Sashe 142
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a jikin mu dake jan maza zuwa garemu kowa ba son wasa yake manah ba kiji fa yanda yaron nan ke son baby “oum tayi murmushi tace daga kabilan ne kaf familyn mu ko acan sudan din ai kinga yarda maza keyi manah son kashe kaii kiji yanda Doctor ke miki wannan son sau daya fa yazo yaganki amma ki duba kigani “rufaidarh tayi murmushi tace kedai uktiee kawai mu cigaba da addua da biyayya shine kawai zamu saka musu da kalan wannan son oum tace hakane “kafin oum tayi kasa da muryanta ahankali tace girlie kidaure ki sha ko kadan in sha Allah you will not throw up kinji “Aydarh tabude ido ta marairai ce fuska idonta yakawo ruwa ta girgiza kai batace komai rufaidarh tace ke kau baby girl ki daure ki sha ko kadan “kina jina? Aydarh tace bazan iya ba mom “ oum tace dan Allah babe kinji ko?rufaidarh tace barta uktiee in sha Allah idan mijin yakawo fries din nasan zata karba in sha Allahu “ oum da duk bataji dadi ba tace tau shknn Allah yasa. Sake second attempt this time kawai jikinsa tafada tasakar masa wani marayan kuka “har cikin ransa yaji kukan yasa hannu yana shafa bayanta yace shshsh ya isa haka nadaina bazaki sha bak o ?ta gyada masa kai yace ohk ya isa haka “ yace taso tau ta makale kanta yace tau fadamun mi zaki ci “cikin wani kalan slow voice tace masa na koshi yace aaaa fa mamana baki da lafiya kuma kice you won’t eat anya kam? Tace amai zanyi nidai kabani magani nadai aman kawai “I promise to eat indai nadaina aman yace tau shknn “yace saidai ko allura tunda shima magani kinki karba ta girgiza masa kai da sauri tace ah’ah bana so kawai kabani maganin zan daure nasha yace Alright amma fa kinga dana fita allura ce nasiyo na throw up din bara nasake fita sai nasiyo tace to nidai katafi da ni “yayi murmushi yalura yau kuma bata son yana tashi shikam idan haka laulayin yazo da yaronsa ya biyasa yace ohk love bara nasaka miki hijab ta gyada kai tace and karka sake using this perfume of yours kaji yayana “ kaiiiiiiiiiiii Wallahi malik wani mugun dadi yakeji yanda take masa with due respect dear in sha Allah yanzu ma sai nayi sauri na chanza kayan nadawo ta gyada kai tace and bana son wannan hulan sanyi shima ka cire kasaka p-cap yafi maka kyau yace ohk dear Amma kinga akwai sanyi dadaran nan tafasa masa wani shagwababan kuka tana tashi daga jikinsa jikinta babu kwari sam duk tayi wani da kala dasauri yakamota yace in sha Allah cuddle bug natafi na chanzo kayan ko mufita tare eh? Ta gyada masa kai hijab dinta yadauka yasaka mata yagyara mata hulan sanyin kanta “sai tayi kaman yar baby “yasa hannu yakamata ta mike tsaye yasata a jikinsa suna tafiya har suka karasa stairs yace I should back you mama? Tawara masa ido tace noob aka gani akwai maids a gidan gasu oum idan suka gani fa yace ai sun san baki da lafiya babu wanda ma zaya gani ‘tayi shiru kawai yaduka kusan one minute yana sauraron yaji tahau amma shiru ahankali yace calm dear “daurewa tayi tahau amma duk a tsorace take “ luckily har suka fita parking space kafin suka ga yan aiki babu wanda yadamu dasu ahaka yashiga da ita har part din sa “tana ganin yana kokarin cire kaya tayi saurin sa hannu tarufe fuskan ta “murmushi kawai yayi yakarasa saka kayan har zai fesa perfume din dasauri tace sir ajiyewa yayi yace ok ok ma am sorry wani yadauka shima kadan yasaka kafin yadauki mukullin mota yana kamata suka fita front sit yabude mata tashiga shima ya zagaya ya shiga yatayar da motar suka fita da anguwan resting kanta tayi a sit din motar yakalleta kafin yasaka hannu yakamo nata hannu tabude ido jikinta zafi sosai yanzu kuma “bude ido tayi suka hada ido yayi mata murmushi yace sannu “ta gyada masa kai kafin tace what’s wrong with me sir fever nake nasan is not asthma kuma ni is very hard nayi amai amma ko damuka dawo asibitin after all the treatments sai danayi wani “ yayi shiru yana tunanin yafada mata ko kyaleta wani yayi maganar gabanta? Ahankali wani zuciya yace better inform her yourself “ sake kama hannunta yayi kafin gently yayi parking murmushi kwance a fuskanshi yawara ido yace just guess what? Ta bata fuska tace am not good in guessing fa yace amma promised me zaki bani gift idan nafada maki kaman wata yar yarinya tace Allah zan baka akwai wani watch nagansa a ig will order it for you Wallahi nayi alkawari yayi murmushi yace ohk mrs Abdool nayarda tace oya be fast and tell me yace ohk dear congratulations you will soon give birth to Malik’s copy in sha Allah “you are pregnant baby girl nayi miki ciki. Wani kalan kallo tayi