Sashe 196
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Flight dinsu karfe 6 daidai yayi landing a nigeria driver company abby yakira yakaisa gidansa babu yanda Aydarh ta iya yace sai gobe zasuje can gida “haka ta dinga tura masa baki tana bakin rai har suka karasa gida security da matarsa sun gyara ko’ina yayi kyau sosai welcoming dinsu sukayi suka ma Aydarh barka daga security har matansa sai dasuka dauke triplet yanda mata tamayar da yaron kaman t.v har mamaki taba Aydarh “Aydarh tagaji tace maman musa miya faruk o wani abu ned asu tayi tambayar cike da damuwa duk tunaninta wani abu yasame su malik na can dakin maman musa ta girgiza kaii tanemi wuri kan carpet tazauna tace babu komai hajiya halittar Allah kawai nake kallo warnnan yaran bazan baki shawarar kifita dasuba saboda baki Allah yayi musu baiwar kyau hajiya tabarakallah masha Allah lafiyayu kosashi ba kalan yaranmu ba barka barka hajiya ubangiji Allah yaraya su Allah yayi musu albarka yakawo kannan su lafiya “dasauri Aydarh takalleta tace kannin su fa kikace tab ba yanzu ba god forbid ni dasake haihuwa saidai idan anyi a lahira buh a duniya daii nagama in sha Allah babansu ma yasani “ maman musa ta kwashe da dariya tace kwarai kam hajiya aie kinyi kokari nakudar yara uk uba wasa ba rainon sa kanshi kinyi kokari azo wajan shayarwa bakaramin aiki bane gaki da kanannun shekaru kin mayi kokari wallahi Aydarh tayi murmushi tana kasa da kai tace thank you maman musa “maman musa tace tunda an musu wanka bara nadauki babana adam da yar budurwa Aydarh tayi smile tace ohh ni babana bazaki je dashi ba maman musa tace afuwan hajiya kar alhaji yaji “ Aydarh tace kije dasu bara namasa tea maman musa tace idan kingama sai ki kirani nadawo dasu Aydarh tace ohk “ fita tayi dasu Aydarh ta kwantar da naff ta tashi kitchen tawuce ta daura ruwan shayi….Duk su aysha sun iso har yanzu rabiah ce kawai bata da ciki har dr hafsa tasake yin wani cikin rabiah nata hutunta cikin halime yafi nakowa cikinsu tsofa “wallahi dr hafsa taxama irin hadaddun ig dinnan aji da gayun yasake karuwa dan karamin ciki gareta “ yau daran suna duk sun riga Aydarh dake garin isowa “ can da yamma sai gata “ har angama ma kowa lalle ana tamata tsiya “ ita dai sinnar dakai kawai take sulty na goye abaya sai su naff dake hannun malik oum tadinga ma malik sannu dazuwa hannu tasa ta karbi naff daga hannunsa kan carpet ya zauna suka gaisa da duk mutanan parlor baba ce ta karbi adam “ tana masa wasa “ ummi tayi hugging Aydarh itama Aydarh tayi hugging dinta back tace oyoyo ummi tazame ta durkusa tace ina wuni ummi mun sameku lapia?tace Alhamdulilah baby ya yaran Aydarh ta sinnar da kai tace Alhamdulilah ta kwanto sulty ummi ta karbeta bata ga mom ahankali tace ummi mom fa?ummi tace tana can dakin oum stairs tahau tashige dakin oum su dr hafsa na dakin Hugging juna sukayi dr hafsa tace ina triplet dan Allah ?aydarh tayi kasa da kai tace suna kasa sauka dr hafsa tayi halime dake kwance kan sofa tasamu ta tashi da kyar “ tace ina wuni auntie ina triplet Aydarh tace ina wuni yah halime ya jiki ahankali halime tace dasauki Aydarh ta lura halime bata son ma ko magana tamata sannu takarasa ta bude baby net din taciro baby tace hey lil bro welcomed to the world of islam Allah yaraya mun kai “ daidai rufaidarh nafitowa daga toilet tace ahh ku sai yau?aydarh tace wallahi mom adam ne ke ciwon ciki mom tace eyyerh subhanallah kun kai shi asibiti Aydarh ta gyada kai tace sunje shi yaduba sa mom tace yana ina tace wajan baba mom tace baban nashi fa? Aydarh tayi kasa da kai tace tare muke mom tayi murmushi tace ke lallen fa? Aydarh tagirgiza kai tace yace salon zanyi banda lalle mom tace tau shknnn kinga anjima sai yamika ki amiki Aydarh tace ayi nayi jiya “ rufaidarh tace tau madallah Aydarh tace ansa masa suna mom?aydarh tace he is Muhammad shuraim Aydarh tace tabarakallah yayi kama da uncle rufaidarh tace shima haka yake fada kun hadu a waje? Aydarh ta girgiza kai tace lahh bamu gansa ba mom tace aikau yanzunan yafita nasa kun hadu tace bamu haduba . Suna mai sunan suna akayi wanda baki daya adamawa sai datasan anyi suna abunda dr usama yayi ranan sunan baki bai ya fada sunyi kokari an kashe kudi saidai muce Allah yaraya Muhammad shuraim yau baki daya Banda shan nono babu abunda ke kawo yaran wajanta “ sai taji kaman kar su koma wallahi “kowa sai ji yake da yaran ummi tamusu dinki suna wani super vilisco ce red and blue an ma ummi riga da zani ita kuma Aydarh an mata hijab boubou da straight skirt dayama ta kyau mariam ce takai musu dinki ita da sulty wani babies showroom takaima yar sultana dinki a abuja whattt wani kalan kyau yarinyar tayi duk inda mariam zata bata ajiye sulty