← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 201

Sashe 101

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Na fahimci masu ha
amar kujerar Elder suna da yawa, sai dai babu wanda zai mallake ta, dole sai jininsa, ku yarda ko karku yarda, wannan maganar dana fa
a tana a cikin littafin tarik sijnil Qadri..." Cike da ru
u suke kallon shi ....

"Babu
amshin gaskiya a maganarka, Elder bashi da wani dangi nasa, idan ma kana nufin ya'yansa to kuwa ba zasu kar6i karagar tsafi ba, saboda sun
yamaci abun a zuciyar su, dole sai
aya daga cikin mu zai gaje shi.." Jan
eya ne ya fa
Gaba
aya sautin maganganun su ya cika
akin da suke kowa yana tofa albarkacin bakinsa duk dai akan kujerar Elder Obinna.

Musa ransa ya 6aci zuciyarsa ta zo wuya, gani yake rainin wayau ne yasa suka zo don su dakatar da shi, gashi suna ta 6ata mashi lokaci..~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
*~THE FINAL ATTACK 2~*
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*~THE FINAL ATTACK~*
Cikin fusatacciyar murya ya ce, "Na fahimci idan na bi ku ta lalama ba za ku bari in samu abun da nake so ba, na rantse dole In hau karagar Obinna! kota halin
a, babu ruwana da ni bare ne, ko ban cancanta ba!

Ni ba amincewar ku nake nema ba!

In kuwa kuka yi yunkurin dakatar da ni zan yi maku abun da baku ta6a tsammani ba, hmmmmm."
Ya fa
a yana mai yi masu kashedi.

"Ka shiga taitayinka Musa, karka cika za
ewa, hawa karagar Obinna saida amincewar mu, don haka bamu amince maka ba, saboda baka cancanta ba, kuma ba jininsa bane kai, don haka ka yi gaggawar ba mu zuciyar yarinyar mu tafi da ita..."
Elder din da ya
auko maganar bai kai ga direta ba Musa ya tari numfashin shi da cewa, "In har ni bazan gaji Elder ba, to kuwa babu wanda zai gaje shi a cikinku, idan kuma kuna da ja, mu kara da juna wanda ya yi nasara shi ne zai gaje shi..."
Ya fa
a yana sakin shu'umar dariya.

Kallon kallo suka shiga jefawa junan su, yadda ya yi maganar a gadarance da izza yasa suka fahimci da akwai shirin da ya yi masu ta bayan fage.

Takun tafiyar da su ka ji ne ya ja hankulansu ga kallon mai shigowa.

Dr Mark ne ya shigo hannunshi ru
e da kwalba fara mai
auke da zuciyar mutun a ciki duk jini a jikin ta.
kamar baiga sauran Elders din ba, ya nufi ubangidansa yana sakar masa murmushin nasara
"Sir, na yi nasarar cire zuciyarta, batare da na samu wata matsala ba."
Washe baki Musa ya yi kamar wanda aka yi wa albishir da gidan aljanna, farin ciki ya cika shi.
a ma Mark hannu ya yi yana kokarin kar6ar kwalbar, Jan Le6e ya buge hannun shi da sandar shi, ya kai hannu Zai kar6i kwalbar, Dr mark ya janye ta.

"Ka yi kuskure Jan le6e, ba a shiga hurumina..."
wani azababen naushi ya kai ma Jan le6e a mummu
ensa.

Rai a 6ace Jan
eya ya 6ace ya dira a gaban Mark ya damki kwalbar zai
wace, Musa ya sha
e wuyan shi ya wujijjiga shi tare da ture shi gefe
aya.

Jan gemu ya yi kukan kuka ya dira a gaban Dr.

Mark, har ya mi
a hannu da niyar ya kar6e kwalbar, Musa ya sa
afarsa ya ta
iye shi, gaba
aya sun fito da maitarsu a fili, hankalinsu ya tashi hai
am kowa burinsa ya kar6e kwalbar zuciyar.
(Ina ma a ce zuciyata ce suke rububi akanta, ai dana basu sun bani ku
just for fun)
"Baku so zaman lafiya ba, wallahi babu wanda ya isa ya ta6a kwalbar nan batare da na
auke masa kai ba..."
awanya suka yi ma su gaba
ayan su suna huci kamar mayunwatan zakuna!

Da ganin haka sai Musa ya yi ma Mark alama da hannunsa, shu'umin murmushi Dr Mark ya saki tare da yin fito mai sautin gaske, a ru
e suke kallon Evil Giants din da ke ratso bango suna shigowa ciki, wasu ta sama suke durowa wasu ma bayyana suke yi a tsakar
akin.

"Nasan za ku yi mamakin tayaya akai Giants suka koma suna bin umarnina..." Ya fa
a a gadarance.

