Sashe 169
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jinjina kai ta yi ba dan taso ba, da sauri Omar ya
auko mata veil dinta da dankwalin ta, ta kar6a ta ru
e a hannunta, su ka yi gaba tabi bayan su, bu
e mata mota Omar yayi ta shiga ta zauna, Dg ya zagaya Other side din ta ya zauna.
Omar ya shiga mazaunin gaba ya zauna.
Kafin Drivern su ya tashi Motar Omar yace"ka fara sauke ni agidana" amsawa yayi da toh..
Tun da Motar ta soma tafiya babu wanda ya
ara furta kalma, Batool ta yi shiru ta nutsu tana sha
ar kamshin turarensa.
Idanunta sun ciko da
walla, sai satar kallon shi take yi da rinannun idanun ta da suka ka
a jawur, bakomai take ji ba face ra
in rasa shi da tayi, kallon shi da takeyi ba karamin fama mata raunin son shi yakeyi ba, wata irin wutar son shi ce ke rura a cikin zuciyarta.
Kwata kwata baisan halin da take a ciki ba, cos ya mayar da idanunsa a lumshe yana ta tunanin baby bride dinsa yasan tana can tana jiran
arasowar shi.
Bayan sun sauke Omair agaban gidansa, yayi mashi sallama tare da fatan alkhairi kamar karsu rabu da juna bayan tafiyarsa, drivern ya karya kwana ya nufi gidan dr. shurem.
Daga bakin
ofar shiga yayi parking, jin shiru Batool bata da niyar fita yasa shi firta"mun
araso gidan naku, ki sauka ki shiga"
ko uffan batace ba, lamarin ya daure masa kai, a hankali ya dube ta, kaitsaye idanunsu suka shiga cikin na juna, wani fa
uwar gaba yaji ganin yadda fuskarta ta 6aci da make up dinta sakamakon kukan data sha, jan baki har takan kumatunta, idanunta sunyi luhu luhu jawur da su.
e ya furta"me yake damunki ne?
Kinyi kuka ne?
Baki da lafiya..
" cikin shesshekar murya tace"kukan rabuwa da Unaisah ne" girgiza kai yayi"ban yarda ba Batool, ba gaskiya kika fa
amin ba!
Saboda wannan yafi karfin kukan rabuwa da unaisah, sai kace mutuwa tayi?
Bafa kasar ta bari ba, tana a cikin estate din nan aduk lokacin da kikaso ganinta zaki iya zuwa gidanta ko ita tazo gidan ku, babu wanda yayi maki iyaka da ita...
"
yanayin yadda ya ke yin magana cikin tauttausan lafazinsa ba karamin rikitata ya ke yi ba, jikinta sai tsuma ya ke yi ji take kamar ta rungume shi ko ta samu sassaucin abun da take ji game da shi.
"Fadamin me yake damunki?
Kada ki 6oye min Batool, Ni mai share maki hawaye ne, zan iya komai saboda farin cikin ki...
"
bai
are maganarba, ta rushe da kukan daya razana sa, ta gaza jure ra
in, gaba daya ya rasa shawo kanta, Cikin shesshekar murya mai hade da haki ta shiga zayyana masa abun da ke damun ta.
"Ya.. ya ..
Owais, kak..
Ka auri Unaisah ni baka Aureni ba, bayan na fita sonka, Why don't you love me? ko ban cancanta kaso ni ba?
Meyasa ni ba zaka soni ba!
Ka san yadda nakeson ka kuwa, zan iya rasa komai in jure amma bazan iya jure rashin ka ba, ni kadai nasan halin da nake a ciki, babu mai fahimtana, mutuwa zanyi yaya Owais...
"
Hankalinsa Idan yayi dubu toh ya tashi, kalamanta sun razana shi, sam ya kasa katse ta kuma ya kasa furta kalma saboda ru
anin daya shiga!
