← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 184 OF 201

Sashe 184

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Koda Chefs suka fahimci me Ya ke shirin yi cikin sauri
aya daga cikin su tayi masa magana cikin harshen turanci tace mashi royal guards ne daga ruler's resident na dubai, kuma mahaifin Sheikha Mujeedat ne sarkin su sannan shine Ya turo su, kada yayi fa
a da su yayi musu biyayya su tafi ba cutar da shi zasuyi ba.

Kasa fahimtarta yayi har saida ta kira sheikha Mujeedat ta fa
a mata abun da ke faruwa, tayi mamakin jin baban ta ya turo guards har guest house dinta don su tafi da Omair, amma bata damu ba nan take Ta umarce ta da ta bashi wayar suyi magana, bayan hadimar ta bashi wayar ya kar6a ya kara a kunnansa ta fayyace masa ala
arta da mahaifinta tace karyaji shakku aranshi, Yabisu su tafi zai fi samun kulawa agurin daddyn ta.

Bayan da suka kammala wayar ne, ya bi Royal guards din suka bu
e mashi mota Ya shiga ya zauna, suka tada motocin suka fuce daga guest house din ta..
~___________________________________
~ Zabeel Palace
Fadar Zabeel hadaddiyar daular arzi
i ce dake a cikin daular larabawa, kuma Babban mazaunin Sheikh Khalid, mai
umbin tarihi da ikon, tana a tsakiyar Dubai, katafariyar Palace din tana a kewaye da kyawawan lambuna, tafkuna, da ma
ugan ruwa, ga dogayen bishiyin dabino, ta ha
u karshen ha
uwa, Alkamina bazai Iya misalta maku
awatuwar Katafariyar daular ba, Aljannar duniya, abun sai wanda ya gani
Tun daga katafariyar main entrance zaka fara cin karo da Royal security Guards karfafa masu kirar Zakuna..

Bayan da Motocin suka karaso, a harabar ajiye motoci suka yi parking, lokacin da Danish ya fito daga Motar, ya ru
u da ganin haduwar ginin kamar a mafarki Ya ke jin kanshi..

Guards
in ne su ka yi escorting din sa zuwa ciki
tun shigowarsu Royal Guards suke ta Zare ido suna kallon shi, duk inda ya gifta idanun su akan shi haka da suka shiga ciki Hadimai da sauran jama'ar Fadar suka dinga binshi da kallo mai cike da tsantsar Al'jabi..

Har cikin Katafariyar Fadar Emir Khalid suka shiga da shiga, Fadawansa na ganin sa Suka zare idanun su cike da al'ajabi suke bin shi da kallo, Abunka ga wanda baisan takan Fadar Emir ba, maimaiko Ya zauna saiya Tsaya a tsaye
am kamar gunki ko fara'a babu akan fuskarsa babu ladabi babu biyayya, Emir Khalid Yana zaune kan throne dinsa Cikin shigar sarakunan labarawa Na alfarma, Ya nutsu Yana kallon sa.

Cikin harshen larabci fadawan suka dinga umartar shi daya zu
unna Ya mi
a gaisuwa gurin Emir.

Ko kallo basu ishe shi ba, har saida Emir Ya mi
a masa hannu alamar Yazo gurinsa tukunna Ya nufesa ba tare da jin fargababa, da ya ke yaga kamanninsa da Gimbiya mujeedat kamar yayi kakin ta.
o hannunsa yayi a cikin nashi ya rungumosa Yana shafa bayansa..

Karo na farko daya fara ganin shi, duk da baisan wanene shi ba?

Menene ala
arsa da Yarsa Mujeedat?

Amma kamanceceniyarsa da surukinsa Hateem da jikarsa Nazli Ya sa ji aransa zaiyi wuya in ba yaron jikansa ba ne duk da yasan Mujeedat bata da
a Namiji.

