Sashe 63
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
cikin sosai ,ya kwanta ahankali yana rufe idonsa scent din jikinta har yakama bedsheet din da pillowcase din data Chanza masa wani irin sanyi ke bin jikinsa da haka wani irin bacci mai dadi yayi gaba dashi wanda he can’t even recalled when last yayi baccin shine bai farka ba har asuba,kiran sallan farko ya tayarda shi daga hadaddan baccin daya dauke sa yatashi dauke da addua a baki toilet yawuce yayi alwalla kafin yashiga ya tarar da har ta tashi har cikin ransa bakaramin appreciating islamiyan nan yayi ba cikin kwanakin nan data fara zuwa bakaramin sauyi tasamu ba daga kan sallarh gaisuwa da kuma kananunun abubuwa na addini wanda bata sani ba ranar ya zauna yana kallonta tana sallarh cikin nutsuwa ba kaman da da kaman ana mata dole ba.sai da gari yayi haske yadawo bedroom din ya tura yatarar da ita nan kan prayer mat tana bacci Ko hijab din bata cire ba, riganta ta kwashe daga kasan kafanta har kusan gwiwa ya dinga bi very cute legs dinta da kallo wanda tun lallen da aka musu da dr hafsa sai yanzu yafara alama fita bakaramin kyau yayi ba daya fara gogewan har karasa ma lokacin dayafi kyau da sanda akayi sa da yanzu zama yayi gefan katifa his eyes still on her,sai kallonta yake ko dauke ido babu kusan 20mins kafin yaga alama zata farka har tafara motsi, mikewa yayi ahankali yafita ya rufe mata kofan a ranshi yake tasbihi da kuma godiyan Allah daya hallice sa ya hallice iyayansu shi da ASSEIYARH dakuma ita,dakuma godiya da kaddaran data hadasu waje daya shima yana dawo nan parlor yasake kwance ko 5mins baayi bas ai ga bacci yadauke sa babu wanda ya farka cikinsu sai wajan nine, kaman an tashe su a tare suka farka ,tamike ta dinga bin inda ta kwanta din da kallo kafin tacire kawai ta fada toilet wanka tayi tass kafin ta fito kaman jewel sai shine take kullun kaman angel din kara kyau ke kara mata kyau ita kam wai? Vaseline tashafa sai powder da kajal yau hadda lips kafin ta shafa perfume as usually kamshinta is very amazing, riga tasaka bayan tasaka inners ta kara perfume,kafin ta gyara katifan ta kauda komai na dakin duk da babu wani dirty ahankali tabude kofa ta dawo parlor kallo daya tayiwa shimfidarsa taga baya nan sai karan ruwa a toilet mopper tadago da tsintsiya tawuce bedroom sai data share tayi mopping kafin ta fesa freshener , tafito da kayan shara ta mayar dasu,Still bai fito ba ta dinga bin wurin da kallo wai ko zataga idan Ramlah takawo masa candies din (😂🤭) amma babu alaman wani abu tun cups biyun jiyane har yanzu a wurin gyara shimdar tayi tasan kwanciya zaiyi kafin ta dauko tsintsiya ta duka tafara shara karan bude kofan yasata kallon direction din toilet kafin kuma tayi saurin janye ido tacigaba da shara ahankali yafito yana goge suman sa da karamin towel sai singlet da wando shadda a jikinsa,ko dagowa batayi ba balle ta kallesa,murya can ciki tace Good morning yace morning kafin gently tace how was health?ya gyada kai yace Alhamdulilah daga haka taja bakinta tayi shiru shi kuma yawuce can bedroom din yashirya bai fito har tagama moping takara gudun fan din dun yayi saurin bushewa can sai gashi yafito sanye da wani jallabiya black mai kyau yana wannan kamshin nasa mai dadi,zama yayi kan shimfidar tasa yana kallonta kafin yace breakfast fa?tace yanzu zan daura ruwan shayi yace tau daga haka tawuce kitchen shikuma ya dauko guitar shi yana playing kidan kadan kadan sound din ba karfi ko kadan sai dan karan dadi ,tana kitchen ta dinga jin sound din guitar kasa hakura tayi har sa da ta bude kofan kitchen din taga daga ina ne tana budewa tagansa zaune kansa kasa yanata playing guitar kallonsa tayi mamakinsa ya ciketa daman tasa ce tun jiya daya shigo da ita taso tayi masa magana na waye sai kuma tayi shiru batace komai ba ,kallonsa tayi almost 5mins shi bai ma sani ba kansa kasa sai playing abunsa yakeyi, komawa tayi kitchen din sound din yayi mata dadi sosai shayin ta sauke kafin ta juye a flask ta dauko cups biyu da spoon sai bread da kayan shayin babu kwai yakare Irish ma haka kuma taga bai siyo ba maybe bashi da kudi tafada a zuciyanta tana daga kafadan alaman she didn’t care bude kofan tayi ta kai parlor kan carpet ta ajiye kafin ta koma kitchen din takarasa gyara inda ta bata,tafito lokacin ya ajiye guitar ya hau kan carpet din yana hada musu shayin hada mata yayi daidai yanda yasan tana iya sha kafin ya hada nasa shima,zama tayi ahankali tana kallonsa shima ita yake kallo batace komai ba ta dinga bin shayin da kallo mamaki take wai har yasan iyakan abunda take iya ci,shayin ta dauka tana juya tea spoon din dake ciki tunda tafara yake kallon hannunta rings dinta masu dan banza kudi