Sashe 13
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shidai kam yaga rayuwa baya siyin irin waennan abubuwan ,, su aysha na tambayar shi kudi sometimes idan yana da shi zai basu da kansu su fito bakin layin su siya yana iya cewa tun dayayi wayau bai taba,taba pants ko pad na mata ba ,washe baki malam musa yayi yace tau malam abdul yanzu kam in sha Allah amma sai naga kamar wani abu nadamunka ko ,cikin tsare gida malik ya girgiza kai yace babu komai sauri nake packing malam musa yayi mashi ya lissafa mashi kudin 1500 ne daidai 2k yamika mashi yabashi chanjin 500h sai da yatsaya chemist nan ma tunani yafara yi wani magani zai siyan mata hasashe yayi kawai yafadi wanda zaa bashi yasiya yafito. Yana shiga ya iske hajajju da abby zaune a tabarma da alama magana suke suna ganinshi sukayi shiru kanshi na kasa ya wuce dakin shi maryam ce a dakin ta na gyara mika mata ledar yayi yace takai ma ummi amsa tayi ta wuce dakin ummin,”sadda tashiga ummi na toilet sai aydarh kawai da yanzu a zaune take ta jingina bayan ta da karfen gado kallonta maryam tayi,tayi murmushi tace mata hello tayi tana mata waving hannu ,ahankali aydarh ta daga ido komai ciwo yake mata a jikinta bata masan abunda take ji yanzu haka bai dan aka cemata zuciyarta ta goce daga kirjinta bazatayi gardama ba cikin sanyin murya dakuma muryar da taci kuka tace mata hey , batayi niyyar amsawa ba domin bama halinta bane magana da mutane amma sai taji sam bazata iya kyale maryam din ba can kasa da murya maryam tace you are damn cute sis ‘ kalma ce wanda bayau bane ba farko bata masan ranar da za’a daina gaya mata hakan ba murmushi tayi kadan wanda bai nuna ba domin bazaka iya gane cewa baki ya motsa ba a murmushin, Maryam tace ina ummi? Shiru aydarh tayi yanzu domin tagaji da surutun maryam din kafin tasake wata tambayar ummi tafito daga toilet , ummi gashi inji yayah yace na kawo maki amsa tayi batareda tace komai ba “”maryam tace ummi anan zata zauna? Wani irin kallo ummi tayi wa Maryam daya sata fita da sauri daga dakin ( masu sunan mu pah Akwai tambaya 🤣da surutu🤦🏻♀) ASEEYA tashi ki shiga sai kin chanza bara na kawo maki Abinci karba aydarh tayi kanta na kasa ta wuce toilet din fess yake bawani dirty white broken tiles ne a toilet din aydarh dai sai kallon karamin toilet din take tana mamaki sai data bata 30 mins a bayin tana sake gyara jikinta zuwa yanzu jirin da take ji ya ragu saidai abunda baa rasa ba, ummi tashigo rike da plate din abinci da pure water biyu a plate ta ajeye gaban aydarh tace mata bismillah kici abinci sai ki sha magani ki kwanta, kallon abincin da ummi ta miko mata tayi spaghetti ce da kifi sai ganye sai kamshi abinci yake karba tayi ta ajeye domin bata jin zata iya ci ba wai saboda abinci ba aaa saboda halin datake ciki ne. Fita ummi tayi har tadawo dakin abincin na yarda yake , aydarh kuma yanzu a kwance take wani side daban take kallo da alamar har yanzu bata hayacinta wani irin tausan ta yakama ummi har ruwan kwalla ya taru a idonta dasauri tashare, cikin dattako tace ASEEYA kitashi kici abincin sai ki sha magani Nakoshi aydarh tace,”aaaa Aseeya ki daure ki ci sai ki sha magani kinji; ummi ta taimaka mata tazauna ko five spoons batayi ta ture tace ma ummi ta koshi amai zatayi idan ta sake ci kuma, hakan ma yayi ummi tace tareda ballar mata maganin ta bata.Duk wani kala take ji domin da pant din har pad bata san su ba batasan company pad din ba ( daman yazaki sanshi irin namu ne na yaku bayi🙄) pant din ma tasan bak alar company data ke using bane domin wannan yayi mata wani kala ( ai pah yanzu maganar company yakare 😂😭) ganin damuwar datake ciki and yanzu ba ma ta wannan take ba so take tasan su waye waennan mutane hajajju kawai tasani a cikinsu amma dazo kafin hankalinta ya gushe taji abba nace yan uwa wannan shine damuwar ta dakuma sanin dalilin salma da Doctor ashraff nayi mata haka, bata san amsar duk tambayoyin ta bah akan yasa ta zame ta kwanta ta rufe ido. Hajajju tace wai ibrahin wane gari zaka kadasu wannan rashin tsoron Allah har ina? Abby yace rashin tsoron Allah hajiya rashin tsoron Allah fa kuka ce tau hajiya shi bai ji tsoron Allah ba ya aikata abunda yake so sa ini ne zan ji tsoron Allah wajen hukunta shi duk garin daza shi ma yatafi ban damu ba hajiya shi yaja ma kanshi! Hajajju takalli ummi da kanta ke kasa sannan tace kuma fa da gaskiar ka ibrahin tunda bai ji kunyar dauko ma magana ba kaima karka ji kunyar hukunta shi kwara suyi nesa damu idan hankalin kowa ya kwanta sai su dawo still ummi batayi magana ba domin bata da abun cewa komai akayi ma malik din a ganin ta daidai ne domin