← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 201

Sashe 172

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwata kwata batasan wayar wacece ta
auka ba, sai da taji maganarsa, tana zazzare idanu ta
an saci kallon wayar da ta ruke a hannun ta,
ara zare idanunta tayi tamkar
wayar idon zata fa
asa a ki
ime take kallon hoton ta da ke akan Wallpaper
in wayar ganin abin ta ke kamar a mafarki kamar idanunta sun samu matsala....!

Mutun
aya ta ta6a turama hoton ta whatsapp dinsa, kuma a time din data tura masa hoton view once ne ba a iya
aukarsa ko ayi sharing even screenshot amma tayaya ya samu hoton?

Nan ta ke ta
ara tabbatarwa kanta ba mutun bane, sakin wayar tayi ta fa
i kan floor
arfin halin juyawa tayi slowly ta fuskance shi cike da fargaba ta
an saci kallon fuskarshi, bata iya ganin ta dakyau sai dai Kyawawan sleepy eyes din sa wa
anda ke a lumshe
Ko a mafarki taga me irin tsayuwarsa sai ta gane shi, Amma tagaza yarda da abun da zuciyarta ke raya mata, a ganin ta bame yiwuwa ba ne, cike da fargaba ta
an matsa dab da shi ta
an tsaya jikin ta na kerma ta ke
are mashi kallon
urulla...

A ranta tana ta ambaton La'ila ha'illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin..

Cikin rawar Murya tace"Bab..

Bawan Allah kaji tsoron Allah kada ka cutar dani!

Ka fa
amin Wanene Kai?

Mutun ko aljan?

Kasan ni ne?

A ina ka sami hoto na?

Me kuma ya kawo ka gidan aure na har cikin
aki na"?
shiru babu alamun zai furta kalma, ko motsi bai yi ba bai kuma
aga idanunsa ya dube ta ba..

Almost minutes..

Batasan ya akai take jin wani abu a zuciyarta wanda bazata iya misalta shi ba, kuma duk duniya mutun
aya ne idan tana atare da shi a kusa da ita take jin wannan abun...

Kafin ta
ara furta kalma, taga Ya motsa ta
an zare ido tana duban shi, gently ya sanya hannu
aya akan fuskarsa ya soma
arin cire mask
in sa..

Lokacin daya zame Mask din gaba
aya Ya sake shi Ya fa
asa wata irin zabura Unaisah tayi kamar zata watsa aguje saboda ru
ewar da ta yi, Ilahirin jikinta Ya kama kerma kamar mazari, gaba daya ta rikice tabi ta ru
e ta razana da ganin fuskar mutumin data rasa tsawon shekaru akan fuskar Ifritun Aljanin nan, tsigar jikinta duk ta tashi, wani irin faduwar gaba take ji a kirjinta kamar ana buga ganguna.

Kyakkyawar fuskarsa da bazata taba manta kamanninta ba saboda haddar da tayi mata.
cikin
imuwa ta soma murza idanunta da yatsunta sosai don taji aranta gizau ya ke mata bashi bane, saida ta gama murje idanun ta bu
e su still babu abun daya sauya yana nan yadda ya ke.

Kamar mahaukaciya Ta bushe da dariya lokacin
aya kuma takama kuka tana fadin"ba zaka ta6a bari in zauna lafiya ba, ka mutu ban huta ba, fatalwarka bazata bari in zauna gidan aurena lafiya ba, ka hana zuciyata sukuni a gidan iyayena nan ma ka biyoni don ka tarwatsa aurena!

Meyasa zakayi min haka? ya ka ke so nayi da raina? ko so ka ke nima na mutu nabiyoka mu rayu a kabari
ayane um"? tuni idanunta sun ka
a jajir.

"Idan so kake mu rayu a tare, ka kashe ni sai mu koma kabarin ka a tare, nima zanso hakan saboda bana jin dadin rayuwana batare da kai ba.."
arashe maganar tana matsawa kusa da shi, kamar ancire mata tsoronsa da fargabansa daga zuciyarta, tun da ta sama ranta cewa fatalwarsa ce.

