Sashe 132
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idan ta ga komai daidai saita koma falo ta
an huta, dama da wayarta a hannunta da take chatting da sisters din ta, hakan yasa ka
aicinta ya ragu.
Hankalinta ya fi kwanciya ganin babu mai takura mata a gidan, mutumin da ta tsana fiye da mutuwarta, ko gifcinsa bata son gani saboda cin zarafin da yake yi mata, ya addabeta, shine silar damuwarta, kullum cikin fargaban shi ta ke..
A lokacin bata kawo komai a ranta ba, bayan da ta gama girkin lunch din ta kashe gas ta nufi bedroom din ta, ganin
aya ta yi yasa ta shiga toilet ta
auro alwala, ta
auko hijab dinta da take ta 6oyonta don kar a ganta a gane ta musulunta ta zura ta a jikinta, kafin ta kabbara sallar a tsanake, da ta kammala ta zauna ta fara kai kokenta gurin Allah.
Cikin
an da kai take cewa, "Ya Allah, Ka fidda ni a halin da nake a ciki!
Ka fi kowa sanin halin da baiwar nan taka take a ciki, ni bazan iya da shi ba, amma nasan kai zaka iya da shi, Ya Allah, ka kare ni daga sharrin
an Iya, na tsani abun da yake yi mini, na tsane sa, ina jin zafin najasar da yake goga min a jikina!
Ya Allah Ka raba ni da shi, Ya Allah ka tona masa asiri..."
Kuka ne ya 6alle mata, tana jin ciwon abun, yadda yake nuna mata fin
arfi, ya ci zarafinta, kuma ta kasa tona masa asiri, saboda tasan kota fa
a ba yarda za'a yi da ita ba, bayan haka a duk lokacin da ta yi gigin tona masa asiri sai ta ji kamar an sha
e makoshinta, bayan haka ya yi mata barazanar zai kasheta in har ta fa
a ma wani abun da yake yi mata..
Addu'o'inta duka akan
an iya ne..
Ciwon kai ta fara ji, A hankali ta kwantar da kanta saman darduma, bacci mai da
i ya yi awon gaba da ita..
Almost 1 hour tana sharar baccinta, kwatsam knocking din kofa ya farkar da ita, a dan firgice ta farka, gabanta na fa
uwa ta mi
e, ta yi zaton
an iya ne shiyasa duk ta sha jinin jikin ta, cike da zullumi ta furta, "Wanene?"
"Your husband to be..."
Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke jin muryar Mahboob..
Da sauri ta cire hijab din jikinta ta daura kan gado, kafin ta je ta bu
e masa
ofar..
Idanunsu na shiga cikin na juna, ta yi saurin sakar mashi murmushi, tare da mayar da idanunta akan j
Junaid da ya goyo a bayansa ya yi nisa a baccinsa.
"Me ya ke damunki ki ne?
Na ga idanunki sun yi ja?"
"Wata
il don na yi bacci ne" Ta bashi amsa da fara'arta.
"Ina mutanan gidan suke ne ko har sun tafi ne?"
"Sun tafi tun
azu, ni ka
ai ce a gidan...
" ..
"Okay, ya fa
a tare da janyo Junaid daga bayan shi ya mi
a mata, "Take care of his excellency, ki kwantar da shi, idan ya tashi daga bacci pls ki yi mashi wanka, ki bashi abinci..." Murmushi ta yi shima ya yi mata murmushin.
wani kallon
auna suke jefawa junansu.
Bayan ta kar6i Junaid ta rungume shi a
irjin ta..
"Your command is my wish, amma kai ba zaka ci abincin ba?
Ko baka jin yunwa..."
Girgiza kai ya yi, "Sauri nake yi zan tafi kallon match, bana so na yi missing, idan na fita zan biya gidan abokina zan ci abincin acan..."
Har ta bu
e baki zata
ara furta kalma, ya yi saurin ru
o yatsanta me sanye da zoben da ya bata ya manna mata kiss, ta saki baki cike da mamaki, ya
ago tare da kashe mata ido
aya, "Take care of your self." Ya fa
a tare da juyawa cikin sauri, har ya kusa fucewa daga falon ya ji ta
wala masa kira,
"MAHBOOB" Fa
uwar gaba ya ji, a hankali ya waiwayo tare da daura idanunsa akanta, murmushi ya ga tana sakar mashi, "Lafiya ?
Ya tambaya"ko akwai wani abu da ki ke son fa
a min"?
Ya fa
a yanayi mata murmushi.
Girgiza kai tayi, "No, ka yi min kyau ne." Bai furta kalma ba, ya
aga mata hannu tare da sakar mata murmushi ya fuce.
Ji ta yi kamar tabi shi ko ta ro
e shi ya dawo ya zauna saboda fa
uwar gaban da take ji.
Fitowa ta yi daga dakin, ta nufi
akin Anila, tana kokarin kwantar da Junaid kan gado ya farka da rigimarsa yana ambaton sunan Mommy, koda ya ji muryar Ana sa'ilin da take lallashinsa nan fa ya fara kuka yana fadin shi mommy yake son gani, gurinta zai je,.
Lallashin shi ta yi da wayou da dubara ta ce, "In har kana son ganin mommy, ka yi shiru ka daina kuka, zan kawo maka abinci ka ci ka
oshi, idan na yi maka wanka sai mu bi su anguwa.." Yana faman yamutsa fuska da shagwaba ya ce, "To ina suka je, shine ma ta tafi ta barni.."
