Sashe 81
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yamutsa fuskarsa yayi"fushi nake daku, kun manta dani, kuna nuna kamar kun damu dani bayan tun da na kwanta jinya baku taba zuwa kun dubani ba"
Ya fa
a yana kare masu wani kallo wanda yasa Unaisah tayi noticing wani abu a tare da shi.
Batool tace"ba haka bane ya Omar, wallahi kana aranmu, chief ne bai sa akawo mu ba amma muna taso muzo mu duba ku.."
Murmushi yasaki"ina Ummi ne?
"Ta tafi anguwa, har yanzu bata dawo ba, daddy da Chief duk sun fita basu dawo ba"
Agogon hannunsa ya duba
"ku tashi mu tafi in kaiku asibitin da aka kwantar da sauran yan uwanku prisoners ku duba jikin su" cike da zumudi Batool tace"Toh," Unaisah ta ma
e kafa
a alamar bazata je ba
"ya omar, dare ne yanzu, bai kamata mu fita ba, why not zuwa gobe da safe sai muje, kaga kafin nan Daddyna da Chief harma da aunty Ummi sun dawo sai muje ba ki daya mu duba jikin nasu.."
tunkan Ta kare maganar ya katse ta da cewa"kada ku bari damar nan ta wuce ku, Chief bazai bari ku fita ba, Ya cika tsananta maku tsaro, ku tashi kawai mu tafi in kai ku, cikin yan mintina zamu dawo"
duk yadda Unaisah taso ta
i amincewa da fitarsu takasa saboda ya matsa lamba akan su shirya ya kai su.
har dai tace"shikenan, bari mu shiga ciki mu sauya akaya"
ta fada tare da jan hannun Batool suka nufi bedroom dinsu, suna shiga ta datse kofar, ta fuskanci Batool da ke fadin"muyi sauri mu shirya, kafin chief ya dawo, in ba haka ba zai hana mu fita ne"
cikin muryar rada Unaisah tace"batool nifa ban yarda da ya Omar ba, wallahi kamar bashi ba ya sauya min, ke baki lura ba?
Idanunsa kamar na mashayin giya, muryarsa katuwa ba irin ta ya omar ba mai sanyi, sannan Ya omar bai kai wannan duhun fata ba, duk da bawani sanin fuskarshi nayi ba saboda yana yawan saka mask amma wallahi akwai banbanci tsakanin Ya omar da wannan Omar din, kuma tayaya mara lafiyan da ya farfa
o daga coma ya iya samun
arfin da zai yi driving?
Shi ka
ai batare da likita ko wani security ba! nidai hankalina bai kwanta da shi ba..."
Cike da matsuwa Batool ta bubbuga
afafunta akan floor.
"haba sis, ki daina wannan tunanin, wallahi ya Omar ne, kodai kin samu matsalar gani ne?
Yamutsa fuska tayi"ba zaki gane ba Batool, kawai daga zuwan shi sai yace mu tafi ya kai mu asibiti?
Batare da iznin Chief ba, kawai sai mu kwashi kafa mu bi shi kamar wasu sakarkaru, bayan haka Mutumin da ya ke a coma yaushe ya farfa
o?
Kuma babu tabo ko kadan akan fatarsa.."
dafa kafarta Batool tayi"ki kwantar da hankalinki, wannan ba wani abu bane may be yaji sauki tuntuni mune bamu sani ba, kuma in ban da abunki gidan nan atsare yake da jami'ai da kuma cctv, In bada iznin su ba tayaya zai iya shigowa?
Tunzura ta Batool tayi harta shawo kanta ta amince zataje saboda itama tana son taga yan uwansu fursinoni da aka ku6utar da kuma Ya salsabeel.
Shaf shaf suka sanya wide leg jumpsuit ajikin su masu kyan gaske, ta Unaisah Ja ta Batool yellow, daga sama suka daura Wrap coat, sai sukayi rolling veil asaman kansu, Bayan sun saka takalma suka
auki phones dinsu.
Kafin su fito daga dakin saida Unaisah Tayi ta kiran Taj baya picking, ta kira chief shima baya picking, ta kira mommynta still itama bata yi picking ba, taso ta same su don ta fada masu batun zuwan big guy da kuma fitar da zaiyi da su amma bata samu halin yin hakan ba, feshe jikinsu sukayi da turare, suna fitowa suka iske big guy atsaye yana jiran su.
"Mu tafi" ya fada tare da nuna masu hanya, ya yi gaba suka bi bayan shi, Har gaban motar shi tun fitowar su Unaisah ta lura da security officers din gidan sun yi tsaye kamar gumaka kwata kwata basu sintiri kamar yadda suka saba, lamarin ya jefata a ru
ani.
Da kan shi ya bu
e masu mazaunin baya na motar, ya dafe murfin motar da hannunsa.
Batool ce ta fara shiga ciki ta zauna, Unaisah tana niyar kutsa kanta ciki kamar ance ta saci kallon shi karaf idanunta suka sauka akan zanen tattoo din daya dan leko ta kirjin sa sak kalar na Danish, wanda hakan na nufin giant din kurkukun kaddara ne
ewa tayi ta shiga zare idanunta a tsananin tsorace.
ganin ta toge taki shiga yasa shi lura da abun da idanunta ke kallo.
"Sis ki shigo mu tafi" Batool ce ta fa
a daga cikin Motar
batai aune ba taji ya ingizata cikin Motar, Ya datse Murfin, a hanzarce Ya bude front seat ya shiga ciki, da gudu Ya fusgi motar, ya miki hanyar fita daga estate din~
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.
Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.
Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
____________________________
Tun lokacin daya wurgo Unaisah ta fa
o jikin Batool arude ta shiga tambayarta meke faruwa?
Tana lafiya?
kasa magana ta yi saboda rikicewar da tayi,
agowa tayi tare da kallon madubin Motar, hankalinsa a kwance ya ke driving din su, ha
a idanu su ka yi, Ya sakar mata wani shu'umin murmushi, fa
uwar gaba taji kamar ana luguden ta6are a
irjin ta, ganin yadda kamannin big guy suka 6ace daga kan fuskarshi, ainihin suffar shi ta bayyana, wani mummuna da shi.
gaba
aya tabi ta ru
e ta rasa gane meke shirin faruwa da su, Batool fa kwata kwata batasan wainar da ake toyawa ba, wayarta take ta dannawa.
da karfin Hali ta furta"Who are you"?
sai lokacin Batool ta dakata da danna wayar ta
ago tana kallon Unaisah.
Bai kula ta ba ya cigaba da yin driving dinsa, Rai a6ace tayi kukan kura ta tsallake backseat ta dawo front seat din motar
Ta rurru
e hannayensa da ya ke yin driving din da su, ta soma kokarin dakatar da shi, ta
wammace su yi accident su mutu akan ta bari ya tafi da su saboda ta ji aranta daga kurkukun
addara aka turo shi ya
auke su.
kokoyi su ka kama yi, out of control motar ta dinga girgiza tana kaukacewa hanya akan titi.
Karfin halin ta ya
aure mashi kai tamau, kuma still yaki tanka mata.
Batool ta yi matu
ar razana da ganin abun da ke faruwa, sam takasa magana saboda razanar da tayi ganin big guy ya sauya kamannin fuskarsa.