A hankali ta kwantar da kanta saman broad chest dinsa, ta zagayo da hannayenta ta saman bayansa, batasan ya akai ta tsinci kanta da jin wani bakon al'amari atare da ita, bugun zuciyarta a cikin nashi, nutsuwa da kwanciyar hankalin da taji a jikin ta sa'ilin data ha
a jikinta da nashine yasa ta kara ru
ewa, ta dinga jin kamar shine ba fatalwarsa bace tunda in fatalwace bazata iya riqeta ba duk da haka ta kasa gaskata cewa Danish ne.

Cikin kuka tace "Ka
auke ni, mu tafi
abarinka, mu rayu a tare, bazan ta6a gudun fatalwarka ba my Man, nasan nice na hanaka kwanciyar kabarinka" ta riga ta sallama masa kanta yayi duk abin da zai yi.

Duk wani motsinta yana jinshi a jikin sa, bugun zuciyarta, shesshekar kukanta, fitar numfashinta, dumin jikin ta da
amshin ta.

Tayaya zai iya fahimtar da ita cewa ba fatalwarsa bace! bai mutu ba yana araye?

Tayaya zai iya kare kansa daga gare ta, yana jin fiye da abun da take ji aranta, banbancin
ayane shi yasan tana araye kuma ya nisanta kanshi da ita saboda manufar sa..

Yana jin yadda take
ara nar
e mashi a jiki kamar zasu koma mutun
aya...

Numfasawa yayi a hankali cikin nutsatstsiyar muryarsa ya furta.
*_"UNAISAH, I'M NOT A GHOST!

I'M NOT A DEMON AS YOU THINK, I'M NOT DEAD, I'M ALIVE, I'M YOUR DANISH!

YOUR SHIELD, I KNOW IT WILL BE HARD FOR YOU TO BELIEVE ME"!*_
(UNAISAH NI BA FATALWA BA NE!

BA KUMA ALJANI BANE KAMAR YADDA KIKA ZATA, NI BAN MUTU BA, INA ARAYE, NI NE DANISH DINKI!

GARKUWAR KI, NASAN ZAI YI WUYA KI YARDA DANI.....

" )
bai kai
arshen maganar tashi ba ganin yadda ta fisge jikin ta daga nashi, ta sanya runannun idanunta a cikin kyawawan idanun shi farare tass kamar an
iga zaiba, Reddish iris dinsa Ya ciza launinsa kyau iya kyau, cikin ru
u da razana ta ke girgiza kanta, yayin da hawaye ke cigaba da yin sintiri kan kuncin ta..

La66anta na kerma tace"Ba zai ta6a yiwuwa ba, sai dai idan mafarki na ke yi, amma wanda ya mutu baya dawowa, ka riga da ka mutu, fatalwarka ce"
tana
arashe maganar, tabi ta gefen shi da gudun ceton rai ta nufi door room din tana
arasawa gaban
ofar Unfortunately tayi locking kanta..

Bugun
ofar ta din ga yi tana ture ta da dukkan
arfinta kamar zata 6alle ta, cikin shesshe
ar murya take ambaton
"Mommy!

Daddy!!

Hubby !!

Aunty Danejo!!

Batool ...

" don su kawo mata
i Dan ba karamar firgita tayi ba.

Duk yana atsaye yana kallon ta, phone dinsa data jefar kan floor ya dauko, Walking slowly ya nufi
ofar, kwata kwata bata ji motsin tafowarsa sa ba, har ya
araso daga bayanta ya tsaya tare da yi mata rumfa da faffa
irjinsa hannayenta da take bugun
ofar da su Ya ru
o a cikin nashi Ya manna su jikin
ofar, gaba
aya ya kashe mata sauran kuzarin daya rage a jikin ta ya haifar mata da jin matsananciyar kasala, tuni ta nemi shesshekar kukan da takeyi ta rasa wata nutsuwa ta soma ratsa ta..
sosai yayi tighting dinta ta yadda zai samu damar fahimtar da ita, da ya ke yasan halin kayansa da wuyar sha'ani ga kafiya.

"Ki bani dama In yi maki bayanin da zaki fahimta!

