Sashe 67
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kai tayi"ni nake son shi, Inason na aure shi amma bai taba bani dama ba, ya riga daya fadamin ba da aure yake sona ba, bazai aureni ba, but he will keep coming and having sex with me, ba yadda banyi da shi ba, har na hakura nabiye ma shi"
Lokacin da muka shaku sosai shine ya kawomin jinjira a cikin towel yace min ya bani ita dana tambayesa yar wacece sai yace min yar matar yayansa da ya rasu ne, bayan da ta haifeta ta samu matsalar shayarwa shine ya kawomin ita don in raineta, ya fadamin sunanta Unaizah, yarinyar ta kwantamin araina, ni na shayar da ita na raine ta har ta girma.."
"Meyasa bakiyi bincike ba kika kar6i yarinyar da baki taba ganin wani nata ba?
Kawai don ya kawo mi ita, yace miki yar yayansa ce sai ki kar6a?
Baki yi tunanin meyasa bai ba wani danginsa ya kula da ita ba sai ke?
Bayan kinsan cewa tushen shi daga Nigeria ne, bayan haka saboda rashin hankali kika bada gudummuwa gurin gurbata ta ko?
Baki dauketa ya ba, baki bata tarbiya ba, dake da shi ku ka hadu kuna amfani da ita saboda rashin hankali"
"Ai ba laifi bane, abun da takeso ne mukeyi mata..." baisan sa'adda ya wanka mata mari ba, har saida fuskarta ta kalli gefe daya, dafe kuncinta tayi, taji zafin marin sosai, cike da bacin rai yace"kinji kunya, banza dakikiya, saboda kinga ya wukalantata shine kema kika bada goyan bayan a wulakantata ko? baki yi tunanin ya mahaifiyarta zataji ba, baki taba tambayarsa ya maida ma uwa yarta ba, saboda son zuciya ko?
Idanunsa sun ciko da kwalla..
Hankalinta ya tashi da ganin bacin ran dake a cikin idanunsa
"You never asked him to return the daughter to her mother because of selfishness."
"Why should I worry about asking him after he never discussed returning her with me?
Why do you keep accusing me when I'm not guilty?
Everything I did was with his support, I treated her well, with morals, I never hurt her, I took care of her, made her happy"
(Tayaya ni zan damu da tambayarsa bayan shi bai ta6a yi min magana akan zai maida ta ba?
Meyasa zaka dinga tuhumata bayan ni bani bace mai laifi ba? komai da nayi shi ya bayani goyan baya, kuma ni haka na taso rayuwata, azamana da baby pretty ban ta6a cutar da ita ba, na bata kulawa, na bata tarbiya na kuma bata farin ciki, komai takeso inayi mata shi)
"duk da bani na haifeta ba, bata ta6a sanin bani na haifeta ba, saboda ya garga
eni akan bayason ta sani kuma nayi hakan saboda yarjejeniyace a tsakanin mu, Ku
i ya ke biyana.."
_cike da takaici Chief ya dafe kansa bakin cikine ya cika zuciyar shi, komai daya faru ubanta ne yaja mata, maganar Natasha gaskiya ne, da ace bai kai mata ita ba da duk hakan bai faru ba, kuma da ace ya kwa6e ta akanta da bata 6atata ba, amma dayake dama da biyu ya kai ta saboda ya riga daya sadaukar da ita bata da amfani a gare sa, bayan haka Natasha baturiya ce baturiyarma mai yanci kuma karuwa, dama wasunsu ba hankali gare su ba, gani suke indai jin dadin rayuwane komai da zasuyi don su faranta ransu mai kyau ko mara kyau ba laifi bane, suna da right din da zasuyi amma duk da haka bazai kyaleta ba, yadda Unaizah ta dandani zafin cin amanar da su kayi mata haka ya ke son kowan nan su ya dan
ani kwatankwacin ra
adin da taji a cikin zuciyarta_
"Since last year, ya raba ni da ita, ya maidata gurin mamanta, yanzu haka wannan zuwan da nayi hada don inason naganta, in kuma rokesu su bani ita saboda bazan iya rayuwa batare da ita ba..." bata kare maganarba ya kwatsa mata tsawar da data razana ta
"Su baki ita don kicigaba da biyan bukatarki da ita ko"?
Ya fada kamar zai rufeta da bugu.
Girgiza kai tayi"ba saboda haka nakeso ta dawo gurina ba, inason ta, ina jinta kamar yar dana haifa a ciki na, After that, I had a problem, I'll never give birth"
"Kina daukarta kamar
a?
Kina nufin har yarki ta cikin ki zaki iya kwanciya da ita.."?
Cike da jin shakkar shi ta
aga mashi kai alamar eh
A zuciye ya
aga hannu zai mareta tayi saurin kare fuskatarta da hannun ta
"Ya isa haka!
Nagaji!
Ka daina mari na!
Ko dan saboda girmana ya kamata ka girmama ni, na fahimci haushina kake ji, ka tsaneni, amma yakamata ka gane ni bani da laifi..."
"Ke kike ganin girma a tare dake, Ni kaskanci da jahilci nake gani a tare dake, baki da mutunci ko kima a idanuna, saboda ke din mara imani ce, dabba mara hankali.."
taji zafin kalamanshi sai dai kwata kwata bata nuna hakan ba.
"Yau ki ka zo nigeria, Kuma a yau kika shiga dakin yaran da baki hada alakar komai da su ba, ki kai yunkurin taba jikinsu saboda jaraba kuma a haka kike kiran kanki mara laifi? shiru tayi bata musu ma shi ba.
