← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 85 OF 197

Sashe 85

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tamika masa ribbon din tana tura masa baki kaman zata fashe da kuka murmushi yayi ya karbi ribbon din ya mata parking kaman yanda yake mata kafin yadauki hulan yasaka mata yace tau fito amma kisaka hijab gasu dr ibrahim nan ta kallesa kafin tace hijab kuma sir?bayan nasaka hula malik yanuna mata boobs dinta dake showing daga sama yace ahaka shi ibrahim din zai ganki?dasauri ta dauke kanta ta bude wardrobe din tafito da well ironed hijab dinta tasaka tare suka fito yana gaba tana binsa a baya “murmushi tayi takarasa kan carpet din ta zauna kusa da hibba “kafin tace ina wuni Doctor “dr ibrahim yace lafiya lau madam ya jikinki kuma? Aydarh tace dasauki Alhamdulilah “ kafin ta kalli hibba tace welcome auntie hibba ina wuni?ya gida hibba da murmushi tace thank you patient lafiya lau alhamdulilah y karfin jikin aydarh tace dasauki sosai auntie hibba “hibba tace banji dadi ba aydarh dasai Ki gayamun you are asthmatic patient amma kikayi shiru fisabillahi?aydarh ta kalli malik da tun dazu ita yake kallo ko kiftawa babu kafin tayi murmushi tace ba komai fa auntie hibba banyi tunanin smoked din zai yi har haka amma ai naji sauki “ malik yace babu komai fa amarya duk kin damu babu komai shidai dr ibrahim murmushi kawai yake bai ce komai ba,kiran sallarh akayi yasa malik mikewa yana kallon dr ibrahim yace tau muje masallaci “dr ibrahim yace Alright idan muka dawo sai muyi lunch mu wuce kawai “kafin ya kalli Aydarh yace karki alwalla da cold water akwai warm water a flask there are not hot basai kin sirka ba hun “kanta akasa tace ohk “hibba tace sai kun dawo suka amsa suna ficewa “ hibba tace ina ma da alwalla bara nayi sallarh anan kawai aydarh tace to “auntie bara na dauko miki prayer mat,hibba tace tau shknn abun sallarh ta shimfida mata kafin itama ta koma bedroom ta kabbara sallan “ .ko da suka dawo daga salla suna nan zaune a parlor suna fira ganin sun shigo yasa hibba yin shiru daga abunda take fadawa aydarh “ hibba tace sannunku da zuwa dr ibrahim yace yauwa wife “a zuba manah abincin muna sauri malik na shafa kansa ya kalli dr ibrahim yace sarki mai abincin everything food anything food everytime food aydarh takalli malik jin abunda yake fada kaman shi din ma bahaka yake ba “ ahankali tace what about you sir “hibba tayi murmushi tace yauwa rama manah dasauri dr ibrahim yace kiji shi fa idan muka fita har Allah Allah yake yadawo sai kiji yana cewa nasan yanzu ASSEIYARH ta karasa girki Doctor muyi sauri please malik na dariya yakalli malik yace you should fear Allah mr man “dr ibrahim yace ita kanta matar taka ai tasani baka da hakuri indai bangaran abincin ne “malik yayi shiru sai kallon aydarh yake datake masa dariya kasa kasa “kasancewan hibba hadda plates da serving spoon ta sako “yasa tafara serving malik da dr ibrahim din a plate daya vegetable white rice ce sai stew da kaza a ciki sai coslow a cikin jug din kuma blue sparkling ne sai lemon kadan data yanka a ciki “ a cups ta zuba musu mock tail din kafin ta saka musu ita aydarh “Aydarh ta mike tace muje bedroom auntie sai mu ci ba?hibba tace aaaa kawai mu zauna anan malik yadago yazuba mata ido yace promise me idan kunje can you will eat?aydarh ta langwabar da kafin tagyada masa kai kawai malik yace amarya kuje can din please taci abincin hibba tayi murmushi tace in sha Allah yallabai aydarh ta rike musu plate din abincin ita kuma hibba ta rike two cups din suka shiga bedroom din ansaki curtains din ga kamshin freshener da perfumes dinsu dakin gwanin dadi Hibba ta ajiye tana kallon aydarh da tazauna kan carpet kafin itama ta zauna tace wai auntie aydarh duk kamshin ne haka wani irin turaran wuta ne wannan please?aydarh tayi murmushi tace nikam ban sani ba shidai yadawo dashi ranar ban ma san inda yasiyo sa bas ai dai ko na tambayar miki shi tafada tana mikewa hibba tace aaaa kibari kin tambayesa ba yanzu bak i zauna muci abincin yanzu “da kadan kadan suke ci suna fira sai gashi aydarh kam ta ci abincin ba laifi duk da ta riga hibba fidda hannunta “kafin ta dauki cup din tace woaw auntie fave dina ne fa mock tail din nan hibba taware ido tace kai haba??aydarh ta gyada kai tace Allah auntie zaki koya mun ma please?hibba ta gyada kai tace ehh mi zai hana zan koya miki manah tace to ngd sosai “shima mock tail din duk kiran fave dinta ne bata wani sha dayawa ba ta ajiye “malik yayi knocking kafin ahankali yayi sallama yashigo ya kalleta kafin yamika mata drugs dinta da bottle water tayi wani iri da fuska kaman zata fashe da kuka shikam yakasa dauke ido daga kanta sai kallonta yake hibba tamike rike da plate din da kuma cup din