masa kafin ta girgiza masa kai dawani kalan tone tace wait wait sir bangane ba what did you just say nine ke da ciki kana nufin am pregnant did I even hear it well ko kunne na ne ya ji hakan???? Tana kallonsa kaman idonta zai fito gaban na wani irin bugawa “ shidai Malik sai kallonta yake daman yasan sai anyi hakan “kanta tasa in between her laps ta fashe masa da kuka “ mai sauti shidai mamaki tama basa baiyi tunanin abun zai kai ga kuka ba don ma yasan ita kuka bawani babban aiki bane a wurinta “ hannu yasa gently yafara caressing head dinta “ ta dago tana kallonsa tace but you promised me ba yanzu zanyi ciki ba shiyasa nace maka kamun allura ko pills kace mun ai baka bi hanyar da zakayi mun ciki ba nine nace maka am ready to give birth nine nace maka zan iya haihu for now?yayah miyasa baka tausai? Zakayi sexing dinna babu ko kula da am tired or not “ ina hakuri kawaii na daurewa ne ba don bana shan wahala ba “nace duk na amince da hakan amma don Allah kada nayi ciki “ shine kayi mun inalilahi waina illahil rajiun da wanne zanji nabani “ tasake rushe masa da kuka Wallahi kallonta yake ko kiftawa babu kaman idonsa zai fado tsaban yanda yake kallonta “ yarinyar nan mi take nufi ne hannunsa yasa ya murza goshin sa kafin yakamo hannunta ta fizge tana cizgar kuka kaman wacce aka daka “tace ahaka zan cigaba da yin this sickness haka kasan wahalan danasha daga jiya har zuwa yau “ bana son cin komai bana son abinci jikina fever bana jin dadin komai “ kashe motan yayi da yake a kunne “ kanta ya dago yawarware tissue daga cikin tissue box din mota ya goge mata hawayen ta tass “ har ga Allah bai ji zafin words dinta basai ma tausayi data basa batasan duk kalan wannan abun is necessary for woman’s ba “ shiru tayi tana ta saukan da ajiyan zuciya irin wanda yayi kuka mai mugun ciwon nan “muryar sa can kasa cike da lallashi da so dakuma tsananin tausayinta dayaji “ yace mamana taki dagowa yace ki ja numfashi tayi yanda yace “yace ki fesar still tasakeyi “ kafin yace am critical sorry mama “banyi niyyar saka ki kuka ba kuma this is not my fault dear Allah ne yayi manah kyauta babu yanda zaayi “kamata yayi kiyi murna sai ki godewa Allah akan kyautar dayayi miki “Manzon Allah SAW yace kuyi aure ku hayayyafa don nayi alfahari da gobe a gobe kiyamah “ did you want us to push this rahama girl?tayi shiru yajuyo yana facing dinta Sosai yasa hannu biyu yana rike both hands dinta yace see madam “ Ai you know my field right? Ta gyada masa kai yace you know who am I and you trust my qualification you trust my occupation right?ta jinjina masa kai while wiping off her tears da gefen hijab dinta yace babyn na kaiwa months din haihuwar sa zan cire miki shi in sha Allah you will not go through the painful of labour kuma wama yafada miki haihuwan da wahala?ta girgiza kai tace ai nasani kuma naji ana fada “ yace tau ke ai babyn Doctor ce bazan tabari ki wahala ba duk da ba wai ta yarda dashi ba amma ta ce you promised?ya gyada mata yakai yana smile tayi shiru dai tana kuka silently yajawota yana shafa bayanta kukan nan datayi har takara wa kanta zazzabi Wallahi yana son aydarh shi yana tausayinta he values his wife “daya nada hali yanda zayayi da bai bar laulayi yasata wahala ba “ amma he promised himself koda zaiyi loosing aikinsa ya yarda kawai don ya zauna ya kula da matansa bazai kara zuwa ko nan da can ba wurinta zai dinga zama ya kula da abunsa “idan ma takama hutu zai dauka har sai cikin yayi kwari “ ta dago a firgice yayi saurin rike ta tasake marairaice fuska tafasa masa wani sabon kukan runtse ido yayi ya ciza gefen lips dinsa da mugun karfi kaman zaya fasa su “kafin ahankali kaman wanda zaiyi kuka yace minene cuddle bug? Tace sir who will feed the baby ma? Har yasu tabashi dariya dai ya daure kawai yayi pointing boobs dinta yace gashinan ke mana ta girgiza masa kai dasauri tace no ah’ah gaskia nine zan dinga fita dashi daga riga in public ina bayar wa kunya nake Wallahi bazan iya ba “ whattttttt malik yayi murmushi yace kina ji ba ni ma bazan bari a dinga fito da this pretty balloons din nawab a mutane na gani this place is only made for me darl “dasauri tasa hijab tana rufe idonta duk da halim datake ciki sai da taji kunya “ahankali tace bad “ yayi murmushi kafin yaje daidai kunnanta yace this nono is for me na ni babansa ne shikuma zan mu basa formula how do you see the deal?yafada yawani dariya tadago ta maka masa harara tace kai bazaka sake mun wayau ka sha ba “ ya marairaice fuska kaman gaske yace tau ba zan sake cin abinci ba ma “tace wannan kuma ruwanka “