← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 201

Sashe 110

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

An raba ku saboda zalunci, Allah kuma ya sake ha
aku ta yadda ku kanku baku ta6a tsammani ba, ribar hakuri da tawakkali kenan, mu run
a hakuri da kowace kaddara ko jarabawa da ta same mu, duk abun da Allah ya yi a rayuwarmu mai kyau ne, amma sai mun yi hakuri zamu gane hakan, kawai mu yi hakuri mu ci gaba da addu'a, mu kuma yi masa biyayya kada mu sare ko mu butulce masa, mu dinga tunawa da ni'imomin da ya yi mana kafin jarabawarsa ta riske mu..."
Anila ce ta yi maganar fuskarta
auke da murmushi, hawaye sun ciko idanunta abun ya ta6a zuciyarta.

"Zan iya cewa, yau ce rana ta hu
u da na yi farin ciki mara misaltuwa a rayuwata, ranar dana ga su Taj a raye, da ranar dana ga Aisha da Benazir da ransu da lafiyarsu, sai kuma yau da Allah ya nuna mini abun da ya fi komai faranta raina.."
murmushi suka yi gaba
ayansu.
ewa Aisha ta yi daga kan gadon ta je gaban Dr Shureim ta tsaya tana kallon su..

Ita shaida ce akan irin kaunar da yake ma Batool dinta.

Da kyar ya iya furta, "Ki yi hakuri Batool, bada son raina komai ya faru ba, bansan na binne ki ba, bana a hayyacina, kuma bansan kina a raye ba, da wlh har raina zan iya badawa don in ceto rayuwarki.."
agowa ta yi da fuskarta dake a ji
e da hawaye, "Abba, zan ro
e ka alfarma
aya a duniyar nan."
Cikin sauri ya ce, "Zan yi maki, komai kike so ki fa
i." Kowa ya nutsu yana jiran ya ji me zata ce.

"Pls, mu manta da abun da ya wuce, bana ganin kowan nan ku da laifi, komai da ya faru na sani bayin ku bane, na ji komai da kunnena, idan kuna yin magana akan abun da ya faru a baya baku tunanin zai haifar min da damuwa?"
Batool ba karamin kashe su ta yi da dadi ba, tun yanzu sun san wacece yar tasu, yarinya mai tawakkali, mai hankali da tunani jikar Imam Malik kenan,
iya ga Ustatha Aisha bintu Imam da d
Dr.Shureim, lallai ta fito daga tushe mai daraja.

"Na yi maki wannan alfarmar Batool, mun daina, ba zamu
ara ba." Ya fada yana share mata hawayenta.

Murmushi ta yi, "Nima yanzu ina da iyayen da zanyi alfahari da su, ina da gata, sannan daga yanzu za'a dinga kira na Batool Shureim kamar yadda ake kiran yar uwata da Unaisah Zaheer Tajudeen."
gaba
aya suka sanya tafi.

"Ina taya ku murna gaba
ayan ku, Allah raya mana Batool dinmu Allah kuma ya kare mana ita."
Anila ce ta fada tana nufar su, janyo batool ta yi ta rungumeta sosai.

"Nima ina taya ku murnar ganin
ar ku, kuma in sha Allah, ba za ku sake rabuwa da ita ba."
Chief Owais ne ya fa
a cikin sanyin murya.

Godiya suka yi ma shi, kafin ummi ta ja hannun Batool ta kaita gaban sheikh Imam malik, "Kin gane shi ko sai na yi maki bayani?" Murmushi ta yi, "Kakana ne, Baba Imam."
Rungumeta ya yi a kirjinshi ya fara saka mata albarka da yi mata addu'o'i yana jin sonta da
aunarta na ratsa shi, ita ce jikar shi ta farko kuma
aya
wallin
wal daga gurin
ar sa abun alfaharin sa.

Allah ka
ai yasan
umbin farin cikin da Batool ta ji a yau, wallah baya misaltuwa.

A hankali ta raba jikin ta daga na sheikh Imam Malik, Ummi ta ru
o hannunta ta kuma ru
o hannun sheikh Imam, ta ja su har gaban Chief Owais, ta yi ma Shureim da Anila alamar su matso kusa da su, duk yana a tsaye yana kallonsu ya har
e hannayen shi kan
irjin shi ya rasa gane me zata yi.

"Assalamu alaikum."
Muryar Taj ce ta katse hanzarin ta, kusan a tare suka juya baya suna kallonsu yayin da suke shigowa, shi da Benazir ne sun saka Unaisah tsakiyar su, jikinta lullu6e da bargo kamar wadda sanyi ya kama.

"Ku yi hakuri, kun ji mu shiru, Unaisah ta
i daina firgita, sai yanzu muka samu ta dawo daidai, tana ta neman
ar uwarta..."
murmushi kowan nan su ya saki, da sauri Batool ta nufeta suka rungume juna, kamar zasu koma mutun
aya, yau dai ta zama ranar tunawa a rayuwar su.
(Ni boss hada
wallata
"Sis kina lafiya?

Meke damun ki?

Ya cutar da ke ne um?"
adabarbarce take tambayarta..

Da kyar ta iya bu
e baki muryarta
asa
asa ta ce, "Ba abun da ke damuna, lafiyana lou, bai yi mini komai, ina fata kema kina lafiya..."
jinjina mata kai Batool ta yi, "Nima ina lafiya sister, na ji dadi babu abun da ya faru da mu, Allah ya kare mu, bai cimma manufarsa ba." Ta fada tana dan sauke ajiyar zuciya.