Bai ta6a jin tsantsar
aunar bare farat
aya a kallo
aya makamancin yadda yaji akan Omair ba, Bashi ba Hatta fadawansa sun kamu da kaunarsa, Kyawunshi Ya ru
e su su da suke larabawa jinsin kyawawa, duk yadda suka kai ga
okinsa da jan shi a jiki sai dai sun kasa yin magana da shi saboda Ya
i basu hadin kai, da Emir ka
ai Ya yarda shima albarkacin mommynsa ya ci.

Daga Palace Emir Ya shiga da shi Cikin gidan, Zo kuga Yadda Royal Family mutane masu
ima da daraja su Ke kallon Omair kamar zasu ha
iyesa saboda ru
ewar da su ka yi da kyansa da kuma kamanninsa da Nazli.

Kowa Saida Ya hallara Dangin su, tun daga kan Grandparents, parents, Uncles, aunts, elders, kowa da kowa, kyawawan labarawa wadanda suka gaji Sarauta da arzi
i na fitar shari'a..

Kowa Tambaya ya ke yi wanene kyakkyawan matashin saurayin nan?
an wanene? daga Ina Ya ke?

Wasu ma daga cikin su tambaya su ke yi mijin sheikha Mujeedat yana da wata matar ne da ta haifa masa Yaron ko kuwa Nephew dinsa ne (dan dan uwansa).

Emir ne ya fayyace masu abun daya sani game da Omair, Ya daura da cewa su yi hakuri zuwa lokacin da sheikha Mujeedat zata dawo daga Nigeria, zata fada musu wanene shi, amma Yanzu Yana so kowan nan su Ya ja shi ajiki, su bashi kulawa kamar yadda suke kula da sauran ya'yan sheikha Mujeedat saboda yana ji aranshi da akwai wani abu game da yaron tun da har take 6oyen shi a guest house din ta.!
kunsan larabawa da girman kai musamman ga bare amma dayake Omair ya kwanta musu arai sun ganshi da abubuwan ban al'ajabi atare da shi shiyasa su ka yi saurin amince ma shi.

Omair bai ta6a sanin Yana da babban Family na hamsha
an masu ku
i ba kuma kyawawan gaske sai da Ya tsinci kanshi a cikin ruler's resident na dubai, ashe shi din
an dangine, Ya fito daga tsatson mashahuran larabawa.

Kowa
okinsa Ya ke yi, amma Rashin sabo ya hana shi sakin jiki da su.
musamman Emir Ya ware masa katafaren Bedroom dinsa tare da Hadiman da zasu dinga yi ma sa hidima, in a short time Emir Ya siye zuciyar Omair, shine mutun na farko daya fara sakin jiki da shi, saboda kyautatawar da ya ke yi masa, Har takaiga dare ka
ai ke raba su, ya zama kamar
an Cikin sa, In zai shiga Palace a tare suke zuwa, su ci abinci atare da shi da iyalansa su fita yawon sha
atawa, Hadiman Gidan sun sanya mashi ido sosai, kunsan ba'a raba hadimai da tsegumi burinsu kawai su ji wanene shi"?

