← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 197

Sashe 124

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

grilled meat din pizza ta dauko tana cikin cutting ta lura dashigo wansa “batace masa komai ba yakara so kusa da ita yaasa hannu ya dauki hot dog din yafara ci sai daya hadiye wanda ya balla yace mata kinsan mi?ta girgiza kai tana cigaba da cutting pizza “yace dr ibrahim ne ke tambaya ta wai kina da ciki?dan kallonsa tayi kafin tadauke ido murya a shaqe tace sai kace ma sa mi?kaman wani yaro yace cewa nayi masa eh, tadauki towel tana goge hannunta kafin ta tura masa plate din tajuya tayi hanyar fita tace ai da kace masa baka mun ba “fita tay isai yayi dariya yadauki plate din da ledan yabi bayanta har dakinta suna shiga yarufe kofan yace ai banji mi kika ce ba fa tajuyo tace masa cewa nayi bakayi mun yace mi tace shi cikin. Ta cigaba da gyara pillows din shima kaman wani yaro kuma hadda karin yana son jan maganar yayi kasa da murya sounding very serious yace tau banda wanda nayi miki a can akwai wani ne?wani kala taji maganansa tadauke kanta bata ce masa komai ba sai datagama gyara pillows din tace kafita zan kwanta dare yayi “malik yace bana son kwana sabon wuri ni idan kika barni nan har kan carpet sai na kwanta “tawara ido kafin tayi wani kala da fuska tace ah’ah fa sir ka manta ina ne nan din nidai don Allah karka jamun ka tafi gidanku please tafada tana hade both hands dinta “malik dake kallonta ko kiftawa babu yace tau ai nan ne gidan namu ko ranki dade batace masa komai ba “kuma bata kwanta ba gently yakaraso gabanta bayan ya ajiye plate din hannunsa a sofa tareda ledan “suna facing juna nasa tsawon ya shanye nata “muryansa can kasa kaman wanda baya son kowa yaji abunda zai fada yace “can I asked you a question cuddle bug? Kasa tayi da kanta tana wasa da yatsun hannunta ahankali ta gyada masa amma Wallahi she is eager yafita ganin yanayin sa take kaman yana shirin mata wani abu,ahankali yace what are you rubbing into your eyes?tayi shiru jin tambayarsa jim tayi kafin ta dago dara daran idon nata ta zuba masa sai kuma ta dauke tayi shiru batace komai ba “yasake matsowa kusa da ita kamshin jikinsu yahade no word can express how he feels when they are together yadai san zuciyansa na buguwa “ bana wasa bay asan duk duniya bai da raunin daya wuce ta bai da abunda yafi so bayan ummi sai ita a duniyar nan dai har lahirar ma yasan da haka in sha Allah “sai cewa yayi mi kike saka ma this idonki?cus yakamata ace duk wannan cry cry babyn dakika zama yakamata ace sun chanza launi “tadago idon taballa masa wani harara dayaji yana neman loosing billahi don he try very hard to control his urge akanta yanzu nan “tace and you mi kake sakawa do your notice duk yanda ka cika zafin kai da taurin kai da bakin masifa your eyes didn’t change color?murmushi ya kufce masa yanda tayi maganan cike da masifa ya girgiza kai yace na taba gaya miki kinada kyau tadinga kallonsa kaman wata zombie “ Yace kinada kyau Mamana “ Wallahi mutane dayawa suna gaya mata haka arana zataji kalan wannan word din dayawa amma duk daranan daya fada duk ranan dayace mata haka jin kalamin take har cikin kasan zuciyanta lumshe ido tayi ta bude tama rasa mi zata ce masa amma Wallahi taji dadi bana wasa ba tadai kasa nunawa ko tafada masa “yayi shiru kafin ahankali yace kina kyau irin kyau dinnan na sosai idan nace miki I have never saw something beautiful then you zaki yarda??shiru tayi tana sukunyan da kanta maganar sa nasata jin wani yarrr a jiki,sake matsowa yayi kusa da ita har suna gogan juna,yasa hannu yana jawota zuwa gado har suka zaune yakai hannunsa cikin hijab dinta yayi placing a very flat tummy dinta dake nan kaman babu kayan ciki a ciki “ ya furzar da iska yakafeta da ido idonsa sun chanza kala “yace ASEEYARH I said I love you and I mean it “ tadai kid ago kai balle ta kallesa yasauko kasa trying to kneel on his kneel, tayi sauri kamasa tana girgiza masa kai baiji bas ai daya duka yahade hannunsa Wallahi he will beg for his love he will beg her har sai ta amince he has only four days to go amma kuma babu maganar tafiya idan har akace bazata bisa ba shima bazai koma ba “cus he realized that his life is nothing without her “ yace did I deserves this cuddle bug? Na cancanci rashin yafiyanki what do you want to me to do to prove that I love you mamana?mi kuma kike so again da bana sonki Wallahi aydarh da tun ranan farkon damuka bar adamawa mukaje kano I will divorce you nabarki a can “all your ego all that class of yours kin zauna dani cikin halin babu!kinyi hakuri da ciwo lokacin bamu da kowa dagani sai ke sai Allah!!nayi aikin gini nadawo mun zauna nayi