← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 201

Sashe 88

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shureim ne yayi karfin halin tunkarar sa duk da shakkarshi da yake ji, zu
unnawa ya yi daga gabansa cikin sanyin Murya ya gaishe da shi cike da fargaban martanin da zai mayar masa.

Kallonshi yayi kawai tare da juyawa ya haura kafarsa Ya nufi Ciki, Ransa Ya 6aci da ganinsu, Dayasan zai hadu da su da ba abunda zaisa Ya tako kafarsa Yazo gidan.

Kasa mikewa Dr shureim yayi, saboda karayar da zuciyarsa tayi, kwata kwata baiji haushin abun da baba Imam yayi masa ba, duk da baiji dadi ba, amma kome ya faru yafi ganin laifin iyayensa, saboda sune suka dasa masa
iyayyarsu a zuciyarshi..

"Ya shureim, ka yi ha
uri, Ka tashi mu shiga ciki" cikin sanyin Murya Benazir ta fa
a, yayin da take tunkararshi, Ta ruko hannunsa acikin nata, lokacin daya
ago hawaye ne kwance a saman fuskarsa.

"Ba zan Iya shiga ciki ba, har yanzu baba Imam fushi yake damu, Nasan kona shiga bazai bari mu gana da Aisha ba, ku shiga zan jira ku a mota"
arashe maganar kamar zai fashe da kuka.

Tsananin tausayinsa ne Ya kama su, iyayen nasa da yake sa ran zasu lallashe shi su taimaka masa ahalin da yake a ciki sam sun kasa magana saboda su kan su sun muzanta agaban Imam Malik, Gaba
aya sun sare har sun fara tunanin komawa Gida.

Basu Gama Yanke shawara ba, sai ga Motar Abie Ta kunno kai, daga Inda su ke suna iya hango su a cikin motar, mutum biyu ne agaban motar Abie da isod soldier.

Security Officers ne suka tsayar da su, amma daga baya suka ga Motar ta nufo ciki alamar sun samu iznin shigowa..

Yana tsayar da Motar, Anila ta fito daga back seat, fuskarta sharkaf da hawaye, ta goyo junaid abayanta, cikin sauri Ta nufi Benazir suka rungume Juna..

Daga Bisani Abie Da Mami suka fito Daga motar, kwata kwata babu walwala akan fuskokin su daga gani suna a cikin matsanancin Hali na damuwa.

Bayan sun gaggaysa da juna, Kafin daga bisani suka dunguma Izuwa Cikin gidan, Gaban kowan nan su na faduwa rass rass daram dararam saboda zullumin me zai biyo baya, gasu dai dukan su sun ha
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
Luxury-incense By Sapnah Borno.

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168.
~____________________________________
*Me ya Faru Bayan shigar Sheikh Imam Malik*?

Ko sallama bai yi ba saboda 6acin ran da ya ke ciki, dakatawa ya yi yana tunanin meyasa Taj ya kira shi a irin wannan lokacin?

Menene dalilin kiran nasa?

Me kuma ya kawo Alhaji Ubaid da iyalinsa gidan?"
Yasan dai ba su da wata ala
a da Chief Owais, zuciyarsa ce ta raya mashi ko dai sun kira sa ne saboda sun ji komai da ya faru tsakaninsa da
arsa, shiyasa suka kira su Alhaji Ubaid don su sasanta su.
unci ne ya mamaye shi, har ya juya zai fuce ya tsinkayi muryarta mai tattare da sautin kuka a cikin kunnanshi..

"Baba!

Dan Allah kada ka tafi, ni nasa ya kira mini kai saboda ina son ganin ka, ina bukatarka a kusa da ni, ina so na yi magana da kai..."
Jin muryar gudan jininsa ya sa shi dakatawa da yin tafiya, ya manta when last ya ji muryar
arsa yayin da take kiran shi da sunan babanta.