datasha mock tail din tace bara naje parlor fita tayi tabarsu tana rufu musu kofan zama yayi kusa da ita yana. Tace erh yawuce yace tau sannu “ tace yauwa yace numfashin yadawo daidai ne?ta gyada masa kai,ahankali yace tau take care zamuje can gidan dr usama ta kallesa batace komai ba tayi shiru yace sai mun dawo “kafin ya mike ahankali ta rage murya tace Allah ya tsare “yace Ameen Ameen yafada yana mata waving hannu itama hannu ta masa waving ya fice anan parlor ya tarar dr ibrahim da hibba zaune sun hada kai yana nuna mata abu a waya “malik yace tau mutafi dr,dr ibrahim yace Alright kafin yakalli hibba yace sai mun dawo tace Allah yatsare ya bada sa”a yace Ameen juyawa sukayi suka fita,aydarh tafito da cup din mock tail din wanda Still akwai a ciki ta karaso ta zauna kusa da hibba,hibba tace sannu auntie aydarh “Aydarh tayi murmushi tace yauwa auntie ngd “hibba tace babu komai wai ya chanza Ramlah?aydarh ta wara ido tace har kinsa ma natuna ta ai nagoge digits dinta a wayansa , Hibba tace ahh yauwa kinyi daidai shima yallabai dai ai yasan wannan yarinyar is not his type neman dalili ne kawai fa irin na maza “Aydarh tace ai saura kadan yasa mun bp saboda ita gashi nifa bana sonta batayi mun ba sam auntie bana son mutun most especially mace ma mai rawan kai shi kansa duk da baya magana auntie hafsa sai da tace mun ranar yayi mata fada, Hibba tace bafa sonta yake ba amfani kawai yake da ita against you aydarh!aydarh ta gyara zama she is little bit confused tace against me kuma?like?hibba tace aydarh kenan shi fa namiji a kullun so yake ki mayar dashi tamkar yaro karami so yake ki dinga ririta shi kaman dan goye shiyasa nace miki auntie aydarh wannan halin naki na miskilanci yayi yauwa na tabatta akwai abunda yayi lacking a wajanki yasa shi yin amfani da Ramlah ba wai don yana sonta ba billahi ni nagaya miki wannan ki nutsu tsaf kawata kiyi tunani “Aydarh tayi shiru tama rasa kalan tunanin daza tayi maganar hibban ma duk ya kwance mata kai bata masan mi zatace ba kuma tayi shiru dai tana sauraron hibba har tagama kafin tace shi fa auntie hibba baya son magana idan kinga yayi magana Sosai dawani to inna mace sai nifa don ko auntie hafsa sai yanzu yafara saki suna magana “ hibba tace tau kingani ba yanzu saura kwana nawa ku tafi can?aydarh tace ina kuma?hibba tace can wajan aikin nasa aydarh tawara hannu tace I didn’t know fa “hibba tace tau magani nake so a turo manah dashi daga can nijer “duk da aydarh bama sai kin sha wani abun dazai kara miki wani abu ba daga body structure har gyaran skin duk wani kyau dakuma haduwa da mace ke bukata kina dasu aydarh, Aydarh tayi shiru tana sukunyan da kanta kasa hibba tace babu abunda kika nema kika rasa kin hada komai aydarh ki kwantar da hankalinki ki cire duk wani sauran kunyar dake tsakanin ku ki daina masa kallon yayarh or something like that “babu wani abu dayayi saura yanzu ya riga daya yamayar dake tashi babu inda hannunsa bai kai ba a jikinki babu wani sauran wurin dabaki gani ba a jikinsa tau kunya tami kuma bacin ki dinga cutarsa Wallahi kunyar nan cutar su take kwara ma ki cire kunyarki ki ajiyeta gefe nifa idan Doctor na nan daidai da daya bana sakawa ahaka nake zama shima yayi zaman sa ahaka aydarh dai tasake yin kasa da kanta tana wasa da rings din hannunta hibba tayi shiru tana ta sauraron hibba ji take kaman zata nutse tsaban kunya “ hibba tayi shiru aydarh ma dai bata son maganar hakanan dasauri don karma hibba ta taso maganan tace wai anyi test din auntie? Hibba ta gyada kai tace ehhh four weeks fa kenan aydarh tayi murmushi tace woaw can’t to see the babe Masha Allah Allah yaraba lapia hibba tace Ameen kafin tace Allah yakawo muku naku kuma auntie aydarh “Aydarh dai tayi shiru batace komai ba, can tace wai kuma auntie badagaske bane yawan ciwon da ake cewa if you are pregnant kanayi? Hibba ta girgiza kai kafin tayi yar dariya tace ai kinga kuwa da kalan yarda yakeyi “wasu fa har sai sun kwanta asibiti tsaban laulayi “ Aydarh tawara ido tace kai haba?hibba tace Wallahi kuwa nidai kawai abun yazo mun dasauki amma duk da haka fa duk dare sai nasha fever kuma ko kadan bana son Doctor yamatsa daga kusa dani “ Aydarh tace eyyerh auntie sorry,hibba tace duk na rame ba?aydarh ta gyada kai tace kin rame kadan kuma kinyi haske sosai masha Allah “hibba tayi murmushi tace haka Doctor ma yafada amma kinsan mi aydarh ta girgiza kai tace ki kokari dai kafin ku dawo kuyi manah tsaraban twins “ masu kama daku aydarh tayi murmushi tayi kasa da kanta “batace komai ba tace kinga bara natashi ina son naje mu gaisa da inna fa “Aydarh tace eyyerh kuma ban tambayesa ba da mun tafi tare “hibba ta girgiza kai tace no keda baki da lafiya ki
Chapter 85 · 0% Book details