Kyawawan idanunsa daya zare suna akan fuskarta data yi sha6a sha6a da hawayenta, soft brown lips dinta sun jiku da hawayen ta tana magana tana shesshekar kuka cikin kunci, Jikinta har kerma yakeyi kamar wacce sanyi ya kama.
"Kai ka
aine namijin dana so na rayu da shi, bazan iya yin rayuwa da waninka ba, kayi hakuri idan na 6ata maka rai, na kasa jurewa ne, ina da kunya ina da hakuri, amma wannan karon na rasa su gaba daya akanka, tun da nasan na rasaka na har abada...
"
yar ta
arshe maganar saboda kukan daya sarketa, ga wani zafi da kirjinta ya yi mata.
Dakyar ya iya tattara nutsuwar shi guri guda ya fahimci inda ta dosa.
cikin sanyin murya yace"meyasa tuntuni baki fa
amin kina sona ba?
Meyasa kika 6oye min Batool? kuma baki tashi fa
amin ba sai bayan dana auri Unaisah?
What do you want me to do now?
Ya kike so nayi yanzu? wani irin zurfin ciki ne kikayi um"?
Kasa magana tayi sai kuka takeyi.
"Fadamin tun yaushe kika fara sona"?
Cikin shesshekar murya tace
"tun ranar dana fara ganinka amma nima bansan ina sonka ba, bansan me nake ji agame dakai ba sai daga baya na gane a lokacin kuma na makaro saboda na gane Unaisah kakeso tun da da
ewa..
"
bata
are maganar ba ya katse ta da cewa"What made you fall in love with me"?
batare data
ago da idanunta ta dube shi ba tace"saboda ina sonka saboda kuma kyawawan halayanka da dabi'unka, amma wlh bayan wannan banso ka don wani abu ba"
lumshe idanun shi yayi a hankali tare da sake bu
e su kan fuskarta"Allah bai haramtamin auranki ba, don haka ki fa
amin kina son in aureki ki zama ta uku a gidana"?
a ru
e ta girgiza kanta"ko da zan mutu bazan iya auren mijin Unaisah ba, ina kishi da ita akan ka, idan na aure ka zamu samu sa6ani da ita, ni kuma banason duk wani abu da zai ha
ani da yar uwarta, wallahi na
wammace ciwon sonka yayi ajalina"!
Jinjina kansa yayi ya dan numfasa kafin yace"Do you want me to divorce her and marry you?"
afirgice ta dube shi, cikin sauri ta kawar da idanun ta daga nashi saboda kwarjinin da yayi mata.
"Nasan zolayana ka ke yi, ba zaka ta6a sakin Unaisah saboda ni ba, ita kake so, itace za6inka, kada ka tausayamin don na fada maka halin da nake a ciki game da sonka...
"
katse ta yayi"dagaske nake Batool, zan iya sakin ta in aureki in har kin amince min"!
Ya fa
a babu wasa akan fuskarsa
Gabantane Ya fa
i a ru
e tace"har abada bazan ta6a bari ka saki Unaisah ba, kwara ni na
are rayuwata batare da nayi aure ba akan dai ni in rabaka da ita don ka aureni, kuma tafi dacewa da kai, tafi ni cancanta da kai...
"
murmushin gefen fuska ya yi still idanunsa na akan fuskarta, yafi kowa sanin kunyarta da kamun kanta, Yasan yadda Batool take jin shakkar shi shiyasa yayi mata uziri saboda ya fahimci takasa jure wa ne..
aga murya yayi tare da furta"ka maidani gidana" Drivern Ya amsa mashi da Okay Sir..
e tace"zan sauka, Yanzu zan sauka"
Ta fada tana kokarin ture murfin motar don ta fita sai dai ta kasa bu
e ta, a lokacin har drivern ya tashi motar.
"Ki kwantar da hankalinki, Zan kaiki gurin Unaisah ne, Ko baki son ganin ta"?
