← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 199 OF 201

Sashe 199

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan sun shiga bayan labulayen, agaban wani katafaren madubi, suka tsaya,
ayan wurin da ake shiga ta nuna mata ciki ta Shiga ta sanyo rigar saidai ko zip ta kasa zugewa, sai sunne kanta qasa takeyi matar ta fahimci kunya gare ta, ita kanta saida ta jinjinama kyawun surarta, da taimakonta ta qarasa gyara mata gown din, Tabarakallahu ahsanul khalikin yadda kasan saboda ita aka
era rigar, tayi mata daidai, ta
ara fito da kyawun surarta, tun da ta tsaya gaban madubin bata motsa ba, bakinta yaki rufuwa saboda farin ciki, Matar sai yabo kyanta takeyi tana santin ta.

Har tambayarta tayi wanene mijin da zata aura?

Ko mutumin da suka zo a tare ne"?

Tace mata Eh.

Ta kuma tambayarta wanene shi?

Tana ji kamar tasan shi tun da taji muryarshi, amma dai yana da arzi
i sosai shiru batool tayi batare data tanka mata ba, tun da ta fahimci irin matan nan ne da basu gani su
yale masu
an banzan
umi da son tsegumi..

Duk da ta shareta bata daina yi mata surutu ba, taci gaba da cewa"ai daga gani yana son ta sosai, dama mata irinsu masu kyau maza basa gajiya da kashe masu ku
i, can kuma tace amma dai ita ba jinsin bakar fata bace ko"? ta fada tana jiran amsarta, fashewa da dariya Batool tayi hakan ba karamin mamaki yaba matar ba, juyawa tayi ta nufi curtains din da niyar ta fuce don ta gwado ma yaya Owais rigarta, tana kokarin dage labulen Unexpected ta gan shi yayin da ya ke kokarin shigowa ciki, ya gaji da jiranta yaji shiru basu fito ba.

From head to toe yabita da kallo a hankali sai yaga gaba daya ta sauya mashi, tayi matu
ar yi mashi kyau a cikin bridal gown..

"Masha Allah" taji ya furta, da sauri ta sunkuyar da kanta
asa,
Unexpected taji ya daura tafinsa asaman waist dinta ya janyota ta fado kan jikin shi, duk tabi ta dabarbarce, sam sun shafa'a sun manta da staff din dake a gurin, sai kallonsu takeyi gwanin ban sha'awa..

Hugging dinta yayi tighly,suka nutsu suna shakar kamshin juna cikin shau
Hannunsa ya daura saman sumar kanta ya soma shafata a hankali, batare da ya iya furta kalma ba, ba karamin kyau tayi mashi ba,
Dakyar suka raba jikinsu daga na juna, bayan ya biya kudin rigar da bank card dinsa, Batool ta cire taba staff din ta sanya masu a cikin shopping bag, ita kuma ta maida atamfarta, ruko hannunta yayi a cikin nashi suka fito, bayan sun shigo mota, yaja suka nufi Estate dinsu..

Bayan motarsu ta karaso cikin estate din, yayi niyar ya mayar da ita gida, amma sai ya tsinci kanshi da juya sitiyarin mota, Ya nufi gidansa, kwata kwata bata tanka masa ba, da taga ya canza hanya, yanzu bata jin fargaban koma ina zai kaita tun da tasan mijinta ne halak malak,
ayan duplex din Gidan inda ya kawota a daren auren su, nan ya shigo da ita, ya ruke hannunta a cikin na shi suka nufi ciki still tana jin shakkar shi da fargaba amma ba kamar na ranar ba.

Lokacin da suka shiga falon, yana a gaba tana abiye da bayan shi, zama suka yi saman Sofa daya, ta ajiye shopping bag din akan C-table.

Ta yi shiru tana jira taji me zaice, batare data dube shi ba.

Tsawon mintuna yana daddana wayar sa kamar ya manta da zamanta a falon..

Bacci ta fara ji, ta soma gyangya
i a karshe ta langwa6e kanta jikin Sofa, tuni bacci yayi awon gaba da ita..

"Batool ina fata sun fa
a maki.."
bai
are maganarba, ganin tana bacci, shiru yayi yana kallon ta, yadda take fitar da numfashi cikin nutsuwa ba karamin jan hankalinsa ya yi ba, lura da takurar da tayine yasa shi yanke shawarar maidata kan gado, mikewa yayi a hankali ya sungumeta kamar jinjira Ya nufi Bedroom
inta, bayan daya shiga Ya kwantar da ita gadon,harya mi
e zai fita yaji wata irin kasala ta baibaye jikin shi, ya dingajin kamar bacci, baisan sa'adda Ya haura kan gadon Ya kwanta daga gefen ta ba,janyota yayi tare da rungumeta a kirjin shi, yana jin tsantsar son kasancewa da ita, sa'ilin data farka taganta a jikin shi a lokacin harya nutsa cikin baccinsa,kasa mikewa tayi, idanunta akan shi, ta nutsu tana kallon kyakkyawar fuskar shi, a hankali ta shafa sajen shi, kafin ta daura hannunta saman sumar kan shi da take marmarin ta6ata, da yake taga yana bacci shiyasa ta saki jiki ta dinga shafa sumar kanshi mai santsin gaske, a hankali ta sauke idanunta akan soft full lips dinsa, sun ciza launin su pink, sun dan bushe, ta kasa yarda Mijin tane yaya Owais!

