Sashe 137
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
A inda cells dinsu suke suka nufa da su, suna jiyo kururuwar sauran Elders din da su ka kulle a ciki, sai dai basu Iya ganin su, saboda kofar cells dinsu ta dabance, na waje bazai iya ganin na ciki ba, haka shima na ciki bazai iya ganin na waje ba, amma jami'an dake kula da bangaren cctv suna kallon komai da su ke yi a cikin cells din.
Bayan da suka saka kowan nan su, A cikin cell, suka kulle su.
DG bai iya barin headquarter din ba, saboda bayason Ya tafi yabar kakansa.
Bawan Allah Har dare Yana a nan, a karshe ma Cikin cell din Ya shiga, Ya zauna tare da shi, ya dinga kwantar masa da hankalinsa.
Har ya samu ya
an nutsu Ya dakata da yin kuka, sannan Ya soma tambayarsa yayin da suke a zaune kan kujera suna fuskantar Juna daga tsakiyarsu table ne mai
an tsayi.
"Owais, Idan akwai abun da kake son sani game dani ko kurkukun kaddara ka tambayeni na baka dama, nasan daga yau ba lallai Mu sake samun damar da zamu gana da juna ba...
"
cikin sanyin murya yace"ka fara fada min idan akwai inda ke yi maka ciwo a jikin ka, zansa docs dinmu su duba ka"
Yace a'a baya bukata, saboda a halin yanzu babu likitan da zai iya shawo kan abun da ke damunsa.."
gwiwarsa ta sare da jin maganar sa.
"Tayaya zamu iya gano dangin fursinonin kurkukun
addara da suka rage?
Nasan mawuyacin abune mu iya ganowa da kan mu, bamusan ma ta ina zamu fara ba"
"Owais, baku da matsala da wannan, akwai bayanin da zan yi maka wanda zai amfane ku, sadaukarwar kurkukun
addara kala biyu ce!
Sadaukarwar jini da sadaukarwar mallaka, duka dai dole sai na jini ake sadaukarwa, amma akwai banbanci, ita sadaukarwar mallaka wanda zai yi ta, ba zai taba zama member na kurkukun kaddara ba, zamu yi yarjejeniya da shi ne, zai bamu abunda muke so, shima zamu bashi abun da ya ke so, da ga zarar ya sadaukar mun bashi abun daya keso to shikenan, mun raba jaha da shi, babu mu babu shi, ba member
in mu ba ne, Elders su ka
ai ne members na kurkukun
addara, da sauran ma'aikatan ciki, tun lokacin da salon tsafin mu ya sauya muka gano cewa in muka sadaukar da jinin mu munfi samun karfin sihiri da iko, daga nan salon tsafin ya sauya wanda ada, ba sadaukarwar jini mu ke yi ba, mutun zai kawo ko ba jininsa ba mu kar6a mu biya masa bu
atarsa daga bayane komai ya sauya.."
