← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 181 OF 197

Sashe 181

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

komai kyau yake mata kallonsa take ido cikin ido kaman tawani sake kyau ma yake gani idonta yasake fari tass duk kukan nan datayyi “hulanta yazame yayi baya zama yayi kan gado yabuga tagumi yana sauraron kukan ta sake matsawa tayi tace wallahi saina kira abby a daran nan nafada masa banayin auran kuma yafada maka kasakeni “bazan zauna ba yayi shiru tajuya zata koma dakinta maybe wayar zata dauko takira ayanda ranta yabace yasan zata iya tako daya yayi kawai yakamo ta tafasa kara tace kasake ni nace gwada mata yayi shi namiji ne ya dauketa daf tana ihu tana kuka kaman zaa zare ranta yadaura ta kan gado without spending a minute yazare wandon shi tana ganin abunda zaiyi tace karkayi yayah karka shigeni don’t sex me ni ba matarka bane kabari nace maka malik ma baiji bai gani yahau sexing dinta tana wani kalan kuka “ she always loose a fight dinsu shine kawai ke nasara yanda tayi niyya wallahi ko hannunta bazai sake tabawa ba amma don rashin imani shine yake mata this duk iya masifan ta kin barinta yayi har magiya ta dinga masa amma inaa “ Hugging dinta yayi very tight kaman ya mayar da ita ciki “yana jin yanda take kuka” Alhamdulilah amare duk sun sauka kowa “gidan ta yayi kyau bana wasa kaf dinsu same furnitures aka musu dr hafsa da rabiah a compound daya suke wanda na dr usama ne doctors estate ne babba mai azaban kyau tacan ma su halime anguwa daban daban suke masha Allah kowa gidan yayi cus duk yaran masu Hali suka aura “Dr hafsa ta dinga nuku nuku a hijab shidai dr faisal yana sane da ita yanuna bai gani ba can yamike yace tau ki kwanta sai dasafe wani sanyi taji aranta ganin zai fita dan dariyan gefen baki kawai yayi yafita. Judge this case “tsakani ga Allah cikinsu waya ja wani aydarh tayi laifi data fada masa all abunda tace?irin mutanan masu masifan kishi daman haka suke “ance iya so iya kishi na yarda da haka nima nagani yau wajan malik da aydarh “nidai anawa tunanin malik shine bai kyauta ba yarinya nata maka biyyaya ba kalan halittar su daya ba amma duk da haka tana hakuri duk don tayi biyayya “duk saboda yan uwatanka”saboda soyayya mi zai saka yayi mata haka miyasa zaice zaiyi aura while yasan yanda take da this kishi “ malik zai yarda yasaki aydarh kam????lets seee! FADIMARH AROUND THE CORNER! Idan tabari asuban yayi lokacin tafiyarsu yayi bata bar masa gidansa ba bakinciki ne zai kasheta “wani kalan sake fashewa da kuka tayi tana sauka kasa daga kan gadon tahade kanta da gwiwa tana wani fixgar numfashi wallahi malik baki daya yazama kaman wani status har wani kala yayi kaman bashi ba yanemi wuri yazauna gefe daya tunda yazuba mata ido yaki janyewa “ganin kukan bayi zai mata ba kuma da asuban tayi tasake tabishi shknn angama da ita should at last bara ta nuna mashi itace macan in this aure gently tamike don ko gabanta bata gani idan tabar mashi gidan shi ko da wani wuri sai tasamu idan ake fitar da ciki a fitar mai da kayansa ko da salmarh ce tasan zata taimaka mata indai tafadi abunda yahada su amma taya zata fara fadawa salmarh sirrin su wanda baki daya familyn babu wanda yasani “ kafanta yayi tsami haka ma jikinta ga ciwon kai kaman kan zai fadi tsaban rashin samun bacci ne kuma wallahi da yabarta da laulayinta ma kawai ya isa bafa bata shan wahala ba kawai take daurewa saboda ganin yanda yake kula da ita bata son tacika complain “ amma duk bai gani ba saboda son zuciya da kai kalan namaza ‘yana ganin tamike shima ya tashi dasauri taja kafanta tabar mishi dakin ta rufe kofan da mugun karfi har sai da sound din yashiga brain dinsa “ bammmmm ji yayi hawaye sun kawo idonsa wallahi zuban su kawai yaji “yadafe kansa yana neman wuri yazauna “ yasa both two hands dinsa ya rufe fuskan shi “tana fitaa tashiga dakinta toilet tawuce ta tara ruwan zafi cikin bathtub kayan jikinta tacire tashiga cikin ruwan zafin ta zauna sai datayi sit bath don maranta ciwo yake mata da zafi wanka tayi tunda tazo duniya tana iya cewa baa taba mata abunda yamata ciwo ba kalan yau daman haka akeji idan wanda kake so yabata maka rai daman ciwo da radadin da zafin da zuciyanka yake maka wallahi ji take kaman ta mutu zai mi fita sauki wai har malik zai dube tsaban idonta “ yafada mata zaiyi aure babu Komai aie har yanzu tana tunanin baya sonta ne shiyasa shiga tayi cikin closet tafito da dogon rigan atampha da pant da bra sai normal hijab ash kalan atamphar ko cream bata shafa hawaye sun ki tsayawa a idonta “bra tasaka da pant ta saka rigan tashafa perfume sama sama tasaka hijab hand bag dinta ta dauka tabude bedside drawer akwai kudi yan 500h kusan guda ten zasu isheta kudin napep tasaka a hand bag din wayanta tadauka taga har karfe biyar na asuba ta jinginar da