Sashe 52
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi tsaye tana kallonsu ko kiftawa babu,rabiah tawani karyar da murya tace am yayah malik abinci daka ce din yazama ready naga baka kirani ba shiyasa nace bara nazo nafada maka yarda tayi maganar kaman irin sun saba wayar nan ko kuma shi yasaka ta girkin “aydarh kam tunda tafara maganar take sauraron ta said ai ko daga kai batayi ba,shi malik din dai ne ya mayarda wayar hannunsa daya ke latsawa a aljihu kafin yadago ido yakalleta shima dr ibrahim din ita yake kallo haka ma hibba da mamakin yarinyar ya cikata yace zata ma mutun magana haka a gaban matarsa, bai ce komai ba dan shi ta daure masa kai ma,shiru yayi kafin yakalli aydarh sannan ya maida dubansa ga rabiah yace “ok yana fadin hakan dr ibrahim yace kuje, kamar suna jira sukayi waje hibba ta bisu da kallon mamaki “ sannan ta maida dubanta ga dr ibrahim tana mashi alama ta ido tana nuna masa aydarh kafin ta gyada irin alaman ba dadi fa, dr ibrahim bai ce komai ba kafin yace ma malik tashi muwuce tau sai sannan ya kalli aydarh kafin yayi kasa da murya yace are comfortable here?ko na mayarda ke gida?ta girgiza kai tace zan zauna anan bai ce komai ba ya mike suka fita dr ibrahim nawa amaryar sa bellowing kisses ta iska tasa hannu takarba tana placing a chest dinta malik na lura dasu said ai yayi murmushi ya fice. Suna fita hibba tace aydarh daman rabiah budurwar yayah malik ce? Aydarh ta dago kai kafin tace wacece kuma haka?hibba tace rabiah wannan wadda suka fita yanzu mana tanan gidan kanwar dr,aydarh oh nikam bansani ba maybe “hibba taware ido tace yayah malik mijinki ko baki gane ba aydarh tayi shiru tana kallon hibba kafin tace erh shi fa hibba na girgiza kai tace ah eh agaishe ki kema,aydarh ta ware ido tace ,Allah bansani ba fa hibba tace tau shknn kafin suka cigaba da labarin su,can hibba ta kalli aydarh tace hayaniya yarage ko duk sun tafi?aydarh ta gyada kai tace maybe sun wuce hibba ta tashi ta bude wani trolley kafin ta fito dawasu containers masu murfi ta ajiye kusa da aydarh kafin ta bude sai datasha kusan rabi kafin ta mikawa aydarh, Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah Alhamdulilah “hibba tayi murmushi tace aaa sai kinsha kinga wannan ai kin rigani sanin amfaninsa n isai yanzu ne zan sani ma “Aydarh tace miye wannan din shi? Hibba tayi wani murmushi kafin tac eke aydarh kar fa ki mayarda yarinya nasan kin sani ai aydarh ta girgiza kai tace Allah bansani ba “hibba ta jinjina kai tace tau wanda fresh milk ce da sauran kayan hade indai kika sha wannan yau tau ina gaya miki yayah malik tunuwa zai yi da first day bazai ma fita ba Allah aydarh tayi shiru tana kallon hibba kafin tace as in?i didn’t get you hibba ta gyara zama tace kai aydarh wanda yakamata ace ke zakiyi mun bayani tau bara kiji waennan magunguna ne idan kina shan su Wallahi yayah malik duk sauran mata bazai ma kallesu ba balle ayi maganan ya hadaki da wata,aydarh dai tayi shiru tana sauraron hibba har tagama batace komai ba hibba ta c’mon take it all zakiga aiki da cikawa aydarh dai ba dan taso ba ta sa baki ta rufe ido tana shan abun sai datafara sha kafin taji yayi mata dadi sosai a bakin hibba bata bari ta ajiye bas ai data shanye tass kafin , hibba tayi murmushi tace yau sai kinga chanji dan na lura kaman bakya shan waennan abubuwan aydarh ta gyada kai kafin tace erh yaune nafara sha, hibba tace ahh sannu aydarh amma kina wahala aydarh dai tayi shiru saboda zuwa yanzu tafara fahimtan abunda hibban ke nufi a zuwanta ukun nan islamiya duk tanaji firan da maman noor keyi dasauran kuma throughout yau islamiya abunda malamin ya koya kenan,hibba tace kina tare dani kam ba fashi sha dole ne, sallama akayi suka amsa dr hafsa tashigo tare da nr saratu aydarh tayi murmushi kafin tace auntie shine kika tafi dr tayi murmushi tace aaa muna waje muna gaisawa da mutane cike da kirki suka gaisa kafin nr saratu tace daman tafiya zatayi tazo suyi sallama da amarya sai kuma sun sake dawowa godiya hibba tayi mata dr hafsa ta raka tace itama clinic zata wuce ba kowa can din bankwana sukayi da aydarh tace sai sun dawo. Sai bayan magrib suka dawo lokacin ba kowa gidan kowa yatafi sai yan gidan kawai rabiah da har tagaji da jiransa bai zo ba abinci ma har yafara chanzawa sai dasuka gaisa da iya da inna dake hada kayanta zata tafi kafin suka shiga bangaran dr ibrahim din koi na akwai haske aydarh ce a nan parlor tana sallarh hibba ta bata sabon hijab ash tana sallarh dashi dr ibrahim yawuce bedroom din shikuma yazauna nan kan cushion yana jiran ta karasa sai datagama kafin ta juyu ta kallesa kafin ta mike tana kokarin cire hijab din