Sashe 99
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kama?tawara ido sounding very serious tace to ni mi nayi maka malik yace oh haba kin manta?ta gyada masa kai tace Allah kau namanta,malik yayi wani smile yace you said you didn’t miss me kuma gashi nagani ina dawowa without wasting even a seconds kika bude kofan ta turo baki tace to ai nasan ka gaji neeeee wani yarr yaji a jikinsa saboda yanda tayi magana ya dinga kallonta kafin yakama hannunta suka wuce bedroom takalmin kafansa yake kokarin cirewa ta taya sa, yayi murmushi yace thank you wife ta gyada kai kawai,suit din jikinsa yacire kafin yawuce toilet yayi wanka “kafin yafito takarasa girkin “yafito sanye da jallabiya milk mai kyau,takallesa for few seconds kafin ta dauke kai yace am hungry hajiya tamike tace follow me bayanta yabi suka shiga kitchen din ‘ta mika masa plate da cups yarike kafin ta dauko warmer da jug din suka fito parlor shi ya dinga feeding dinsu har suk agama kafin ya mike yace kishirya sai mutafi tamike tsaye tace ohk “tafara kwashe kayan dasuka ci Abincin ya taya ta tare suka wanke kafin tafito ta wuce bedroom abaya tasaka kawai tadauko veil tasake Fesa perfume kafin tabude wardrobe tafito da rigan sanyi har zata fita sai kuma tadawo ta bude wardrobe dinsa ta dinga bin kayan da kallo kafin yaciro masa exactly kalan rigan sanyin jikinta da hulansa ta fito tunda ta fito yadaina abunda yakeyi a waya ya zuba mata ido kaman dai yaga television tana karasawa kusa dashi ta mika masa rigan ahankali tace wear this akwai sanyi karba yayi yana hadawa da hannunta ta kallesa kafin ta karbe hannu yasa riga yasa hula kafin yasake kamo hannunta suka fita “yarufe gidan,suna fita ganin layin shiru “tajuyo ta dan kallesa ahankali tace ko zamu samu taxi?yayi shiru kafin ya girgiza kai yace why not by our foots girlfriend “tawara ido tace waye girlfriend din naka?yayi murmushi yace aydarh manah dariya yabata yanda yafadi aydarh din kaman da turanci harsai da white teeths dinta suka fito tace is that how to pronounce my name?yagyada kai Yace ko ban iya ba?ta girgiza kai tace no kawai dai yace kawai miye?bata ce komai ba tayi murmushi kawai haka suka dinga tafiya he just enjoy every bit of the walk saboda wurare masu kyau data dinga nuna masa kawai yana son duk wani moment dinsu tare yana son magana da ita wani nutsuwa yake ji the way she always behaves childish na masifan birgesa ga tsiwa da masifan tsoro “har suka karasa bakin wani babban mosque ginin yayi kyau ga mutane musulmai nata kai kawo ta wurin yanda ma ya lura kaman anguwan na musulmai ne saboda matansu daya gani da mayafai wasu hadda karamin hijab, tace ehen here is the mosque yace yayi kyau tayi masa murmushi tace tunda ga can zaka dinga zuwa nan din?yagyada mata kai ‘tace kaga dai akwai nisa ba?yace ehh zan dinga zuwa duk da haka 30mins yakawo ni ta gyada masa kai kafin yace wani lokacin kuma sai na dinga shiga taxi din tace Alright ‘yace babu inda zamu sha coffee nan kusa?ta waiwaya bayanta kadan tace akwai wani corner daga can akwai babban café yace ohk “still hannunsa na cikin na juna ‘suka dinga tafiya har suka shiga café din ga turawa a ciki sunata hada hada a cikin café din zama sukayi kafin yayi kasa da murya yace coffee kawai suke siyarwa?ta gyada masa kai kafin tace erh duk wani flavor dakake so “yace kai haba?tace erh fa yace wane flavor yafi dadi anan tawara ido kafin tace nima namanta Abba ne yafiye shan coffee ni bana wani sha sosai kai miye favorite dinka?yayi shiru kafin yace choco tawani yi kala da baki tace c’mon sir aie choco bawani dadi kuma is very common ma,malik yayi murmushi yace ai ni shi kawai nasani tayi murmushi kadan kafin tace bara nayi maka ordering one special flavor ‘yagyada kai ya dinga kallonta yah rabbi he loves ASSEIYARH Wallahi yana son aydarh ALLAH yana son yarinyar nan kodai don tana yar uwarsa yake jin masifan son har haka ko daman haka kowa keji ahhh “har fa zuciyansa rawa take idan yaganta yah rahaman “bude ido yayi kadan sakamakon dan taba sa dakayi sai kuma yakarasa bude idon yana kallonta ko dauke ido babu yawani hade rai kafin yace did you know am here ? Tayi wani kala da harshe tana lasan kasan lips dinta kadan “wani sexy gown ce jikinta bayan a bude jikinta duk zanan tattoos “tayi kyau don kyau amma fitsaran yayi yawa yanda takeyi kaman irin zata fada jikinsa sai wani girgiza jiki take tana wani lankwasa kaman naagin” malik da ransa ya bace shi tsoronsa ma kar aydarh taga yanda linda keyi kaman zata fada masa bai ma san taya yarinyar nan take masa irin wannan abun ba kai tsaye “ko dai bata son shi musulmi bane muryansa babu alaman wasa yamata tsawa yace leave here linda get out “linda take masa wani karuwan kallo ta sa hannunta tana wani shafa boobs dinta,ya