Sashe 151
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiyasa kada ka taba fidda rai da rahamar ubangiji, babu wani yanayi na dundundun a duniyar nan, in ma bakaji dadi anan ba in kayi kyawawan ayyuka zakaji da
i aranar gobe
iyama, fada ce ta Allah buwayi, dukkan tsanani yana tare da sau
i, kuma Allah yana tare da masu hakuri, ga misali nan mun gani arayuwar fursinonin kurkukun
addara, rayuwarsu su ke yi cikin jin dadi da walwala babu takura, babu tashin hankali, babu fargaba, ba wahala sai zallar gatanci da jin dadin rayuwa.
ko wanda ya taso cikin gatantawar iyayensa bai kai su jin dadi ba ayanzu saboda kulawar da suke samu, babu abunda suka nema suka rasa sabanin da, da kullum cikin uniform daya suke, kulle adaki daya, cikin kurkukun karkashin
asa, abinci sau daya arana, ba shige ba fuce, rayuwar
unci da takaici, rayuwa mai cike da fargaba, rayuwa mara yan'ci amma yanzu komai ya zama labari
Fuskokin su
auke da murmushi cikin raha suke fira a tsakanin su Yayin da su ke tafiya atsanake suka nufi event hall din da za'a gudanar da taron.
Katafaren event hall din Ya Cika makil da mutane babu masaka tsinke, ya kawatu da colorful balloons and streamers, ga wata katuwar banner mai
auke da rubutun
*Congratulations Graduates!*
Daga gaban Hall din dogon table ne mai
auke da Katon Cake tare da refreshments, and a microphone for the speeches, gaba
aya admins din makarantar suna a zaune kan kujerun gaban table
da sauran manyan masu ruwa da tsaki a harkar ilmin kasar duk sun hallara, kowan nan su ya kure kur'adakansa shiga ta mutunci ta alfarma.
gaba
aya manyan bakin da aka gayyata tare da iyayen yaran suna a zaune kan kujeru na alfarma da aka kawata musamman saboda su.
Daga tsakiyar Hall din
awatattun kujeru ne aka jera wanda asaman su Students suka zauna.
Daga gefe
aya na Hall din wasu hadaddun Chairs din ne musamman saboda Graduates din aka tanade su.
Graduates din suna asanye da graduation gown da suka
aura asaman outfit dinsu, launin navy blue with golden trim, sun sanya
Mortarboards On their head.
Yan Jarida da photographers sun hallara domin gudanar da aikin su.
Iskar Hall din ta gauraya da fragrance din mutanan dake a cikin shi.
Hayani ce ta cika ko'ina sai fira ake cikin raha da annushuwa...
Wasu gungun students na hango sun ke6e gefe daya suna tattaunawa atsakanin su
asa
asa kamar basu son aji me suke cewa.
"Unaisah bata picking call, bansan meyasa ba, tun kafin inzo hall din nan nake ta kiranta..." Sajeed ne ya fa
a yana duba agogon hannunsa, shima yana daya daga cikin graduates
Haris Yace"nima inata kiranta bata
agawa, Na kira Batool itama batayi picking ba, ban san me ya tsayar da su ba"! ya fada fuskarsa a yamutse.
"May be basu kammala shiryawa bane..." sajeeda ce ta fa
a matashiya mai jini ajika, itama Graduate ce.
Zeenatu da ke a tare da su bata tanka ba, Saboda hankalin ta baya atare da su, yana akan wayar ta da take dannawa ga dukkan alamu da saurayin ta take chatting duba da yadda take sakin Murmushi, tayi kyau a cikin graduation gown din ta.
"Hmm Ko kuma suna can suna bacci ba" acewar Javed..
Sajeed yace "Bana so afara basu gama hallara ba, musamman Unaisah nasan dole a neme ta idan za'a bada award"
Kafin wani daga cikin su ya kuma yin magana, Sautin taken makarantar da aka kunna Ya katse hanzarin su, Kowa ya nutsu yana sauraron University Anthem din su..
Bayan da taken Ya
are, Kowa Ya koma gurin zamansa, School Dean ya soma yin magana babban mutunne yana magana gently hankalin kowa ya koma kansa.
"Distinguished guests, esteemed faculty, proud parents, and most importantly, our graduating students, welcome to the graduation ceremony of the Freedom's Gate University"!
"Today marks a significant milestone in the lives of our graduates, It is a day to celebrate their hard work, dedication, and perseverance I am honored to lead this institution, and I am proud of each and every one of our graduates.."
Gaba
aya jama'ar dake a hall din suka soma yin clapping!
Fuskarsa
auke da murmushi ya karasa Speech dinsa mai ma'ana..
Vice Dean of Academic Affairs ta
aura da cewa
"Today is a big day for us, a day we will never forget, a day of remembrance.
It marks the first day our first student graduated from this university.
Coincidentally, today is also the anniversary of the day we opened this school."
"Over the years, our school has gained fame and received awards from around the world, thanks to our talented students who have become symbols of our glory."
an dakatawa ta yi da yin bayanin idanunta akan mutanen dake sauraranta suna ta tafa hannayen su.
Numfasawa tayi cikin nutsuwa ta
aura da cewa"Before I finish my speech, Ina farin cikin gabatar da wadannan lambobin yabon ga hazi
an daliban da suka kammala karatun su, ha
a sun cancanci ayaba masu saboda
wazon su da jajircewar su dan ganin sun cimma wannan matakin"!
da jin wannan maganar ta vice Dean nan fa hankalinsu su Sajeed Ya tashi jin shiru sauran ba su
araso ba.
"ko bamu fa
a ba, kun san su wanene wa
annan fitattun da zamu kira sunayen su.."
