← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 201

Sashe 97

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wanda mutuwa ta riske shi bai isa ya hana kanshi tafiya ba, Ni Allah ka
ai nake tsoro, bai haifa ba kuma ba a haife shi ba, kuma baya bacci, da shi kuma na dogara, wanene kai?

Um?

Ta fa
a tana
age masa gira.

"Mutanan da ka asirce ne suke jin shakkarka, amma ni baka isa ka sarrafa ni ba, na fi
arfinka wallahi, da Allah na dogara bada wani mahaukacin kare ba, mai ta
ama da
arfin sihiri!"
Ta fa
a kamar zata doke sa, sar
in jikinta sai
ara suke yi kacacau kacacau saboda girgiza jikinta da take yi, yanayin fuskarsa bai nuna damuwa ko ka
an ba.

"Ki bini ta lalama mu rabu lafiya..."
"Ai bana so mu rabu lafiya, nafi so tsiya ta raba mu da kai, saboda nasan ba zaka
yale ni ba, ka kawo ni nan ne don ka azabtar da ni ko ka kashe ni, saboda kana ba
in cikin yadda na yi silar lalata komai naku, na ja maku bala'e da musiba, na sanya tsoro a cikin zukatanku shiyasa zama cikin gari ya gagare ka, shiyasa ka sato ni ka ka kawo ni nan!

Maimakon ka farmake ni gaba da gaba a inda nake!"
bata
are maganar ba ya daka mata tsawa tare da sa hannu ya dam
i wuyanta ya matse shi kamar zai kasheta, nishi ta dinga saki numfashinta na fita a wahalce, tuni idanunta sun rune zuwa ja, ha
r saida ta sha
amshin mutuwa saboda tsabar ra
in da ya ziyarci sassan jikinta.
aramar yar iska mai kwana da wando, idan na kashe ki na kashe banza, na fahimci bakisan wanene Jan Wuya ba!.." Ya fa
a tare da sakin wuyanta, fatar gurin ta yi jawur kamar wadda hucin ruwan zafi ya daka, ta dinga tari tana nishi
yar ta iya furta, "Ni kuwa nasan wanene kai, mugun uban da ya sadaukar da
arsa saboda neman abun duniyan da bazai amfanesa ba a ranar gobe alqiyama, kuma mugun mijin da ya raba
a da mahaifiyarta tuntana jinjira batare da sanin ta ba, ka raine ta batare daka bata tarbiya ba, da kai da fasi
ar uwarta ta bogi kuka hadu gurin lalata rayuwarta, duk hakan baiyi maka ba, ka hanata sanin komai game da addininka ka barta a matsayin arniya saboda kada Allah Ya tuhumeka a ranar gobe
iyama, shiyasa duk
anka daka sadaukar babu musulmi a cikin su, saboda jakkanci da da
anci, da kuma shafewar basira irin naka..."
bata
arasa maganar ba, ya kwasa mata wani marin da ya ja har hancinta ya fara bleeding..

Idanunta suka cicciko da kwalla, ta ji zafin marin nan, radadin sa ya ratsa ta, kuma bata fasa maganar ba,
"Ai koda hakkin rai
aya aka barka wlh makomarka ba zata yi kyau ba, saboda Allah baya barin hakkin wani akan wani, kuma baya yafe hakkin dake a tsakanin bawa da bawa, balle kaida ka da
e kana zaluntar rayukan da basu ji ba basu gani ba, rai nawa ka kashe?

Rai nawa ka zalunta?

Rai nawa ka lalata uhym?

Ko an gaya maka Allah baya gani ne?" Ta fa
a tana ciccije la66anta tsabar masifa duk ta faffasa su, gaba daya ta kashe mashi baki, ko ka
an bai girgiza ba bai kuma dakatar da ita ba ya bari ne ya ga iya gudun ruwanta, don shi har yanzu baya mata kallon mai hankali saboda
arfin halinta..

Tana jan numfashi cikin fushi ta
aura da cewa, "Bayan haka kaine mugun da ya raba mahaifiyata da danginta, kuma kaine shaidanin da ya shiga tsakanin Aunty Ummi da mahaifinta, sannan kuma kaine makirin mutumin da ya hada Aunty Ummi da Uncle Shureim, ka kuma raba su da
ar su, bayan haka, kaine fasikin da ya mayar da aunty Umminmu karuwa ka rabata da kowa nata ka mayar da ita America, saboda wani dalili naka mara amfani.."
ta6e la66ansa ya yi batare da ya furta kalma ba..

"Jahilin addini jahilin rayuwa, wallahi ka ji haushin rayuwarka, ka daina farin ciki don ka da
e kana zalunci wlh kanka ka zalunta, ka gur6ata duniyarka da lahirar ka da kanka, shi zalunci
ayi ne dake komawa kan mai shi
a, kuma guba ne dake cin wanda yayi da wanda aka yi mawa, sannan
arshen zalunci nadama ne, kuma duhu ne aranar gobe
iyama!

Wata riba ka ci yanzu? ni Ban ta6a ganin rai mara buri asararre tamba
e irinka ba.."
Ransa ya yi mugun 6aci da jin maganganun da ta gaggaya masa, a rayuwarsa ya tsani mutumin da baya jin shakkar shi, abun da ya fi bashi takaici
aramar yarinyar dake gaya masa magana..

Yana fitar da numfashin bacin rai mai huci ya ce, "Ni ba asararre bane, ni ne mai buri, ban ta6a yin asara ba, komai na nema saina same shi, tun da nata so rayuwata ni mai nasara ne, mai faukaka kuma shahararre mai arzi
i, har matsayin shubagan
asa na taka, me yafi wannan?"
Ya fa
a yana
age mata gira.

