← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 197

Sashe 92

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a wurin kasancewan ta fara yasa wurin ya nuna girgiza kai yayi kafin ya mika mata towel din yace refresh and pray kinji ta gyada masa kai “yace ki shiga nima bara nayi sallarh yana tunanin a rayuwansa bai taba missing profer time din sallah ba sai yau kabbara salla yayi har yagama Still yakasa tashi daga kan prayer mat din kansa nayi masa wani irin azaban ciwo “hannu Ramlah daya gani fuskanta yanasa jin dana sanin Ramlah a rayuwarsa whattttt bazai kyale yarinya ba billahi sai tayi dana sanin maran masa mata datayi,aydarh ta fito daga ita sai white towel din sai kamshin shower gel take ga kamshin lallan data ke tashi kadan kadan “tunda tafito yake bin white long legs dinta da kallo da very creamy yah rabbil alameen cinyanta ya hadu yashafa kansa yakasa dauke ido daga kanta, kasa tayi da kanta ahankali kafin ta wuce wurin wardrobe ta bude tafito da white plain gown maran nauyi ta ciro bra da pant ta juya ta koma toilet sakawa tayi kafin ta dauro alwalla tafito shidai sai kallonta yake tasake bude wardrobe din tafito da hijab ta fesa perfume ‘kafin tazo gefen sa ta kabbara salla kan katifan yakoma ya zauna sai bin kafan ta da kallo yake lallan kaman an daura ba zanawa akayi ba saboda tsaban kyaun dayayi she is real definition of fine “komai nata mai kyau ne lallan yahau kafan ya zauna daram ya rabbi wai Allah “sallan takarasa kafin ta juyo ta kallesa ahankali tace ina wuni?gyada mata kai kawai yayi kafin yasa hannu yajawo ta ya daura ta bisa laps dinsa yacire abayan jikinta ya rike hannunta yana kallon lallan kafin yasa baki yayi kissing both hands din yace yayi kyau kaman mai shi masha Allah tayi murmushi tana dago kafan shima yasaka hannu yakarba yana shafawa kafin yayi kasa dakai zaiyi kissing kafa tace nooo sirrrrrr kafane fa malik yace what ever ya dinga sakar ma kafan kissies kaman zai cinye kafafun ita dai sai kallonsa take tana murmushi can ya dauko yace kitson fa?ta warware ribbon dinta na duku masa da kanta “Yah rabbil arsh “har hannunsa rawa yake kafin yakai yayi placing yana shafa kitson yama kasa magana saboda bai son words din dazaiyi using ba wajan ce mata kitson yayi kyau ,lumshe ido yayi yabude yana kallon yarda aka tsara kitson ga kamshin gashin na nema zauta masa kai “ahankali ya dago kanta yana kallon cikin idonta duk taki kallonsa saboda nauyi da girmansa datake gani duk lokacin dasuka samu eye contact yace akwai zafi?ta girgiza masa kai yasake daura hannunsa gefen bakinta tayi yar kara yayi saurin janyewa yace sorry kinji yi hakuri “muje kici abinci sai muje chemist nasiyo equipment nayi miki dressing ta gyada masa kai kawai tunda suka zo garin nan bayan ranar dayafada mata yasamu aiki sai yau take jin wani irin farin ciki ganin yanda yayi don waccan yarinyar ta mare ta daga gani deep inside he his hurt.Yanda yake treating dinta kaman princess domin abincin ma tana ci yana mata sannu murmushi kawai tayi bayan yagama saka mata hijab yace ko dai na dauke ki?ta girgiza kai tace noo zan tafi dakaina yace ohk ma “hannunta yagama ya rufe gidan suka fito, yana gaba tana baya har suka zo daidai part dinsu Ramlah tana kwance kan tabarma duk tasha bandage da plasta a fuska da hannu ga farida tsaye akansu sai bala’I take wai ayi karar su maman Ramlah tace karar su ta gidan ubanwa? Har kofan sasshen su ta iske su tabugar mai mata nakai karar su bayan bayan a gabanki caji opis din su kace duk ranar data sake tadawowa akan kas din fada sai su mikata gidan yari? Farida tayi shiru tace tau ai shknn Allah yakara mata daman ina ita ina waccan bawan Allahn fisabillahi mudai Allahu yataimake mu ya hakura Wallahi kinsan masu illimi yanzu zaiyi karar ku yace kun dakar masa mata maman Ramlah tawara ido tace billahilazi da babu ruwana tattara matsiyaciya zanyi namika musu ita tunda bata da kirki yar iska shegiya “Ramlah dake jinsu tass bakinta a kumburi takasa magana hawaye kam sun kasa tsayawa “tunda suke fadace fadacan su da maza da mata har dai yan sanda sun daketa amma billahi bata taba shan irin wannan dukan ba a rayuwarta, maman Ramlah nagani “ malik da aydarh ta zabura ta mike ta bi bayansa tace yallabai kayi ma darajar ma’aiki kayi hakuri banda mu ba banda halin mu Wallahi yarinta ce da shegen taurin kai kayi ma Allah ka hakura yallabai billahi bugun dakayi mata kayi man daidai yallabai kayi hakuri har kasa maman Ramlah ta duka tana kallon aydarh tace hajiya kice yayi hakuri dan girman manzon Allah kiyi hakuri aydarh ta gyadawa maman Ramlah kai kawai batace Komai don bakaramin tausayi taba bata ba “malik dai bai ce komai ba yakama hannun aydarh suka fita daga gidan suna fita takallesa tace sir ‘yace what tace kayi hakuri yawuce aie shknn ni