an dakata yana mayar da numfashi kafin ya dasa da cewa
"Littafin rijister na fursinoni wannan litattin da al
alamin sirihi na rubuta shi, tun shekarar dana gurfanar da gidan kurkukun
addara, ni ne mutun na farko dana fara sadaukar da jikokina na farko da yan ukuna suka haifa (Yana nufin Senate lafeef, Abdul razak, da sir mubarak) bayan na aurar da su tun suna da shekara ashirin da biyar a duniya, a lokacin basu shirya yin aureba amma saboda manufata akan abin da nake hari, ni na matsa masu har saida suka amince akayi aurensu da matayensu, kusan atare matayen su suka fara haihuwa, jariran suna zuwa ba araye ba, har sau biyar a shekara biyar, tukunna na barsu suka samu ya'ya bibbiyu daga nan naci gaba da sadaukar da jariran su, ko sun nemi su hana matayensu haihuwa ganin sunata wahalar daukar ciki yara suna zuwa ba'araye ba, ni nake canza masu ra'ayi, in nuna ina son inga jikokina da yawa saboda bani da dangi suyi ha
uri zan cigaba da nema masu maganin matsalar su, in sha Allah idan suka cigaba da jarabawa za su haifi masu rai, da haka na dinga samu suna haifamin ya'ya ina sadaukarwa"
Shi wannan Littafin rijistar na fursinoni yana
auke da sunan wanda yayi sadaukarwa da bayanansa, da kuma sunan wa
anda ya sadaukar, amma banda mutanan farko da suka fara sadaukarwa saboda lokacin ba cigaba, amma fursinonin da aka sadaukar daga baya duk na rubuta wadanda suka sadaukar da su, kuma babu wanda yasan inayin recording din nan sai Aurora, itace mutun ta farko data fara sani, tasan sirrina fiye da kowa, kuma da iznina tasani saboda kundin Yana da makulli a jikin shi, mai karfin shirine kadai zai iya bu
e shi, owais in har ku ka duba littafin zaku samu saukin gano duk wanda ya sadaukar da jininsa, bayan haka nima za ku ga adadin jikokina dana sadaukar da sunayen su har ma da sunayen mahaifan su, da kuma sauran Elders kowa akwai bayanansa a ciki fiye ma da haka za ku samu a cikin littafin sai dai bansan ko za'a iya samun littafin ba tun da nasan yanzu babu Kurkukun
addara"
Bayan daya
arashe maganar su ka yi shiru kowa da abun da ya ke sakawa aranshi, ta wani bangaren Owais yaji dadin bayanin daya basa game da littafin saboda zai taimaka masu sosai.
"Baba a tsawon shekarun da ka ke sadaukar da jikokin ka, baka taba jin nadama ko rashin jin dadin irin azabtar da su da ka ke yi ba?
Ko dan su ba kai ne ka haife su ba?
Bakasan ciwon su ba"?
Murmushin takaici yayi"Owais, ba lallai ka fahimceni ba, Wallahi mugune ni, zuciyata ta
ashe, ba
igon imani ko tausayi araina, tun lokacin da aminina ya bani shawara akan in kar6i gadon iyayena da suka barmin saboda muna a hali na talauci da matsin rayuwa, gashi ana farautar rayuwar mu, bayan haka muna da burin muyi arzi
i mu daukaka a fadin duniya, a lokacin dana mayar da sihirin jikina daga nan ne, Zuciyata ta riki
a ta koma irin ta shaidanu, sai nayi mugunta ko na zalunci wani nake jin dadi.."
owais da ke sauraron shi, jikin shi yayi sanyi lakwas.
"Ina son Ya'yana fiye da kaina, fiye da kuma komai na duniyar nan, amma Jikokina da nake sadaukarwa ban taba danasani ba, Sai akan Yaro
aya wanda banyi niyar sadaukar da shi ba, na kuma yi danasanin sadaukar da shi, saboda bada son raina ba, tsantsar son da nakeyi masa ne Yaja mashi!
Kowa yasan cewa kaine jikan da na fi so, a zahirin rayuwa, amma a ba
ini, son da nake masa yafi na sauran jikokina harya zarce son da nake ma ya'yan cikina, tunkafin a haifesa nake jiran zuwan shi duniya saboda Allah ya jarabceni da son shi, kuma tunkafin a haifesa nasan cewa shi ne magajin kurkukun kaddara, Nasan za ka yi mamaki, amma ni kowani
a da ya'yana zasu haifa sai nayi duba akan shi don insan menene acikin matayen su, a canada aka haifesa, a asibitin Family din aurora, lokacin da mahaifiyarsa ta haife shi, for the first time da nayi tozali da shi sai da na razana, ganin ya ma wuce yadda nake tsammanin shi..."
"Wanene"?
Ya tambaya yana duban shi.