Girgiza kai tayi"inason ganin ta, amma ai ka fadamin tayi bacci, na hakura zuwa ranar dinner mun ha
u, Gida nakeso na koma banjin dadi inajin bacci..."
a tsorace tayi maganar kwata kwata babu nutsuwa a tare da ita, tayi zaton zai mayar da ita gidanne don ya fa
a ma Unaisah abin da ta gaya masa duk da tasan mutunne shi mai sirri bazai iya yin hakan ba.
"Yaya Owais dan Allah ku aje ni anan, bansan zuwa gidanka, ni banaso Unaisah tasan me na fada maka zata ji ba dadi, nasan nayi kuskure amma bazan
ara ba..
" cikin kuka ta fa
Bai saurare ta ba, ya yi shiru tare da kawar da idanunsa daga kan nata.
Baiwar Allah duk tabi tasha jinin jikin ta.
Bayan motar ta
araso Cikin gidan, A parking space drivern ya tsayar da ita, cardoors din suka bu
e, a tare suka fito Yana a 6angaren hagu tana a dama.
Cike da mamaki ta ke bin katafaren ginin da kallo.
"Mu shiga ciki" ya fada tare da yin gaba, cikin sanyi jiki tabi bayan shi..
Tunda suka shigo Main falon Ta soma zazzare idanunta tana
arewa ko'ina kallo, ta razana da ganin ha
uwar Furnitures din falon daga gani an zuba dukiya ta fitar shari'a.
Ganin ta toge a falo yasa shi juyowa tare da kallonta, da sauri ta sunkuyar da kanta
asa tana wasa da yatsunta
"Ki shiga tana a
aki"
ya fa
a tare da nuna mata
ofar bedroom da yatsansa, amsawa tayi da toh tana jin wani irin faduwar gaba kamar anayi mata lugudan ta6are a kirjin ta, tarasa meyasa take jin kamar wani abu badaidai ba..
Da sallama abakinta ta shigo bedroom din, har saida gabanta ya fadi rass saboda razanar da ta yi na ganin
awatuwar kayan
akin, kamar na sarauniya, tayi zaton zataga Unaisah aciki sai dai bata ganta a ko'ina ba, bata kawo komai aranta ba, ta soma
wala mata kira
"Ukhtyna!
Unaisah!
Kina ina ne?
Batool ce, ki yi hakuri nazo da daddare inaso nagan ki ne yanzu zan tafi"
shiru ba'a amsa mata ba, ranta ne ya bata kota shiga toilet ne hakan yasa tayi tunanin komawa falon don ta fa
awa Yaya Owais.
Juyawa tayi da sauri tana
arin fucewa daga dakin Ya kunna kai ciki, Kirjinta ya bangaji na shi, da sauri taja baya adabarbarce ta furta"am sorry bansan zaka shigo ba, na duba banga Unaisah ba, ko tana a cikin toilet ne"!
Ta fa
a tana zare idanun ta.
"Unaisah bata anan, tana a gidan ta"!
"Yaya owais...
Ban..
Bangane me kake nufi ba, nan ba gidan ta ba ne?
" bai kula ta ba, Ya nufi Ciki, Kayan jikinsa Ya soma ragewa, Batool ta razana da ganin yana tu6e kayansa saida ya rage daga shi sai short.
Jikinta na 6ari ta nufi kofar dakin, ta soma kokarin budeta ta kasa, duk tabi ta ru
"Yaya Owais,
ofar ta kulle, ka bu
e min in tafi gida tun da Unaisah bata anan, daddy zai min fa
Takun tafiyar sa ta jiyo daga bayanta, tayi zaton bude mata kofar zaiyi..
Kwatsam ta tsinkayi voice dinsa a cikin kunnanta
"Batool, there's something I've been wanting to tell you for a long time"
(Batool akwai abun da na dade inaso na fa
a naki")
Zare idanu tayi batare data juyo ta dube shi ba.