"Suna a gidan mommy Adama" tur6une baki ya yi..
Dakyar ta shawo kanshi ya yi shiru,
Ta mi
e da sauri ta je kitchen ta zubo masa cherie a plate, ta ha
o masa da juice ta kawo masa, da kanta ta zauna tana bashi yana ci, bayan da ya gama ta mayar da kayan abincin kitchen..
Ta dawo dakin, cire masa uniform dinsa ta yi, ta
auke sa suka shiga toilet, bayan ta gama masa wankan, ta fito da shi, jikinshi
aure da towel,
tana ta tunanin ya zata yi da shi?
Gudun kar ya saka mata kuka in ya ga ta
i kai shi gurin mommynsa. cikin sa'a taga ya kama bacci, murmushi ta yi tare da kwantar da shi kan gado.
"Baby Junaid, asha bacci lafiya, ni ma bari na je na yi wanka, don nasan idan ka farka ba zaka barni in yi ba.."
Juyawa ta yi da sauri ta fuce daga
akin ta koma nata
akin ta shiga bathroom don ta yi wanka.
Bayan da ta shiga ciki, fara tu6e kayan jikinta ta yi ta
aura towel ta kunna shower, har zata zame towel din ta tuna da mahboob, murmushi ta yi tana tuna murmushin da ya yi mata kafin ya tafi, shagala ta yi da tunaninsa, har ta manta da abun da ya kawota toilet
Kwatsam!
Yanayin bugun zuciyarta ya sauya, ta dinga jin kamar wani abu zai faru da ita, fasa wankan ta yi ta mayar da kayanta ta fito da sauri don ta dubo baby Junaid, cikin sauri take tafiya, har ta kusa
arasawa ga bedroom din Anila kwatsam ta ji motsin mutun a cikin kunnanta, kwata kwata bata ga lokacin da ya shigo ba, ga dukkan alamu bata
ofa ya shigo ba, ya yi tsafinsa ne, wata razana ta yi gabanta ya shiga fa
uwa, kwata kwata Allah bai nuna masa ita ba, ya wuce ya nufi bedroom
inta, Hankalinta idan ya yi dubu toh ya tashi, tun da ta ga ya nufi bedroom dinta tasan cewa ita yake nema, akan idon ta ya fito ya nufi kitchen ya ga babu ita, ya shige can ciki yana bin
akuna tare da kwa
a mata kira da bu
iyar muryarsa Ana, Ana
cikin san
a ta lalla6a ta shige
akinta ta datse kofar, ta
auko wayarta jikinta na kerma kaf kaf ta shiga camera, ta saita fuskarta.
Daurewa ta yi cikin
arfin hali ta fashe da kuka mai tsuma zuciya tasan ba lallai ta rayu ba.
_Na yi maku wannan video don in bayyana maku halin da nake a ciki, ina ji araina kamar wannan ce dama ta
arshe, nasan kun kyautata mun a rayuwa, kuna so na, mun sha
u da juna, amma ba lallai kowan nan ku ya yarda da abun da zan fa
a ba, nima bada son raina ba, bazan jure fasi
anci da yake aikatawa da ni ba, in har ban tona masa asiri ba, zan ha
iyi zuciya ne na mutu saboda ba
in cikin shi, bakowa nake magana akai ba face Uncle
an Iya, ya kasance yana kwanciya da ni a duk lokacin da nake tsaka da yin jinin al'ada, ban ta6a sani ba, sai dai in farka inji ra
i a gabana, abun yana damuna amma saboda ban san meke faruwa da ni ba shiyasa ban kawo ma raina mutunne ke saduwa da ni ba, ina ganin abun kamar a mafarki ya ke faruwa, nama yi zaton aljanu ne, shiyasa a lokacin da damuwa ta mamaye zuciya ta, na yi duhu na rame, duk kuka nuna damuwa akaina na kasa fayyace maku komai saboda bansan amsar da zan baku ba.
A ranar dana musulunta, a ranar na gano wanene ke yi min hakan, ina a kwance ya afka min da tsakar dare kamar yadda na saba gani a mafarkina, da ya ga na ganshi zan fasa ihu sai ya toshe min bakina ya hana ni yin magana, na yi kukan ba
in cikin da ba zai misaltu ba, ban ta6a zaton zai yi min haka ba.
Ina ganin girmansa ina ganin mutuncin ahlinsa da suka zama majinginata, a lokacin na yi kokarin in fasa ihu ko in bangaje shi don in gudu amma ya sanya min
arfi, ya yi min sihirin da jikina ya mutu na kasa motsawa ya kwantar da ni kamar matatta ya biya bu
atarsa da ni, ban tashi farkawa ba, sai washe garin Allah, cikin mawuyacin hali na yi wanka na yi sallah, na kasa tunkararshi saboda ina kokwanton in shine ya yi min hakan a zatona jinni ne ya bayyana da suffarsa, amma daga baya na gano shine shai
anin da kan shi, batare da sanin kowa ba na je har
akinshi da niyar in zazzaga mashi masifa in kuma yi masa iyaka da kaina, amma koda na je na gama 6a6atun bakina na kuma ce zanto na masa asiri sai cewa ya yi, ina tunanin zan iya tona masa asiri?
Idan ma na fa
a ma mutanan gidan wa nake ganin zai yarda da ni?