"Hmmm, ko ban fada ba, nasan ka san wa nake magana akan shi, auraro ta fada maka ko ba haka ba" jinjina mashi kai ya yi.
"Amma naji kace shi ka
aine zai iya gadonka sihirinka meyasa?
Kuma me hakan ke nufi"
"Owais, ilmin mu ne na matsa fa, abun bin jini ya ke yi, tun da ga kaka da kakanni, bakowa ne zai iya hawa karagar mulkin Elder ba, dole sai wanda kaddarar ta fadamawa ba.."
"Ina neman
arin bayani akan Sauran yaran,
addarar Kurkuku da Bugun Zuciyar Kurkuku?
Tayaya akai kuka za6e su a cikin fursinoni, kuka basu mukaman nan, Kuma kuka dau
a darajar su fiye da sauran prisoners din, sannan kuma saida Zuciyar Batool za'a iya dawo da ran kurkukun kaddara abun ya
aure mun kai na"!
Murmushi Elder yayi"tun kafin a haifesu muke jiran su suma.."
an zaro ido Owais yayi.
"Nasan za ka yi mamaki, mu matsafan kurkukun kaddara munsan da akwai yara da za'a haifa wadanda zasu zo da wata baiwa wadda zai yi wuya asamu mai irin ta a duniya, amma bamusan ta ina zasu 6ullo ba, abu
aya da muka iya ganowa a duban mu, shine za'a haife su a
aya daga cikin family din Elders"
"Kuma cikin ikon Allah hasashen mu Ya zamana gaskiya, ni aka samu
aya a family dina, musa Kuma aka samu biyu daga family dinsa..
"
asannu Baba Obie ya fayyace masa komai.
Yaji dadin bayanin nan sosai.
"Zaka iya tuna wani
an Jarida da kuka kashe a lokacin baya, shekara bakwai da suka gabata"?
"Meye sunan shi?
"Uzair Abdallah buzu,
an uwan Zaheer Tajuddeen wanda ayanzu ina tare da shi kuma nasan kasan shi..."
A ta
aice Chief Owais ya maimaita masa labarin don ya tuna masa.
yacewa baba Obie yayi da dariya kamar fa ya fara zaucewa
"Owais
walwata bata mantuwa, tun da ka fadi sunan shi na tuna shi, nasan mahaifin Unaisah, da
an uwansa Uzair, Yan jarida mazauna garin Jos, ya'yan wa da kani, Taj yana zaune a gidan Uncle dinsa abdallah mahaifin Uzair..."
da mamaki ya ke kallonsa jin yadda ya iya ruke komai.
"Inaso nasan ainihin abun daya faru?
Tayaya kuka gane Uzair Yana yi maku le
en asiri har kuka kona shi a cikin motar shi?
Numfasawa yayi kafin a tsanake Ya soma labarta masa..
"Doka ce duk wanda yayi mana le
en asiri ko yasan sirrinmu sai mun kashe, idan bazan manta ba, Mun kama Uzair Yana yi mana le
en asiri agidan gonar mu dake a joss, a lokacin Muna tsaka da tattaunawa game da kurkukun
addara, karfe wani abu na dare, Yaje da camera Yana daukar mu batare da sanin mu ba, kuma a lokacin bamu boye fuskokin mu ba, Yagan mu kuma yaji komai da muke aikatawa, kwatsam Musa ya hango hasken camera din shi.
ya fada mana akwai wanda keyi mana leken asiri, kuma ya dauki video din mu.
Dayaji mun gane akwai mutun sai yayi saurin shigewa motar shi, Ya bata wuta, muka bishi a cikin motocin mu tare da bodyguards din mu.
Da muka ga zai iya tsere mana, sai nayi amfani da sihirina gurin sarrafa motarshi, burki ya
wace mashi, motar ta bugi bishiya ta tsaya cak ta kashe kanta, yana ta
arin Ya tada motar ta
i ta shi.