Ganin bai da niyar juyowa ne yasa ta nufe shi tana kuka ta zube saman gwiwowinta a bayan shi, ta rurru
afafunsa da hannayenta da ke kerma.

Ba zai iya misalta yanayin da ya shiga ba, ya ji wani irin abu da ba zai iya kwatanta shi ba, sam ya kasa magana.

Shesshekar kukan Aisha ya kashe mashi jiki, ya kuma fama masa raunin dake a cikin zuciyar shi, shekara goma sha takwas rabon da jikinsa ya ha
u dana gudan jininsa,
arsa
aya tilo da ya kora daga gidansa tare da jinjira a tsakar dare ba tare da ya yi tunanin wani hannu zasu fa
a ba, akan laifin da bata ji ba bata gani ba, wanda har yau idan ya tuna yana jin ba
in ciki mara misaltuwa.

Dakyar ta iya mi
ewa ta rungume shi ta baya, tare da kwantar da kanta saman kafadarsa ta zagayo da hannayenta saman cikin shi.

Duk yadda zuciyarta ta kai ga tafarfasa da ba
in ciki sai da ta ji sanyi ya ratsa ta, jin
umin mahaifinta a jikin ta.

Hannayenta da ta
ame cikinsa da su ya bi da kallo, sai ya rinka tuna ranar da mahaifiyarta ta haife masa ita, ta dam
a masa amanarta tana atsaka da fuskantar ajalinta, hakika ya ci amanar malama Batool.

Hawayen da suka cika idanunsa ne suka fara zarya kan kuncinsa.

"Baba! meyasa baka ta6a nemana ba, tsawon shekara goma sha takwas, bakasan irin rayuwar da na yi ba, hankalinka a kwance ka ke gudanar da rayuwar ka, baka ta6a tunanin wani hali nake a ciki ba, ina lafiya ko bana lafiya, ina raye ko bana raye, duk da abun da ka yi min hakan bai hana zuciyata tunanin ka ba, kullum ina sa ran zaka neme ni, amma shiru har sai da na fidda rai da ina da uba a duniyar nan, ka yi min iyaka da kowa nawa, baba hankalinka a kwance kake rayuwarka bayan
arka
aya tilo da kake da ita tana rayuwa a wani wurin, ko har yanzu fushi ka ke da ni?

Baba ka ta6a danasanin abun da ka yi mini?

Ka kuwa san halin da kasa na jefa rayuwata?"
Maganganunta sun karya zuciyar shi, duk yadda ya kaiga jurewa saida kuka ya kubce masa, jikinsa na kerma ya ruko hannunta tare da zagayo da ita, ya rungume ta akan
irjinsa da hannayensa biyu ya tallabe bayanta.

Komai dake faruwa akan idanun Alhaji Ubaid da iyalinsa, haka zalika akan idanun Abie da iyalinsa, da kuma Taj wanda ke a tsaye gefe
aya.

Idanun kowan nan su ya cika tab da
walla saboda tsantsar tausayin Aisha da mahaifinta, kamar sun samu tv haka suke ta kallon su.

Cikin shesshekar kuka da rauni ya furta, "Ki yafe mini Aisha, hakkinki ne ke bibiyar rayuwata, na ci amanar mahaifiyarki, na cuce ki na kuma cuci kaina..."
ya
an dakata yana mayar da numfashi, fuskarsa har kerma ta ke yi.
yar ya
aura da cewa, "Taya zan guji gudan jinina kuma in zauna lafiya?

Allah shine shaidata, wallahi na yi danasani tun a daren ranar dana kore ki na gane kuskure na, bansan meyasa nayi maki haka ba Aisha!

Bana a cikin hayyacina Aisha, bayin kaina bane, ina tsaka da bacci na farka da tsanarki a zuciyata, na ji kin fita araina, kawai bana son ganin ki, kamar ana tunzura ni, a lokacin ji nake in har ban kore ki ba zan iya rasa raina, na da
e ina tambayar kaina meyasa na yanke maki
anyen hukunci!
Chapter 88 · 0% Book details