Sashe 191
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya kwance mata tunani wallahi bakinta yayi nauyi sai yane take jin haushin wannan bakan masifan kunyan nata datakasa yin tambayar dake ranta in Ummi’s presents bakinta fal zuciyanta fal tambaya amma bakinta yakasa buduwa yayi su “ tayi shiru tana kallon kasa ummi takalli malik tace bude mata abincin tafara ci bara naje wajan mom dinku “har ummi tamike sai kuma ta tsaya tace wai ita baby taga yaran ankawo su wajanta ne? Malik ya girgiza kai ummi tace yau ga shirmen banza tau kan wani dalilin? Malik yace ummi aie baki daya datashinta da zuwanku babu tazara daman niyyana sai tafarka kafin ummi tace tau aie shknnn yanzu taci abinci sai tasha magani bara naje sai nazo dasu malik yajinjina kai ummi takalli Aydarh tayi kasa da muryanta cike da lallashi tace kidaure kici abinci kinji namesake sai ki sha magani sannu ahankali ahankali jikin zai karasa warwarewa ko dakika gan isai daaka sha wannan wahalar kafin yazo duniya said ai nawani yafi nawani “bakaman ke kinyi namijin kokarin nakudar da har uku “still kan Aydarh nakasa bata dago ba “ ficewa ummi tayi dasauri tadago takalli malik tayi raurau da ido yadage mata gira yace what?mike miki ciwo? Tace yanzu har kwara three ne yayah “ malik yatashi yamatso kusa da ita yajinjina mata kaii yace yes cuddle bug this is suchs a blessed Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah mungode ma Allah dawannan kyautar daya manah mamana “a lokaci daya a rana daya yara dayday har kwara three this is very amazing Allah yamiki albarka nagode sosai Allah yasaka da alkhairi “tasa bayan hannunta mai cannula tagoge hawayen dake zubo mata ta jinjina masa kai muryanta narawa alaman zatayi kuka tace masa to yayah waye zai dinga basu nono?yanda tayi maganar har yaso yayi dariya ita da zuciya daya tafada wallahi yasani “daurewa yayi baiyi bay ace ke ai kinyi mai wuyar tunda kin haifa madara zamu cigaba dabasu tagyada mai kai dasauri kaman irin yan yaran nan daake so amma wayau “tayi kasa da murya tace daman aie kafada to yanzu ma kasake maimaitawa ko kasiyo formular ma? Malik yagyada kai yace erh tun ma jiya fa nasiyo har sun far asha but adam is not responding to the milk “Aydarh tayi shiru tace wanne cikinsu? Yace wanda kika fara haifa har bata so ta tuna wani kalan yankewa gabanta yake fadi tsaban yanda bata son tunawar daga ita sai Allahn daya halicce ta kawai suka san iyakar matukar masifan wahalan azabar datasha tasha wahalar da baki daya tayi tunanin fitar da rai daga rayuwa tasa mutuwa zatayi at that stage she even pray for her death da wahalan datasha “ ahankali tace why?malik yawara ido yabude hannu yace wallahi bandai sani ba kuma anduba sa he is fine amma ina ganin ko baya son madara sai natural breast milk “Aydarh tadan kallesa tadauke ido “ bude mata grilled meat din yayi yasan she will like it more than the pepper meat “ already anyi sliced din apple din da peach sai strawberry yamiko gabanta ahankali take ci kaman bata son ci sai dayayi kaman yanda ummi tace taci taci sosai tasha fruits din da maganin ta “ rufaidarh ce tafara yo gaba rike da naff a hannunta daaka musu wanka anchanza musu kayan zuwa wani baby set white da abun daukar dakomai off white ne “sai sulty dake hannun hibba tagoya junior abaya dake bacci ummi ce karshen shigowa rike da adam wanda yanzu ma dakyar tasamu yayi shiru “Aydarh tadinga binsu da kallo dasauri hibba tamikawa malik sulty taje taba Aydarh hug tace masha Allah Alhamdulilah sissa congratulations Allah yaraya manah triplet Alllah yabaki lafiya dakuma lafiyar shayarwa kinyi kokari gaskiya masha Allah Aydarh tayi murmushi tace yasu iya?where is my baby hibba tace wannan sarkin rigiman yayi bacci Aydarh tace erh zaman flight aie babu dadi “ ki kawosa hibba tace no aji da yan kannansa first bakaman sarkin kuka bawan Allah “rufaidarh tayi murmushi tace sannu baby Aydarh tace mom kinzo rufaidarh ta jinjina kai tace dolene aie baby “ sannu Aydarh tayi kasa da kai “ tace yauwa “ummi ta matso tace fara karban wannan bawan Allahn dan baby duk yafi matsowa dan Allah afara bashi muga in sha Allah zaya karba Aydarh data fahimce abunda ummi ke nufi dasauri ta kalli malik suka hada ido kasa yayi da kansa shi bai masan yanda zaiyi ba shifa wasa yakeyi all ce matan dayake ba ita zata shayar da yaran ba “kallonsa take ta yi kaman zatayi kuka so take yayi magana amma taga baida alaman yi don yama dauke kansa yamayar kan yarsa “ummi na kallonta bata gane abunda Aydarh ke nufi ba taga dai tana ta kallon malik kwalla yacika mata ido daura mata yaron tayi a cinya sai lokacin takalli yaron daya bude dan bakinsa ya tsala kuka “ whatttt aie malik tagani sak a fuskan