Sashe 128
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin shesshekar kuka ta ce, "Tun da har Taj da Unaisah suna a raye, wata
il shima Uzair yana a raye, ya kamata mu tashi mu tafi gurin su..." Girgiza mata kai ya yi hawaye na sauka kan kuncin shi ya dubeta da idanunshi wa
anda suka ka
a jawur, "Akwai abun da na da
e ina 6oye maki, amma yanzu tun da asirin su ya tonu gaskiya ta yi halinta, nima zan bayyana maki komai..."
Wani irin fa
uwar gaba ta ji, a dabarbarce ta furta, "Bana son ji, pls kada ka fa
amin in dai kasan ba alkhairi bane, ka barni kawai in ji da abun da ke damuna"
ewa ya yi tsaye.
"Ya zama dole ki sani Adama.." mi
ewa ta yi tsaye itama tana zare idanunta cike da fargaban abun da zai sanar da ita.
"Kada kace min kana
aya daga cikin su!"
Wani irin kallo ya ke yi mata
"Bana
aya daga cikin su, amma akwai wani abu da ya ta6a ha
a ni da
aya daga cikin su, wanda ya yi silar samuwar arzi
i na!"
Da tsawa ta katse shi, "Are you out of your mind!
Abdallah me ka aikata?
Waye ka sani a cikin su?
Tayaya ya zama silar samuwar arzi
in ka ?
Ko hakan na nufin kaima ka ta6a sadaukar da wani naka??" Sam ya kasa cigaba da magana saboda fargaban yadda zata
auki abun.
"Kada ka ce min kaine ka yi silar 6acewar su Uzair!" Ta fa
a tare da kama kwalar rigar shi da hannayen ta dake ta kerma..
"Assalamu Alaikum." A kunnansu suka tsinkayi muyarsa, hakan yasa suka dakata da maganar da suke yi,
Kusan atare suka dubi kofar falon jin muryar mutumin da suka da
e basu ji ta ba, wani irin annurin farin ciki ne ya cika su duk da halin da suke ciki, har suna ha
a baki gurin furta "TAJUDDEEN."
Yana a tsaye bakin kofar falo fuskarsa
auke da murmushin farin ciki ya amsa da na'am mommy Adama and My Only Uncle.
Cikin sauri ta nufe shi, suka yi hugging din juna, ta
ago tana shafa fuskarshi ta ce, "Taj, dama kuna a raye baku ta6a neman mu ba Taj?" Tsawon shekara bakwai! kasan irin neman da muka yi maku kuwa?
Meyasa baka tuntu6e mu ba?" Ta fa
a fuskarta a yamutse, hawaye sai sintiri suke kan kuncinta, daga yanayin su ya fahimci sun ji komai.
Matsowa kusa da Uncle Abdallah ya yi, da sauri ya rungume Taj kamar zai mayar da shi cikin shi..
Sai ya ji kamar ya ha
a jikin shi dana mahaifin shi Zaheer, saboda Uncle Abdallah madadinsa ne, shi ka
aibne shakikin mahaifinsa kuma
an uwansa na kusa da ya rage masa a duniya.
Haka Uncle Abdallah shima ya ji kamar ya rungume mahaifinsa Zaheer, sun yi kewar juna.
"Alhamdulillah!
Taj, ashe da rabon zamu gana da juna? bayan tsawon lokaci da muka neme ku muka rasa?
Taj ka ga yarda ka manyanta?
Ka
ara girma ka yi kyau.."
Ya fa
a bayan ya raba jikinshi daga na Taj ya dafe kafa
unsa da tafukansa, idanunsu a cikin na juna, kamar yadda yake mamakin sauyawarshi shima haka yake mamakin tsufan da Uncle
in nasa ya fara.
"Na yi kewarka Taj.
Na ji komai da ya faru da ku, yanzu muka gama kallo a news."
"Taj Ina Uzair?
Ina Angel?
Nasan suna a tare da kai." Hajiya Adama ce ta fa
a cike da
aguwa.
Numfasawa ya yi tare da cewa, "Ku yi ha
uri na yi laifi da ban fa
a maku ba, amma nima bada son raina na ba, ya zama wajibi mu 6oye kanmu idan ba haka ba masu farautar rayuwar mu za su kashe mu ne, amma bamu manta da ku ba, kuna aran mu ko yaushe, mu ma mun yi kewar ku sosai."
"Amma Taj, ko a waya ai ka kira ka sanar da mu kuna nan, kasan halin damuwar dana shiga na rashin ku?"
"Uncle, Dg shine ya hana kowa yasan muna a raye, kuma shi ne ya taimaki rayuwar mu.."
Jinjina kai Abdallah ya yi, "Allah ya saka masa da alkhairi, na ji dadin ganinka Taj, mu shiga ciki mu zauna, amma tayaya akai kasan inda muke?" Ya fa
a tare da ru
e hannunsa ya nufi Sofa da shi, hajiya Adama tabi bayansu baiwar Allah duk ta
agu da ta ji ina Uzair
in ta..
Bayan sun zauna, Hajiya Adama ta shiga kitchen don ta hada mashi abun da zai ci, sai zumudi take yi..
Duk in ya kalli Uncle
in nasa sai ya ga kamar Uzair saboda kamannin shi dake a kan fuskarsa.
"Taj, ka yi ha
uri ban baka kulawar da ya dace ba, gani nake kamar komai da ya faru laifina ne Taj, zamana Korea bai amfanar da ni komai ba, da a ce ina kusa da ku wata
il da hakan bai faru ba.." Ya fa
a tamkar zai fashe da kuka.
A hankali Taj ya
aura tafin hannunsa kan kuncinsa ya soma share masa
wallarsa.
