Sashe 84
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
maida ajiyan zuciya tana lumshe ido, kitchen yashiga yadaura mata ruwan wanka kafin yadawo parlor yazauna kan carpet kusan15 mins kafin yakoma yadauko bucket yahada mata ruwan wanka “yamatsa kusa da ita murya cike da lallashi yace tashi sai kiyi wanka kafin nan nadafa miki shayi sai ki sha ki sha magani ki kwanta “Aydarh ta gyada masa kai kafin yajuya yafita ita kuma ta tashi tawuce toilet din wankan tayi tass, kafin tafito daure da towel tasaka hijab ta rakube kan katifan sai data goge jikinta tafara shafa vaseline din kafin tagama pant kawai tasaka tashafa perfume kafin tasaka plain gown marar nauyi ash tasaka hula “daidai lokacin yashigo da cup rike hannunsa wanda yahada mata shayin yashigo yana kallonta ko dauke ido babu kaman zai hadiyeta tsaban kyaun daya gani tayi masa cup din yamika mata yace sha sai ki sha magani sannu “karba tayi ta rufe ido tafara shan shayin har kusan rabi kafin ta ajiye ganin tasha har kusan rabi yasa shi balla mata maganin ya mika mata sai data ya mutsa fuska kafin ta karbi maganin ta rufe ido gam ta sha kafin ta ajiye cup din “ahankali yakalleta yace sannu ta gyada masa kai kawai tayi shiru ta zame tana kwantawa lumshe ido tayi yasa hannu yana rufe mata jikinta da duvet din kafin yashafa kanta yayi mata da addua ya kwashe cups din yafita sai daya gyara kitchen da parlor ya wanke kayan da baa wanke ba kafin ya juya ruwan yashiga toilet yayi wankansa tass kafin yafito kofan bedroom din yabude without making any sound yashiga vaseline yadauko da comb sai perfume da jallabiyan dazai sake kafin yafito parlor ya chanza kayansa yashafa man yasaka perfume din kafin yayi combing kansa “yawuce kitchen din tea yahada yadauki sauran bread din yadawo parlor yayi sha kafin yamayar kitchen yadawo ya kwanta nan kan Carpet din bayan few seconds bacci ya daukesa. Sai wajan ten ya farka shima vibrating din wayansa ya tayar dashi dauke da addua yabude bakinsa “ ahankali ya tashi zaune yana duba wayan dr ibrahim n eke kiransa har ta kusa katsewa ya dauka yakara a kunne “cikin voice dinsa da alaman yanzu ya farka daga bacci ya amsawa dr ibrahim sallaman dayake masa,daga can dr ibrahim yayi murmushi yace easy yallabai bazaa iya mata hakuri ba malik daya fahimce abunda dr ibrahim yake nufi yayi murmushi kawai yana shafa kansa,yace kaji dashi dr ibrahim yace tau daman dan nagaya maka basai kunyi lunch ba ga hibba na nayi hadda ku wajan twelve in sha Allah zamu shigo “ ai kasamu kiran dr usama ba?malik yace nayi receiving message dinsa dai so I told him bata da lafiya dr ibrahim yace Allah sarki idan nazo sai muje mu same sa bayan la’asar haka malik yayi shiru kafin yace tau shknn Allah yakaimu daga sukayi sallama ya katse wayar “sai daya shiga toilet ya wanke fuskan shi kafin walking very majestic yanufi hanyan bedroom din ahankali ya bude kofan a tunaninsa bacci take sai yaganta zaune a kan katifan “ta lumshe idonta kallonta yayi kusan 2mins kafin ya maida kofan dakin ya rufe “ yayi sallama sai sannan ta amsa masa tana bude ido ta zuba mashi idon tana kallonsa ko dauke ido babu shima hakan ita yake kallo har ya karaso ya zauna kusa da it akan katifan yasa hannu yana kama hannunta ahankali tace “bacci kayi? Gyada mata kai yace kin tashi lafiya ya jikin? Tace lapia lau “so much better yace tau sannu tace yauwa kafin yayi shiru can yace why didn’t you tell her bakya son smoke?aydarh tayi shiru tana komawa ta kwantar da kanta kan pillow ahankali ta rufe idonta shidai kallonta kawai yake “tace naga last time damukayi da auntie gidan inna bai mun koma ba shiyasa, yace ai can akwai iska ko ba tsakan gida kukayi sa ba kuma akan murhun gawaye?ta gyada masa kai yace nan a kitchen ne right kan camping gas right?ta gyada masa kai baice komai ba yayi shiru kafin yasa hannu ya rike hannunta tadan bude ido taga kallonta yake ta mayar ta rufe ahankali ya cigaba da murza hannunta cikin nasa, yana cigaba da kallonta ko dan kiftawa babu,daga kanta har zuwa chest dinta wanda sai yanzu ya lura ma babu bra gasu nan very bounce and balloon yah Allah “ahankali yace why didn’t you put on brassiere?dasauri ta bude ido ta kallesa kafin ta dauke kai tana turo baki tace aie chest dina is still aching me yace ohk” kafin yace mi zaki ci yanzu kinga shayi kawai kika sha dr ibrahim yace we shouldn’t prepare anything for lunch matansa zatayi “Aydarh tace eyyerh ai dabasuyi ba ,sai kai kayi tunda ance you cry all over yesterday, malik yayi murmushi yace waya gaya miki tace ina jiya gabana Doctor yake fadawa auntie “malik yayi shiru “Aydarh tace Doctors fa basa kuka “yace ni I didn’t even know what makes me to cry cuddle bug,aydarh ta gyada kai tace to daga yau karka sake kuka kaji boyyie?malik ya gyada mata kai yana murmushi