yaron so take tasake kallonsa amma bara ubansa yayi shorting wannan case din first ummi taga Aydarh ko motsi batayi ba balle takama yaron taciro nono tabasa tace basa yasha manah baby kukan nasa yayi yawa kuma duk yunwar ke cinsa nasani “ dan motsi tayi da hannunta sai kuma tasauke kanta tana satar kallon yaron “tagefen ido “ idan ma maganar tayi feeding din yarone bazata iya ciro nono gaban su ba tabashi ai wallahi kunya takeji ita fa ansata tsaka mai wuya rufaidarh tagyara rikon naff a hannunta tace yau ga iskanci kewai ko bakiga yaron nan kukan dayake ba baby? Ummi tace ayi mata ahankali mom “mom tace ba maganar ahankali bane ummi ita komai sai tayi yarinta tau dan ubanta kar tabashi yasha tabarsa ya sike “malik dai kansa nakasa ummi takalli hibba tace daughter kije ki can dakin ki dauko mun feeders dinsu mom kawo mijin nawa kema kije ki huta mom talura ummi so take su fita bata son fadan dake ma Aydarh tamika mata naff din tace tau aie shknnn sai tayi “daga haka mom da hibba suka juya ummi tasamu ta lallaba Aydarh da hawaye yarr yafara mata zarya a kuncin ko fito da nonon wallahi bata iya ba baa tsoron miji yataba ko yasha sai dan bawan Allah dabai san abunda ke cikin duniyar ba “duk ummi ta taimaka mata ga uban hawaye ga yal banzar kunya har aka samu aka fito da right tit dinta “ ummi tanuna mata yanda zatayi tanayi yaron kaman yana jira yawani kama dasauri “dasauri tace ouchhhhh sai ga uban hawaye don wallahi wani kalan zafi taji a nipple din “haka ya dinga sha tana hawaye malik tashi yayi yakwantar da sulty gefen naff da ummi ta kwantar kan gado sadaf sadaf yafice daga dakin kaman wani munafuki Aydarh tafakaici idon ummi tabanka ma bayansa harara har yawuce daman damuwan adam bai wuce na yunwa ba kuma bai ya son formula saidai nono sai ummi tasa ta chanza masa har yasaki da kansa Aydarh tasauke ajiyan zuciya tana lumshe ido ga hawaye share share “ummi takarbe sa tashafa bayan sa da ko 2 mins baayi ba yayi bacci ummi taje ta kwantar dashi “ kusa da sauran wani kalan kyau suka mata sun burgeta sosai a kwancan wai duka yaranta ne ita ta haifesu dagaske “duk zasu dinga cema mama itama she is now a mother?waiii kaiii she cannot believes this ita din nan with 22 ko 23 ma ne yanzu she gave birth to triplets oh wow “su naff ma duk sai dasuka sha kaman zatayi hauka don haushi yanda ummi tasa ta feeding dinsu sukuma sai sha suke as if there lives depends on it (yoo it depends of it manah 🤣) .A ranar akayi sallama basu kwana ba suna karasawa gida sai ga mr joe yakawo su halime da malik yace yaje yadauko su suna shigowa suka rikita gidan da ihu da murna sai daukan yaran su wallahi duk suna ta murna sai jin dadi ake anata tabata yan uku masha Allah malik ma yaki fita dashi aketa zaman jegon ummi ce tsaye kan Aydarh komai ita kema ta , Jego mai kyau da tsafta Aydarh tayi kafin ranar kwana bakwai ta isa isa tazama wata iri har kashe ido take fatanta yayi fresh yasake daura haske kan nata tayi fari tass barakallah tayi kiba sosai masha Allah “ yau daran suna yau su iya zasu iso taron suna “har sun iso suna ciki yanda aka shiri kaman baa wata kasar ba kaman a nigeria sai hidima suke. Tun daga ran da aka haife su har yau idan zaa basu nono sai an shafa fama bata yarda tabada nono gaban kowa har kwara ummi itama tsayawa take don ta tabbatar ta basu din malik kam bawan Allah indai har zaayi feeding dinsu yana kusa sai ansace kallonsa an watsa masa harara “kwata kwata bata son raino ba iyaka a bata yaran tabasu nono a karbe har kwara adam ana barin shi wurinta duk yafi sauran yawan shan nono ga rigima yacika kuka kwata kwata idan dare yaraba zai tashi yadasa da ita da ummi sai triplet suke kwana a daki daya dayan dakin su mom da hibba dasu mariam ke kwana malik ya kwana a parlor yau dasu iya suka iso sai wurin kwanciyar yayi karanci yafara processing samar musu gidan inda yafi nan mom tahana sa tace su da zasu koma gobe in sha Allah ummi ce kawai zaa bari kar yakashe wannan uban kudin “ ko da rufaidarh tayi maganar ama mai lalle booking flight daga sudan Aydarh kwabe fuska tayi tace bata so rufaidarh tasaki baki tana kallonta tace hala kin taba ganin inda akayi mai jego babu lalle ran suna?aydarh ta girgiza kaii aysha tace kiyi hakuri manah auntie basai tazo tayi miki ba Aydarh tayi shiru batace komai ba malik dake can sofa yayi kaman baya jinsu yana dadana waya yadago gently suka hada ido yawani kashe mata ido ta danna mai harara shi dinnan ma bai san haushinsa takeji bane kawai yana cin arzikin su ummi batace masa komai ba gashi kila ma hutu ya dauka wajan aiki don baya fita fa idan ma yafita baya cika one hour yake dawowa ba kunya zai tsatsalaka yadauki yaransa “yanzu din ma naff