"Su kan su sun mi
a wuya saboda sun ga cancantata da in zama ubangidansu, nafi ku jarumta da komai tun da har na kawo
addara da bugun zuciyar kurkuku..." Kwata kwata basu ji tsoro ba, kuma basu karaya ba, duk da sun sha jinin jikinsu saboda masu iya magana na cewa sarkin yawa ya fi sarkin
arfi.

"Ku farmake su, bana so kubar
aya daga Cikin su a raye!"
"Ma ci amana!

Dama burinka ka ga bayan mu butulu, ka jira ka gani idan muka gama da su zamu dawo kanka ne." A cewar Jan Gashi.

Bushewa ya yi da dariya cike da izza ya ce, "Wanda ya ke goyon bayana ya zo mu tafi." Yana fa
a ya juya cike da izza ya yi ma Mark alamar ya biyo bayan shi
"Ku gafarce ni, bazan iya ci gaba da zama tare da ku ba, bazan iya ja da Evil Giants ba, bayan haka nima asirina ya tonu, ina bu
atar wanda zai
ara mini karfin sihirina don in kare kaina."
Jan ido ne ya fa
a tare da juyawa da sauri ya bi bayan Jan wuya suka tafi.

Jan le6e ma ya ce, "Kada in yi biyun babu, jami'ai nema na suke yi ruwa ajallo, don haka zan bi bayan Jan Wuya, ba don ina goyan bayansa ba, sai don ina so inyi amfani da damar da nake da ita kafin in salwantar da rayuwarsa..."
yana
arashe maganar shi bai jira amsar su ba ya juya ya bar gurin.

"Matsoratan banza!

Sun bani kunya, ba zamu raga musu ba, dole mu kashe su, sannan mu kuma
wace zuciyar yarinyar."
Jan dasashi ne ya fa
a, gaba
aya ransu ya gama 6aci, zuciyar su sai tafarfasa ta ke yi da ba
in ciki.

Girman kai ba zai bari su bi bayan shi ba, saboda sun tsani izzar shi batun yau ba ya saba shiga hancinsu da
udundune..

Kewaye su Giants suka yi kowan nan su ya
aura
amarar ya
i, nan ta ke fa
a ya kaure a tsakanin su da Evil Giants, wata irin
ura ta bu
e falon, ha
uwa suka yi su shidda suka ha
arfin sihirin su cikin sa'a suka kashe Evil Giants din dukansu.

Sai haki suke yi saboda wuyar da suka sha.
_Kar mu tsaya 6ata lokaci, nasan i yanzu sun kusa isa Temple of Evils, don kai ma dodon tsafi zuciyar, mu hanzarta bin bayan su mu kashe su, kafin Musa ya aiwatar da mugun nufinsa"_
Suna
arin
aga kafafunsu don su bi bayansu, Kwatsam! babu zato ba tsammani suka tsinkayi muryar mutun a cikin kunnuwansu,
"You're under arrest!" Tsantsar ru
ani ne ya hana su juya baya su fuskanci wanda ya yi maganar.

Sunyi matu
ar razana da jin ba
uwar murya, nan take suka fahimci hari aka kawo masu!

"Tayaya hakan zai yiwu?

Wayasan da zuwan mu?

Ko dai Musa ne ya yi mana cinne?" Tambayoyin da suka cika zuciyoyin su kenan.

"Wanene kai?"?

Jan Gemu ne ya tambaya.

"Director General Of Isod." Ya bashi amsa kaitsaye.

Zazzare idanu suka yi a matu
ar ru
e suka juyo suna kallon shi, yana a tsaye sanye da kakinsa ya goya hannayensa akan broad chest dinsa.

Basu gama razana ba saida suka ga Isod Soldiers da U.s armies suna shigowa falon hannayen su ru
e da bindigu
irar dragon breath.

"Tayaya hakan zai yiwu?

Mafarki ne ko gaske?

Waya fa
a maku inda mu ke?

Kuma Tayaya akai kuka iya shigowa kurkukun nan?"
"Ba zuwa muka yi don muyi fira da ku ba, ku mi
a wuya cikin lalama mu tafi, Idan kuma kuka yi yun
urin guduwa, jikinku ne zai gaya maku!"
Commender James ne ya fada yana mai yi masu kashedi da kakkausar murya.

"Kar wanda ya kuskura ya matso kusa da mu, idan ba haka ba, zamu salwantar da rayukan ku, baku isa ku kama mu ba, makaminku bazai yi tasiri akan mu ba.

An gaya maku ja da mu abu ne mai sauki!" Jan Dasashi ne ya fada cikin fushi da 6acin rai.
Chapter 101 · 0% Book details