← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 153 OF 197

Sashe 153

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Allah sai kayi ma yarinyar can waka a wurin nan!gaban kowa da kowa show her you loves her in public indai yarda fara fadamun yanda kake jinta ne dayarda ta taimaka ma a rayuwa prove your love to her anan !!show the world you own her!kanuna ma matan nan dake kallonka kaman zasu cinyeka kana mata one in the trillion Wallahi malik jiyayi yana tsuma mantawa yayi dawani abu wai shi kunya ko su abby or abba na wurin da duk manya masu kudin na kasa daban daban ke wurin “bazai taba mance yanda suke imagination yanda zasuyi damatan su idan sunyi aure ba “yau daya yana son tasan yes she means a lot to him idan Allah yataimake sa yau yarinyar nan tasauke mishi nauyin da zuciyarsa ke dankare dashi! Ko ba komai kila tace masa I love you (wai I love you 😂🙌🏾) wurin alijitan yakarasa wanda shima good friend of him ne yace man yau fa zan cika alkawari alin yayi murmushi yace oya ga mic hyper the girl now kafin nan dazzy yayi magana da mic din hannunsa yace kowa ya zauna mutane duk a zauna amarya da ango ma suka koma wajan su “saida wurin yazama kaman inda babu kowa tsaban shiru “kafin malik yazo tsakiyar fillin wayyo Allah bata gansa basai yanzu wannan irin kyaun din dayayi Wallah isai daga mata kaman kallonsa suke miye kuma abun yazo tsakiyan fili Wallahi da ita yakeyi zaya sani dauke kanta tayi tanajin kaman tajawosa ya zauna tarufesa kar wacce tasake ganin sa Ahankali yafara *Rana haska gidana ga farin wata nazara * Wallahi kowa kallonsa yake kafin yataho yacigaba *rana mai haske komai na duniya idaniya dagani ba tambaya *yakarasa kusa da ita yamika mata hannu tayi saurin yin kasa dakai hannunta kawai yakama yafito da ita *yace ga yar dagwas dagwas taka da lapia turaruwa mai haske samaniya ruwa abun so kowace nahiya farar diya linzamin duniya ina yabon ki kin iya kwalliya kinada kima Allahu yasani ke nake so kema kinsani *ihun daake wurin da vedio kaman zaa barka hall din ummi ta taso da bundle na naira kusan bundle 8 ahannu sabbi tacigaba damasu lika musu ita dai aydarh kaman zuciyarta zata fito jitake kaman tadauke sa su fita suje duniyar daga ita sai shi bata taba jin wannan yanayin basai yau Allahu! Inada saa kowa yasani ki gode Allah gode annabi irinku kune yayin zamani zuciyata tana tafarfarsa a zato na ai ke zan rasa da gariiii!da garii sai nasha fasala *kin amince kinmini kwarkwarsa sannu yar hutu sama ko kasa matata yaya zan rasa Wallahi su maryam da halime da aysha dawani kalan speed suka shigo aka cigaba musu vedio da hoto kudin ne sun liqa su saura Allah yafidda su daga binciken efcc 😂aydarh fitar da kunya tayi tayi hugging mijinta abba yayi murmushi yana kallon oum shiga sukayi abba da ponds da dollars yayi liki amarya ma tasowa tayi suka dinga musu lika yanda malik yayi wakan as if shi yayi shi sunyi kyau shi da matar tashi yau social media an samu abun fada hawaye kawai taji yazo mata all this yabo daga cikin zuciyarsa yafito yayi mata shi gaban kowa da kowa ashe hakanan take jin kishi fitowa yayi yanunawa duniya ita matarshi ce!! God !sake hugging dinta yayi “mariam ma tayi hugging dinsu both haka halime haka aysha babu inda yamata dadi irin cewa yayi ina yabonki kin iya kwalliya kinada kima Allahu yasani ke nake so kema kinsani! Dr ibrahim kudin da ya lika sunfi million babu wanda malik bai birge ba awurin irin asalin son dayake ma matarsa gashi nan a fili bloggers kam kasuwa tabude musu saboda hadda masu yin live suna posting nan take “ kama hannunta yayi suka fita baki daya daga hall din aka cigaba da kamun amaryar nan classy mamas dinnan aka kunna ma saminai sun cashe cashewa bana wasa ba “sunfita yasaki hannu tafashe dawani irin kuka tafada jikinsa tace I . Surprise Tace I didn’t know what to say sir and I didn’t know the reason why my heart is melting! Yasa tissue yadauke hawayen tsaf yace don’t spoil your makeup shaaaa I didn’t price it don’t forget tadago ta kallesa tace Wallahi you price it yayah you price everything about me the song for me?yagyada mata with adorable smile on his handsome face irin smile din nan na you cannot express your feeling wayyo Allah tasa hadadda hannunta dayaji lalle ga English gold mai masifan kyau na dubai emirate da tasaka yau din dawani yan hannu masu silver oh yes! Tayi placing a heart dinsa tace can repeat the song for me daga ni sai kai?yagyada kai yace of course yes why not “yakama hannunta suka shiga wani private side na event center karami ne kaman irin wurin celebrating birthday yayi kyau sosai lights din wurin yakara musu haske sosai kayan su kala daya Allahu akbar!! Ba wai yasan zata saka atampha ash bane ya dinka shadda itama bata san ash kaya zata saka ba