← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 201

Sashe 63

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan babu waya gaba
aya mun barsu agidan.."
Yamutsa fuska ya yi, "Kash, sam na manta, amma akwai waya da na siya, nama yi mana hada siyayyar kayan abinci, da duk wani abu da zamu bukata.."
"Pravin basu da layin da zasu tuntubemu a yanzu."
"Karki damu, ki bari da kaina zan je estate din, in fa
a masu komai in sun hakura suka yafe mana zan sanar da ke komai." Ta ce, "Toh Pravin, yaushe zaka je ne?" A takure ya yamutsa fuska, kwata kwata bai son tana yi masa maganar Obie estate, da tasan masifar da suke a ciki da bata
ara marmarin ambaton ko da sunan estate din ba.
arshen satin nan." Ajiyar zuciya ta sauke, "Toh Allah ya kai mu, amma dan Allah ka kwantar da hankalinka, bana so in gan ka a cikin damuwa, addu'a yakamata mu yi Allah ya sa abun ya zo da sauki su yafe mana." Jinjina mata kai ya yi batare da ya furta kalma ba.

Ta yi tunanin hajiya Saratu ce damuwar shi batasan mugun abun da ya aikata ba.
o hannunta ya yi, "Mu je in taimaka maki ki yi wanka, yau kwana hu
u jikinki baiga ruwa ba." Bata musa mashi ba ya
auke ta kamar jinjira ya nufi toilet da ita, after mins ya futo dauke da ita, ta yi
aurin
irji da towel, ya kwantar da ita kan gadon shi.

Juyawa ya yi ya nufi closet tabi bayanshi da kallo tana mai
ara jin kaunarsa saboda kulawar da ya ke bata.

Dawowa ya yi hannunsa ruke da riga da wando na shan iska, tun ranar da ya kawota nan ya siya masu kaya kala uku uku..

"Za ki iya sakawa ko in taimaka maki?"
Murmushi ta sakar mashi, "Bana so kana wahala, na lura hada damuwar ciwona ke damunka, kada ka damu zan ji sauki in sha Allah..." Murmushin ya
e ya yi mata..

Bayan ta kar6i kayan ya fuce daga
akin, shiru bai dawo ba, saukowa ta yi daga kan gadon, bayan ta kammala zura kayan a jikin ta, ta je gaban mirror tana kallon kanta.

Zuciyarta cike fal da kewar Ahlin Obie, ita dai ta kamu da
aunarsu tun farko, kuma ba ta jin zata iya rabuwa da su ko da hajiya Saratu zata hukunta su ne, ta ji zata zu
unna kan gwiwowinta ta ro
eta akan tayi hakuri ta yafe su.

Bakomai tafi ji ba face halin da
ansu za su shiga idan suka rabu.

Can kuma ta canza akalar tunanin nata, ta fi jin kewar aminiyarta akan komai, ta so ace akwai waya a hannunta da ba abun da zai hana ta kira Turai ta fa
a mata halin da suke a ciki tasan zata fahimce su kuma zata taimaka masu..

Body oil ta shafa ma skin dinta ta dauko comb ta sharce gashin kanta dakyar dakyar saboda yawanshi ga tauri da ya yi ga kuma jikinta ba
wari..

Jin shiru pravin bai le
o ba ya sa tayi tunanin ko ya fita daga gidan ne.

Hakan ya sa ta mi
e daga gaban madubin ta fito ta shiga falo,
an madaidaici ne ya ha
u sosai, Pravin ya da
e yana kokarin jan hankalinta da ta dawo gidansa da zama ta
iya saboda bata son rabuwa da obie estate...

Idanunta ne suka hango mata bag
insa da ya ajiye kan sofa, sakamakon jefar da ita da ya yi lokacin da ya shigo har ta bu
e abubuwan dake a ciki sun zubo waje..

Buhun ta nufa ta soma bu
e shi, ba komai ne a ciki ba face kayan abinci, komai da zasu bu
ata ya siya masu, murmushi ta yi tare da mi
ewa har zata juya idanunta suka sauka akan passports dake ajiye kan hannun kujera.

Zuwa ta yi gaban kujerar, ta kai hannu ta curo Passport din da ta gani, shiru ta yi jim tana duddubasu aranta ta ayyana me Pravin zai yi da passports dinsu?