baice komai ba ahankali ya kwantar da kansa gefen cikinta,hannu tasaka tana shafa masa suman kanshi dake very black and soft, shiru dukkan su sukayi babu mai magana cikinsu kowa da abunda yake tunanin a ransa “Allah ya nuna mashi ranar dazai mayar da ASSEIYARH tashi Allah ya nuna mashi ranar dazata haifa masa yara kyawawa kaman ta Allah yanuna masa ranar dazai koma cikin ahalinsa Allah yanuna masa ranar dazai dauki dawaniyyar kowa na ahalinsa “Idan Allah duk yacika masa wannan burin kuma Allah yasa mahaifinta yabar auransu yasan zai mayi wuya “ malik yamike ahankali yana dafa kanshi idan yana tunowa da haka ji yake kaman ana kona masa zuciya kaman ana daura masa garwashi a zuciya baisan lokacin da dafin sonta yashigar mashi zuciya ba “idan akwai ciwon dazai kassara rayuwarsa tau ciwon rabuwa da ita ne wanda baya ma fata ko na seconds gudu “yarda ya tsara suna Washington da two months zai dauketa su koma adamawa su nemi yafiyar iyayansu su fara sabon rayuwa “ abu daya yake ganin zaiyi wanda dakyar abban yara basu kuma in sha Allah bazai chanza komai ba sai ya koya mata soyayyar shi da har abada bazai goge ba zai koya mata sonshi irin son nan da baa son ko jin kalman rabuwa sake maida kansa yayi bisa gefen cikinta yana saukan da ajiyan zuciya ita dai aydarh mamakinsa kawai take sau tari tana ganin damuwa a fuskanshi gakuma yawwan tunanin,batace komai ba ta kama hannunsa tayi masa alaman daya kwanta Sosai kwanciya yayi gefenta tasaka duvet tarufe sa “ kallonta kawai yake yana kara jin wutan sonta nasake ruruwa a ransa daman ance shi SO BA KAMA bane jawota yayi jikinsa kirjinsa dana ta suka hadu wuri daya ita tarasa gane kanta yanzu duk lokacin dazai tabata bata iya hanasa kaman ma wani so take yataba tan “shiru tayi tana sauraron yarda yake kokarin placing hannunshi a fatan boobs dinta kanshi yashigar a neck dinta yasaka hannunshi ta saman riganta yana shafa boobs dinta tayi lamo duk tsoron data ke ji amman takasa hanashi “ ganin dai bai da niyyar bari ita kuma bata iya hanasa yasata sakar masa jikinta baki daya “babu inda bai kissing yashafa ba daga kan flat tummy dinta zuwa fuska “ bashi yabarta bas ai wajan 11:30shima baya yatashi bane aaa yana manne jikinta wasu irin pleasures na rantsa sa,ita dai tayi shiru jikinsa har yanzu kuma hannunsa na riganta baya son dauke hannun ko na one seconds shi fa bai taba tunani how sweet boobs is bas ai kanta ko a school duk daya karata ya karanta textbooks kala kala kuma yanada lalura amma ko sau daya bai taba imagining ba ,she has the best boobs ever “ big balloons boobs dake bouncing cikin hannunsa nasa shi jin yana aljannar duniya yau da batayi kokarin hanasa yin komai bas ai yaji kansa nawani irin girma “ ahankali yazare hannunsa ya mike yashiga toilet dinta wanka yayi yafito dagashi sai boxers Ko singlet babu sai karamin towel dayake goge kansa six packs dinsa ga gashi daya kwanta kaman jikin larabawa farine bana wasa ba har ja ja yake ga tsawo “bai da giba amma ko ina na jikinsa a murde yake irinsu ne idan suka dake ka kake shiga uku “bazata ma iya juran kallonsa ahaka ba kunya take ji yayi babba dayawa “yasata yin saurin rufe idonta, shi bai masan tanayi ba goge jikinsa kawai yake kafin yaje gaban wardrobe ya dauki vaseline ya zauna yana shafawa “ jallabiya kawai yasaka yana fesa perfume ko combing gashinsa baiyi ba yabarsa ahaka “kallo daya yayi mata yasan ba bacci take ba rufe idonta kawai tayi girgiza kai yayi kafin yace na siyo miki apples ? Dasauri ta girgiza kai Wallahi bata son yafita ita bata taba ganin namiji mai kyau ba kaman abbanta dashi “idan akaga abbanta aka gansa sai ka rantse da Allah shine babansa “ yace tau mikike so ne?tace babu komai idan auntie hibban tazo sai naci ai bana jin yunwa ma gyada kai yayi yace tau “ kitchen yashiga ya daura ruwan zafi kafin yadawo bedroom din ya zauna kan carpet babu wanda yayi wa wani magana cikinsu kusan 10mins kafin ya tashi ya koma kitchen din bucket yadauka ya juyu mata ruwan zafin yakai mata toilet din bedroom din “ ahankali yace tashi sai kiyi wanka lokacin sallarh ma ya kusa tace to mikewa tayi ya dinga bin waist dinta da kallo ko kiftawa babu har tashige bayin kafin ya dauke idonsa bedsheet din ya gyara kafin ya koma kitchen yadauko tsintsiya da mopper,sai da yashare dakin yayi mopping sharp sharp.malik yabude musu kofan suka gaisa yana basu hanyar wucewa “basket din hannun dr ibrahim ya ajiye kafin su sake gaisawa hibba na tambayar ya mai jiki malik yace bara nakirata nasan batasan kunzo ba “hibba tace jikin dasauki dai koh malik yace eh amarya bana fada mata kunzo malik yafada ya mikewa yanufi hanyar bedroom din yana shiga ya tarar ta kokarin daure gashinta bayan tasaka gown din atamphar sai kamshi mai dadi ke fita daga jikinta “karasawa yayi kusa da ita