← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 183 OF 197

Sashe 183

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

taji wallahi idan bataci burauban malik ba bazata ji dadi ba “ummi tace taso muyi breakfast baby tare suka fita Mariam da bunky dinsu na nan zaune a dining din sai ga ummi da aydarh sun fito “mariam tamike zumbur tafita ummi tabita da kallo flat din malik tashiga yayi wanka yasaka blue din jallabiya sabo dal da a gidan yabarshi yana zaune parlor shi ya rufe ido kaman wanda ke bacci ita mariam ma data gansa she thinks he is sick tayi shiru kafin tasake yin sallama still idonsa a rufe ya amsata tace yayah ina kwana yagyada mata kai ita dai gabanta ma faduwa yake mike faruwa newai ?ahankali tace yayah ummi tace kafito muyi breakfast duk da karya take tadamu da yanayin da gansa dazu duk da bata san abunda yake faruwa ba “yana jin haka yabude idonsa yakalli mariam tasan Abunda yake nufi hakan yasan ta jinjina masa kai fita tayi yabiyota a baya “har sun fara kalacin ummi sai lallabar aydarh take tasamu tayi break din tsakura kawai take sai ga mariam da malik sun shigo kanta nakasa bata ga shigowar sa ba shi kam tunda yashigo idonsa na kanta wani kalan rawa zuciyarsa tafara “wani abubuwa yake ji from noway kanta dan tsayawa yayi bai damu da ummi da su mariam dake zaune wurin ba yakafa mata ido ummi naganin duk abunda yake yi ita fa har mamakinsa take ji wai wannan wani kalan sone tau wai mi ma yahadasu wallahi tausayi yaronta yake bata kaman mi tonuwa datayi tana fushi dashi yasa tunanin ma yabar zuciyarta aydarh kam bata dago kanta ba “ balle tasan da zuwan shi ma “kujera yaja ya zauna “ sai lokacin taji kamshin sa yakama wurin dago ido tayi bata yarda suka hada ido baa kaman wani mugun abu tamike dasauri ta dauki cup din kunun gyadan tajuya tayi hanyar dakin ummi duk suka bita da kallo bakaman malik da ko kiftawa babu mikewa yayi zai bita ummi tama sa wani harara yakoma yazauna jiki babu kwari plate din kosai da egg din da ummi ta zuba mata ummin tadauka ta bi bayanta dashi tana shiga dakin taga ta zauna kan sofa tacire hijab din tana shan kunun kaman bata son sha “ahankali ummi ta ajiye plate din ta zauna tace kiyi hakuri baby kiyi Breakfast din duk ma miya faru ina bayanki kinji kiyi hakuri dan Allah kidaina saka damuwa aranki shi namiji duk yanda kayi dashi sai yamaka ba daidai bah aka Allah yahallitace su tundaga kan kakanin mu har yau baa samu daya daya fita zakka ba “kiyi hakuri koma miye ki fidda shi daga zuciyarki hakanan nida shi zamu gauraya yasan bani da kyau aie aydarh tasa hannu ta goge hawayenta ta gyada kai tace in sha Allah ummi “ummi tayi murmushi tace tau kiyi kallacinki ina zuwa bara naje nakaiwa abbynku kalaci ina zuwa “aydarh tayi kasa da kai tace to ummi “ke banga kin ci abincin ba ummi tayi murmushi wallahi yarinyar babu ruwanta har yanzu zakaga she is still a kid baiwar Allah “tace zanci kinji namesake kifara cin naki dai murmushi kawai tayi jin ummi takirata da namesake “ hmmm!wallahi idan ma zata hakura saboda ummi da abby dasauran sisters dinsa kawai zata yafe masa “amma idan bahaka da saidai ya mutu tagama auran kuma! Ahankali tacigaba da cin kosan kwara four kawai taci taci fried egg din tasha kunun “zama tacigaba datayi tabasa time yafita bata ma son tafita ta hadu dashi ko hasken wayanta ta kunna sai ta bankawa hoton shi dasuke tare harara a bikin mom ne ranar dinner sunyi wani kalan kyau a tare yakwantar da jikinsa a bayanta kaman irin zata goyasa “ yasa both hannunsa holding her waist kaman zaa kwace masa ita “har sai data shiga wallpaper zata chanza pic din tafasa ta wurgar da wayar ta kwanta tayi lamo “ . Abby yace banda hauka tunda kasan bata so miye nayi mata wasan? Ummi tace rainin hankali kam banda rainin hankali wa ke wasa da zancan kishi banda ka mayarda mutane shashashai this is not a reason daza kace ta taho ka bude baki kayi magana my friend tunda aka fara aydarh datayi shiru ta kwantar da kanta a cinyar ummi baa ce tayi magana koda aka tambayi malik abunda yahadasu kawai yafada bai fadi abubuwan datace masa babu yanda abby baiyi ba malik yaki fada baya son yafada wallahi kawai dai yace ce mata yayi zaiyi aure kuma wallahi dawasa yakeyi shine suka dan samu matsala “abby yakalli aydarh yace asiya ta tashi zaune tana sake jawo hijab dinta tace na’am yace miya hadaku keda yayanki miya hadaku da mijinki?aydarh tayi shiru cike da nutsuwa dakuma tsantsar kunya da nauyin parent din nata as well as inlaws tace Haka akayi abba “abby yayi shiru kafin yaxare glasses dinsa yace bangane yanda akayi ba ummi tace feel free and talks baby fadi abunda yamiki abby yagama fahimtar ummi da bala’i ita fa malik yayi laifi shi yamata laifi “aydarh tayi kasa da murya tace yace zaiyi aure