shi yaja wa kanshi! Abby yayi gyaran murya yace gobe zasu bar garin su tafi duk idan yayi masu daga ya tashi ya fice daga gidan, hajajju kalli ummi tace ahhh asiya wai daman haka ibrahin din yazama ko dai duk talaucin ne ahtau talauci manah dan ka daka haifa kake kora kamar wani kare daga shaidan yayi mai kirari anya ibrahin mai taamalli da kwayoyi da ko kuma dai kila yana bankar wiwi? Ummi dai batace komai ta tashiga ta wuce kitchen ta turo kofar so take tayi ma aydarh abu mai ruwa wa wanda zai mata dadi a baki yakuma gasa mata ciki already akwai grind groundnut a wani clean white bocket dauko shi tayi ta daura ruwan zafi a kan murhun gawayin da ke kunne, jin ta a kitchen yasa aysha shigowa kitchen din tace ummi ki kawo bara nakarasa maki aaa ummi tace zatayi da kanta basa jayayya ko musu da ummi abby dakuma malik hakan yasata bar ma ummi aikin tacigaba da tsayuwa dai so take ta yi magana da ummi ganin yanayin ummin yasata jan bakinta tayi shiru.40mins ta dauka wajan yi ma aydarh kunun gyadar da yaji madara mai kyau ta garri yayi haske da kyau sosai kasancewar ummin ba baya bace wajan iya girki a flasks ta juye shi saboda tasan ko ta kaiwa aydarh yanzu bazata iya sha ba, a cup ta zuba ta mikawa aysha tace ta kai ma hajajju, sannan ta turo maryam da halime su karbo mata cat fish, Wani irin sanyanya kamshi ke fita daga jikinta wata simple Turkish abaya ce white a jikinta ta cusa sumar kanta dake nata kamshin dinaar oily tasks a cikin siririn mayafin abayar babu komai a fuskar ta sai Expensive powder da take amfani sai kajal da lips shinner wallahi baza ka taba cewa oum tayi 30 yrs ba balle ka kira mata 39 dayake shekarunta idan ana neman real definition of gayu aji,tsari” tau oum ce shiyasa babu abunda aydarh tabaro daga gayun oum sai ma karawa datayi, Ahankali ta tura kofar bedroom din kamshin ta kawai ya saukar mashi da nutsuwa kuma yasanar mashi da iso warta waya yake amsawa kuma still ganinta bai hanashi cigaba da magana a wayar ba kusan 10mins da shigowar ta bai aje wayar ba kuma alamu sun nuna mata kamar wani horo yake mata ta hakan tasan ranshi a bace yake shiyasa zatayi duk yarda zatayi ta boye ta ta damuwar tayi maganin tashi,kasa cigaba da juriya tayi idonta yakawo kwalla,fadawa jikinshi tayi tareda zare wayar ta kashe tafashe wani irin kuka ta kankameshi kamar wani zai kwace mata abban shima hakan ne wani sanyi yaji da rahama yakasa yin komai yakasa lallashin ta kanta kawai ya iya shafawa duk girman laifi ko abunda oum zatayi mashi bai ga ranar da zai iya yin fushin da zai kasa kallonta ba hade. Hade bakinsu oum tayi ta bashi wani irin passionately kiss he can’t hold it but to kisses her back kusan 3mins suna ahaka kafin yadago ya rike fuskanta yace zarah! Dan faduwa gabanta yayi cikin sanyin jiki ta dago kai ta zuba mashi raunanin idonta hannunta yakama yace zarah! Miyasa kika zabi yi mun haka? miyasa kika zabi boye mun komai zarah why?? Zarah kina ina abubuwa duk suka faru ahaka zarah kina ina har aka samu wani ya ketare iyaka kina ina har wani ya ci zarafin aydarh? Hawaye ke zuba a idon oum ba karamin tausayin abba taji ba ko ita da tashirya komai gabanta yankewa yake yana faduwa duk sanda ta tuno faruwar alamarin! Kayi hakuri zawjjjjjj kayi hakuri yah roohi am critical sorry ABBANARH ban san tayarda zan fara kare kaina ba bansan ta inda zan fara ma bayani ba “shiru tayi tana mashi wani irin kallo har cikin veins din shi yake jin kallon “lumshe idonshi yayi ya bude yace zarah ya akaiyi aydarh tasan yaron can ya akaiyi iyalan ibrahim suka dawo rayuwar mu bayan shekara 22 da barin su rayuwarmu,tafiyar wata biyu kawai nayi abubuwa suka dame haka ;ciki fa aydarh kuma inalilahi waina illahil rajiun hawaye abban keyi ,bakaramin tashi hankalin oum yayi abunda bata saba gani bane gamai da abban kwantar da kanshi yayi a kirjin oum yanda yakeji a ranshi tamkar an zare mashi wani hope na rayuwa ya tsora ta da dunia ya tsorata da rayuwa ashe babu karyar dake dadewa a rufe ashe duk iyakar ginin da aka ginawa gaskia guguwar kaddara na iya rushe shi , Allah shine masanin daidai Allah shi ke iko da zartar da komai a duk yarda yaso hakika sai yau yake ganin iya kuskuran dayayi a rayuwa babu abunda oum bata gaya mashi kan abunda ya aikata tayi kukan tayi rokon tayi fushin amma sam abba yayi kunnan uwar shegu da ita,tun kan halin aydarh oum ke fama dashi amma sam bai taba kawo wa oum gaskia take gaya mashi ba,cikin su babu wanda ke da abun fada kowa da abunda yake sakawa a ranshi.still yana kan kirjinta shafa mashi kai take har bacci yasamu nasarar daukanshi jin yanayin ajiyan zuciyarshi ta