Daga bisani Lokacin da Asirin kurkukun
addara Ya Tonu duniya Taji, sa'ilin da labarin Ya ris
i Familyn Mujeedat, sun razana sun kuma shiga tashin hankali da jin wanene surukin su Obinna, Ransu ya 6aci matu
a, Baba Obie Ya Karya musu Zuciya, Ya ci amanar yardar da su ka yi ma shi, sun kuma fusata sosai, sai da su ka yi dana sanin
ulla ala
a da shi saboda basu son abun da zai ta6a mutuncin su duk min
antar shi, suna girmama mutuncin su fiye da komai.
dama tunfil azal basu so sheikha ta auri bare ba kuma ba
ar fata
an Nigeria saboda su a
a'ida basu fiye auran bare wanda ba jinsin su ba, abaya lokacin da Mujeedat tazo da Hateem amatsayin wanda takeso ba karamin rikici akayi a family din ba, duk da matsayinsa da arzi
insa Yasha wahala kafin su bashi auranta, saboda ta rantse ta maya bata da miji a duniyar nan daya wuce Hateem, mahaifinta ne mutun na farko daya fara goyon bayan ta auri za6inta saboda tsantsar son da yake mata fiye da sauran ya'yansa ita ka
ai ce mace kuma autar sa, mahaifiyarta ma ta goyi bayanta, daga bayane kuma bayan sunyi aure Dangin nata suka Fara son Hateem saboda yadda Al'umma su ke yabon kyawawan halayansa.
saboda fallasuwar asirin Obie Har Family meeting su ka yi game da Yanke ala
arsu da surukinsu, Mafi rinjayen su wadanda su ka fi fusata, sun goyi bayan a kira Hateem Ya saki sheikha Mujeedat, Ka
anne basu goyi bayan yin hakan ba, daga ciki hada Mahaifinta da kawunta da kuma yayanta sun ce sai dai A kira Mujeedat tazo Nigeria suji ra'ayinta in har ta nuna tana son taci gaba da zama da mijinta babu abun da zaisa su raba su.

Haka wasu daga cikin fadawan Emir Khalid sun shawarce shi da ya yanke ala
arsa da obinna saboda gudun surutun mutane amma Ya tsawatar ma kowa akan shi bazai Raba Mujeedat da mijinta ba, In har ba itace ta nuna tana son rabuwa da shi ba
Komai da ke faruwa a family dinsu gimbiya Mujeedat bata sani ba, Ta kashe wayarta saboda rashin kwanciyar hankali da damuwa.

Daga baya ne Emir Ya tuntubi Prime minister awaya, Ya umarce shi dayazo Yana son ganinsa, Idan masu karatu ba su mantaba akwai wani kira da Emir yayiwa Hateem Har yaji shakkar zuwa saboda zullumin kada Su raba shi da matar shi, to abun daya faru bayan ya amsa kiran, suka yi tafiyar sirri zuwa dubai tare da Iyalinsa.

Bayan sun isa Airport Royal Guards suka zo Daukarsu a motoci, kaitsaye suka garzaya da su zuwa Ruler's resident, a lokacin Hateem Bashi da nutsuwa, zullumi da fargaba sun cika zuciyarshi Ya damu da fargaban meyasa Surukinsa ke nemansa? yasan Sun riga da sun ji komai a news, kuma yana da tabbatacin kiran da ya yi masa yana da ala
a da Abun da ke faruwa a family din su..
~______________________________~
Kwata kwata Hateem baisan Danish Yana a tare da dangin mujeedat ba, saboda a lokacin baida kwanciyar hankalin da zai iya tunawa da shi, bai kuma san komai game da kasantuwar sa
an shi ba.

Bayan da suka
arasa hateem bai samu tarbar daya saba samu agurin wasu daga cikin danginta ba.
hakan ya
ara haifar masa da matsananciyar damuwa, ta inda ya ji sanyi aransa Emir da Kawun mujeedat da Yayanta da ma wasu daga cikin su sunyi mashi kyakkyawar tarba, a bangaren Sheikha Mujeedat da ke a cikin gidan suka fara huce gajiyarsu, bayan hadimai sunyi masu hidimar kawo abinci daga bisani bayan sun huta sosai, sai ga kiran Emir ya shigo wayar Mujeedat bayan ta
aga yace su shigo ciki yana son ganin su.

Gaba
aya suka
unguma izuwa Private Living room, A nan suka Iske Kowa na familyn sun hallara suna jiran su.

A lokacin ba Hateem kadai Ya shiga damuwa ba, hada Mujeedat da Su Nazli, saboda sun san mawuyacin abune su
yale Hateem batare da sun raba ala
ar su ba.

Cikin zullumi da fargaba suka zazzauna suna fuskantar Emir khalid da sauran family members din.
Chapter 184 · 0% Book details