dauke kansa “kawai kafin gentle kafin ya lura kawai takai bakinta ta shamace sa tabasa wani irin kiss a lips daidai aydarh na juyowa hannunta rike da saucer ,kwara biyu billahil sai data zubar da abunda ke hannunta inalilahi waina illahil rajiun mace baturiya ta rungume malik tana kissing dinsa in public inalilahi waina illahil rajiun “dasauri waiters din sukayo kan aydarh duk sun rude suna tambayar ta abunda yafaru hankalinsu duk yatashi kar ace ta zuba ma kanta “karan fashewa tangaran din yasa malik ture linda da sauri idonsa ya sauka kan aydarh tawani irin speed ya zabura yanufi wurin datake ganin kaman ruwan zafin yataba ta kuma ga tangaran “dayayi breaking into pieces “Wallahi har wani irin juyawa kanta yayi har ji take bata gani wani abu yawani irin dakar mata zuciya ji tayi cikin seconds din kaman zata rasu ganin yayo kanta dasauri yasata dinga yin baya kafin kuma ta saita hanyar tafita da gudu wani kalan kuka na kwace mata “linda dai taki matsawa daga inda take sai kallon ikon Allah take bata ma fa fahimce abunda tayi ba “yanda tafasa kuka dawani irin karfi daga ji she is badly hurt yah Allahu ji yayi har tsakiyan kasan zuciyansa wai Allah ai bai ko tsaya bi ta kan mutanan wurin ba yafiddo kudin kasan daga pocket dinsa masu uban yawa ko tsayawa sauraron su baiyi ba yafice asaran datayi musu ya biya su yana fito yakalli south,west,east,north bai ganta ba ta gigice hankalinsa yatashi yah rabbi inalilahi waina illahil rajiun jiyayi kasar ma na juya masa “ya dinga bin wuraran da kallo babu ita babu alamanta gashi bai ma san ta inda zai fara dubata ba,bai isa ace tayi nisa ba daga fitowanta yanzu har yanzu sautin kukanta na masa rotating a brain subhanallah. Wllh yanda malik ke jin kansa yana iya yankar jiki yafadi bai taba tunanin ashe he is not brave enough basai yau zuciyansa wani azaba take masa shikam da kisan kai is not an offense sai ya kashe linda har lahira inalilahi waina illahil rajiun “zuciyarsa tace is not the right time just focus on how to find her yadinga juye juye yama rasa ta ina zai fara shidai babu inda yasani kuma ma baya tunanin tafito da wanka haka yadinga tafiya yana kwalla kiran sunanta kaiiii yanda idonsa ya kada yayi ja kaman rushi,billahi at this stage sai kayi tunanin ma malik irin mahaukatan nan ne freshers kun san sunfi hauka babu inda bai fada ba nemanta amma shiru ko mai kalan kayanta bai gani bas ai tarar mutane yake yana tambaya turawan dai na ganin ikon Allah domin kau da ido kawai suke binsa “bakin wani hanya ya zauna yahade kansa da gwiwa ya ma rasa kalan tunanin dazai yi a ransa wllh ji yake kaman ya ruga da gudu indai zuwa kasan nan zatayi sanadiyyar rabasa da ita shikam bai ga amfanin aikin a rayuwansa ba “yakai 1hr ga dare yayi daman lights a kasan kaman irin rana ga mutane wasu ma sai lokacin suke fitowa “wani irin zabura yayi yamike sai yanzu Wallahi zuciyansa tabasa yaje gida maybe takoma duk dazu kansa ya kulle sam tunanin hakan bai zu masa ba,ikon Allah kawai yakarasar dashi gida domin bai masan wurin dayake wurga kafansa ba “yana zuwa yawani irin rufe idonsa domin wani masifan motsi zuciyansa tayi ji yake kaman bata gidan billahi yaduba bata nan mutuwa zaiyi shi yasan wannan kaman mai tsoron door bell din haka yayi pressing hannunsa nawani irin kyamar “karan pressing din daidai yake da tafiyan zuciyan sa haka ya dinga dannawa amma shiru ba’a bude ba that means bata nan kaiiiiiiiiiiiiii it’s unbelievable wani irin duhu yagani kawai ya zube kan kafansa kansa namasa wani irin masifan sarawa babu abunda ke masa amsa kuwa a ears sai sautin kukan data saki lokacin datake fita daga café din “idonsa yarufe da karfi babu kalan adduar da baiyi ba Wallahi sai wacce kawai ta shige masa basan ta ina zai fara ba baisan inda zai je nemanta ba mr joe ne yafadu masa a rai dasauri yasa hannu yafito da wayarsa har zaiyi dialing mr joe kuma ya girgiza kai dasauri yana mayarwa a pocket “ mikewa yayi dakyar saboda yanda kansa ke masa yazauna wajan flowers din compound din gidan yayi shiru yana zuba ma waje daya ido bai taba zama very weakness ba a rayuwansa bas ai yau he never been helpless kaman yau ji yake kaman bashi ba “duk sanyi da snow din dake zuba a jikinsa he don’t care haka ya zauna kaman marar hankali wanda bai san abunda yakeyi ba a wajan “kaman babu brain a head dinsa kaman babu heart a chest dinsa no words can express how he his feeling right now Allah kawai yasan abunda yakeji a jikinsa haka snow da sanyin wurin ya dinga dukansa duk dayana ji amma bai tashi ba “Allah ne kawai yatsare yau dinnan numfashin ta bai fice ba ga mamakinta ma ko asthma ma bai tashi ba amma kuka kam kaman hawayanta zasu kare “yanda idon yayi ja ko data wanke fuskanta ta kalli kanta a madubi sai da gabanta yafadi