Jinjina kanshi yayi ji yake kamar ya binneta da ranta saboda haushinta da yake ji
"Kin ta6a haihuwa da shi"?
cikin fushi tace"I don't know, I'm tired of your questions, kamar nayi maka laifi saboda kawai nazo gidanka zaka tsareni da bugu kamar jaka.."
rufe shi da fada tayi ta inda take shiga bata nan take fita ba.
Sam ta manta da gun din hannunsa sai da taji ya har6i vase tayi kara taja baki tayi shiru a firgice.
"Zaki amsa min tambayata ko kuwa"?
Harara ta watsa mashi tana yatsina fuska tace"Na ta6a sau
aya, amma ba araye na haife su ba" a takure ta amsa tambayar..
"Mata ne ko maza"?
"No, they are mixed twins"
jinjina kan shi yayi da alama akwai abun da ya ke tunani aran shi.
Yanzu ya gane itama Ya ci amanarta batare da sanin ta ba, hakan yayi mashi dadi, saboda itama taji abun da uwa take ji idan wani ya cutar mata da, kuma zatayi danasanin komai da tayiwa Unaizah.
"Pls kada ka kara tambayana nagaji.." ta fada tana yatsina masa baki, fuskarta sai naso ta ke yi kamar
anyen nama.
Jinjina kan shi yayi"Okay"
"Tunda na amsa maka tambayoyin ka, nima ka amsa mun nawa, wani laifi big boss ya aikata?
Me kuma yasa ku ka kira ni?
Sannan meyasa kake tambayana akan Unaizah?
Kana da ala
a da ita ne?
"Zaki sani amma ba yanzu ba"
Juyawa yayi zai tafi tayi saurin bin bayanshi
Juyowa yayi"ina zuwa"?
"Zan koma ciki mana, in ba baka son ganina tafiya zanyi yanzun nan don ko mintuna banso in
ara a gidan nan"
Murmushi Chief yayi"nan ne masaukinki a gidan nan, babu ke babu fita, za'a dinga kawo maki abinci, da kuma suturar sanyawa, akwai toilet in bukata ta kamaki .."
arude tace"bangane ba?
Me kake nufi?
Garkuwa kukayi dani ko kuwa na aikata laifin daya cancanta ku kulle ni ne? ..."
bai tsaya sauraranta ba, ya fuce tana kokari fita kofar ta datse kanta.
Bugun kofar ta din ga yi da kafarta da hannunta, kamar zata balleta, a karshe data galabaita, agajiye ta sulale kasa ta jingine kanta jikin kofar, zuciyarta a cunkushe take da bakin cikin cin amanarta da ummi tayi, gayanan taja mata bala'e da ta sani da bata zo ba
UNEXPECTED CALL OF HAJJATY
Around
arfe 2 da rabi na dare suna akwance kan gadonsu, rabin jikinsu lullu6e yake da duvet, babu wadataccen haske a dakin nasu, kasantuwar sun kashe light din before su kwanta sai dai hasken Bedside lap da su ka bari a kunne..
Ringing din waya ne ya takura baccin nasu..
Wayar sai ruri take daga kiran ya katse wani ke shigowa.
Farkawa tayi bakin ta dauke da addu'ar ta shi daga bacci, a hankali ta bu
e idanunta da suka kada ja saboda bacci ta dube shi da su..
Murmushi tayi, ganin ya samu bacci yau.
Tana tsaka da kallon fuskar shi, Ringing din wayar ya katse ta.
Sam ta manta me ya tayar da ita daga bacci sai da taji ringing din
Gabanta ne ya fadi da rudu akan fuskarta ta furta wanene ke kira na da tsakar daren nan?
Kasa motsawa tayi saboda tsoro ne da ita, tayi lamo a kirjin Mijin nata.
Sai da taji an
i daina kiran wayar nata ne yasa ta fara tunanin ko dai wani muhimmin abu ne yasa aka kira ta?
Wata kil ma na cikin gidan ne ke kira.
A hankali ta raba jikinta da ga nashi, ta sauko daga kan gadon cikin sanda ta
au wayar, duk don kada ta tada shi daga bacci.
Juya ta nufi can cikin dakin daga bangaren walk-in closet din su.
Screen din wayar ta duba, missed calls ta gani daga new number
Hakanan ta dinga jin fargaba, kamar karta daga kiran, amma zuciyarta ta matsa mata akan ta daga taji wanene..
Adaidai lokacin an sake kira, yatsun hannunta na kerma ta yi picking ta kara wayar a kunne unexpected taji yo muryar Hajjaty tana yin magana cikin muryar ra
"Kina jina?
Taji ta ambata.
Wata ajiyar zuciya ta sauke dadi ya lullu6eta kamar zata saka kuka tace"hajjaty ina kika shiga?
Meyasa zaki gudu batare da kin neme ni ba?
Kin kuwa san halin dana shiga?
Kullum tunanina wani hali kike ciki..." bata kare maganar ba ta katse ta..
"Pls, bana so wani yasan na kira ki, ke ka
ai ce ko kina a tare da Oga"
"Ni kadaice hajjaty, babu kowa a kusa dani" tana jiyo ajiyar zuciyarta.
"Ki fada min meyasa kika gudu?
Ta tambaya kamar batasan komai ba.
Fashe mata tayi d
a kuka"kina nufin baki ji komai ba"?
"Banji ba, nadai ji labarin kin gudu"
Saboda ta aminta da ita yasa ta fa
a mata komai da Pravin ya sanar da ita, turai ta ru
e da jin labarin yasha banban da wanda ita ta sani.