"Kuma na ci riba, tun da na dade ina she
e ayata batare da asirina ya tonu ba, ina da karfin ikon da babu wanda ya isa ya ja da ni, ko mutuwa tsorona take ji.."
Ya fada cike da alfahiri,
Girgiza kai ta yi, "Wanda ya 6ace ya 6ace, lokacin mutuwar ka ne bai yi ba, ka daina alfahari saboda har yanzu baka yi nasara ba, Allah baya mantuwa, kuma shi mai ji ne kuma mai gani.

Manzon ALLAH (
) Ya ce:
a ALLAH Yana yiwa azzalumi jinkiri har zuwa ranar da idan ya kama shi bazai ku
uce masa ba.

"Na fi ki ilimin addini ki daina kokarin yi min wa'azi.."
"Banga alama ba, kuma koda kana da ilmin toh baka aiki da shi sannan baka fahimce shi ba, ka dai yi asara, kuma ka ji kunya.

Unaizah ta mutu tana ambaton kalmatusshahada, abun da kake ma ba
in cikin ta samu, kuma ta gane wanene mugun ubanta, mun fayyace mata komai kafin mutuwarta, idan ma kana tunanin
arya na ke yi maka, da akwai wasiyyar da ta bar min in baka kai da kwartuwar karuwarka, sannan tasa na yi mata al
awarin
aukar fansa akanka, kana ganin kanka mai wayou da dabara bakasan komai kake yi Allah yana a sane da kai ba, baya mantuwa, dama ce ta
an lokaci, Unaizah ita ce silar tonuwar asirinka, nasan ka girgiza da jin hakan lokacin da aka fa
a maka,
aramin kuskure ya yi silar tonuwar asirin ka..."
da tsantsar ru
ani akan fuskarsa ya furta, "Unaizah ta musulunta?

Kuma kun fa
a mata komai!

Ta yaya hakan zai yiwu? ba gaskiya kike fadamin ba, karya ki ke yi..." Ya fada cikin 6acin rai..

Murmushin takaici ta yi.

"Ka yarda ko kada ka yarda matsalarka ce, sannan twin
inka ya musulunta, nasan ka gane wa nake nufi, duk da bansan ko su ka
ai ne twins din da kake da su ba, tun da na ga kai din bunsurune baka da aikin yi sai zazzaga ya'ya kamar kashin awaki, kai ta sadaukar da su.."
Maganganunta sun
ona masa rai, cikin ru
u ya furta, "Wanene twin din da kike magana akai?
yacewa ta yi da dariya ganin yadda ya 6ata fuska.

"Ina magana akan Sajeed, ko da ya ke bari na yi maka ta yadda zaka gane, Gabriel nake nufi."
"Tayaya akai kika san
ana ne?" Ya tambaya a
agare da son ji.

A takaice ta fayyaca masa komai..

Runtse idanunsa ya yi cikin bakin ciki ya ke tariyo lokacin da ya sadaukar da su,
a'ida idan ya sadaukar da yaro zai
one komai nasa da yake amfani da shi, amma a lokacin da ya sadaukar da twins dinsa, sai bai
one wayar Gabriel ba, sabuwa ce bai jima da siya masa ita ba, sai ya yi restore din wayar, sham ya manta bai cire sim card
inta ba, ya dawo da ita gidansa na Abuja, ya ba Hajiya Sarah ya ce taba Zeenatu ta dinga karatu da ita kafin ya mayar da ita school, bai ta6a zaton
ananun kuskuren da ya yi zasu iya zamar masa matsala ba, lamarin ya
aga hankalinsa, ta yadda kwakwalwarsa ta toshe a lokacin da ya kawo wayar batare da ya tuna da sim card ba!

Abun da ya fi daure masa kai meyasa bai tuna ba?

Meyasa kuma bai yi tunanin siya mata wata wayar ba sai ya kai mata ta Gabriel ( Ga dukkan alamu Musa baisan
arfin Ikon Allah ba, idan Allah ya so ya tona maka asiri, wallahi da kanka zaka aikata
aramin kuskuren da zai yi silar tonuwar asirinka, dubararka ko wayonka baza su ta6a amfanar da kai ba, dole ne ka aikata ta hanyar da ya so)
Yayi zurfi a tunaninsa muryar Unaisah ta katse shi,
"Dukiyar da ka ke ta
ama da ita ay bada guminka ka same ta ba, haka itama
aukakar taka bata Allah bace, daga gani kai din irin fa
iran talakawan nan ne marasa galihu marasa godiyar Allah masu kwa
ayin abun duniya, wadanda zuciyarsu ta mutu, ai ba a tun
aho da dukiyar da aka tara ta haramtacciyar hanya.

Tausayi ka ke bani saboda na fahimci har yanzu baka san musibar da kake a ciki ba, kaifa yanzu taka ta
are, asirinka ya riga da ya gama tonuwa, yanzu ne zaka gane komai daka tara baida amfani, zaka rasa darajar ka! mutuncinka da
imarka zasu lalace, al'ummar duniya zasu fara yi maka kallon
antaccen
an ta'adda,
an jam'iyarka da yan uwanka da abokananka kowa zai juya maka baya, zaka zama abun gudu, zaka rasa su na har abada, lalacewa ta same ta, daga inda duniya tasan me ka aikata zaka tashi daga Alhaji Musa richest former president ka koma gur6ataccen
an ta'adda, mutane zasu fara aibata ka, za a dinga zagin ka da tsine maka albarka kuma ko bayan ranka ba za a daina sukar ka ba, wa
anda ma basu san da tarihinka ba, idan sun zo duniya zasu ji, amma ba a matsayin mutun mai daraja ba, a matsayin fasi
i, azzalumin
an ta'adda.
Chapter 97 · 0% Book details