"Sai dai ban iya tuna komai da ya faru ba."
"Batool, tunawar baida amfani, tun da ba alkhairi bane, idan ma akwai abun da ya kamata ki ji zaki ji, amma ba yanzu ba.."
Murmushi ta yi, "Na ji, amma kin yi min laifi, daga yanzu karki
ara kira na Batool, ni
ar uwarki ce, cousin dinki ce, kuma yayarki, sannan aminiyarki..."
Gaba
aya suka sanya dariyar farin ciki, musamman iyayensu farin ciki ne tsantsa tare da su .

"Kina nufin, ke
iyar Uncle
ina ce Shureim?

Jinin da ke yawo a jikina shine a jikin ki?" Ta tambaya kamar irin batasani ba..

Cike da jin dadi Batool ta jinjina mata kai,
"Ba mamaki, shiyasa farko da kika fara ganina a gidan kurkukun kaddara kika manne min kamar ciki
aya muka fito ashe jinina ce ke." Dariya suka yi..

"Ina taya ki murna Batool, Aunty Ummi, Uncle Shureim kuma ina taya ku murna, kamar yadda Batool ta yi dacen iyaye nagari, kuma haka kun yi dacen
a ta gari, saboda Batool ta dabance, samun irinta zai yi wuya, ni ta yi min hallacin da bazan iya biyanta ba, saboda ta ja ni a jiki a lokacin da sauran yan uwanmu suke guduna, a lokacin da nake tsaka da maraicin rashin wani nawa a kusa da ni, a kuma lokacin da na tsinci kaina a ba
on guri mai rikitarwa, duk yadda zan misalta maku ba lallai ku fahimta ba.."
ta fada tare da janyo Batool ta rungumeta.
kukan farin ciki suka kama yi.
gaba daya kowa dake a gurin saida ya zubda masu
walla saboda sun ta6a zukatan su.

Saida suka gama koke koken farin cikin nasu, daga bisani Ummi ta janyo hannayensu, ta kawo su gaban Chief Owais wanda komai dake faruwa a kan idanun shi, ta kuma ru
o hannun Benazir ta ce ma Taj ya matso kusa da ita, gaba daya suka kewaye Chief Owais.

"Bani da abun da zan iya saka maka da shi, bazan iya biyanka ba! illa iyaka in sanyaka a cikin addu'o'ina, Allah yasa silar kyautata mana da ka yi ya zama sanadin shigar ka Aljanna, Allah ya wanzar da farin ciki da lafiya mara yankewa a cikin rayuwarka, Allah ya yaye maka dukkan damuwarka, Allah ya lullu6eka da rahamominsa, Ya kare mana kai daga sharrin duk wani abun cutarwa da kai da ahalinka, Allah ya ci gaba da daukaku, Allah ya baku hakuri da juriyar cinye jarabawar da kuke fuskanta, Allah kuma ya baka mata tagari wadda zata zama cikamakon farin cikin rayuwarka..."
Tun da ta fara yi masa addu'oin ya lumshe idanunsa yana
an jinjina kanshi, gaba
ayansu suke amsawa da Ameen Ameen, Chief ya yaba da addu'oin ta sun faranta ran shi.

"Abun da yasa na tara ku a gabansa, saboda ina so ku taya ni yi mashi godiya, saboda ba zan iya yi ni kadai ba."
ta fada tana duban kowan nansu, aikuwa gaba daya suka ha
u suna yi mashi godiya da addu'o'i duk da ya nuna basai sunyi ba, ya ce su gode ma Allah shine abun godiya, suka ce sun yi wannan amma yabon gwani ya zama dole.

Gaba
ayan su suka fito daga headquarter din, suka nufi inda suka bar Motocin su, bayan kowan nan su ya shiga ciki, at same time motocin suka soma tafiya a hankali, har suka bar headquarter
"Baby, ina kika samu wa
annan kayan na jikin ki?

Tun dazu nake ta so in yi magana." Ummi ce ta fa
a tana kallon Batool, da sauri ta dubi kayan, shirt ce fara, da coat din da aka daure mata qugunta da shi, daga gaban rigar an rubuta Dg.

Zare idanu ta yi kafin ta yi magana Ummi ta riga ta cewa, "Kamar kayan Chief ne ko?

Na ga sunan rank dinsa a jiki."
"Bansan lokacin da ya sanya min rigar ba, bazan iya tunawa ba.."
ta fada tana dan girgiza kan ta.

Dr shureim da ke driving dinsu, a hankali yake satar kallon su ta mirror, sai faman sakin murmushi ya ke yi yana kallon family
insa.

"Wani kaya ne last a jikin ki?"
"Overroll ce, irin ta jikin Unaisah, sai coat da muka
aura a sama, bansan ya akai na rasa kayana ba." Kwanto mata da kai Ummi tayi kan kafadarta, ta lumshe idanunta tana sauke a jiyar zuciya..

Wow
_______________________Ex-Prisoners
"Naufal! !

Haris!

Javed!

Mubeen!

Ku tashi na samo mana hanyar da zamu fita" can cikin bacci suka tsinkayi muryar Sajeed dake ta kiran sunayensu cikin muryar ra
Bubbuga kafafunsu ya yi, "Dalla ku tashi, idan ba haka ba zan tafi in barku."
At same time suka farka tare da yaye bargunan su, idanunsu biji biji suke ganin shi, sai mi
a suke yi da hamma alamar bacci bai ishe su ba, a saman wata
atuwar mattress suke a kwance lallausar gaske, mai tudu kamar gado.

Hasken dakin ya kunna hakan yasa suka samu damar ganin shi da kyau, yana a tsaye gaban katifar hannun shi ru
e da nanna
iyar igiya mai kauri, zaro idanu waje suka yi a ru
e har suna hada baki gurin furta, "Sajeed me zaka yi da igiya?"
Harara ya watsa masu, "Bana ce maku ina ta nema mana hanyar da zamu fita ba?
Chapter 110 · 0% Book details