Bata kawo komai ba a ranta ta mayar da su cikin jakar ta yi zipping dinta,
amshin suya ta fara juyowa a cikin hancinta, murmushi ne ya bayyana akan fuskarta jin motsin shi
Direction din da take jiyo motsin ta nufa, dadi kamar zai kashe ta ganin pravin yana girka mata abinci, daga shi sai short a jikin shi, ya ha
a gumi sai aikin motsa suya yake yi...

Kamshin naman ne ya daki hancin ta, cikin sanda ta shiga ciki ba tare da sanin shi ba saboda ya bata baya.

Hugging dinsa tayi ta baya, wata firgita da ya yi saida ta yi noticing wani abu,
"Waw.. waye...!

" Ya fa
a tare da
aga
aton spoon din hannunsa da niyyar ya kwa
e wanda ya ruke sa..

Ajiyar zuciya ya sauke ganin Hajjaty ce,
"meyasa baki yi min sallama ba?"
"Saboda in baka tsoro." Ta fa
a da murmushi..

"Hmm, zan rama ne Allah."
"Ki koma daki pls, har yanzu babu
oshin lafiya atare dake, idan na gama zan kawo maki a daki."
e mashi kafa
a ta yi, "Kaima kasan bazan bari kana yin aikin da ya kamata ace ni zanyi ba, in har ba zaka bari in taya ka ba, to ka bani in
arasa tun da jikin nawa da sauki."
Dakyar ya lallabata har ya samu ta koma falon ta zauna.

Bada jimawa ba ya fito hannunshi ruke da tray, daga saman shi plates ne na chicken pepper soup, da na shinkafa, ga juice a glasses.." Tunkan ya karasa ta fara ha
iyar yawu..

A saman rug ya a je tray
in ta sauko ta zauna shima ya zauna suka tasa tray din a tsakiyar su..

A tare suke ciyar da juna, idan ta bashi a baki shima sai ya bata...

Suna ci suna fira, duk ta ishe shi da santi..

"Da ka yi mini girkin nan har ka tuna min lokacin da muke a gida, kafin mu yi aure, ni dai na yi dacen
an uwa kuma yayana sannan mijina, tun ina
aramata kake kula da ni baka ta6a gajiyawa ba, ci na, suturata, da duk wata
awainiyana kaine, baka ta6a bari na da yunwa ba, koda kai zaka rasa toh zaka nema min ni in ci..." Idanunta cike tab da
walla ta yi maganar.

Jikinsa ya yi sanyi lakwas.
_"Dan Allah Pravin no matter what, kada ka canza daga yadda na sanka, ka ji tsoron Allah ka kuma kiyaye sa6a masa, da ka zalunci wani
wara kai azalunce ka saboda Allah baya yafe hakkin dake a tsakanin bawa da bawa, ka kau da ido ga abun da ba halal dinka ba, ka yi ha
uri da abun da Allah ya baka.

Duk abun da ka samu shine rabonka, ita duniyar nan ba matabbata bace, wata rana zamu mutu mu barta ne, lahira ita ce matabbata kuma dawwamammiya, mu ru
a tuna mutuwa da kwanciyar
abari, daga kai sai halinka za a binne ka, komai da muka tara anan zamu bar shi, kowa zai girbi abun da ya shuka, walau na alkhairi ko na sharri...."_
Tun da ta fara yi masa nasihar jikinsa ya soma 6ari, zuciyarsa ta
untata sosai.

Bai
arasa sauraronta ba ya mi
e kamar zararre ya nufi daki, yana shiga ya fa
a kan gadonsa ta rubda ciki ya kwanta..

Da gudu ta bi bayan shi, ta hau kan gadon tana tambayar shi me ya faru?

Meke damun shi?

Ko nasihar da ta yi masa ne bata yi mashi dadi ba...

Cikin karyayyar murya ya ce baya jin da
in zuciyar shi bacci yake so ya yi, saukkowa ta yi daga kan gadon taje gaban mirror ta dauko tissue box, yago tissue din ta yi, ta koma kan gadon ta soma goge masa hannayensa da bai wanke ba, bayan ta gama ta daura box din saman drawer..

Rungume kanshi a
irjinta ta yi, tana jin yadda zuciyarsa ke harbawa fat fat kamar zata tsaga
irjinshi.

Ta ru
e da ganin yadda ya razana daga kawai ta yi masa nasiha, sai dai bata kawo komai aranta ba, a haka bacci ya yi awon gaba da su.

Luxury-incense By Sapnah Borno.

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.
Chapter 63 · 0% Book details