← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 172 OF 197

Sashe 172

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

slippers dake nan bakin parlor nashi ne ma slippers din downstairs din tasauka takarasa wajan door din tabude masa tanayin kasa da kai kallonta yayi for few seconds kafin tabashi hanya yashigo tayi gaba yarufe kofan yabita baya ko sannu da zuwan babu yau duk sai yaji baiji dadi ba ganin kaman she is hurt badai tun akan maganar rashin zuwa kano bane yanzu basai suna ba ahh ‘kitchen tashige yabita da kallo “kaman zai bita sai kuma yawuce daki ledan allura ya ajiye a sofa yayi tagumi yayi shiru kafin yacire links dinsa yazare rigan yabar dogon wando dawani very clean singlet dake Jinsa kaman sabo wallahi toilet yashiga sharp sharp yayi wanka yafito Vaseline dinsa yashafa yasaka perfume yayi combing hair dinsa “wallahi malik ya hadu irin hot guys dinnan ne oh wow! White pajamas yasaka yadauki ledan maganin da system dinsa a hannu da wayoyin sa yafito bata parlor yawuce kitchen din nan ma bata nan idonsa yasauka kan mug din coffee data ajiye sai cup daya na p cake ajiye kayan hannunsa yayi kan dining table din kafin yaja kujera yanzu yafara shan coffee amma kaf hankalinsa na kan aydarh “ bai cinye perfect cake din ba yamike yakai mug din da cup din p cake din kitchen din murmushi yayi yarinya nada balain tsafta komai na kitchen din tass tass kitchen din yahadu rigima tasaka mashi dayace asamu maid ko dayane gyaran gidan zaiyi mata yawa tace saidai matan security ta dinga gyara downstairs din ita dashi kuma su gyara sama “wanke mug din yayi ya ajiye kafin ya goge hannunsa da towel yafito yadauki ledan da system da wayar yanufi dakinta turawa yayi yaji shiru a rufe yayi knocking har takashe haske Still jikinta dark blue jalbab ce tayi mata kyau sosai wallahi “dan bude idon tayi jin yana knocking tayi lamo tana sauraron sa “ yasake knocking ahankali ta tashi tabude masa tajuyo takoma kan gadon zata sake kwantawa yace cuddle bug bata kwanta ba kuma bata jiyo ba yarufe kofan yana kunna karamin haske duk da babu haske Sosai night shift ne amma komai tarr kake gani karasowa yayi ajiye kayan hannunsa yazauna kusa da ita baice komai ba itama batayi magana ba yajuya yana Fido alluranta daya siyo yafara hadawa tagefen ido take satan kallonsa gabanta nafaduwa bata son ma yasamu fuska ko dan ta alluran nan suyi magana dashi kawai ta daure yagama yace kwanta batace komai ba ta kwanta tana lumshe idonta tayi hugging pillow sosai kirjinta na over racing duk da baida zafin allura amma tsoron allura take wallahi bismillah yayi yamata yazare yashafa wajan da cotton kafin yatashi yakai waste bin baice mata komai ba yabude fridge dake nan yadauki bottle water mara sanyi yazo yafito da drugs din yaballa yaba mika mata dan jim tayi kafin tabude baki yasaka mata ta yamutsa fuska yace sorry ita dai tayi masa shiru “hannun yasa yadafa shoulder dinta yace mamana tayi shiru yace cuddle bug tayi shiru yace wife muryanta can kasa very slow yana shaking zata fasa masa kuka kenan tace n ..na’am ya runtse idonsa yace minene mi akayi miki nine? Mamana fada naji kiyi hakuri dan girman Allah karkiyi wannan kukan my heart will scatter into pieces idan kika bari this tears show kinji mar’atusalliha?shiru tayi batayi masa kukan bay ace kinga fada mun naji mamana minene ‘aikam kasa daurewa tayi tasaka masa kuka yadafe kansa yazuba mata ido yana kallonta ko kiftawa babu ganin kallonta ma ya tsaya yi tace zan kira abby sai nafada masa kace bazanje can kano ba malik dai still kallonta yake her childish the way she talks the way she behaves the way she talks wayyo Allah kai kaman ya lasheta ah’ah kaman yahade ta dai yana son cuddle bug dinsa aradu “ jikinsa yajawota ‘tadinga kokarin kwacewa don bata son ma ta saurare shi bakaramin tasiri maganar aysha yayi akanta ba watau ita taxama full housewife kenan yake nufi shknn ita a wajanshi zata kare kenan shine auran shine son kenan ‘ tanajin dadin haka buh this time around aie abu mai muhimmanci ne kuma duk zaa tafi shi yahana Ibrahim fa he is his irreplaceable friend fa baki daya duniya shine zaiyi haka “shidai sake sakata yayi ajiki yana shafa bayanta “ samu yayi tayi shiru yace yanzu yakike son ayi hajiya mamana? Aydarh tace Kawai so nake nasan miye ni awurinka yayah! Malik dai yayi shiru ganin kaman gaskia akwai wanda yafada mata wani abu bayan tafiyar sa “ahh miye duk tarude masa har haka still a jikinsa yasaka ta yana patting bayanta yace kina jina mamana dakyar ta gyada masa kai yace ya isa haka bawani abu nake nufi fa I agreed with your suggestions cuddle bug nidai bana son kawai muna yin nisa da juna mamana ina miki son dabana ma kaina ina maki son da bayan ummi da abby babu wanda nake ma irin wannan son my heart always beats for your love ASSEIYERH don fita yazama dole amma wallahi ko na one min bana son mu rabu da juna jin da