saida gabanta ya
an fa
i ganin abun da bata zata ba..

Zama ta yi kan sofa
in dake fuskantar su, ta yi masu barka da zuwa, bayan sun gaisa kowannansu ya yi shiru, sam Zayn ya kasa ha
a idanunshi da nata saboda nauyinta da yake ji amma ganinta da ya yi ya sanyaya zuciyar sa sosai, yana jin in har ya mallaketa zata sama masa farin cikin da ya rasa a rayuwarsa.

Jin sunyi shiru sun kasa magana yasa Zaid yanke shawarar fara gabatar mata da abun da ya kawo su..

Cikin nutsuwa ya fayyace mata komai ya ce yasan
an uwansa bai kyauta mata ba, ya yi mata wula
anci a baya, amma a yanzu ya yi nadama tun bayan fallasuwar sirrin grandpa
insu da daddyn su sun sauya halinsu, koda can Zayn yana sonta, shi shaida ne saboda baida hira da ta wuce tata, amma a lokacin girman kai ne yasa bai nuna mata so ba.

Tun da ya fara yin maganar Zahra ta zare idanunta cike da mamaki take sauraron Zaid..

Bai
are maganar ba, Zayn ya kar6e da cewa, "Wallahi na shiryu Zahra, na gyara halayena, Ki tausaya ma rayuwana, nasan kin daina sona a yanzu amma ki yi ha
uri ki yafe min abun da na yi maki a baya, na yi danasani kuma wallahi ina son ki, in har kika bani dama zan nuna maki irin
aunar da na ke maki.

Tsantsar farin ciki ne ya lullu6e zuciyarta tsabar murna kamar ta zuba ruwa
asa ta sha amma kwata kwata bata bari ya gane ba, baiwar Allah tun bayan abun kunyar da ubansu ya aikata bata
ara samun farin ciki irin na yau ba.

Da suka ga ta yi shiru babu fara'a akan fuskarta sai suka yi tunanin bata ji da
in zuwan su bane, Zaid ya ce ta yi ha
uri idan kalamansu sun 6ata mata rai, za su tafi amma ta zauna tayi tunani idan ta yanke shawara ta sanar da su..
arashe maganar cikin sanyin murya tare da ru
o hannun Zayn da ya tsareta da idanunshi, shi ka
ai yasan me yake ji a game da ita, baya jin zai iya ha
ura su koma gida batare da Zahra ta fa
a masa ra'ayinta akan shi ba.

Zame hannunsa ya yi daga na Zaid ya mi
e daga kan kujerar ya je gaban sofa din da take a zaune ya yi kneeling a gaban ta, wani yanayi ta ji mara misaltuwa, ta kasa ha
a idanunta da nashi, cikin karyayyar murya ya ce, "Bazan iya tafiya batare da kin yafe min ba, nasan har yanzu kina fushi da ni, amma ki yi ha
uri Zahra! ki taimaki rayuwana, ki rufa min asiri, a halin yanzu zan iya ha
ura da komai amma banda ke!

Wallahi ban zo don na 6ata maki lokaci ba, Auren ki nake so na yi..
Chapter 147 · 0% Book details