← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 197

Sashe 62

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kafin ya mike zai kwashe kayan dasauri ta girgiza masa kai kafin tace kabar shi zan kai kitchen “bai ce komai ba yakoma ya zauna ta kwashe kayan tass tana dawowa yace kije kisaka hijab tace to “ daki takoma ta dako well iron hijab dinta ash tasaka perfume tafito tasame sa, tsaye yana jiranta bakin kofa kallonsa tayi kafin tace ina zamu je? Yace clinic batasake magana ba har ya kulle kofan suka fita anan bakin hanya suka samu keke yafada masa inada zai kai su kafin suka shiga .Dr ibrahim dake kallon malik yace tun yaushe? Malik yayi shiru kafin yace tun jiya nake jin ciwon kai kadan kadan so I didn’t take it that serious nayi tunanin dan nashiga rana ne tau sai yau natashi da fever dr ibrahim yace sannu “malik ya amsa aydarh dai na zaune tana sauraron su dr ibrahim yamike yace tau muje sai nayi maka allura yallabai malik ya mike suka fita ita dai anan office din dr ibrahim ta zauna ta tunanin ko dr hafsa tazo bata sani bad ai “kaman dr hafsat asan abunda take tunani sai gashi ta turo kofan office din tashigo bakinta dauke da sallama aydarh ta amsa mata dr hafsa na ganin Aydarh tawashe baki tana welcoming dinta kafin tace badai ke ce ba lafiya ba?aydarh ta girgiza kai tace ah’ah dr hafsaa tace ko yallabai?aydarh ta gyada mata kai dr hafsa na ajiye fili din hannunta tace asha kam subhanallah? Mike damunsa aydarh tayi kasa da kai tace fever “ dr hafsa tace subhanallah Allah yasawwake fita sukayi ne?aydarh tace erh sunje injection room dr hafsa tace eyyerh Allah yabasa lafiya Aydarh tace Ameen auntie,dr hafsa tace tau mu tafi can office dina kafin su gama koh?aydarh tace “ office din dr hafsa suka wuce, dr hafsa ta kalli aydarh tace Wallahi zazzabin nan ake ta fama Allah dai yasawwake aydarh tace eyyerh Ameen dr hafsa tace ai saboda weather nan ne Wallahi mutane duk ba lafiya mutun daya daya ne basuyi ba Allah Aydarh tace Allah yabasu lapia Dr hafsa tayi shiru kafin tace yauwa Allah yakawoki yau sai anyi kam,aydarh tadago kai kafin tace me fa? Dr hafsat ace yar rainin wayo ai duk sai wani fuzewa kike bakya son p-test din nikam ban yarda ba fa har yau kinsan akwai cikin da bayasa laulayin ke fa kullun naga wani sake fresh kike idan ba ciki ba Aydarh mi ke gareki kiji fa skin dinki kaman kina wanka da milk wannan uban glow datake haka ji fa yarda komai na fuskanki yasake wani extraordinarie kyau hakanan “ ji fa boobs dinki tabarakallah ko ta cikin hijab gwanin burgewa shikam yallabai ya iya kiwo Allah yakara bada zaman lafiya,takarasa maganan tana yar dariya tare da dauko wata karaman container tana mikawa aydarh,ita dai aydarh kanta nakasa bakaramin kunya da mamaki take jib a duk time din da dr hafsa zatayi mata maganan ciki har kaman tayi kuka take ji, dr hafsa tace kinga karba ki shiga nan toilet kiyi fitsari ko kadan ne sai ki kawo mun ‘Aydarh da kaman zata fashe da kuka muryanta cike da shagwaba tace bafa naji auntie Allah kuma ni bani da komai ki ma tambaye sa tafada har kwalla yakawo idonta dr hafsa ta rike baki tace ahhhh lalle Aydarh natambayesa shi sani zaiyi ne ki jimun yarinya “shi ai daya shagwaba ki yazo nan yasame n isai ku shiga toilet din yasa kiyi fitsarin ayi awon dan ban yarda dake ba “Aydarh dai ta dukar da kanta tana jan fingers dinta hawaye na bin cheeks dinta ta turo bakin irin shagwababun rich kids din nan, dr hafsa nagama wayan datake sai ga malik yashigo rike da ledan clinic din ahannunsa ciki maganin da dr ibrahim yabasa ne yadawo office din bai ganta ba yakoma wajan dr ibrahim,dr ibrahim yace yaduba office din dr hafsa yasan suna tare yaga yar gidanta ce,sallama yayi dr hafsa ta amsa tana gaishe sa amsawa yayi tana tambayansa ya jiki, yace Alhamdulilah Doctor ya aikin? Tace alhamdulilah yace Allah ya taimaka tace Ameen kafin tayi murmushi tace ina nan nida yar gidana ni fa yallabai nakasa hakura da zancan cikin nan nakasa yarda Allah ka dubeta fa,malik yadaga kai yana kallon aydarh datayi kasa da kanta yayi murmushi kafin yashafa sajansa yace koh Doctor?dr hafsa ta gyada kai tace sosai ma kau yallabai ga abu nan nabata nace tashiga tayi fitsari taki shiga nace idan kazo ai kasa ta tayi sai na gwada,murmushi yayi kafin yasa hannu yakarbi roban ya mike mata yayi kasa da murya yace just do what she said kinji hajia “yanda yayi mata maganan kaman yanda abbanta ke mata magana idan yana lallashinta, tadago suka hada ido hawaye suka sake zubu mata tana kallonsa ta makale kai a kafada ganin yarda tayi yasan halin yan kayansa bafa yin zatayi bay asa shi sakeyin kasa da murya yakai bakinsa daidai kunnanta yarda ita kawai zataji yace kije kiyi idan tayi test din ayi shikenan zata