irin tone din dayake magana taji zuciyanta yayi wani kalan rauni yayi wani kalan tsinkewa gently tadago da kanta daga kan board chest dinsa kallonsa tayi shima ita yake kallo da idonsa dayayi kaman zayayi kuka hannu tasa takamo hannunsa ta daura kan lap dinta itama ta daura nata hannun akan nasa tayi kasa da murya tace kafahimce ni sir bawai ina nufi wani abu bako kana takurana or something like that kawai dai naga Dr ibraheem is the one of your favorite person shine kawai irreplaceable friend of yours bana son ka kasa hakura naje shi kuma bazaiji dadi ba dashi da matanshi and all his family ma are always there for ni dakai “munje kano without knowing where to heads to!munje can without knowing anyone “ buh sun zaman manah gata dakuma families lokacin damuke in needs of it “yayah for the sake of that please and please allow me dan Allah kabari naje ko tare dasu addarh and idan kuma kaga yayi sauri sai muje atare ran daran suna tafada cikin lallashi da girmamawa “shiru malik yayi amma ko na one second bai dauke idonsa daga kallonta ba kallonta yake as if yau ne yafara saninta ko yau yafara ganinta kallo yake mata irin kallon na mutu kanki kallon so tausayi dakuma tsananin girmawawa tsananin girmanta dayake gani Allahu! Ganin irin kallon dayake mata yasata yin wani kalan murmushi tabude masa hannunta kaman wanda yake jiranta dasauri yashige jikinta yana wani sauki ajiyan zuciya kaman wanda yayi wasan gudu “tanajin yanda ya cukuikuye ta “yanda heart dinsa ke over racing har mamaki yake bata wannan wani kalan so ne yake mata to wai shi ya ma yake ji akanta idan har wannan yanayin datake ji kansa nasa yafi nata tana tausan shi in sha Allah she promised to be the best for him “ yace you are running out of temperature girl jikinki akwai zafi sosai wait bara na goge miki jikinki “tagirgiza kai dasauri tace ah’ah am okay sir alluran da drugs din ya isa zuwa anjima zaya daina in sha Allah yayi shiru yace okay mu kwanta dare yayi tagyada kai yace tsaya wani kind of perfume ne wannan?tawara masa ido tace what yace kamshinsa nasani jin my wife is different!tace oh no tafada tana fashewa dawani dariya tasa hannu tarufe fuskanta tace you are funny yayah yace Allah wallahi ta ce ohh ashe to sirri ne “ yace nayi shiru tunda bazaa fada ba tace hmm yace hmm tace nidai ka daina yace in sha Allah girl “ tazame tana kwantawa tabude duvet din yadinga kallonta ko kiftawa babu yace tau this jalbab fa?tace sanyi nakeji yayi murmushi yace tell the truth hajiya mamana babu wani sanyi kawai dai kawai dai ta tura mai baki tace nidai bafa komai Allah yace oya remove kwalla yakawo idonta “kaman zata fashe dakuka “ tacire hannun jalbab din tasa hannun tana kwance daurin jalbab din tacireshi tass “ yakarba da kansa yawurga kan carpet gabanta dai sai faduwa yake tasan what next wallahi ‘Shiru shiru bai tabata ba ahankali tace Alhamdulilah yayi bacci duk abun nan malik lamo yayi jira yake yafara jin saukan numfashinta alaman baccin yayi nisa “ shiru bai ji ba kuma bazai iya cigaba da jira ba ahankali yadago karaf suka hada ido wallahisai dariya ma yaba kanshi itama mamaki da dariya abun yabata “ fuskan su yahada wuri daya yahade bakinsu yafara mata wani passionately french kiss wayyooooooooooo hmmmmm yace da karfi ita dai tayi shiru yafara abunda yayi niyya. Wajan 10:am flight dinsu zaya tashi da asuba yayi kokarin mata booking flight atare dasu inna zata wuce “murna kam don ma karta nuna yasa ta daure “ shi da kanshi yahada mata box duk wani abunda zata yi using tanuna masa yadaukan mata da kanshi yau yayi preparing breakfast sai wani lallabata yake kaman wata princess “tana tamasa shagwaba shikam sai rawan kafa yake shi mai mata “ drugs dinta yasaka mata awani kit yazuba a box din “ lokacin data fito wanka bai dakin tasan yana shigowa sai ya murkusheta a wurin shiyasa dasauri dasauri tazauna kan stool tafara shafa cream dinta tana gamawa kajal tasaka sai lips balm pink kadan tasaka kafin tasaka perfume na jiki “closet ta shiga cikin akwatin lefenta tafito dawani luxury dubai abaya silver kaman ash sai lace design din jiki black tagyara gashinta yayi kyau kallon veil din rigan tayi taga kaman yayi karami sake bude wani wardrobe tayi tafito da sabon Jersey veil dal tabude sa daga lader tamatsa gaban mirrior tayi rolling tabarakallah masha Allah “tayi kyau black sweater tadaura sabone wanda kala daya ne da ita dashi sai tafito asalin balarabiyinta daidai yana shigowa yatsaya bakin kofa yayi folding hannunsa a chest yana ta kallonta lura tayi dashi tayi murmushi tana girgiza kai ta ajiye kwalban perfume din dake hannunta “ a mirror takaraso kusa dashi ta tsaya suna facing juna tayi kasa dakanta takama hannunsa tabude tashiga jikinsa hannunsa yasa both two din yazagaye waist dinta ahankali tace minene baban twins yana balain son wannan suna ‘yayi murmushi yace I will miss
Chapter 172 · 0% Book details