tace ina wuni bai amsa bas ai hijab din daya rike yana girgiza kai yace kada ki cire,ta tsaya tana kallonsa kafin tace ba nawa bane “yace nasani dare yayi bazaki using veil ba akwai iska a keke ki bari dasafe sai nadawo da hijab din batace komai ba ta zauna nan kan dayan kujeran dake facing nashi veil dinta yasa hannu ya linke kafin ya rike shi,tare suka fito dr ibrahim nagaba hibba na bayanshi malik yace amarya aro zaki bamu akwai sanyi a keke shiyasa nace tabar hijab din dasafe sai nadawo dashi hibba na murmushi tace kai aydarh cewa fa nayi nata,dr ibrahim yayi murmushi yace ai nata hijab din basai andawo dashi ba malik yashafa kansa yace no bazaayi haka ba nadawo dashi dai, dr ibrahim yace tau ai saidai ka kai wani wurin amma not here hibba tace yes “murmushi yayi kafin yace ohh kun hade mun kai kenan tau badamuwa mungode Allah yabada zaman lafiya yakawo yara masu albarka Dr ibrahim yace Ameen abokina sai munyi magana “zaku dawo Wednesday din ba? Malik ya gyada kai side hug hibba taba aydarh kafin tace mungode sosai Aydarh Allah ya huta gajiya aydarh tace Ameen Kafin tace thanks auntie hibba har bakin kofan parlor suka musu rakiya kafin malik yace su kuma ta wajan iya suyi sallama “ sosai iya tayi ma malik godiyan hidiman dayayi kafin ta dauko fura da fresh nono tamika masa sai man shanu dasu kuka,masu wanda aka zo mata dasu daga can nasarawa, godiya malik yayi suka wuce. Malik yace wacece haka?kafin tace ita gurl din taka, dakyar ya rike dariyansa ya wani hade rai yace ita takawo maki?tawani hade rai tace nima bansani you can go and Asked her aie malik yayi shiru kafin yadinga binta da kallo yace tau Allah yabaki hakuri ita kulawa ce fa take nuna wa mijinki taga ke har yanzu baki ma nuna ko kinada aure shiyasa kinga ita idan na auro ta ai zata dinga mun duk wani abunda mata kew a miji “Aydarh tayi masa wani kallo kafin tace tau miyasa baka auro ta din ba? Malik yace dana samu kudi zan auro ta ai tunda tana sona nima kuma ina sonta, aydarh tayi shiru batace komai ba kafin ta mike ta nufi hanyan kitchen ta sa key din ta rufe kafin ta cire daga jikin kofan tayi kasa da murya tace “aie sai kaje can wajan ta tabaka abincin data girka nikam baza kaci nawa ba yau tawuce bedroom kallonta yake ko kiftawa babu har tashiga sannan yasaki wani irin smile yamike tsaye yayi hanyan fita kafin yabude warmer da Ramlah ta ajiye a kofan wai abinci ta girka masa “budewa yayi yaga pepper soup din catfish ne sai karni yake da alaman ba a sa masa kayan kamshi ba, rufewa yayi kafin ya dauke warmer din yafita kofan gida inda ke da almajirai ya tsaya su uku ke zaune yabude ya zuba musu a robber su kafin ya rufe ya koma gidan nan bakin kofan part dinsu ya ajiye mata warmer yayi wucewan sa, yana shiga toilet yawuce yasa detergent da warm water ya wanke hannunsa tass kafin yasa karamin towel ya tsane ruwan hannun sa yafito kofan kitchen din yakalla still a rufe yake murmushi yayi yashafa kansa he enjoyed every bits of her sturbborn ness irin rigimamun yaran masu kudin nan ne ga tsiwa sai masifan tsoro tunuwa yayi da abunda yayi mata ranan dasuka dawo daga nasarawa yarda ta rude kaman ranta zai fita dan tsoro ,ahankali ya tura kofan bedroom din, kanta babu hula tayi parking gashinta can keya, babu gown din ce jikinta ta Chanza daga atamphar books din islamyan ta take dubawa “ zaman yayi can karshan carpet din yayi wani kalan tausai a fuska “ kafin murya can kasa yace am sorry ma ki taimaka Ko fruits ki bani am hungry, bata ce komai ba ta kallesa ta dauke kai ta cigaba da abunda takeyi yasake matsowa, yunwa fa nake ji Ina ummi tace tabaki ni amana bakya tausai na ke ,ta kallesa kafin ta rufe books din ta mike tsaye tayi gaba kafin tace follow me ‘yanda yayi magana kaman wata boss ladie baisan lokacin da murmushi ya kwace masa ba yayi saurin mai da fuskan shi yarda take kafin ya bi bayanta a kofan kitchen din ya tsaya, tashiga ciki vegetable pasta din datayi ta zuba masa a plate ta daura fork kafin ta dauki plate tayi masa slicing din kankana shima ta daura fork “fitowa tayi da plate biyu a hannu ta mika masa take,tafada fuska a daure tana wani dauke ido kaman wani kiddo yasa hannu yayi maza ya karba yace thank you ma “ with seriousness a face din takallesa kafin tace this should be the last time da wannan abun zata cigaba da kawo abu nan gida idan bahaka bazan sake pardoning dinka ba Allah,tayi folding hannunta a kirji tace miye ma ruwanka da ita da har zata dinga yin girki tana baka? Ya ajiye plates din hannunsa yayi yadaga hannunsa alaman yayi surrounder yace nikam har nagaji ma dafada miki waye ita batace komai ba ta wuce cikin parlor har