da kyau,(dan diamond ba wasa ba hajiya kinga diamond kinga English gold karki wasa idan kinada shi siyi kiyi gayu yayata 🎉🤝) sunyi ma hannun kyau kaman dan hannu akayi rings din, can yayi ajiyan zuciya yace ko sai ya huce zaki sha?ta girgiza kai tace ah’ah aie babu zafi yace oya drink kuma kina hadawa da bread din yau!kai kawai ta gyada masa kafin tafara kurban shayin tana cin bread din kadan kadan bata wani ci biredin dayawa ba ta ture shayin dai ne ta shanye dukka yana ganin ta bai ce komai ya mike bayan ya gama nasa ya kwashe kayan ya kai kitchen yadawo cup din candies din ya bude ya fiddo iloka wanda shine favorite dinsa yafara chewing itama tashi tayi tawuce bedroom,toilet tashiga ta wanke inners dinta da detergent sai liquid soap din dettol kafin ta wanke toilet din tass tafito sai data kara gudun fan saboda zafin da akeyi garin yau babu hadari sai rana bata da haske sai zafi, hakan yasata zama gefen katifan tabude cup din candies dinta tafara ci kasancewan tana masifan son zaki shiyasa taci ya kusa quarter ma .kallonta yake ko dauke ido babu yace shi malamin ne yace a daina saka nikkab?ta gyada masa ,Kaifin yace ke kawai yace ma wa ko duk students din?tace ah’ah fa mu uku kawai saboda baya jin karan muryan mu sosai sai yace mu daina sakawa maybe shi ke sa bayaji ma,malik yayi shiru kafin can yace hala shi mahaukaci ne bai san duk matan mutane bane a ajin? Ta bude hannu alaman bata sani ba kafin tawara ido tace wai shine mahaukaci? Sir wanda bashi da hankali fa ake cewa mahaukaci ,malik ya gyara zamansa yace eh mahaukaci manah banda bai da hankali matan auran zai ce suwani daina saka nikkab bazaki daina bai dan kuma yasake magana ki gamun ta gyada tayi shiru yace amma bakya jin yunwa?tace yunwa kuma? Ka manta munyi lunch ya girgiza kai yace ai indomie ce kawai mu ci Ko fruits yau ba a sha ba tayi shiru tana wasa da hannunta bata ce komai ba ,yace tau dinner fa naga kusan 5:30yanzu yafada yana kunna hasken wayarsa, ta girgiza kai tace zan sha sauran candies din akwai dayawa,sai kuma ta kallesa tace kai sa nadafa maka shape pasta shi akwai yayi murmushi yace aaaa anima zan sha candies din yafada yana yin kalan voice dinta tayi smile kawai bata ce masa komai ba, ya mike yace tau ni bara naje naga time din datace yayi natafiya cocktail din,dasauri ta kallesa ou bai mance ba kenan itama ta mike “tana hade rai tace ina zaka?yashafa kansa kamshinta na gigitar mar tunani kaman zai jawota yasa ciki, bai so yayi spoiling mood din ba sosai yake jin dadin fira da ita duk wani shirme kaji sa bakinta komai nata na yarinta take shikam wannan akwai aiki Sosai a gabansa ,yace tare zamu fita da gurl yafada irin kaman dagasken nan har wani gyara sanyin p-caps dinsa yake wanda ta bi suman kansa ta fito baya kaman dan balarabe, tace baka san baka da lapia ba? Wallahi saura kadan yayi dariya ya danne, yace nasani manah amma ai kinsan inada zanje din is very important kar na batawa yarinyar can rai kinga ita duk abunda nakeso tamun, tawani hade fuska ta gyara tsayuwanta tace mi take maka? Yace abubuwa dayawa manah ,tace ohhni bana yi maka kenan? Tafada kaman zata saka kuka har kwalla yakawo idonsa yace aaaaa ni bah aka nake nufi ba ita ai soyayyya muke ke kuma ai kanwata ce ko kinga ba same relationship muke ba kowa danasa opposition din aydarh dai sai kallonsa dake da mamaki tace to ita miye hadinta dakai ina n ice kawai kasani nima kai kawai nasani kadai na saka ta a rayuwanmu mu ne kawai a rayuwanmu mu biyu, tace wai minene din shi din ma take maka yace kibari mu dawo zan gaya maki yafada yana nufan hanya kofa dawai irin speed tariga sa isa tayi sauri tasakawa kofan key tacire ta boye key din a bayanta,binta yayi da kallo ganin abunda tayi ouu bazai fitan ba kenan hade rai yayi sosai yace ki bani key din duk da yarda yayi din sai da gabanta yafadi don ba dan kadan take tsoronsa ba,Amma ta daure itama tahade ran cike da tsiwa tace Allah fa bazaka fita ba yace kee “tace bazaka fita ba koma miye,yayi shiru kafin yace kibani key lokaci na wucewa kar tagaji da jirana,aydarh tace said ai ta mutu da jiranka tunda ita batasan ciwon kanta ba zata dinga bin namiji bashi ya bita ba, malik yace bani key din tace Allah sir kayakuri ni fa bazan bayar ba bara ka fita ba kaji ma,yayi shiru kafin yace ke zan fa balla ki ko ki bani,aikau sai ga hawaye sha a fuskan ta,cike dawani irin yarinta da zallan gayu, tace erh daman zaka balla nin manah tunda abba yace baya sona don kaga an maka aure dani shine zaka dinga mun komai don kaga bani da wanda nasani a nan sai kai shiyasa kake mun abunda kake so to Allah bazaka fita bas ai dai ka kasheni din “ malik yayi shiru yana kallonta zuciyarsa har