Sashe 136
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta still bai ce da ita kanzil ba ta tura baki murya a mugun shagwabe ga kuka tone tace nidai sir don Allah idan kasan kamun ciki ka taimaka ka fitar dashi nidai bazan iya ba Wallahi nayi yarinya dayawa ace inada baby “Wallahi dakyar ya rike dariyar sa yarinya na sa shi jin wani kala daurewa yayi yace tau waya fada miki kinada ciki?hawaye suka sake fitowa a idonta “yasa hannu yana goge mata ta dinga sauke ajiyan zuciya yace kinga yi shiru sai ki fadamun wanda yafada miki wannan labarin kinaji? Ahankali tace bayan in your presence maryam tafada kuma itama mom tace wai maybe inada ciki nidai kayiwa Allah ka fitar da abunka bazan iya ba ‘yajawo ta yana shafa bayanta yace kinga kiyi shiru ya isa haka kiyi shiru lets talk kinji cuddle bug tagyada masa kai kafin tayi shiru tana sauraron sa “yace baki dawani ciki ki kwantar da hankalinki kinji niba aie sau daya mukayi kawai kuma baki sha fruits ba after mun gama daace kin sha fruits ne shine zakiyi ciki tawara ido tace dan Allah dagaske? Ya jinjina mata kai yace aie kinsan dai am a medical doctor right?ta gyada masa kai kaman wata yar yarinya Wallahi tausai tabasa she is real definition of innocent bata san komai ba yarinyar ‘tace I need a favor sir tafada tana hade hannunta both biyun ya gyada mata kai yace yes my love am all ears your wishes is my command mamana tayi kasa dakai batasan yanda zai dauki maganan ba “ sam kuma fargabar maganar take masa gani tayi shiru batace komai yasa shi sa hannu yayi tagumi yanata kallonta ‘ dan ja tayi baya tana wasa da diamond rings din hannunta muryan ta narawa tace please sir kayi hakuri lets plan bana son na haihu at this my young age ina tsoro Allah bazan iya ba Wallahi har sai dayaji kansa yayi wani juyi tau mi take nufi suyi planing fa? Shiru yayi kaman wanda ke bitar maganar ta kafin ya mike yaje kan sofa ya zauna still idonsa a kanta ko janyewa bayayi “ ita dai kanta nakasa gabanta na bala’In faduwa kar yayi fushi “kusan ten minutes bai ce komai ba itama haka bata dago ba balle tayi magana “yace kinsan any planning type either pills or injections ? Gabanta na faduwa kaman wacce bata da gaskia ta gyada masa kai sai sannan ma yatuno karatun magani tafara kafin suyi aure yayi shiru “Ahankali yace ASSEEYARH tadago ta kallesa kafin ta janye idonta “yace daga yau bana son na sake jin kalan wannan chanza ko dawasa karki je kisaka anything dazai hanaki haihuwa “you are married and you are matured enough to give birth! Yayi maganar on a serious note yakarasa yana ficewa daga dakin “har yafita kafin ta janye idonta kansa “tahade kanta da gwiwa tafashe dawani kuka shknnn she is done “ita yanzu matan aure ce yariga da yayi disvirgin dinta yahanata school kuma yanzu yace sai ta haihu wayyo Allah ta dinga kuka ahaka har bacci ya dauke ta bai shigo dakin bas ai kusa sha daya ya maida yarufe yakaraso inda take zaune a kasa “ tana bacci daukanta yayi kaman wata baby yana shakan kamshin jikinta ya kwantar da it akan gado “yazare mata hijab din yadinga kallon hadaddan sleeping dress din jikinta pure cotton ne purple riga da wando sunyi mata kyau masha Allah kalan ya hau da fatan ta gawani irin haske da glow datakara “kaman wanda ke shower da ruwan fresh madara “jikinta kaman na babies tsaban kyau da tsafta yah Allahu “ hula yasaka mata kafin yasa duvet yarufe ta yatashi yazare jallabiyan jikinsa yakashe a.c din dakin baki daya jin akwai sanyi yau yakashe fitilar yazo yakwanta yasaka ta a jikinsa “cikin bacci ta dinga jin ana shafa jikinta dasauri ta tashi zaune tana kallonsa shikam ko damuwa bai yi ba sa hannu yajawo ta tadawo “. Ta juyan masa da kai “ta lura bazai taba hakura bas ai ya taba ta “ hannu tasa tarufe fuskan ta shikam bai masan tanayi ba ‘ sai faman kissing jikinta yake babu ko dan dagawa “gently ya dago yana kallonta yaki ko kiftawa babu kafin ya girgiza kai yasa hannu yajawota tafada jikinsa ya rufe su da duvet ahaka har bacci yadauke su.Tace ina jin sanyi fa “yace kinga yanzu babu sauran lokaci basai kawai kiyi using rigan sanyi ba?tace koma mi nasaka aie ina jin sanyi fa “yace fadamun mikike so ayi tau yanzu hajiya “ta girgiza kai tace babu mu tafi box dinsu yafito dasu dasauran belongings dinsu dasuka zo dashi kallonta yake ko dauke ido babu kaman zai hadiyeta “ ahankali yace where’s your phone? Tayi shiru kafin tabude hand bag dinta tafito da wayan ta nuna masa yace tau ai naga bakiyi manah hoto bane tayi dan murmushi tana girgiza kai ta lura yana son photo “gently tayi placing kanta a board chest dinsa hakan ma don hills ne a kafanta yasa ta isa wurin hannunta daya tasaka a chest dinsa kafin tace oya smile ‘itama smile din tayi Wallahi samun kanta