yarda bazata sake takura ki ba kinji cuddle bug ‘sunan dayakira ta nakarshe yasata saurin dagowa tana dubansa ko dauke ido babu kaman bashi yayi maganan ba yafiddo wayansa a pocket yana dubawa ya basar, dauke idonta tayi ita dai dr hafsa na ta kallonsu bakaramin yi mata kyau sukayi ba a haka,bata sake cewa komai ba ta dauki roban walking very slowly tashiga toilet din dake very clean kaman ba na asibiti ba.kusan 1hour sai ga dr hafsa tashigo da result din a hannu ta mikawa malik tace yallabai yanzu kaga na fita a kokwanto your baby is still free Allah yakawo masu albarka tau,malik yayi murmushi yace Ameen Ameen likita nagode, dr hafsa takalli Aydarh tace tau shagwabban audun inna hankalinki ya kwanta ba ciki amma very soon Allah zai kama ki,aydarh tayi dariya tana rufe fuska shidai malik murmushi kawai yake, can yamike yace yamma nayi dr bara mu wuce gida sai kin taso “dr hafsa tayi murmushi tace tau nagode yau ansha wuni a clinic,malik Yace gaskia “dr hafsa ta tako wata karamin shopping bag cike da candies ta mikawa Aydarh tace tau gasu iloka da gullisuwa mai tsoron ciki aydarh tasa hannun takarba tana dariya tace ah’ah fa Auntie bana tsoro,malik yace kai dr hadda wahala kuma tau angode Allah yasaka,dr hafsa na murmushi tace babu komai yallabai nima nagode, har bakin clinic suka rakasu ita da dr ibrahim suka hau keke suka wuce. Sai da ta chanza masa bedsheet kafin ya kwanta tana kallonsa tace ko zaka koma bedroom din?ya girgiza kai yace aaaa ai kin chanza bedsheet din zan kwanta anan din tace to sai dasafe, malik yace Allah yakaimu sarkin rowa “da sauri ta juyu tace waye mai rowan tafada tana bata fuska, yace wanda zaa bawa candies tahana mijinta, aydarh tawara ido tace lah kasan nafa manta dashi tace bara nakawo ni fa ban taba shan su ba yace kai haba?yafada yana mamaki kaman irin tafadi wani babban abu tace Allah kuwa,can ta fito da ledan ta zauna kusa dashi tabude tana ta kallon tuwan madara da iloka sai gullisuwa da medulla manya masu kyau sosai kwara daya ta mika masa he forgets when last da sha wannan abun murmushi yayi yasa hannu yakarba itama irinshi ta dauka tana sha taji wani mugun dadi dasauri tajuyu tana kallonsa tace kaji dadinsa kau ya gyada kai yana bude Ido sosai yace yayi dadi sosai tace ka iya yinsa ya girgiza kai yace aaaa saidai su aysha tace eyyerh su sun iya?yace Sosai kina son ki koya ne ta gyada kai yace tau mu sha sauran muje,tace ba fa dayawa zan baka ba. Yace tau naga dai tare aka bamu ko? Tace kuma da aka bam uba tare bane dai muna atare zaka ce sir ‘yace tau shknn ki sha candies a daran ma idan ina so zuwa dasafe zakiga ankawo mun su nan “taware ido tace wazai kawo makai ta Auntie zaka wa magana?yace wacece kuma auntie,tace ita dr hafsa din malik ya girgiza kai irin he is very serious din nan yace ni dake da budurwa kuma matan dazan aura har sai nemi abu wajan wani,aydarh tayi shiru dai tana kallonsa tana jiran yakarasa yace ita gurl zanwa magana cikin daran nan gobe tun eight zaki gansu anan,ta tabe baki kafin ta kallesa tace kai haba har sai ankai eight aie nayi tunani da subhi zata kawo maka “ya danne dariyan dake cin sa yace lafiya lau ma zata kawo da asuban ya dauko wayan yayi kaman zai yi dialing ya kirata aydarh ta kafe sa da ido tace yanzu fa sai kace zaka kirata din?yahade rai yace tau dawasa nake da? Aydarh tace Allah bazaka kirata ba,yace saboda mi? yafada yana wara ido tace miyasa ma zata kawo ma abu bayan ummi tace kowa amana ni,yace bangane ba tayi kaman zatayi kuka tace Allah kasani nidai karka kirata ka kira ita auntie hafsa kace ta koyamun kuma ma ai ni wasa nake tare zamu ci wannan din ma I can’t finished it kasani ma,yayi murmushi yana shafa kansa yace tau ai abun hannu wace ta damu dani zanci tayi shiru tana kallonsa dan ba wai ta fahimce abunda yake nufi bane ganin hakan yasa shi chanza magana yace tau zanyi wa dr magana idan nasamu time tayi shiru kafin tace to zaka kirata din?yace dr? Tace ah’ah ita waccan din yace ohh wai gurl nafasa kiranta yanzu sai dasafe zamuyi waya tace mun zan rakata cocktail din wed din kawanta, aydarh na kallonsa ko dauke ido babu tace cocktail fa kace?yace eh shi tace uhm yace miye a cocktail din?ta mike tsaye tace you are sick you are going no way kuma Allah yakaimu goben tazo tagani ta fada tana dauka cup daya na gullisuwa da tuwan madara da iloka sai medulla ta bar masa sauran biyun murmushi yayi yashafa kansa yana kallonta har ta shige daki kafin ya gyara zamansa,tunanin kala kala aransa zuwa yanzu baya jin fever ko wani ciwon kai kawai rashin kwarin jiki ne kuma shi yayi prescribing drugs din da kansa bai dauko pain reliever saboda baya son shan sa,iloka daya kawai yasake ci kafin yarube cups din dasuke
Chapter 62 · 0% Book details