Sashe 52
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na je har gidan dattijon nan fa
iri da ya dawo mai arzi
i, na yi masa sallama bayan ya fito na zu
unna
asa na fashe da kuka na dinga rokonsa akan ya taimaka min da abun da zamu ci, Iyalina bata da lafiya ga ciki a jikinta, tun safe nake bin gidajen masu hali don su taimaka mini amma babu wanda ya kula ni don Allah ya taimake ni kamar yadda Allah ya taimake sa..."
in baki na shiga yi masa, da farko ya
aure min fuska kamar bazai taimaka min ba, sai kuma ya zaro kudi bendir
aya ya bani ya ce ya taimake nine saboda Allah saboda kuma shima ya taba shiga irin halin da nake a ciki.
in kar6ar kudin na yi nace masa idan ya bani yau wa zai bani gobe?
Na nuna masa bawai don na raina abin da ya bani bane sai don bana so zuciyata ta mutu in koma ina bara da maula, nafi son ya taimaka mini da jari mai
arfi, ko ya sama mini aikin da zan dinga yi har in samu wadatar da zan iya
aukar nauyin iyalina.
Bai kawo komai aransa ba ya ce nayi tunani mai kyau, In bashi number ta zai neme ni idan ya sama min aikin."
Jikina na kerma na curo
ar karamar wayata da ta ji jiki na mi
a masa, da ya kar6i wayar har jujjuyata yayi ganin yadda ta rakwarkwa6e, bayan ya saka min number ya ce in tafi, na yi masa godiya na nufi gidana.
Bayan kwanaki uku ina ta jiran kiransa shiru shiru har na fara fidda ran zai neme ni, kwatsam a cikin kwana na hu
u saiga kiran tsohon ya ce min yana taya ni murna ya sama min hanyar da zan samu jari, na ce Alhamdulillah ya tambayi ina da kudin abun hawa ko kuwa ya zo ya
auke ni?
Na ce mashi zan ranci kudi in zo, ya ce mini a'a yafi so ya zo da kanshi saboda ya ga iyalina"
Da jin hakan sai gabana ya fadi na fara tunanin tayaya zan samu iyalin
arya wadanda suka jigata?
A gurguje nabar gidana na nufi bakin titi, da akwai wasu almajirai da suke bara agurin, mata ce mai jiki tare da
a'ya guda biyu, da matar na ha
a baki bayan na yi mata al
awarin zan biya ta kudi masu yawa in har tayi abun da nake so ta ce mini ta amince.
Bayan nayi shigar basajan da nike yi, na kwashe su a abun hawa ita da yaran nata muka nufi wani kango na ginin da na fara yi.
Anan muka zauna ni da su, kafin
arasowar shi nabi mutanan dake rayuwa a layin na basu cin hanci saboda koda ya tambaye su dangane damu su fa
a mashi sun san mu da kuma halin talaucin da muke a ciki.
Haka kuwa aka yi bayan ya
araso bai kira ni a waya ba saboda wayau sai ya fara tambayar matasan unguwar ina ne gidan Barau matalauci, suka nuna masa kangon suka ce anan muke da zama, kuma kongon ma ba namu bane, wani bawan Allah ne ya bamu shi don mu zauna ganin yadda muke ta garari muna neman matsugunni.
Da jin wannan maganar sai ya ji tausayinmu ya mamaye zuciyarsa, kusan duk wanda ya tambaya amsa
aya ya ke bashi hakan yasa ya yarda da ni.
Bayan ya shigo cikin kangon ya taras damu a zaune kan tabarma, yaran matar suna ta kuka suna fadin baba yunwa muke ji, ita kuma almajirar sai fa
a take min tana fa
in, "wai ba zaka tashi ka nema mana abun da zamu ci ba?
Jiya haka muka wuni ba ci ba sha, ko so kake mu mutu ne?"
Sallamar mutumin ce ta katse mu, dama mun san da zuwanshi da gangan muka nuna kamar bamu lura da ya shigo ba, jiki na 6ari na mi
e na je gaban shi ina kuka na ru
e kafafunsa na yi masa magiya akan ya taimake mu ya dubi halin da muke a ciki, tun jiya rabon mu da abinci, na yi fafutuka amma ban samu komai ba.
Cike da tausayawa ya ke duba na, bayan ya gaisa da iyalin nawa yace in same shi a mota.
Yana fita nabi bayan shi, bayan mun zauna ya ce da ni kamar yadda ya fa
amin na samu jari sai dai baisan ko zan iya bin sharu
dan ba, saboda sai an kauce hanya..." na ce mashi koma wani irin aiki ne zan yi, in dai bai sa6a ma mahaliccina ba,
Ya ce min, "baka ji me na ce bane?
Dole sai an kauce hanya, in har kana son ka zama attajirin mai kudi cikin kankanin lokaci.." Na ce masa toh ya fa
amin inji in zan iya.
Yana murmushi ya ce, "Sadaukarwa ce, in har kana so zaka bada ya'yanka ko jaririn dake a cikin matarka, idan har ka yi hakan ta zaka samu abun da kake so." Hankali a tashe na ce Alhaji bangane me kake nufi ba?