tayi da kallonsa ta cikin camera yayi wani kyau yasake haske gashi yayi wani kiba “yayi kyau bana wasa ba “hankali yasaka hannunsa yazagayo waist dinta nan ma tasake snapping dinsu tsab yanda sukayi kyau kaman irin zasuyi magana a wayan Tabarakallah!wayansa yafiddo daga pocket din suit dinsa yace kiyi mun dropping “dropping hotonan tayi masa tana mika masa wayan “yace thank you jewel ‘ta dan yi murmushi tace mu tafi to ‘wait sir ka kira su ummi?yace sure duk suna manah Allah ya tsare suna atare ma haddasu oum da mom abba da abby kuma sun fita suma I called them tace ni fa bamuyi wayan dasu ba “yace nace sai muje can idan kika saka SIM card dinki na can zaki kira su tayi raurau da ido zatayi masa kuka yayi shiru yana kallonta kafin yace shshsh bana so fadi abunda kike so yanzu kuma mamana “tasa hannu tashare guntun tears dinta ta girgiza masa kai tace babu “bai ce mata komai bay asa hannu yakama nata suka fita daga dakin already yayi clearing kaf bills dinsa sai ma ciko dazasu basa yace a barsa cab yakai su har airport saura few minutes flight dinsu ya tashi a lokacin babu bata lokacin akayi screening kayansu kafin suka shiga flight “lokacin da jirginsu zai tashi lumshe ido yayi yana karantu addua bai taba tunanin zasu dawo tare ba dasauki har haka a kwana biyun dasuka wuce yayi tunanin babu maganar tafiyar sa sam domin bai ga alaman zata bisa bas hi kuma idan har bata bisa ba yayi alkawarin baza ya koma ba“hannu yasa yakamo nata hannu yakai bakin yayi kissing kallonsa tayi ta gefen ido batace komai badai’ahankali ta kwantar da kanta a shoulder dinsa tana rufe idonta don bacci take ji gyara zama yayi yana bata proper assets to his shoulder “ahaka har bacci yadauke ta yazare rigan suit dinsa yasake rufa mat akan sweater dake jikinta,yafi karfin 20mins yana kallonta abubuwa dayawa nayi masa yawo a kai shidai ko don baya kula mata ne Amma babu abu daya na jikin yarinyar nan da is not hundred percent komai nata yayi “lumshe ido yayi yana inhaling kamshin ta “ newspaper dake nan kan laps dinsa yabude ahankali yana dubawa “ bai ta ta farka daga baccin ba har sai da jirginsu yayi landing a airport shi kansa yayi mamakin irin baccin datayi yau “passengers suka dinga fita yarage ita dashi kawai hannu yasa yashafa cheeks dinsa “kafin tabude ido ahankali tana kallonsa jin su akasa yasa taware ido tace lah sir why didn’t you waked me up? Nayi bacci har haka “yayi murmushi yace yanzu tunda kin tashi Alhamdulilah muje nasan mr joe na timing lokacin saukan mu “tayi shiru kawai kama hannunta yayi suka sauka a flight din kaman yanda yafada hakane mr joe na nan airport din yana jiran fitowansa yana hango su yayi murmushi shima malik haka dasauri yakara so yaba malik hannu sukayi shaking hand kafin malik yabashi side hug “Aydarh ta gaishe sa ya amsata yana tambayar su ya Nigeria “ boxes dinsu ya loda a booth din motar suka shiga yakama hanya suka wuce “sai bin titinan take da kallo tama rasa wani yanayi take ciki a yanzu she is not feeling herself kuma lumshe ido tayi kawai tana sauraron bugun zuciyarta duk yana lura da ita bai ce mata komai bas ai dai faman murza hannunta dayake “babu wanda yake ce da kowa komai a motan har suka karasa anguwan tasu “parking mr joe yayi malik yafita kafin yazagaya yabude mata kofa itama tafito duk tagaji kaman wacce tayi wani aiki “sai dayayi addua kafin yabude gidan “ mr joe yataimaka masa suka shiga da kayansu har cikin parlor gidan “kafin yasallame sa yace zai kirasa da anjima “ ,Tana nan zaune a parlor har yakarasa shiga da kayan bedroom sai yanzu yagane yayi missing gidan bana wasa ba yakai 10mins starting at the bed moments dinsu na seven days ago yake tunawa yakasa mance every bit of the moment the memories are still fresh in his brain “fitowa yayi yasameta zaune kan kujera tayi resting head dinta a chair din “ya dinga kallonta kafin yace kin gaji ne?ta shagwabe fuska tana gyada masa kai yazauna kusa da ita kaman zaya koma cikin jikinta yace let’s ordered something dazamu ci kinga idan yaso sai muyi clearing gidan duk da naga babu wani dust agreed?ta gyada masa kai yasa hannu yaja cheeks dinta yace okay darl “wayansa yafito dashi already yasaka SIM card dinsa na kasan cikin few minutes ya musu order kafin yamike yakama hannunta suka wuce bedroom din Wallahi wani yankewa gabanta yayi yafadi abunda yafaru tsakanin su yake dawo mata akai bazata taba iya mance wannan abun ba har cikin kasan zuciyanta ya zauna “shidai bai ce mata komai ba, kaman ya fahimce halin datake ciki “zama tayi ahankali gefen gadon tana bin dakin da kallo fita yayi daga dakin yaje yadauko broom da kayan shara “yana dawowa ta mike ta karbi bucket din mopper da yahada “ bedsheet din tacire wanda daura sa yayi