zaman banza na rashin aikin yi mun zauna Wallahi tunda yafara maganan hawaye ke saukan mashi malik din da baya kuka amma gashi yau yayi kuka akan mace!!!! Kanta akasa tama kasa dagowa cus she cannot stop him “yace did you know what makes me to feel fail?sai kuma yayi shiru Still kukan dai yake “murya cike da rauni yace natashi naga I didn’t have enough money to feed you wannan yana sani jin cewan kaina na neman fashewa “anytime damuke treaking daga islamiyan ku zuwa gida is paining me bani da yanda zanyi ne something’s you are tired amma bazaki taba bude baki ki gayamun ba you always appreciate what I did you wife! Wani lokacin I will decided no to walk out not do anything again but idan naganki yana bani kwarin gwiwa because I know am your only hope “ nine kawai kike dash isai Allah nima kene kawai nake dake after Allah, you proved that nima am somebody in this life kin nuna mun cewa nima namiji ne zanje aiki nadawo kin gyaraa part namu kinyi girki you kept everywhere tidy “zanyi wanka nashirya ki kawo mun abinci mu ci tare “ bayan ummi babu wanda rashin lafiyana ke hana sa bacci sai ke “ idan wata tayimun magana babu abunda kikeyi bayan bata rai that means kina kishini bakya son kowa to come into our life “amma yanzu miyasa kike so ya bata duk moments dinmu together miyasa kike so ki barni bayan kin son you are only my best friend??? Ji tayi kuka na neman kwace mata he did well in her life he improved her whole life yayi mata abunda babanta yakasa mata wanda shi zai taimake ta hereafter her father raised her kan komai na duniya baya tuna mata lahira “ ganin tayi shiru malik ya cigaba da kallonta yace and now miyasa why kike son ki barni?? Kinyi hakuri dani a wahala sai yanzu bayan dadi yazo zaki barni??? Wallah isai dataji babu dadi tafashe da kuka “shima kukan yake yace mark this idan har kika ce you are not longer my wife bazan taba komawa can ba!! Dasauri ta dago ta kallesa yamike without saying anything again “yana bay abaya har yazo bakin kofan ta tashi tana girgiza masa kai kawai yajuya yabude kofan dasauri oum tabar wurin tana lafewa jikin wani show glass babba irin na palace dinnan mai royal shiyasa ma malik bai lura da ita ba kuma baya ma fahimtar abubuwa “ don duk taurin zuciyarsa yakasa daurewa a yanzu “sai da ummi taga ficewansa da main parlor din tasaman stairs din datake kafin tabude kofan dakin aydarh tashiga akasa ta zauna tahade kanta da gwiwa tana wani kalan kuka marar sauti “ oum takusa ten minutes tana kallonta ahaka kafin tazauna kan sofa tana tabata tadago gently suka hada ido da oum dasauri tahau goge hawayenta oum fuskanta babu yabo babu fallasa take kallon aydarh,tace kidaina goge hawayenki I already hear it all! Idan har yanzu you are still a child bar ani matsayina na mahaifiyar ki nagaya miki idan kika sake kika rabu da malik bazaki taba samun someone like him ba mark this “ idan uktiee taga dama tabaki shawara that’s between you and her babu ruwana oum tamike tace me as your mother this is my instruction “ ko kina so ko baki so sai kin cigaba da zaman aure dashi yar iskar yarinya marar mutunci kawai “idan kuma kika ce taurin kai zaki nuna da har yanzu na lura bai barki kina wahala ba a rayuwa tau better find another mother but not me anymore “dan idan kika yarda Abdoolmalik yasake ki ni am not your mother nib a uwarki bace!! Wallahi har wani kalan zabura aydarh tayi dan sam har tamance rabon oum datayi mata kalan wannan fadan tasan oum nada fada amma saboda abba yasa take kyaleta shiyasa har yau har gobe take matukar masifan tsoron oum “ tasha dukanta irin mugun dukan nan said ai abba ya lallasheta and yabatawa oum rai tasan abba na mata wani kalan so shiyasa har baya iya bambamce daidai da ba daidai ba arayuwarta he can go anywhere and do anything for her kowa ma yasan dahaka “ bude baki tayi zatayi magana oum tayi mata wani kalan tsawa dasauri tahadiye maganan tayi baya “ dan tasan tana iya dukanta in this her condition kau aka daketa ta bani har yanzu jikinta is not her own kuma “oum tajuya tafita,fadawa tayi kan gadon tacigaba da kukanta har sai dataji kanta na neman fara mata ciwo kafin tayi shiru ahaka har bacci yadauketa “tunda yakoma gidan sai dayatabbatar da koina yazama safe kafin yakoma nasa part din wanda ke can karshen gidan furnitures dinsa kusan same dana abby, daurewa kawai yake kwana biyun nan amma zuciyarsa ciwo take masa sai yau kuma da maransa tarike gam yana jin wani kalan ciwo kwanciya yay isai faman juyi yake yakasa bacci ga ciwon karuwa yake “ahankali yake tafiya har yakara so gaban fridge yabude yadauki bottle water mai sanyi sosai yajuya yabude first aid box dinsa
Chapter 124 · 0% Book details