← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 201

Sashe 46

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Babe abun da nakeso dake, komai da muka tattauna a tsakaninmu mubar shi a matsayin sirri, kija baki ki yi shiru, har yanzu bamu kai ga tabbatar da abun da muke zargi ba tukunna, masu iya magana sunce idan baka iya kama 6arawo ba, shi barawon sai ya kama ka, ina fata baki fada ma auntynku Ummi kinsan labarin su ba"!

Jinjina mashi kai tayi"ban fada mata ba"
"Good Girl, kibarni da ita, ni zan tuntubeta dakaina, agurin ta zan samu karin bayani dangane da shi, in har ta bamu hadin kai, zamu yi amfani da ita gurin kama sa, don ba
aramin shaidani bane, mutunne mai hadarin gaske, tunkararsa abune mai wuya, kamasa bazaiyi mana sauki ba, dole saida dabara sai kuma mun hada da addu'a..."
Har ya
are maganar bata farfado daga duniyar tunanin data lula ba, maganganun Unaizah ne suka fara dawo mana acikin kwakwalwarta, tabbas za ta yi farin ciki kuma zatayi bakin ciki idan hasashen su ya zamana gaskiya akan Uncle din mommynta, hakan na nufin Unaizah yar uwarta ce ta jini! ya ilah, wlh Alwashine ta daukarwa kanta, sai ta kashe shi da hannun ta..

Cikin sanyin murya tace
idan har muka tabbatar da zarginmu akansa, nima zan bada gudummuwata gurin hukunta shi, saboda nayi ma Unaizah al
awarin abu biyu, kafin mutuwarta, ta rubuta min wasika don in ba Mommynta da daddynta su karanta, abun da yasa ban baka wasikar ba, saboda amana ce ta bani, sannan ta roke ni akan in daukar mata fansar cin zalun da mahaifinta yayi mata, tana so in kashe shi da hannu na..."
kasa karasa maganar tayi saboda kukan daya sarke makoshin ta, sakamakon tunawa da Unaizah, ta fama raunin da ke kwance a cikin zuciyarta.

Sauko wa yayi daga kan gadon, ya tsaya daga gabanta suka fuskanci juna, tuni ta jima da sakin hoton hannun ta Ya fadi kasa.
cikin shesshekar kuka tace"Ka taimaka min dan Allah, nasan bani da karfin da zan iya kama shi, amma in har kuka kama min shi zan iya kashe shi, wlh na tsani mutumin nan fiye da yadda na tsani mutuwa ta, ban taba ganin mutun mara imani, tantirin fasiki kuma azzalumi irinsa ba, inaso yaji radadin da Unaizah taji a lokacin da take akan gabar mutuwa, zan hada masa jini da majina akan fuskarsa, fiye da yadda Unaizah tayi kukan bakin cikin daya kunsa mata, Ka taimaka min hubby, ku barni in kashe shi na roke ka..."
hawayen dake sauka kan kuncin ta ya soma sharewa da tafin hannunsa.

"Kukan ya isa haka Unaisah, in har ya zamana shi ne mutumin da muke zargi, ni Chief nayi maki alkawarin zan taimaka maki gurin cimma burin ki akansa, koda hakan zai saba ma doka ne, Ni zan yi maki hanyar aiwatar da hakan ta cikin sau
i, a hannun ki zai mutu Unaisah, sai kin azabtar da shi kafin ki kashe dan iskan..."
batasan sa'adda ta soma sakin murmushin farin ciki ba, gani take kamar har ma sun riga da sun kama shi saboda zumudin ta aika shege lahira, ada fansar mutun daya tayi niyar dauka akansa amma ayanzu da take zargin Uncle din mommyntane, Sai ta kara fansar mutun biyar akansa, Fansar auntyn Ummi da fansar abun da yayi ma mommynta, da kuma fansar prisoners, Cikon fansar mutun na biyar da zata dauka shine Uncle Uzair in har akayi bincike aka gano sune suka kashe shi
Batai aune ba taji ya manna mata peck on her Cheeks, cike da jin kunyar shi ta sunnar da kanta kasa..

Bata bar bedroom dinsa ba, har saida suka yi breakfast atare, suka ciyar da junansu kafin daga bisani tay mishi sallama bayan ta roke shi ya taimaka ya sauko down ya gaisa da su aunty ummi da batool saboda sun damu da shi yace mata karta damu zai zo su gaisa..
*Daga Al
alamin Boss Bature
*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08103884440*
~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Daga Al
alamin Boss Bature
ZEENATU
Tana a zaune saman swing chair dake a cikin katafaren garden din gidan, fuskarta sam babu walwala sai tarin damuwar da tayi mata katutu acikin zuciyarta, ta yi zurfi cikin tunaninta idanunta suna akan Peacocks din da ke shawagi cikin garden din..