Tunkan Ta karashe maganar students suka din ga ambaton sunan Unaisah da twins da Zeenatu saboda kowa yasan su da kaifin basira.
"ina fata suna a kusa kuma suna sauraron mu.."
Ta fa
a tana bin graduates din da kallo kafin ta soma kiran sunan ukun farko kamar haka Sajeed Ubaid wadata, da Sajeeda Ubaid wadata, da kuma Zeenatu Ubaid wadata.
ewa su ka yi daga kan kujerarsu, gaba daya idanu suka dawo kan su, suka ruke hannayensu cikin na juna, walking gently suka nufi kan stage fuskokinsu dauke da murmushin farin ciki..
Department Chair of cybersecurity ce ta dam
a ma Sajeed kyautarsa wani hadadden wrapped box ne mai fa
i tare da certificates na shaidar kammala degree dinsa na farko.
hannayensa na kerma cike da zumu
i ya kar6a cikin girmamawa yayi godiya.
Director Of the Human Rights Program Ya bawa Sajeeda da Zeeenatu awards da gifts din su, cike da tsantsar farin ciki kowan nansu ya sanya hannu cikin girmamawa suka kar6a.
cikin harshen turanci su ka yi godiya tare da nuna irin farin cikin da su kayi, su ka kuma ba sauran yan uwansu dalibai shawarwari akan su dage da karatu su maida hankali ta yadda zasu zama wasu agobe.
Jama'ar da ke a hall din sai tafa masu su ke yi, musamman yan uwansu
alibai tsabar zumu
in su tayasu murna, suna ta daga masu hannu tare da
wala masu kira..
Komai da ke faruwa akan idanun Hajiya sarah da su Alhaji ubaid da sauran Yan uwan su da su ka hallara, sam sun kasa rufe bakunan su saboda farin ciki kamar wa
anda akayiwa albishir da gidan Aljanna.
suna saukowa daga kan Stage cike da zumu
i su Haris suka nufe su da fara su ka soma rungume su suna taya su murna, daga bisani suka nufi gurin iyayen su da ke tunkaro su, rungume su su ka yi sunata taya su murna.
Taken makarantar da aka kunna ne yasa Kowa yayi shiru tare da komawa mazaunin su..
Bayan da taken Ya dauke, Dean of the School ya soma magana
"And now, it is my pleasure to present the 'Excellence in Computer Practice' award to an outstanding graduate from the Computer Science (CS) Department."
gaba
aya hankalin masu sauraro ya koma kan shi cike da zakuwa suke jira suji karashen zancen shi.
"The recipient of this award is *UNAISAH ZAHEER TAJUDDEEN"!*
gaba
aya students suka soma tafi suna shewa saboda farin cikin jin Unaisah ce kamar yadda suka zata.
"I WILL REPEAT, UNAISAH ZAHEER TAJUDEEN, PLEASE COME FORWARD AND RECEIVE YOUR GIFT"
shiru Babu alamun mai sunan zata amsa.
Yan uwanta
alibai sai neman ta su ke yi a cikin hall din, kowa ya baza idanu yana jira yaga ta ina zata 6ullo sun san mawuyacin abune ta yi fashin zuwa school.
Rashin baiyanarta ya haifar masu da rashin jin da
i, daga malaman nasu har daliban da bakin da suka hallara gaba daya sun
agu da su ganta kamar kamar me.
"UNAISAH ZAHEER TAJUDEEN!
TANA INA NE?
KO BATA ZO BA NE"?
Duk wani mai numbar wayarta saida ya jaraba kiranta amma kwata kwata bata picking daga ita har iyayenta ba wanda ba'a tuntuba ba.
Gunagunin da mutane suke yi ne ya cika hall din.
"Meya hanata zuwa"!
"Bata da lafiya ne"?
"In bata da lafiya meyasa ba'a fa
a mana ba"?
Kowa da abun da ya ke fa
"Sir, Unaisah bata zo ba, bamu san dalili ba, saboda bata kira ta fada mana ba, kuma mun jaraba kiran layinta bata
agawa",
Sajeed ne ya daga murya yana magana, Hankulan Kowa ya dawo kan shi.
"amma idan ka bani izni zanje gida na dubo ta..."
Vice Dean tace "mun baka izni sajeed ka yi sauri..." (sunyi mashi alfarma ne saboda muhimmanci Unaisah a gare su)
amsa wa yayi da toh bayan daya mikawa Haris gifts dinsa ya ruke masa, ya juya cikin sauri Ya nufi kofar fita daga Hall din.
Bai kaiga
arasawa ba, Unexpected ta shigo ta kofar hall din da gudunta gaba
a ya hankali ya dawo kanta..
Wow Tabarakallahu Ahsanul khalikin!
Kamar ranar suka fara ganin ta, kowa ya
ura idanun sa akanta.
Tana gudu graduation gown dinta na tashi sama saboda iskar da ta yayo, hakan ya bayyana Outfit din ciki data sanya, fitted gown ce ba
a, tayi tighting din jikinta ba Dan laifi, kamar a jikinta aka dinkata, daga wuyan rigan ta matse ma sha Allah in ka ganta bazaka taba cewa
wailar nan bace ta kurkuku komai ya fito ra
au, gudun da ta ke yi ne yasa jikinta ya dinga girgiza, musamman wide curvy hips dinta sun cika 6ul6ul da su.
Fatarta tayi haske sosai sai she
i ta ke yi tana walwali daga gani taji gyara da tsadaddun mayukan gyaran fata, ga wani shu'umin
amshin turaren dake fita daga sako da lungu na jikinta kamar wadda aka tsamo daga cikin kogon turare.