shine nace zan tafi sai ya kara auran nikuma bana yin auran anymore “sai tayi shiru shima malik yaji dadin shiru shi fa baya son ayi dragging case yafi son amusu nasiha ace yabata hakuri ya kwashe matar shi su tafi amma yanda yaga ummi nayi kila sai yaje ya nemi help din oum da abba su zo hadda su mom da dr usama abawa ummi hakuri tabashi matarsa shi dai “ ummi tace nifa duk wannan bai dameni ba malan so nake naji dalilin dayasa zai barmun yarinyar tafito a irin waccan lokacin “malik yadago kai yakalli ummi kafin dasauri ya mayar yace wallahi ummi ban san zata fito ba ba laifina bane ayi hakuri in sha Allah bazaa sake samu abu makamancin haka ba ayi hakuri abby na tuba dan Allah “duk sai tausan yakama abby din itama ummin haka yanda yakeyi dinne dole yabaka tausai “sai da abby yafara ma aydarh nasiha da duk abunda zai hada su tadaina gangancin fitowa a irin time din nan “kafin yace ta tashi suje ummi takama hannunta suka fita yarage daga abby sai malik ‘abby yadinga masa fada da nasiha “ yana bada hakuri kafin yace ya tashi yaje yabata hakuri yabawa ummi ya dauki matar su tafi gida yace yanzu sai yaushe flight din kenan? Yace sai jibi in sha Allah abby yace Allah yakaimu lafiya yamuku albarka itakuma Allah yaraba su lafiya “malik yaji wani sanyin dadi har cikin ransa wallahi abby first “yana mugun son babanshi kasa yayi dakai yana shafa sumar shi yace angode Sosai Allah yasaka da alkhairi Allah yakara girma malik na murmushin su na manya ya jinjina kai yace Ameen malik yadauki wayansa bai tashi ba abby kuma yamayarda glasses dinsa a ido yana duba wasu files 3mins bbu wanda yayi magana cikin su yace “can malik yace abby ku duba wayanku ga sako nan sai akara a ginin sabon campany abby yayi shiru don abunne yayi yawa Allah malik baya ko gajiya “kusan 200m ne yasaka masa abby yayi godiya sosai yana shima masa albarka yace duka yaushe kayi hidima kwata kwata yau kwana uku dagama bikin yaran nan kun sha hidima “baka gajiya gashi matarka nadauke da ciki malik yatashi yana nufar hanyar fita yana murmushi yace babu komai abby “zama yayi a parlor yana tunanin ta ina zai fara shiga wajan ummi wallahi abby yafi ummi sauki “ba kaman yanzu mariam ce tashigo parlor sun gama shiryawa zama tayi kusa dashi tace sannu yayah malik yace kun shirya?tagyada masa kai yace by which time is the flight?mariam tace 1:00pm in sha Allah yace tau Allah yabada saa then karki su halima nacan ki tsari kin zama a hostel kice zaki dinga zama a gidan daya daga cikinsu kiyi zaman hostel da friend dinki yafiki banda shirme da shiririta zan bada miki rai idan kika bari ko dawasa naji labarin haka am I cleared?tace in sha Allah yayah doctor “yace na tura miki sako share with your friend tace lahhh yayah munada enough kudi wallahi har sun yawa gashi kuma yanzu auntie aydarh tasaka mun kudi yace just go madam tace Allah yasaka da alkhairi Allahumma yabama auntie aydarh ka twins yayah wallahi baiyi niyyar murmushi ba sai da yayi “yace zo ki ji lily tace ohk yayah “yace ko zaki taimaka idan ummi tafita kicewa “auntienki tazo part dina ki nuna mataa am very sick tazo taga halin danake mi nake sha idan ina yi mariam tayi wani smile tace angama yayana naga aie ummin tafita a dakin yanzu kaje flat dinka leave the rest for me “ yagyada kai tabashi five shima yabata suka kashe ma juna ido tashi yayi yawuce flat dinshi “ Mariam tawuce tayi hanyar flat din ummi ahankali ta tura kofa aydarh nazaune ga wani pepper chicken a gabanta tayi shiru tana ta juya spoon din mariam ta karaso tayi kasa da murya tace ina ummi?aydarh ta girgiza kai tace tafi ta “mariam tace baki ga tazama ba aydarh tawara manyan idonta tace what’s wrong? Mariam kaman irin gasken nan tace yayah fa ne kinga shi acan flat dinshi bawan Allah nidai ban san kalan ciwon cikin dayake ba sai faman zufa yake his condition is very worst nace muje asibiti dan Allah yace nakiraki wallahi duk hankalinta yatashi tamike dasauri tasaka hijab din tace muje yah mariam dan Allah “mariam tace tau fita sukayi atare aydarh looking very disturb suna kusa karasawa mariam tayi kwana tace ki shiga ina zuwa bara nadauko masa bottle water namanta “yace nakawo kasa “ aydarh bata kawo komai ba aranta ta murda handle din taji sa abude tabude tashiga tana rufe kofan baya parlor sai nishin sa sama sama ta dinga ji “ a bedroom kaiiii what tau miyasamesa “ ?hankalinta idan yayi dubu yatashi tashige dakin dasauri takansa kwance a gado yarufe har fuskar sa da duvet dasauri takarasa tajanye duvet din arikice tace sir sir subhanallah miyasamesaka miya faru? Malik yadan bude ido kadan wallahi malik is a length kwallo shege ne he can pretend idan yarinyar nan batayi wasa ba zai haukata ta kaiii yanda yayi kaman wanda zai bayarda
Chapter 183 · 0% Book details