kanta a bango wallahi batasan yaganta cikin gidan nan idan yashigo duk abunda zai faru said ai yafaru amma dolene sai ta tafi yanzu takalma tasaka ahankali tabude kofan dakin takalli kofan nashi dakin tadauke kanta dasauri wani hawaye nasake fitowa a idonta tasa hannu tagoge dasauri “tasauka daga stairs din kofan main shigowa parlor a rufe take ga duk ankashe hasken ko’ina tanajin kiraye kirayen sallarh asuba without making any sound tabude kofan kusan dai kofan yan gayu bawani kara bane dashi gabanta na masifan faduwa kar ya fito ko tsayawa rufe kofan batayi ba tafice duk sanyin daake nagarin gashi asuba yayi bata dam uba gateman har yabude kofan yafita masallaci wanda ke hade da gidan daman haka yakeyi yabar ma malik idan malik din yafito sai yarufe su dawo tare daga masallacin har rufe idonta tayi taji wani dadi ganin kofan a bude ficewa tayi daga gidan anguwar shiru babu kowa sai kiran sallarh kawai da ake da alama takalmin mutane a kofan masallaci duk suna ciki tadinga waige waige ganin ta ina zata fara samu napep ma bata tsaya ba tafara tafiya daidai ana bude gate din makwabtan su wanda ke kusa da gidanta “fitowa akayi da mota wata matashiya ce wacce bazata wuce aydarh ba likita ce a asibitin bayan gari take aiki yanzu ma call tasamu yasata fita da asuban nan “ full light sai ta tsaya dasauri saboda tagane aydarh,aydarh naganin ta tsaya itama ta tsaya sauke glass tayi aydarh taganeta don sau biyu tana shigowa wajan aydarh tare da sister ta bata wani sakewa dasu sosai by nature haka take kuma hada karin ma malik ke bata son yanmata nashigo mata gida Farida tace lahh auntie cute good morning aydarh tace ina kwana “Farida tace Allah yasa dai lafiya naga kinfito a irin wannan lokacin aydarh tace muna da marar lapia Farida tace asha kam ina doctor faa ganin tambayar ya yi yawa ga daman ranta amugun bace yake aikam tama farida tsawa tace bayanan ganin haka farida yasa taja bakinta tayi shiru tace bismillah ki shigo bude front sit din tayi tashiga batace ma faridar komai ba tajuyan dakanta tarufe ido ita dai farida ta tayar da motar suka hau hanya “ ahankali Farida tace ina zamuje ko juyuwa aydarh batayi ba tafada ma farida anguwar “damugun speed suka hau hanya ita dai farida sai satar kallon aydarh take ta mudubi watau Allah yayi halitta nan “yarinyar idan kana neman real definition of beauriee tau gashi nan watau sai tasamu tashiga jikin matar nan tasan kalan product din skincare take amfani dashi don wallahi karya ne ace bata shafa komai haba daii “suna isa anguwar gaban aydarh ya yanke yafadi har bakin gate din shiga gidajen su takai sai farida ta tsaya tace amm auntie cute shiga zamuyi?aydarh tagyada kai farida tashiga gate din aydarh sai bin gidajan biyu take da kallo tasan idan tashiga cikin gidansu a wannan lokacin batasan iyakar yanda oum zatayi da ita ba gashi mom ma bata tafi ba da wallahi a hotel room zata zauna ayau tayi booking flight din can America Kwara tazauna wajan mom tasan koma miye ita zatayi backing dinta “ lumshe ido tayi ta bude tana tunanin ina zata shiga wata zuciya tace tashiga gidansu malik din kawai tasan ko ummi zatace takoma ba yanzu ba amma tasan oum ko zama bazata bari tayi ba zata komar da ita itakuma wallahi tagaji bazata sake auran bas ai dai idan so na kisa sonshi yakasheta she prefers ta mutu data koma gidan shi maganar ciki kuma dole mane zata samu wanda zai fitar mata dashi kofan gidan su malik tanunawa Farida tayi parking tace thank you feereedarh Farida tagyada kai tace ba damuwa auntie cute Allah yabasa lafiya amma shi doctor baya kasar ne aydarh batace komai farida ta dan tabe baki tace anyway bara na wuce inada patient a asibiti “aydarh tace ohk “tabude motar zata fita ko’ina da haske wuta a anguwar duk anata fitowa zuwa sallarh farida tace amm dan Allah neighbor idan babu damu was ina son number dan jim aydarh tayi takarbi wayan farida na faridar normal 16 ne itakuma 16pro max “Farida sai smile take tana kallon aydarh “aydarh tayi mata waving hannu kafin tajuya “itama aydarh hanyar gidansu Malik tabi tana dako daya gabanta sai ya yanke yafadi rasss tadinga labe labe kaman mai counting steps dinta haka takarasa bakin gate din “ bude kofan taji anayi gabanta yawani kalan fadi har ji tayi ta firgita hawaye sharr ta lafe jikin gate din duk ta rike jikinta takama hand bag dinta tarike kamm “abby ne yafito daga gidan yasha jallabiya white da irin hulan nan tabani kaji hadisi “ shima fari duk da akwai haske sai da yakunna torchlight din hannunsa yace kaii wanene a gun nan waye ne?daurewa tayi ga wani mugun kunya takamata daman wani masifan nauyin abbyn take ji wanda sam bataji na ummi haka “ sai ta fashe da kuka marar kara”abby dai yakarasa inda take yagane aydarh ce ahah salati ya hau yi wallahi sai da yakama
Chapter 181 · 0% Book details