Ya'yana fa ka ce, wace irin sadaukarwa ce wannan? me kuma za'a yi da
a'ya na?"
Kwantar min da hankali yayi tare da cewa ba wani abu za'ayi masu ba, Uban gidansa ne Allah bai basu haihuwa ba, shine yake neman yaran da zai raina a matsayin nasa, In har na bashi
a'yana zan samu abunda nake so kuma yaran nawa zasu taso cikin wadatar arziki, amma fa in har na bada su, ya zama dole in manta da su kwata kwata, don ba za su taba dawowa gurina ba.
Nuna mashi na yi ban amince ba, ya dinga tausata yana kokarin shawo kaina har dai na ce mashi na amince zan bada jaririn dake a cikin matana in ta sauka.
Nan ya ce min toh zai ha
ani da ubangidansa don mu yi magana, anan ya kira sa har ya bani muka yi magana, tun daga kan muryarsa na shiga ru
u saboda sai na ji kamar na ta6a jin ta.
Bayan wasu kwanaki ubangidan nasa ya kira ni a waya ya ce in same shi a gidan gonar shi yayi min kwatance.
Kafin in tafi saida na sallami almajiran nan da
a'yanta na ce su nisanta kansu da garin saboda bana so in jefa rayuwarsu cikin ha
ari, sai da na ha
a musu sha tara na arzi
i kafin tafiyar su.
Bayan dana zo gidan gonar da yayi mini kwatance, cikin shigar basajan da na saba yi, A garden na iske shi zaune kan kujera, ya rufe fuskarsa da takunkumi ya kuma sanya ba
in tabarau a idanunshi.
Hakan ya hana in gane wanene, bayan mun yi musabaha ya ce in zauna, na samu guri na zauna kan kujerar dake fuskantar shi, wani kallo na ga yana bina da shi tun daga
afafuna har izuwa hular dake a kaina, duk saina sha jinin jikina..
Yace min kada in damu da kallon da yake yi min, na ce masa toh.
"Saura wata nawa matar taka ta sau
a?" ya tambaya, cikin fa
uwar gaba na ce masa biyar.
Ya ce, "Toh yanzu kamar nawa kake bu
ata mu fara baka bashi kafin zuwa lokacin da zata sauka.. ?"
Na ce Miliyan
aya..
a hannu ya yi tare da bu
e jakar dake akan table
in gabansa ya zaro bandir bandir na
an dubu dubu ya ajiye min a gabana, ya ce in
auka in tafi zasu neme ni.
Na yi masa godiya da fara'ata ta
arfin hali, bayan ya garga
eni akan kar in kuskura wani ya ji maganar na ce masa toh kafin na tafi.
Bayan na koma gida, na fara tunanin komawa gidan gonar saboda in yi masu le
en asiri tun da na ga h
anya..
A cikin kwanakin matata ta rasa gane kaina, hatta
a'yana basu samun kulawata, saboda hankalina ba zai kwanta ba in har ban
arasa aikin dana
aukarwa kaina ba.
In ta fara min korafi, sai in ce suyi hakuri su taya ni da addu'a Allah ya bani sa'a akan abun da nasa a gaba, da yake tana da hakuri sai ta ce min toh in sha Allah zasu cigaba da tayani addu'a..
Tsautsayi ne da
addara ya maida ni gidan gonar nan, Allahne ma ya nufa zan iya gane hanyar komawa saboda ru
un dake akwai ina tafiya ina karanta addu'o'i a cikin zuciyata..
Ban taras da kowa a
ofar shiga ba hakan ba
aramin dadi yayi min ba, cikin san
a na shige ciki kaitsaye, koda na shiga falo ban iske kowa ba, na fara bin
akunan dake a cikinsa ina le
e ta window nan ma banga kowa ba, ni ne har hawa na ukun gidan gonar still nan ma babu mutane kwata kwata, raina ya bani ko dai babu kowa ne?
Wata
il kuma dalili ne ke kawo su gidan gonar, wata kofa na gani kamar wadda zata fitar da mutun bayan gidan, banyi
asa a gwiwa ba na bi kofar, ina le
awa idona ya sauka akan dattawan dake a zaune kan kujerun shan iska...., Sheikh na shiga rudu sosai saboda ganin fuskokin mutanan dana sani, na ga
an iya, na ga dattijon arziki da surukinsa ba'indiyan nan, na kuma ga Musa, a raina na ayyana me ya kawo mutumin kirki dattijon arzi
i a gidan gonar nan?
Ko dai nayi makuwa ne?
Kasa kunne na yi ina sauraron firar da suke yi,
"Kai saura sadaukarwa
aya ta rage maka, kai kuma sadaukarwa biyu ya rage maka, idan har kuka yi zan
ara maku mu
ami, ta yadda zaku samu
arfin sihiri a jikin ku da kuma
aukaka ta har abada.." dattijon arzi
ine ya fa
a yana nuna surikinsa ba'indiyan nan da Musa.
ewa na yi jin abun da ya girgiza tunani na, ganin abun nake kamar a mafarki.