wani kalan son yarinyar take har kama suke ma yi “ itama mariam gobe ake baikon ta da dakin deputy governor na adamawa baa son shi farko sai da aysha takai karanta wajan aydarh waya suke tana lallabanta ita daii dakyar aka samu ta amince cikin abunda bai fi one month bay asa mata wani kalan sonshi “ Alhamdulilah koina na a halin suna cikin farinciki kowa yana samun abunda yake so oum da mom kaya kala daya suka na suna sai karasa ma dan waye cikinsu indai ba tararwa kayi rufaidarh na basa nono sai kace dan oum ne “ . Kamshin soyen nama duk yacika compound din adam sai kuka yake Aydarh na jijigasa oum sai fada take mata tabashi nono kokari take tashiga daki tabasa sai masifa oum ke mata tunda tashi yau kanta kewani kalan ciwo ga fever datake ji har jiri debanta yakeyi daurewa kawai take wani kalan tashi zuciyanta yayi kamshin naman yayi mata wani kala da adam din ahannunta ta yunkura sai ga amai dasauri ummi ta karbesa tamikawa dr hafsa shi tayi kan Aydarh duk su rabiah da hibba suka taso suna mata sannu wani kalan amai take kaman zata karar da yan hanjinta “duk ahankali ummi yatashi fita tayi malik nawaje saman mota shida dr Ibraheem sai dr faisal naff ne hannun dr faisal sai shi malik yadauke junior dr ibrahim yadauki sulty “ummi ta leko takwalla masa kira gani yanayin ummi yasan ba lafiya dasauri yakaraso tace masa yakawo junior yazo su je da Aydarh asibiti tun gida take cemasa kanta na ciwo yabata paracetamol shiga sukayi yakama Aydarh nan gida suka bar triplet dashi da ita sai dr hafsa suka wuce asibiti “kafin su isa ma sai da Aydarh tayi amai gwajin farko aka tabbatar musu da cewa Aydarh badauke da ciki har na tsawon sati hudu “wani kalan farinciki da malik yashiga sai ka rantse wannan ne karo na farko dazai fara samun haihuwa dr hafsa kanta taji dadi amma kuma tawani bangaran tausayin Aydarh take tasha wahalan cikin triplet haihuwan ma haka har yanzu cikin aikinsu take ciki da goyo babu dadi suma yaran da tausayi kwata kwata five months “ ai Aydarh najin tana da ciki tamike dasauri ido cikin ido takalli malik “tafasa kuka kallonta yake ko kiftawa babu tace kana ji kaji ciki ne dani yayah tazauna kasa tadaura hannu akai tace nashiga uku auntie wayyo Allah yayah kayi ma Allah da annabi kafitar yayah ka ciromun dan girman Allah bazan iya ba tun suna Washington yaga alaman shigar ciki shiyasa yawanci yake kallonta yayi dariya daman yasan rana kalan haka zata zo “dakyar dr hafsa ta lallabata suka koma gida “aie wannan cikin sai daya hada gagarimin rikice wanda har sai da aka zauna sharia shi da ita da abby hadda abba da baba tace bazata haifa ba cirewa zatayi tadinga masa tijara da masifa har yaran tashafa ko kula su batayi batada aiki sai na kuka ko abinci bataci ballet asha magani ko alluranta “wannan karon ma laulayi take “sosai ita kanta oum sai dataji tausayin yarinyar amma yazatayi kara tahana tayi magana this time fitar da kunya tayi tadauki mota taje gidan Aydarh malik na parlor sai fama yake da yan uku sulty da naff sun karbe madara adam kuma yakiya “gashi Aydarh tama rufe daki banda amai da kuka babu abunda takeyi malik naganin oum yayi hamdala gaisheta yayi tasa hannu ta karbe adam tace ina maman malik yayi kasa kai yace tana dakinta da oum taje tayi knocking tasa shine tunda taji kukan adam tace tun wuri kadauke sa kubar nan don wallahi bazan bude ba saida nace kamun allura kace lapia lau babu komai na yarda dakai ko tausayina bakaji yayah duk wahalan danasha har yanzu ina cikin sha don ba jikinka bane oum ta girgiza kaii jin dakyar ma Aydarh ke magana tsaban tasha wahala ma wallahi “ oum tace bude nice dewy open the door muryan oum taji yasa ahankali tabude dakin aikam tafada jikin oum tafashe dakuka zaunar da ita tayi kan gado tana kallonta dasuka zo Aydarh tayi wani irin fresh kyau amma yanzu sai uban haske da glow duk tafada tsaban kuka da laulayi “oum takai kusan five hours tana ba Aydarh baki tana kula da ita da adam ta tafi ta lura duk yafi rigima dolene a ciro su daga nono aie “a ranar ma ko sauraran shi batayi washe gari tashirya dasafe takai karansa wajan abby “sharia aka musu aka bata hakuri aka lallashi ta “bata da yarda zatayi haka tayi hakuri “ .Decorating dakin yayi da balloons blue and white dashi da yan uku yakai polo center aka musu riga blue anyi rubutu da white kala daya cake din ma blue ne and white sai candle dan karami ne cake din anyi designing dinshi kalan imojin kuka “a jikin tasa rigan a baya anrubuta ASMAL a gaban kuma anrubuta* Anger is ugly,forgiveness is sexiness darh*a na adam an rubuta *dad is sorry momma* da imojin kuka na naff an rubuta *your four babies need your forgiveness*an sultana an rubuta *dad isn’t mean to hurt you momma* zama