na hakura “yace are you sure ta gyada masa kai yace Allah yayi miki albarka tace Ameen suka cigaba da tafiya basu wani jima ba a chemist din suka siya abunda zasu siya hadda maganin ciwon kai ya siyan mata wai ala dole saboda kitson yasan yayi zafi gida suka koma ya goge mata ciwon tasha magani ta kwanta kan katifa shikuma yana zaune suna waya da dr usama “shiru yayi yana sauraron bayanin da dr usama ke masa har yagama kafin yace it’s alright sir Allah yasaka da alkhairi daga can dr usama yace Ameen son “malik yayi murmushi yana shafa kansa yace Allah yakawo mata tagari dr usama yayi murmushi manya yace kaji ka ko mata kuma?wannan na bar muku ni na hakura malik Yace nooo uncle cike da tsokana yace I will find one cute hajiya for you dr usama da har sun saba da malik irin sabon nan bana wasa ba ma yace I will catch you son naga dai nazama abokinka yanzu, dr usama yace so bayan magrib zai kawo muku visa everything is ready anan dakuma can gobe 4:pm ne tafiyan naku Allah ya tsare yakai ku lapia malik yace Ameen yah rabbi uncle I appreciate Allah yabani ikon saka maka da alkhairi dr usama yace Ameen kafin ya kashe wayan “yana kallon aydarh da itama shi take kallo yace kin huta?ta gyada masa kai yace Alright muji na karbo dink isai mukara siyan abunda bamu siya ba takallesa kafin tawara ido tace miye ne shi abunda bamu siya ba?yace rigan sanyi da kayan sanyi ko babu sanyin a can? Aydarh ta gyada masa kai tace akwai sanyi sanyin ma yace kingani ba shirya muje tace hijab kawai zan saka yace ohk “ ta mike ta bude wardrobe tafito da jalab brown tasaka tafesa perfume kitson nan ba dan karamin haske da kyau ya Kara mata ba kaman kasace ta ka gudu, keke suka shiga suka sauka shagon daya bada dinkin nasa angama ya karba ya karasa biyan kudin suka fito boutique suka shiga dake kusa da shagon dasuka karbi dinki Expensive kayan sanyi yasiyan musu kusan kala biyar kala daya na mata masa sai kuma tayi musu choosing different colors riguna kawai masu hula kusan 300k na kayan sanyin kawai yabiya suka wuce tace muje gidan Doctor auntie hibba tace zata bani sako malik ya girgiza kai yace no yace mun zasu zo da dadare basai mun je ba, aydarh tace Alright yace ko muyi order perfect cake?ta girgiza masa kai tace no baza mu ci basai dai muje mu siya grilled meat da pepperonis pizza “yayi murmushi yaja dogon hancinta yace when it comes grilled meat you can eat for Africa amma abincin bazaki ci bak o ?tayi murmushi tanayin kasa da kai yace Alright bara mu samu keke amma takeaways zamuyi baza mu ci a can ba,aydarh ta gyada masa kai kafin tace ohk”keke suka shiga sai eatery lafiyayan takeaway yayi musu pizza har zai karbi kwara biyu tace daya ya isa biya yayi kafin suka wuce gida.masallaci yawuce saboda ankira sallarh “itama kitchen takai takeaways din kafin tashiga dasauran kayan bedroom tawuce toilet tayi alwalla tafito ta kabbara sallarh “ tareda su dr ibrahim suka shigo bayan yafito sallarh yahada su, anan parlor hibba da dr ibrahim suka zauna shikuma yace bara yashiga yayi mata magana “tana zaune kan abun salla yashigo da sallama ta amsa masa yace kifito gasu Doctor tace ohk “kafin ta mike ta bi bayansa Sai da kashe da dr ibrahim kafin suka gaisa da hibba, fira suka fara kafin aka kira salla suka wuce masallaci suma su aydarh salla sukayi kafin hibba tace billahi wannan lallan ban masan ta inda zan fara cewa yayi kyau ba aydarh tayi dariya tace shima haka yace hibba tace ai dole Wallahi muga kitson tanuna mata kitson hibba tace barakallah abun har baa cewa komai “can hibba takalli aydarh tace miyasa mike a baki naga kaman yadan gurje “aydarh tayi shiru kafin tayi ma hibba narrating komai daya faru ‘hibba ta ajiye ajiyan zuciya tace ubangiji Allah ya biyasa yana nuna mata cewa nata iskanci karami ne yoo Allah natuba yallabai ko tsofin criminals yarike yama wannan dukan sai sunji balle ita data zo angama iskanci duniya Allah natuba aydarh tayi murmushi kawai tace “muje mu shirya dinner kafin su shigo hibba tace Wallahi alhamdulilah nikam ko kamshin abinci bana so balle na ci sa shima yaci abinci sauri zamuyi mu koma yarinyar kanwar iya zamuyi wa barka “malik yakalli dr ibrahim yace nama manta da box ma fa yanzu sai mu fita musiya kawai. Dr ibrahim yace sai ka dauketa yanzu kuje ku siyo malik yace ehh ba kafin yace in sha Allah dasafe zan shigo muyi bankwana da iya inna ma sai zuwa gobe zan shiga muyi sallama in sha Allah malik yace Allahu yasha tau daga haka suka shiga gidan dr ibrahim yakalli hibba yace sannu ta gyada masa kai kawai “yace tau tashi mu tafi dare nayi malik yace aa ibrahim kabari muyi dinner manah sai ku wuce dr ibrahim yace Allah mungode zanmu biya tayi wa cousin sis dina barka kuma kaga yanayin jikinta malik ya gyada kai “hibba ta kalli aydarh
Chapter 92 · 0% Book details