Da matsakaicin gudu motar Alhaji Musa ta kunno kai ta cikin main gate din gidan ta nufo parking space, yana hakimce a backseat din motar idanunsa suka hango mashi ita ta cikin glass window, umarni ya ba drivernsa ya tsaya kusa da ita.

Horn
in motar ne ya razanar da ita, a firgice ta
ago da idanunta da suka ka
a sukai ja ta dubi motar da a daidai lokacin tayi parking, fitowa yayi daga cikin motar, like always fuskarsa a murtuke ya
auki wankan suit.

Ya saba idan ta ganshi da gudu zata nufe shi tayi hugging dinsa amma yau ya sha bamban, tunda ta kalle shi sau
aya ta kawar da idanunta gefe
aya, hakan ba
aramin
aga hankalin sa ya yi ba.

Daga gefenta ya zauna tare da
aura tafin hannunsa saman kanta ya janyota a hankali ya kwantar da kanta saman kirjin shi, sai lokacin ta samu damar fitar da abunda ke ranta, fashe mashi tayi da kuka.

A ru
e ya soma shafa bayanta da tafinsa, tare da tambayar ta meke damunta?

Wa ya ta6a mashi babynshi?

Ko bata jin dadi ne.

Lokaci
aya duk yabi ya rude saboda ko ka
an baya son damuwar Zeenatu.

Cikin shesshekar kuka ta ce, "Daddy, Yaya Shureim.."
"Meya yi maki?"
"Daddy, he stopped paying attention to me bana jin dadin share ni da ya ke yi, I don't know what I did to him, he's completely changed towards me" tun da ta fara magana ya ha
e rai kamar bai ta6a yin dariya ba
"Aunty Benazir ma ta rage kula ni, ni gaba daya zaman gidan bai yi min da
i daddy, mommy ma bata da lokaci na, in ta dawo daga office agajiye bata kulani sai ta shige daki ta kama bacci, da anjima kuma in ta farka bata fira da ni, sai dai ta je gurin mommy Layla su yi fira, shima ya Shureim din baya fira da ni da aunty Benazir ya ke yi kullum suna a tare, kaima idan ka tafi sai tsakar dare kake dawowa lokacin na riga da na yi bacci, ni gani nake kamar baku sona, baku damu da ni ba, baku bani kulawa yadda ya kamata..." Ta
arashe maganar cikin shesshekar kuka.

Bai ji dadin halin da take a ciki ba, ya fahimci ka
aici ne ke damun ta, har cikin ranshi bai ji dadi ba.

Shafa sumar kanta yayi cikin sigar lallashi ya ce "Stop thinking that way, my princess, bana so kina sanya damuwa a ranki, you're more important to us than anything, please ki daina fadin ba'a sonki ko ba a damu da ke ba, sanin kan ki ne bani da abu mafi soyuwa da ya wuce ke, ko da kowa zai juya maki baya ki tuna ni ina atare dake, koda bana nan kina a cikin zuciyata..."
kalamai masu tausasa zuciya ya dinga fa
a mata har ya samu ta
an lafa da kukan.

Tighting dinta ya yi a kirjinshi ta yi lamo fuskarta sharkaf da hawaye sai faman sauke ajiyar zuciya ta ke yi.

"Daddy yaushe zan cigaba da karatu?

Ka ce sai nayi aure zaka barni in cigaba, dan Allah daddy ka yi mini auren, saboda inaso in dinga zuwa makaranta harma in ha
u da
awayen da zamu dinga zumunci atsakanin mu, saboda na fahimci babu tsara na agidan nan shiyasa ba'a zama a yi fira dani...."
Murmushin gefen fuska ya
an saki, ya lura da akwai abun da ya 6ata mata rai shiyasa take fadin ta cikin ta.

"Kada ki damu, Nayi maki alkawari
arshen shekarar nan, zan aurar dake, kuma zaki cigaba da zuwa makaranta"
Murmushi ta saki saboda taji dadin maganar sa, ba karamin
ebe mata kewa yayi ba, ya bata lokacin shi sosai sun da
e suna fira kafin suka sauko daga kan kujerar, hannunsu cikin na juna suka nufi falo.

Lokacin da suka shigo falon, A dining Suka hango mutanan gidan sun hallara suna cin lunch din su, ran Alhaji Musa Ya 6aci ganin yadda su ke yin walwala, hakan yasa shi yarda da maganar Zeenatu, wato basu damu da Zeenatu ta ci abinci ko bata ci ba.
Chapter 46 · 0% Book details