Ko da ba zaki yarda da ni ba...

" kasa bu
e baki tayi don tayi magana..

Hakan Ya bashi karfin gwiwar cigaba dayin maganarsa..

"Ba ki shaida mutuwa na ba Unaisah!

Baki ga gawata ba ido da ido! tayaya ba zaki yarda cewa ni ne ban mutu ba"?
yar ta iya furta"saboda Danish ba zai iya rayuwa batare dani ba, in har yana araye bazai iya rayuwa nesa dani ba, ko inda babu ni, amma Yau kusan shekaru da mutuwarsa, tayaya zan yarda cewa yana araye"?

Kwata kwata bata iya ganinsa cos Ya manne jikinta da glass din
ofar, amma shi yana iya hangen fuskarta, wallah shi kadai yasan me ya ke ji, almost years rabonsa da muradin ransa..

Bata
are maganar ba Ya katse ta"ki fa
a min me zanyi maki wanda zaisa ki yarda da magana ta?

"Babu, abunda zaka fa
amin In yarda, Kawai kabarni in tafi, ko ka 6ace ka koma
abarin ka, in ba haka ba daddyna yana akan hanyar zuwa gidan nan, tare da sheikh imam malik zai zo, Zaiyi maka ru
iya ya
onaka da ayar Allah..."
maganarta taso bashi dariya, tausasan la66anta Yabi da kallo sun ji
u da hawayen ta...

"Okay, bari na kira daddyn naki, may be Idan shi yayi maki bayani ki yarda.." faduwar gaba taji
A hankali Ya zame hannunsa daga kan nata, Ya zaro wayar daya saka a aljihu Ya daddannata
Unexpected taji Muryar Taj yana yin sallama ta cikin wayarsa..

"Nayi kokarin na fahimtar da Unaisah cewa nine ban mutu ba ta
i yarda dani..."
"Idan tana a kusa ka bata wayar"
Kara mata wayar ya yi a kunnanta..

Arude tace "wallahi Ba daddy na bane,
an uwanka aljani ka kira don ka ru
ani"
sautin dariyar Taj ce ta cika kunnanta, arude ta ke dan zazzare idanun ta akan glass din
ofar..

"Unaisah, ki kwantar da hankalinki, ki nutsu ki saurareni!

Daddyn ki ne, muna waya
azu ta katse, ban samu damar da zan fayyace maki komai ba, bawan Allahn dake a tare dake Ba aljani bane, ba kuma fatalwarsa ba ce, Danish
inki ne ya dawo araye kuma a matsayin mijin ki...

"
maganarsa ta kara rikirkita tunanin ta, kokarin fahimtarsa ta ke yi sai dai tarasa nutsuwar yin hakan..

Mayar da wayar yayi kan kunnansa"bansan ya zanyi da ita ba, ta
i ta saurareni"
Taj yace"ta ru
ene amma ka yi kokarin fahimtar da ita ta yadda zata yarda..."
"Okay shukran...

" sallama su kayi, ya mayar da dubansa kan Unaisah data ha
a uban gumi kan fuskarta..

Kafin ya furta kalma ta katse masa hanzarin sa
_"Idan har dagaske kaine tayaya akai ka rayu bayan ka fa
a cikin rijiya?

A ina ka ke yin rayuwa tsawon shekaru batare da sanin mu ba?

Kayi loosing memory
inka ne? ko kuwa doguwar suma ka yi ne"?_
"Zanyi maki bayani, mu koma mu zauna" make kafadarta tayi"ba zan matsa daga inda na ke ba!

Har saika bani amsar tambayana"!

Yadda tayi maganar ya tabbatar masa da cewa ta fara yarda shi
in ne.
~_______
______
______
_______
_______
_______~
~_______
______
______
_______
_______
_______~
*_FLASH BACK, WAIWAYE ADON TAFIYA, BARI MU KOMA BAYA MUJI LABARIN TAYAYA AKAI DANISH YA RAYU?

TAYAYA GABRIELLAH TA KU6UTA DAGA CIKIN TAFKIN JINI?
Chapter 172 · 0% Book details