Har yanzu jin abun takeyi kamar a mafarki saboda al'ajabin ta yadda Allah ya juye al'amari ya mallaka mata muradin ranta..

Kallonsa da takeyi ne ya haifar mata da jin matsanancin sha'awar shi, zufa ta soma jike jikin ta, zuciyarta ta dinga azalzalarta akan ta sumbace shi tun da bacci ya ke yi, tsautsayine yakai bakinta saman nashi, ta ha
e lips dinta da nashi, ta fara licking dinsu da harshen ta kamar ta samu zuma, tun tanayi a hankali harta koma tana sucking din su sosai, Numfashinsane ya soma sauyawa alamar yanajin dadin abunda takeyi masa, tana kokarin raba bakin ta daga nashi, Unexpected taji Ya dam
i waist dinta da hannunshi, a firgice ta zare idanunta, tayi zaton cikin magagin baccine yayi mata hakan, tana kokarin raba jikinta da naga nashi Unexpected taga ya bu
e idanunsa da suka ka
a jawur cike da kasala ya ke kallon ta, cikin rawar Murya ta furta"ya Owais dama idonka biyu?

Ko bacci ka ke yi"?

Lumshe idanun shi yayi a hankali ya sake bu
e su kan fuskarta, da wata irin kasalalliyar murya taji ya furta"ki cigaba da yi min abun da kikeyi min, inajin da
i sosai" gabantane Ya fa
i tana zare ido tace"am sorry.. bansan meke damuna ba, na ru
e.." bata kare maganarba ya katse ta da cewa"karki ji kunyar nuna min soyayya, ni mijin ki ne, muharraminki.." lumshe idanunta tayi taji dadin furucin da yayi, yanzu ta fahimci shima yana jin abun da ta ke ji a game da shi..

Da kanshi ya soma yin undressing
inta, bayan daya kammala Ya tu6e kayan jikin shi, Ya janyo duvet Ya lullu6e su a ciki, gaba daya ta nemi kunyarsa da ta ke ji ta rasa, gaba
aya suka tsunduma cikin faranta ran junan su, almost Hour basu rabu da juna ba.
~______________________________~
A ranar Dinner din auran su anyi gagarumin Shagalin da ba'a ta6a yin makamancin shi a
asar ba, dangin Amare da dangin angwaye gaba daya suka hallara kwansu da kwarkwatarta su a cikin Event hall din domin tayasu murnar auransu, a dakin Taron Omair yayi abun daya ba kowa mamaki, gaba
aya Ya bi yan uwansa Ex-prisoners Ya basu kyautar key din mota, tare da Gift cards na Hajjin bana, sunyi murnar da bazata misaltu ba, surukan sa ya gwangwaje su da kyautar Motoci tare da Gift cards na hajj, Ummi da Aneelerh da dr shureim harma da Danejo duk saida Ya basu kyautar motoci tare da Albishir din Hajjin bana, saboda Yasan Alkhairin Da Aunty Aneelerh tayiwa Angel dinsa tun da tana
arama, itama Danejo tun a prison Yasan da ita, lokacin da Unaisah take basu labarin taimakon da tayi mata, ita kuma Ummi mahaifiyar aminiyarsa ta kuruciya ce wato Batool, bazai ta6a manta kyautatawar da tayi masa musamman a lokacin da ya ke fama da lalurarsa ta rashin son haniya.
aikuwa gaba
aya suka dinga yi mashi godiya tare da addu'o'in fatan Alkhairi shida amaryarsa, Sun yi Murnar da bazata misaltu ba, musamman yan uwansa prisoners sun yi mamakin arzi
in Omair din su, ba komai yafi masu dadi ba kamar kasantuwarshi a raye especially matan da sai a lokacin suka ganshi sunji dadi mara misaltuwa, lokacin da yake basu car keys din, fashe wa sukayi da kukan farin ciki saboda ba su zata ba, duk wanda ya ta6a taimakon Unaisah saida Omair Ya bashi kyautar Mota da hajj, kuma babu abun daya ragu na daga arzikin da Allah yayi ma shi, gaba daya kyauttukan daya basu cikin wadanda ya samu ne agurin Partyn da Emir Ya shirya mashi, bayan tarin kyaututtukan daya ba su, saida ya
ara ma Taj da kyautar Private Villa anan cikin Abuja tare da Diamond cufflinks, na lu'u lu'un gaske, Gaba daya Ya kashe surukin nasa da farin Ciki, Taj har kusan Zubar da
walla ya yi saboda dadin da yaji na yadda Danish Ya girmama shi fiye da kowa, Unaisah Taji dadin kyautatawar da yayi wa Family dinta, sai taji ta
ara
aunarsa fiye da komai a duniyar nan.
Chapter 199 · 0% Book details