"Pls Uncle mu manta da komai da ya faru, tunawar baida amfani.."
"Taj, ba zaka gane ba, akwai damuwa a tare da ni, ina jin ciwon abun a raina.." Ru
o hannayensa Taj ya yi, "Uncle, nima na fahimci halin da ka ke a ciki, nasan bai wuci akan
an uwana uzair bane ko?" Maimakon ya amsa mashi tambayar shi sai cewa ya yi.
"Baka bani amsa ta ba, tayaya kasan inda muke da zama?" Ya kuma tambaya.
Murmushi Taj ya yi, "Anila ce ta tura min da address naku."
"Masha Allah, ashe kun ha
u da ita" Jinjina kai ya yi, "Eh..." Bai
are maganar ba, Hajiya Adama ta shigo falon hannayenta ru
e da tray na kayan abinci ta
aura akan c-table.
"Nagode mommy, har yanzu kina nan yadda na sanki."
Murmushi ta yi kawai.
"Bari na
ana girkin mommyna na yi missing na shi." Murmushi suka saki suna kallon shi yayin da ya soma cin abincin sai santi yake yi masu, in ya yi wani abun sai ya dinga tuna masu da Uzair,
abi'unsu iri
aya sak..
Bayan da ya kammala ci, ya maida hankalinshi akan su.
"Taj, har yanzu baka amsa min tambayana ba?
Ina Uzair?"
a ido suka yi da Abdallah, da kai ya yi masa alamar kar ya fa
a mata, dubanta ya yi in a cool voice ya ce,
"Mommy, lokacin da abun ya faru ba a tare da Uzair muka bar gida ba..." A ta
aice ya labarta mata komai da ya faru bai dai fa
a mata game da irin mutuwar da uzair ya yi ba.
Tashin hankali ne tsantsa akan fuskokinsu, sun shiga damuwa sosai, kwantar masu da hankali ya shiga yi.
"Yanzu haka Angel tana a tare da mommynta a gidan dg.."
"Taj, komai da muka ji game da kurkukun kaddara da gaske ne?
Don ni wlh ji na yi kamar shirin film ne ko irin hausa novel, saboda yadda kaina ya
aure, ko a tarihi ban ta6a jin labarin da ya ta6a zuciyata irin shi ba." hajiya Adama ce ta tambaya tana kallon shi,
Jinjina masu kai ya yi cike da tabbaci ya ce, "da gaske ne komai da kuka ji"
"Meyasa ba ka zo mana da Unaisah ba?"
"Zuwa nan gaba in sha Allah zan zo maku da ita har ma da mommynta"
Tun da suka fara magana Uncle Abdalla bai sanya baki ba, gaba
ayansa babu walwala a tattare da shi, Taj ya lura da yanayin shi.
Firar yaushe rabo suka yi cikin raha da annushuwa..
Kiran sallar azhar da aka fara yi ne ya katse masu firar ta su..
A tare da Uncle Abdallah suka tafi Masallaci..
Hajiya Adama ta zauna tana ta jiran su dawo, burinta ta ji menene Abdallah yake son sanar da ita? duk da tana jin zullumi da fargaban abun da zata ji.
Bayan da suka dawo daga masallaci, Uncle Abdallah ya ru
e hannun Taj ya ja shi suka zagaya daga bayan gidan, kan kujerun sha
atawa suka zauna suna fuskantar juna..
"Taj, na ji dadi da Allah ya bayyana mun kai da ranka da lafiyarka, tsawon lokaci ina addu'a akan Allah ya bayyana min ku cikin
oshin lafiya.."
Murmushi taj ya yi, ya ji da
in maganarsa.
"Nima haka Uncle, na ji dadi dana same ku da ranku da lafiyarku, na yi farin ciki mara misaltuwa.."
Shuru suka
an yi na wani lokaci Taj ya lura da yanayin fuskar Uncle din nasa..
"Uncle, na fahimci akwai abun da ke damunka, kuma akwai abun da ka ke son fa
amin tun zuwa na na lura da hakan, don Allah ka sanar dani.."
Shuru ya
an yi jimm kamar yana jin shakkun ya fa
"Tajo, ina so ka fara fadamin gaskiyar meya faru da ku!
Uzair yana a raye ko ya mutu?
Pls kada ka 6oye min, ni ba yaro bane, kafin wannan anyi min rasuwa, na rasa iyayena da yayana mafi soyuwa a gare ni, a yanzu babu abun da bazan iya jurewa ba, saboda na yi imani da
addara"
Jinjina kai Taj ya yi, kalamansa sun sa shi jin zai iya fa
a masa..
A tsanake ya labarta masa komai da ya faru lokacin da Uzair ya kira sa a waya cikin tashin hankali ya sanar da shi abun da ke faruwa da shi, bai dai ce sun
ona Uzair ba, amma ya ce mishi su yi ha
uri su fidda rai da Uzair saboda babu shi a raye, shekara bakwai da rasuwarsa yanzu."
Girgiza kai Uncle Abdallah ya yi idanunsa sun ciko tab da
walla, ya ji zafin mutuwar Uzair dama saida ran shi ya bashi baya a raye, wani ba
in ciki ne ya mamaye zuciyarsa, dafe kansa ya yi da tafin hannunsa yana tariyo rayuwar sa da
ansa mafi soyuwa agare sa, yanzu shike nan ya rasa Uzair babu shi a doron duniya?
Uzair ya mutu?
Inna lillahi wa inna ilaihirraji'un!
Ya fa
a a cikin ran shi.
Taj da ke kallonsa jikinsa ya yi sanyi da ganin halin da Uncle din nasa ya shiga.