kawai dai ta tayashi zaban shaddar cus kallan tayi mishi kyau wani dan stage suka hau kaman irin zasu program don wurin kaman irin jerin kujerun cinema akayi masa “ kamshin jikinsu ke hadewa yana bada wani extra fresh aroma gayu yayi malam kaiiiii ‘ waist dinta yakama rigan tafitar da well package shape din jikinta dinki yayi mata kyau ba don babban mayafi tayi using ba da bata kyauta ba a matsayin ta na matar aure tafito ahaka straight gown ne na asali irin na yan gayun abujan nan abun yahade da jikin dakuma haduwar atamphar ga wurin dinkin experts ne “da hannu daya yakama hannunta Wallahi yanda yafara wakan yasa hawaye suka sake ciko idonta “*Rana haskar gidana ga farin wata nazaraaa rana mai haske komai na duniya idaniyaaa dagani ba tambaya ga yar dagwas dagwas taka da lafiya tauraruwa mai haske saminiya ruwa abun so kowace nahiya farar diya linzamin zuciya ina yabonki kin iya kwalliya kinada kima Allahu yasani kenake so kema kinsani kinyi haske matar zamani inada sa’a kowa yasani ki gode Allah gode annabi irin ku kune yayin zamani zuciyata tana tafarfarsa a zato na ai ke zan rasa da gariii da gari sai nasha falasa kin amince kinmini kwarkwarsa sannu yar hutu sama ko kasa matata yaya zan rasa *hannunsa takama dake jikin waist din tana kallon cikin idonsa yana iya cewa wannan shine first time datake kallonsa eyes into eyes! Idan tace abunda ke zuciyarta baso bane bata yiwa kanta aldalci bai dan tace abunda take ji right now ba son Abdoolmalik bane Wallahi she is lying all abunda yasani shine she can’t live the rest of her life without him hannunsa tadaura a cikinta shiru duk sukayi kafin ya durkusa yace hular kansa yasa bakinsa kissing her flat tummy da babyn sa ke ciki rufe ido tayi Wallahi ta manta wani kunya a yau ta dagosa saboda riganta bazata iya durkusawa ba “ tajasa zuwa wall ta turasa jiki ta tsaya bakinta ta daura a nasa Allahu !!ai dasauri a maryam dake talabe tana musu vedio ta ruga ganin abun nasu are going out of hand “ komawa yayi kaman wani status bataba jin kalan this moment ba a rayuwarsa ko don yau itace tayi chasing dinsa idan zuciyarsa ta buga tsaban so tau sanadin ta ne oh wow “kissing dinsa take ko hutawa babu sai da tabbatar yafara kissing din back kafin ta janye cute soft lips dinta dake nan kaman anyi wetting cotton ko irin naman kazar nan daya dahu lugub , ajiyan zuciya yasauke tayi kasa da kai baki daya yashanye nude lips din daakayi mata kyakyawar tsotsa yama bakinta “batasan ta inda zatafara fada mashi shikuma so yake kawai yaji yadai yi shiru ganin bazatayi magana ba Wallahi ko dabatace masa komai bashi yaga so yaga kaunarshi a idonta her actions a yau ya tabbatar masa da kwarai tana sonsa wanda ita kanta batasan yawan son ba “ yayi murmushi yace if I should price kwalliyarki na yau baby girl ko shadda jikina bazan fita dashi yau ba sai na karar da duk dukiyana wajan siyan kwalliyarki the allowance of 500 million dollars din daza su shiga yau ko anjima a account dina harda su ma so I didn’t get that wealths but I have the heart that I will owned you halak malak from this duniya to jannah tadago takallesa yagyada mata kai alaman yes yayi kasa da murya muryar sa kaman mai rauni kaman wanda zaya fashe da kuka yace ASSEIYARH kinada kyau MAMANA you are one in the trillion Tabarakallah masha Allah Allah yayi miki albarka Allah yarabaki da abunda kika dauka lafiya Allah yabani damar saka miki da alkhairan dakika zamu mun a rayuwa I heart you your royal highness the princess of my heart kingdom “(jewel kema haka jan ke kashe ki dakauna ❤) ? Yayi kasa da murya yace amma cuddle bug baki da falaya tawara ido tace miye haka?yace that cloths kaman dai sari na Indians tayi dariya har saida white beautiful teeth dinta suka fito ga hakorin gwal na makkah dayakara wa hakoran kyau tace lifaya ake cewa oh eh shi ta tura baki tace inada shi yace aie da kinsaka kinga yanda rigan yayi shaping dinki tayi kasa dakai tace am sorry sir naga mayafin babba ne kayi hakuri yace don’t mind na yafe miki yanuna hills din kafanta masu mugun kyau golden kalan veil dinta half cover ne hills masu mugun tsini sunyi kyau Wallahi yace and this your shoe kinga yanzu kinada ciki karki gaji ta gyada masa kai tace bazan sake ba in sha Allah yallabai ayi hakuri yayi wani murmushi kansa nasake girma tadago tayi masa wani prosititued smile wayyo Allah yarinyar nan ta iya bariki Wallahi tayi wani kalan da dan bakinta tana masa wani abu da tongue tajuya ta kashe masa ido tace I LOVE YOU MINE TILL DEATH ‘ kafin tamasa waving hannu tace am waiting for to night buh book a hotel room for it ta gangan ta dinga masa wani irin tafiya billahi mutuwar tsaye yayi a wajan kaiiiiii kasa bin bayanta yayi da kyar yasamu ya zauna kan kujera
Chapter 153 · 0% Book details